Sashe 35
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan wannan soyayyar wahalan ita tafi lalata al'ummah yanzu, sai kaga matashi ya 6ata lokacinsa da dukiyarsa akan yarinya zai nuna mata so tamkar ya had'iyeta in akayi rashin sa'a itama yarinyar sai ta fara masa mahaukacin so inda wannan son da ta fara yi masan in ba sa'a ba sai ya zame mata abin dana sani agaba.
Domin dashi samarin yaudara suke anfani su lalata tarbiyar yara at last kuma su guje su batare da sun aure sun ba.
Shiyasa ita tun da idanta yaga 'yarta tsaye da wannan saurayin hankalinta yagagara kwanciyah bawai dan Teemahn bata kai ta tsaya da saurayi, bane a'a kawai dai in so samu ne yazo gida su gana da mahaifinta kafin nan, inda hakan yayi bazata ta6a jin yayi ba dai dai ba ko kuma tayi fargaban ke6ewarsa da y'arta.
( ALLAH YA RABA AL'UMMAR MUSULMAI MUSAMMAN 'YA'YA MATA DA MUGAYEN DAKE CIKIN MAZA,SUMA MASUYIN HAKAN ALLAH UBANGIJI YA SHIRYE SU.).
Mummy bata samu tayi bacci da wuri ba aranar dan sai yanzu ta k'ara tunowa da halinda rayuwa take ciki a yanzu, sai ya zamana tana kwance ne amma baccin gaba d'aya ya k'aurace wa idanunta, duk juyin dazata yi kuwa sai ta jefi 'yarta da addu'an kariyar ubangiji haka har kusan k'arfe biyu kafin bacci 6arawo ya saceta.
Yayinda Teemah ke can ad'akinta tana ta kwasan bacci cikin kwanciyar hankali, tun lokacin data ga murmushi a fuskar mummynta tajita wasai shiyasa koda ta dawo d'akinta cikin farin ciki tayi addu'a ta kwanta dan bata tare da wata matsala a yanzun tunda mummy ta huce.
*****
Tun daga wannan lokacin Teemah ta dinga kiyaye had'uwar su da wancen gayen, bama shiba duk wani wanda ya nemi ya tsaya da ita ko wani abu daban kyakykyawan kallo ma baya samu ballantana kuma lokacinta gaba d'aya.
Haka saurayi Imran ya gama iyah biye-biyen da zai yi mata dayaga bata da niyyan sauraransa sai ya hak'ura ya daina kulata dama shima bawai son nata yakamashi sosai bane Imran irin samarin nan ne wad'anda a duk inda auka ga yarinya sai sun kulata musamman ma idan ta birgesu , sai Allah ya taimaki Teemah tak'i sauraransa hakan ne kuwa ya ku6utar a ita daga fad'awa tarkonsa.
Tsabar yanda take kiyaye wa ma saboda kar ta ringa had'uwa da kowa ciki kuwa harda imran yanzu kwata-kwata ta daina zuwa ko'ina, duk dayake dama itan ba gwanar yawo bace, daga makaranta sai islamiyah, toh su d'inma yanzu bata fiyah zuwa ba, kasancewar ta gama karatun ta yanzu muraja'ah takeyi da kuma gya-gygyara haddanta, boko kuma tunda aka mata registern weac sai ta daina 6ata lokacin ta wajen zuwa, tana d'an zuwa amma ba kullum ba sai ranar da taga dama tukunna take zuwa, kuma ko zata je d'inma amota ake kaita akuma je adawo da ita gida bata ta6a yadda ta matsa ko'ina batare data hango motar gidansu ba tana fitowa kuwa babu 6ata lokaci sai cikin mota.
Wannan dalilin ne yasa ganinta yayiwa imran wahalar gaske shiyasa dan dolensa badan yaso ba ya hak'ura da ita.
