← Book details Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 161 OF 163

Sashe 161

Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ganin ya riga ya cire takalman dake 'kafan sa ne yasa sai ta zauna daga gefen sa tare da 'dago hannun ta tana shirin 6alla mai bottles 'din gabar rigar sai ya cire cup 'din daga bakin sa ya kalle ta suna ha'da idanu sai tace " a kara ne?" bai yi magana ba kawai ya dire cup 'dib tare da janyo hannun nata ta fa'do jikin sa, baki ta tura gaba tana 'ko'karin tashi daga jikin nasa sai ya 'daga kanta ya sau'ke mata kiss a samna lips din ta kad'an yana raba bakin su sai idanunsu ya sar'ke cikin na juna tuni ma har gannunta ya keawaya bayan wuyan sa, ganin hakn kuwa yasa shi mi'kewa tsaye da ita ya nufi bedroom 'din su yana fa'din
" wariyar da ake min ya isa haka nima yau dole ki kar6i ajiyar princess 'dita na san ita ba zata na ware ni ba"

Bai dire ta ko'ina ba sai a tsakiyar gado sai ya kuma sau'ke wani kisa 'din gefen wuyan ta sannan ya 'dago ya kalle ta bai yi magana ba illah gira 'daya da ya 'dage mata yana murmushi, Teemah ma sai ta maida masa martani tare da fa'din " nifa ban ware ka ba Allah Yayah, ai kasan duk yanda zan so Annur ba zai ta6a kamo 'kafar Yayah na ba cuz shine farin cikina kuma haske na "
Tayi maganar ne a hankali cikin sanyi da shagwa6an ta kamar yanda ta saba yi masa a kullum.

Fuskar sa ya kawo kusa da nata hancin su na gugan na juna, idanun su ma sar'ke da na juna sannan shima a hankali yace da ita " ban yadda ba ni, sai kin nuna min zahiri na gani"
Yayi maganar yanda ita ka'dai ce za taji tare da kai hannun sa zuwa marar ta yana shafowa a hankali still idanun su sar'ke da juna.

Itama hannayen ta kai ta dafa kafa'dun sa da shi batare da tayi magana a zahiri ba illah murmushi a cikin ranta take aytana irin yanda take jin son shi a zuciyar ta wanda yariga yayiwa dukkan ga6o6inta dabaibaiyi ta maimaita kalmar " i love cikin ranta har sau biyu na ukun ne bata san cewa har ya fito fili ba tsaban yanda shau'ki yake 'diban ta.

Shi kam yana jin abinda ta furta 'din sai ya lumshe idanu domin har tsakar kansa yaji sau'kan kalmar.

Bai amsa ba sai da ya sau'ke bakinsa kan nata ya ya sumbaci lips 'dinta daya furta maganan kafin yace " Love u more habibty"
Hakan da ya fa'da ne yasa ta fahimci cewa maganar tata ta fito fili domin amsa shi'din ya bata.

Yana fa'din hakan sai ya bar jikin ta ya koma gefen ta ya kwanta duk idanun su na kallon saman ceiling, hannun ta dake gefen sa ya kamo ya sau'ke shi saman 'kirjin sa saitin zuciyar sa sai ya lumshe idanu yace " bansan asalin lokacin dana fara son ki ba i just found my heart cike da 'kaunar ki, sometimes har mamakin kaina nake yi cuz bana iya controlling feelings 'dina akan ki matu'kar zuciya ta ta bu'kaci ganin ki ban iya jurewa har sai na gankin sannan nake nutsuwa, tun ada na tsani inga kin fifita wani akaina duk da kuwa nasan rashin sha'kuwa ta dake ne zai sa hakan amma duk da haka ban tantance meke damuna ba a lokacin nayi ta dulmiya cikin 'kunci da takaici, ban tabbatar da girman son da nake miki ba sai lokacin da Mahmud yazo min da labarin auren ku, a lokacin jinayi tamkar 'karshen farin cikina kenan a duniya, ji nayi tamkar nayi hauka... idan na tuna za'a yi auren ki, wallahi Zahra a lokacin tafiya kawai nake yi amma komai idan inayi sai inji tamkar bani bane har sai dana 'kwammaci mutuwa ta fiye da rayuwa duk da kuwa nasan hakan zunubi ne but i cant help it, saboda irin suyar da zuciyata keyi min a duk lokacin da na tuna kin zama mallakin wani ba ni ba sanadin haka na tafi Borno duk da nasan suna shan fama da 'yan ta'adda saboda ina ganin shine hanya mafi sau'ki da zan iya rabuwa da soyayyarki idan na daina numfashi, ban ta6a zama na fa'dawa wani damuwa ta ba balle na samu shawara saboda ban saba hakan ba, sa'a 'daya nayi kawai saboda wani 6angare daga zuciya ta na bani shawara akan na sanya dangana cikin al'amurana, wannan shawarar nabi na mida damuwa ta wurin ubangijina sai dai ban ta6a accepting d fact that wai kin bar ni kenan har abada ba, shiyasa salon addu'ah ta bata canza ba akanki amma ban ta6a tunanin mutuwa ce zata dawo da ke hannu na ba hakan bai ma shigo cikin tunani ba sam kuma ban fatan Allah ya rabaki da mijinki ba, ni dai fatana a kullum shine Allah ya bani Zahra musamman da nake da yak'inin cewa u too had feelings d same as i had 4u is just that babu wanda ya bayyana shi ga 'dan uwansa shine ka'dai damuwa ta da kaina na fahimci son da kike min tun kafin auren ki da marigayi.
Sai gashi a lokacin da dangana ya fara zama a raina, na sanyawa raina cewa 'kaddarata kenan, shine soyayyar da babu ranar cikar ta sai kuma Allah ya nuna ikon sa akan hakan ya dawo min dake hannuna....
Zahra our love is like an eternal flame that no one can touch or break it, it can't be blown out, it carries many colors, until the end of time....our love is like d wind....i can't see it, but i can feel it all over me....idan nace miki zan misalta miki girman farin cikin dana tsinci kaina a ciki lokacin da akayi min albishir 'din auren ki bazaki ta6a fahimta ba...all i knew ws u ar my woman, my life, my everything....may be 2 d whole world u may be only one, but to me u ar my world, my happiness my weakness also d strong part of me.....banajin akwai kalaman da zan iya furtawa Zahra to tell u all d love i have 4u within my heart....i wan't u to always remember that i do love u, i'm with u, still with u, nd always be with u 4ever.... ko yau Allah ya 'dauki raina nasan na cika BURINAH a kanki tunda na mallake kuma muka so juna wannan ka'dai ma ya isheni alfahari".

