Sashe 64
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Agidan Anty akayi musu masau'ki inda Anty ta matu'kar bawa kowa mamaki, sau'ka tayi musu na mutunci da karramawa tamkar ba ita ba.
Anty da wasu 'kawayenta 'yan bani na iya da suka yi ruwa suka kuma yi tsaki abikin sune zazzaune a palour suka tari amaryar Mahmud 'din.
Bayan gaishe-gaishe da ban gajiya sai su Ummah suka mi'ka amanar amarya Teemah ahannun Anty inda Anty ta matu'kar nuna vajinta wurin kar6ar amanar harma ta nuna musu ai bakomai duk 'daya suke tace ai itama amaryar 'ya ta ke agurina, mu'karraban Antyn kuwa cewa suka yi wai su Ummah su kwantar da hankalinsu domin amanar su ta kar6u sai fatan Allah ya bada zaman lafiya mai 'dorewa, mutane nata amsawa da Ameen,Ameen Anty kuwa acikin ranta ta ce _" ba Ameen ba, can da su gada gayyar tsiya Allah ya tarwatsa"_!!!
Har su Ummah sun mi'ke zasu tafi masau'kin su sai wasu daga cikin mutanen Antyn suka ha'da bakin cewa su basu ga fuskar amarya ba gaskiya abu'de mata fuska su ganta.
Murmushi Ummah tayi tare da umartan Hannah data bu'de mayafin Teemahn.
Ahankali Hannah ta matsa jikin Teemahn dan ita iyayin wa'dannan matan yafara isanta.
'Daga lullu6in tayi ahankali kamar mai tsoron ta6awa sai data dangana shi da saman kan Fateeman kafin ta barshi.
Dukkan su sun yaba da kyaun amaryar hatta Anty sai da ta yaba da amaryar Mahmud 'din dan ta jima bata ga yarinyar ba tun tana 'yar 'karama, tace ashe Khadija harta haifi 'yah kamar wannan?!
Sosai suka yabi kyau da tsariwar amaryarta su dan duk munafurcin ka baka isa ka kushe kyaun Teemah ba ballantana kuma an ha'da da kwallliya da 'kyalkyalin amarci.
Dai-dai nan Anty Chiddy ta shigo dayake taje gida bada jimawa da niyyar daman zata dawo sai kuma aka samu akasi kafin ta dawo har amarya ta iso, tana shigowa kuwa idanunta ya sau'ka akan fuskar amaryar.
Anty Chiddy kam baki ta sake tana kallon inda tsagwaron kyawun halitta yake, sosai tayaba da Teemah har aranta, tace kamar daga indiya tazo yanayin shiga da kwalliyarta shigen taau ce, banbancin ta au ka'dan ne sai dai su nuna mata hasken fata ita kuwa 'daurin kai zata nuna musu domin 'daurin da akayi mata ba'karamin zanuwa yayi ba, indiawa kuwa basu 'daure kai irin namu na Naija .
Take taji masifar son yarinyar yashige ta karaf 'daya, a hankali ta tako ta iso ta samu gurin zama ta zauna itama tare a zubawa yarinyar idanu.
Hannah rarraba musu idanu taringa yi jin yadda kowa ke fa'din albarkcin bakinsa akan Teemah, haka taringa binsu da idanu tana kallon su itama, garin 'kare musu kallon ne idanunta ya kai ga Anty Chiddy data zubawa Fateemah idanu kamar zata cinyeta 'danya, kallon kallo tayi atsakanin Fateema da Anty Chiddyn sai data 'kara tabbatar wa idanunta inda Anty Chiddyn ke kallo sannan ta buga uban tsaki tare da ha'de rai kamar anzagi wani nata ne, jan mayafin tayi ta maida shi ta rufe fuskar Teemahn sannan tasake 'dagowa karaf sai suka ha'da idanu harara Hannah ta banka mata tare da murgu'da bakinta aranta tace _" aniyar_ _ki ta biki inma maita ce dake dan mu jinin mu tamkar acid yake sai gani sai hange sai ta Allah bade ta mutun ba, mutun 'dinma irinku, daga ganin tama arniya ce wannan, tawani baza attachments kamar mahaukaciya....mthewwww "_ ta 'karashe da jan tsaki.