Mahmud kuwa kusan duk sati sai yazo musu week end inkuwa be samu yazo asati d'aya ba toh satin gaba sai yazo ko kuma alokacin da ya samu dama koda ba week end bane sai yazo, kamar de yadda wannan weekend d'inma ta wuce basu ganshi ba haka nagaba ma. shiru gashi kuma gurin babu network me k'arfi ko sun nemeshi bazasu ta6a samunsa ba.
Sai da yayi kusan 3weeks kafin yasamu dakyar yazo shi gida sai kawai suka ganshi tsulum kamar anjeho shi.
Mummy da Teemah na zaune Teemah na gyarawa mummy farce kawai sai suka ji sallamarsa.
Aikuwa dukkansu bak'aramin farin ciki sukayi da zuwan nashi ba ji sukale kamar sun shekara ne basu ganshiba.
Koda mummy tayi masa complaint akan rashin jin nasa dasu ba d'in sai ya bata hak'uri tare dayi mata bayanin rashin network d'in da suk ke fama dashi amma yace yakusan barin wajen ma zai dawo gida inyagama abinda yake yyi acan d'in yanzu zai dawo gida inyaso duk sanda aka buk'ace shi sai ya je shi.
" sosai sukaji dad'in hakan dayace d'in musamman ma mummy saboda dama tafison ya zauna agida ko dan saboda insecurityn da ake d'an fama dashi alokacin amm shi Mahmud d'in yak'i yadda da hakan yace shidai yana son zuwa k'auyen.
Haka suka cika masa gabansa da kayan ciyeh-ciyeh dan acewar mummyn wai rama yayi sosai kamar bashi ba dan ya bud'e ciki yaci abinci ko zai warware tace idan ma yak'i dawowa wannan karon kam dakamta zata je k'auyen ta dawo dashi gida ta k'araseh da fad'in " hab irin wannan wahala haka.
Dariyah sukayi mata shida Teemah mummy kuwa sai ta tashi tana mita ta barsu awurin.
Teemah dakanta ta rink'a bashi labarin, imran lokacin da suka fita yawo dashi, shikuwa yayi ta kwasan dariyah yana fad'in village girl toh haka akeyineh ke,?
"Gaye ya dage yaga 'yan mata sai kuma kika kwafsa bai san dama da 'yar k'auye ya had'u ba."
Turo baki Teemah tayi gaba tace " nice y'ar k'auyen ko yayah" .
Shiru yayi yana gumtse dariya batare daya kalle ta ba.
Kasa hak'uri tayi sai da ta k'ara cewa " abinda ma naa fishi kyau"
Dariya ne sosai yakama Mahmud Teemah kuwa sai ta kauda kanta gefe kamar zatayi kuka ta tsani wannan dariyar har ranta sai da yagama dariyar sannan yace
" sorry lil sis wasa nake miki ai shine babban d'an k'auyen ma ".
Ko kulashi k'inyi tak'ara yi har suka koma gida sai da mummy tasa baki kafin suka shirya.
_Comment, vote and_ _share pls_ 🤞🏻
*Salmerhn ku ce* 😍
[10/2, 5:59 PM] Ummiyo: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
⚠ *NOT EDITED*
_Dedicated_
_2 all masoyan_ _cApTaIn_ _AbbAs._ 😍
*Salmerh nayi muku* *fatan alkhairi*
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
Just because you have experienced pain doesn’t mean you won’t feel happiness again.
🅿 *32*
Shak'uwa ce sosai tsakanin Mahmud da Teemah fiyeh da zaton me karatu, sai dai compared to shak'uwar dake tsakaninsu ayanzu toh wancen nabayan ba komai bane.
Tun da Mahmud ya tattaro yadawo gida shikenan Teemah tasamu d'an uwa, aboki kuma yayah, batada da matsala ta kowani fanni, sosai Mahmud yayi k'ok'ari wajen ganin ya gina zumunchi mai k'arfi a tsakaninsu and he win.
Yakan 6ata lokacinsa sosai wajen ganin yah koya mata karatu musamman dayaji labarin zata zana weac ashekaran, sosai shima yaji dad'in wannan labarin dan Teemahn kam masha Allah akwaita da saurin girma.