Juyo da kansa yayi ya kalle ta tare da bu'de idanu ya sau'ke shi a kan fuskar ta da suka ji'ku da ruwan hawaye bakin ta sai rawa yake yi kamar tana so furta wani abu amma takasa still kuma hannun ta kan 'kirjin sa da ji'ka'k'un idanun ta sanya 'kwayar idanun ta cikin nashi tana jin wani sonshi mai ha'de tarin kwarjinin 'kaunarsa na ratsa dukkan gangan jiki da zuciyar ta hawayen tane kawai suke 'kara 'karfin speed suna sake sau'kowa batare da ta janye daga kallon nasa ba.
Idanun su sar'ke da juna yace " I so much luv u 'yan matan Yayah, ke na fara so a rayuwata kuma insha Allahu dake zan ru'fe murfin zuciya ta, ha'ki'ka ke ta dabance a rayuwa ta gaba 'daya......"

Rintse ido tayi da 'karfi tana jin yanda zuciyar sa ke bugawa da sauri, ko haka ya bar ta ko da bai furta komai ba ita kanta tasan Yayah na matu'kar 'kaunar ta ko daga bugun da zuciyar sa ke yi bazata 'karyata kalaman sa ba.

She is totally speechless, bata san mai zata ce da shi ba da har zata iya kamo kwatankwacin irin son da shi yake yi mata ba, tana jin nata son ba komai bane compare to nashi duk kuwa da cewa tana jine a yanzun tamkar idan babu shi rayuwar ta bashi da da anfani, tana jin bazata iya rayuwa batare da shi ba bama ta fatan wani abu da zai zo ya shiga tsakanin su koda kuwa menene shi, hatta mutuwa in so samu ne zata fison ya 'dauke ta kafin shi.

Bata bu'de idanun ba taji shi a saman ta yana faman shinshinan wuyan ta tare da share mata hawayen dake fuskart kamar ba shine ya gama zayyano mata kalaman 'kauna cikin sanyin hali da nutsuwa ba, dai-dai kunnan ta taji ya ra'da mata " kin shirya kar6an ajiyan belove baby nurse 'din nawa?"

Shiru tayi bata yi magana ba shima bai damu ba kawai yaci gaba da abinda ya keyi inda kamar wani ba'a son ran shi ba yake shafo ta very slow but so romantic tare da 'ko'karin kaiwan hannun sa can 'kasan marar ta, ita kanta yanda yake yi 'din yafara 'daukan hankalin sa har ta fara tunanin irin abin birgewan dazata yi masa a yau 'din in return to his tadaddun love words 'din da taji daga bakin sa yanzun, wanda ta tabbatar zai faranta ransa shima.

Shikam har ya fara 'daukan layi inda ya gama bu'de gaban rigar dake jikin ta yana yamutsa ta yayin da hannun sa 'daya ke kan mararta 'ko'karin 6alle hook 'din bomshort 'din dake jikinta yakeyi caraf kunnuwan su suka jiyo muryar Annur yana fa'din
" Daddy!

"Subhanallah"!! yace acikin zuciyar sa tare da barin abinda yake yi cikin sauri, amma bai juya ya kalli Annur 'din ba sai ya tsaya kallon cikin idanunta kawai a hautsine.

Itama Teemah sai yanzun ta bu'de idanun ta da jin muryar Annur 'din tafara 'ko'karin jan rigar ta rufe jikin ta da kyau, suna ha'da idanu a hankali sai yace "shine dagangan kika 'ki rufe 'kofan ko?"

Tasan ba laifin ta bane cuz shine ya kawo ta 'dakin kuma shima 'din tasan yasan hakan kawai dai rasa abin fa'da yayi ko kuma ya mance a yanayin da suka shigo shiyasa, dan haka sai ta saki murmushin mugun ta da guntun hawayen ta tayi masa fari da ido tare da fa'din " Ai kaine ka bar 'kofan bani ba kuma kaga Annur ma yace ka 'kyaleni baya so shima"
Chapter 161 · 0% Book details