Anty Chiddy kam gurin Anty ta nufa ganin an rufe fuskar data ke kallo 'din, sai data kai kanta kusa da kunnen Anty kafin ta furta _" your_ _daughter in-law is so beautiful"._
('Kalubale na farko)
Anty murmushi kawai tayi mata dan hankalinta naga matar da taga ta mi'ke tana 'ko'karin tada amarya, Ummah ce tace mata zasu wuche masau'kin su saboda suna da uzirirrika ciki kuwa harda sallah da basuyi ba, lokacin anyi suna kan hanya.
Kamar gaske gmsu Anty suka bisu da godiya da kuma fatan alkhairi sannnan Anty tasa aka kaisu 6angaren Mahmud tare da sawa aka wadatasu da dukkan wani abin bu'kata domin anan aka shirya tar6ar amarya ayau 'din har se an'kare hidiman gobe kafin asada ta da gidan mijinta na ainahi.
Bayan fitar su Ummah ne Anty da mu'karrabanta suka zauna maida zance akan amaryar da danginta inda suka yabi na yaba tare da kushe abinda suka ga be musu ba, Anty kanta aranta cewa tayi " ha'ki'ka Mahmud yayi dacen mace kyakyawa da kyakykyawan asali, sai de hakan bazai hanani cin uban yarinyar ba, har se da kanta ta nemi saki daga gurin mijin dan neman sassauci, dama tajima da yin wannan al'kawarin tace sam babu zancen zaman aminchi tsakaninta da dangin miji, afa'darta wai duk munafukai ne, auren ma na 'daya daga cikin munafurcin nasu saboda sama taka taji wai za'a yi aure tsakanin Mahmud da 'yar Kabiru (Daddy) batare da anyi shawara da ita ba ko kuma a tambayi ra'ayinta ba, dan anga yaronta mai hankali son kowa 'kin wanda yarasa shine aka li'ka masa ita daga zuwa bautar 'kasa agarin dan haka itama sai inda 'karfinta ya 'kare bazata ta6a amincewa dasu ba itama _shege ka_ _fasa._
Washe gari ma tun kafin wasunsu su gama tashi a bacci har breakfast ya iso su mai rai da lafiya, inda akaiyshi kala daban daban kusan kala uku sai wanda yayi maka zaka za6a kaci.
Ta wannan fannin sosai Anty tayi 'ko'kari dan tun zuwan su basu nemi komai sun rasa ba agidan, sau da dama ma tun kafin su nemi abu ake bayyanar dashi agabansu, su Ummah sun matu'kar yabawa da karamcin Antyn hankalin su sam be tashi ba Ummah bata damu ba koka'dan tatafi tabar Teemah da tunanin zata samu farin ciki da yardar ubangiji, tunda ita bataga wani abu na daban daga mahaifiyar Mahmud ba har ma sai taga kamar tsoron da Mummy kullun take anbata wata kila hasashen ta ne kawai dan ita ko ka'dan bata ga haka daga Antyn ba, bataga alamar komai ba.
Ummah da sauran manyan matan ne suka wuche aka bar Teemah da 'kawayen domin yin shirin dinner, inda already Anty tariga ta shirya komai hatta 'yan mata sai data kawo wasu daga 6angarenta inda suka ha'du da sauran 'kawayen Teemah sai suka bada ma'ana instead of su hu'dun da suke dukda amaryar.
Kaya da zasu saka duk Anty ta tanadar musu gaba 'daya hakama amarya dan wani kaya ta 'dinka mata mai kyau da tsada pitch colour da Teemah tasa kuwa ba'karamin fito da ita yayi ba, Hannah ce tace sai dai Teemah tasa wannan set 'din earings da Abbas ya kawo mata 'dazu acewarta zaifi fito da ita.
Ammah sun nema acikin kayan sa suka zo dashi basu samu ba ashe mummy ce ta6oye bata bari yabiyo kayansu ba tace daga zata bawa Daddyn ta ya kaimata.
Dole tasa wanda Anty ta ha'do dashi shi'dinma mai kyau ne yafi 'karfin kushe.