Haka idan suka fita yawo sukan 6ata lokaci sosai suna zaga gari, dan Mahmud ma ba de son yawo ba sai akayi sa'a kuma itama Teemahn gwanar son yawo ce shiyasa bakinsu yake yawan zama d'aya dashi.
Ko sabon saurayi Teemah tayi ko kuma irin wani ya nemi yin magana da ita d'innan toh tare suke raina musu hankali da Mahmud d'in.
Wani lokaci idan ya tsare ya 6atarai yana masifah har zakayi rantsuwa akan ehh lallai akan gaskiyarsa yake masifahn nan kuwa duk yanayin hakan ne saboda Teemah tu,da ya lura batason hakan shima sai ya biyeta.
Axuk lokacin saza'a mata magana toh nuna sukeyi kamar wai ai they are already married, ma'ana matarsa ce, wani idan yaji hakan sai yabshi hak'uri yawuche abinsa, wani ko k'in yadda yakeyi da hakan sai ya k'aryatasu tare da k'ara dagewa akan shifah lallai sonta yakeyi kuma da aure.
Idan kaga Mahmud na masifah wa saurayi akan Teemah toh baya rasa nasaba da k'in yadda da saurayin yayi akan cewa Teemahn matarsa ce.
Haka zai dage yayi ta bud'e ido yana masifah Teemah kuwa sometimes dariyah ma yake bata amma bazatayi dariyar ba dan kar agano su.
Sai idan su, ke6e ko kuma su shiga mota sannan sai tafara dariyah tana kwatanta masa yadda yayi alokacin dayake masifan, shima tayata dariyar yakeyi suyi tayi dayake suda kansu sunsan abin dariyar sukeyi.
Akwai ranar da wani yabiyo bayansu har k'ofar shiga gida, da Mahmud yaga kamar binsu akeyi sai yayi parking shima atare suka fito da me binsu d'in sai kowa ya tunkari d'an uwansa da mabanbantan manufah.
Mahmud shi damuwarsa yaji dalilin binsun dayakeyi yayin da d'ayan kuma yake burin son magantuwa da yarinyar daya gani d'azu tashiga motar.
Fitowan da Teemah tayi ne ya d'auke hankalin mutumin daga kallon Mahmud ya mayar dashi kan Teemahn, ya wani k'ura mata idanu kamar zai cinyeta d'anyah.
Lura da inda mutumin ya kai duba da hankalinsan da Mahmud yayi ne yasashi fahimtar manufan binsun dayatayi har zuwa gida.
Sun had'u da mutumin amma sam hankalinsa yatafi wani wuri be ma san sun had'un ba may be shi de ya tsaya da tafiyar daya keyi.
Ahankali Mahmud yajuya ya kalli inda mutumin yasa hankalinsa sai suka yi four eyes da ita.
Da saurinta ta k'araso inda uake ta rink'e masa hannu da dukka hannayenta biyu yayinda take k'ok'arin 6oye fuskarta da rigar dake jikinsa.
Dukkansu sai suka tsaya kallonta ganin tana k'ok'arin 6oye fuska ne yasa Mahmud d'ago idanu ya kalli mutumin dai dai shima ya kallo Mahmud d'in suna had'a ido dai Mahmud ya d'age masa gira alamar tambaya.
Sannan yah furta " hakalinka ya kwanta ko?
" Kana ganin yanda ka tsoratar min da 'yar uwa, meke faruwa ne?
In ina mutumin yafara yanaso yayi magana amma yanda Mahmud d'i. Yayi masa magana sai yasa shi fargaban abinda yakeso ya furta d'in.
" Dakatar dashi Mahmud yayi tare da d'agamasa hannu " go straight to the point mr. man don't waste my time here".
Haka de mutumin ya daure ua furta abinda ke cikin ransa nan kuwa Mahmud yafara masa bori kamar zai ari baki.
" can't you see that she is married?, how dare you said you love her?
Karkata kai yayi tare da rik'e kunkuminsa sanna, yace " owhh wato kune irin mutanen nan masu lalata tarbiyar al'ummah ko?