Ummah na isa gida Abuja ta nemi layin Mummy tasanar da ita irin kar6ar mutuncin da Mahaifiyar angon tayi musu tace gaskiya sai de su godewa Allah domin ita sam bata ga wata matsala atattare dasu ba tace may be Allah ne yashiryeta tun ma kafin Teemahn tazo, mummy ba'karamin da'din hakan taji ba, sosai canjawar Antyn yabata mamaki matu'ka, dama burinta kenan, burinta taga 'yarta tasamu farin ciki agidan auren ta, dama ita ba Mahmud take gudu ba halin mahaifiyarsa ne yake yawan sata damuwa, yanzu kam sai de tace " _ALHAMDULILLAH_" tunda Antyn ta sau'ko.
Tun daga lokacin da Mummy tasamu labarin meke faruwa sai ta warawre walwalarta ta dawo dukkan damuwarta ta kau , dama abinda ya dame ta kenan kuma yanzu taji good news akai so no more worried.......
Zakayi mamakin yanda event centern ya 'dinke da jama'ah kuma duk Anty ce ta gayyato su musamman dan suzo su kwashi shokky.
Ai kuwa ba 'karamin cashewa akayi ba awurin dinner 'din, Mahmud kuwa 'kin zuwa yayi ballantana abokansa, sai gurin yakasance mata zallah ne agurin babu maza sai 'dai'daiku hakan sai ya maida dinner 'din ya riki'de ya juya izuwa mother's night.
Teemah duk inda ta juya walwali takeyi kuma idanun Anty Chiddy 'kur akanta har mantawa takeyi da abinda akeyi agurin idan ta tsaya kallon Teemah.
Idan kuwa akace Teemah na tsakiyar fili itama bata iya zama, fitowa takeyi ta bu'de bakin jaka tayi zazzaga mata li'ki wanda hakan sai yazama na tamkar gasa kowa yafara 'ko'karin ganin ya nuna tasa bajintar, hatta Munira ma ba'a barta abaya ba dan itama da ita akayi komai agurin taron haka kuma tayi ta zuwa tana watsa wa amarya li'ki wanda garin yin li'kin ne ta samu ta ha'da ku'din da wani hatsabibin maganin dake hannunta ta watsa asaman kan amarya Fateemah, duk kuwa maitar mutn bazai ta6a fahimtar abinda yafaru agurin ba, tana gamawa kuwa ta koma tayi zamanta tana dariyar mugunta tun daga nan bata 'kara tashi ba har taron ya watse domin tariga tagama abinda ya kawota.
_('Kalubale na biyu)_
Fateemah na tsakiyan jama'ah tafara jin kanta na matsanan cin sarawa sai ta dafe kan nata jiri na neman kadata, Hannah ce ta lura da hakan sai tayi saurin ri'keta ta maida ita mazauninta tana tayi mata aikin sannu sannan tatafi wurin Anty ta sanar da ita abinda ke faruwa.
Anty waya ta lalubo ta'kira Mahmud akan cewa yazo yatafi da Fateema gida saboda bata jin da'di, da " okay" Mahmud ya amsa tare da yanke 'kiran tsawon mintina ashirin ya 'dauke su isowa wurin daya ke daman ba da nisa suke ba already sun riga sun shirya zuwa 'dauko sun.
Ba'a maida su gidan Anty ba sai aka kaisu asalin gidan da Fatima zata zauna, Hannah ce ta yi 'ko'karin ganin ta aikata komai da Ummah ta tsara mata kafin tatafi dan haka dazasu shiga gidan sai tace da Teemahn tayi bismillah kuma 'kafar dama zata fara sawa agidan, hakan tayi niyyah dama domin already tu, a Damaturu Mummy ta karantar da ita hakan takuma 'kara da nata addu'o'in na neman kariya daga dukkan ma sharranta daga 'karshe ta rufe addu'ar tata adaidai 'kafar shiga palour da fa'din (A uzubillahi minash shai'danir rajeem, Bismillahi tawakkaltu alal lah wala haula wala kuwwata illah billah) tana gama fa'din hakan tasa kanta tashiga parloun gida.