Sashe 75
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*ohh namanta ashe ma lokacin Gashi da suyan yazo* 🤣 _kar_ _dai amanta_ _da nawa kason_ .
👎🏻
~HAPPY EID' EL KABIR ( SALLAR CIN NAMA) IN ADVANCE.~ 😃
👇🏼
*ouww na manta ban sanar daku ba..... kowa yarage min nawa share 'din zan kaifa ha'kwarana sosai na kuma zauna da babban daro na domin nasan* *nama sai ya isheni.* hhhh🙈
*SALMERH NAYI MUKU FATAN ALKHAIRI* 🤞🏻
_Comment_
_Vote_
_Share_
*Salmern ku ce*😍
[10/2, 6:02 PM] Ummiyo: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
_Indedication to all muslim Ummah..... brothers and sisters in islam_ *HAPPY EID'EL* *KABEEER* 😍
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
_Ability is what u’re capable of doing, motivation determines what u do, and attitude_ _determines how well_ _u do it._
🅿 *60*
Da yamma Mahmud yadawo gidan kamar yanda yasaba dawowa a mafi yawan lokuta, kallo 'daya yamata ya fahimci bata cikin hayyacinta duba da yadda idanunta suka 'kan'kance suka kuma yi ja tare da yin luhu-luhu, ga kuma fuskarta ma data nuna alamun kumburi 6aro-6aro musamman saman idanunta.
Da ta bu'di baki kuwa tayi masa barka da dawowa sai gaba 'daya yanayin nata yasake rikita hankalinshi, domin muryarta ma adashe take da 'kyar ta harha'do maganan ta furta masa.
Tambayarta yayi abinda ke damunta cikin kulawa tare da ri'ko hannayenta zuwa kusa dashi.
'Kasa tayi da idanunta ta kasa furta masa komai, sai ma wani sabon kuka daya kubce mata.
Arikice yajata ya ha'de ta da jikinsa ya rungumeta tare bubbuga bayanta ahankali, shikanshi ji yayi hankalinsa ya tashi tsoronsa 'daya kar Fateemah tafara gajiya da zama da shi ayanayin da yake ciki ne, abinda kawai tunaninsa yabasa kenan dan haka sai yabarta ajikinsa tayi ta kukanta son ranta harta gaji tayi shiru tafara sau'ke ajiyan zuciya.
Sai a lokacin Mahmud ya 'dagota daga jikinsa ya zuba mata idanu yana sake karantar yanayinta.
" _me yasami Fateemah na ?,pls sanar dani me aka miki, waye ya ta6a minke ?_ 'daya bayan 'daya ya jero tambayar ta sa cikin natsuwa wanda hakan yasamo asali daga karyewar da zuciyarsa tayi shikanshi jinsa yayi gaba'daya yayi laushi ganinta awannan yanayin, baya so hasashensa ya kasance gaskiya, domin in har hakanne yasan tashin hankalinsa yazo kenan.
Kanta ta komar kan 'kirjinsa tayi shiru domin aha'ki'kanin gaskiya ita bata san me zata ce dashi yasa meta ba.
_" please Fateemah ki sanar dani damuwarki kinji I'm always here 4u, nima hankalina_ _yakasa kwanciya, zargin kaina nakeyi akan duk wani abinda ya sameki_ _nakan rasa sukuni nima pls daure ki sanar dani kinji"_
Yanzun ma shiru tayi masa sam bata da niyyan bashi amsa ko labari dangane da abinda yafaru tsakaninta da Anty. Ko dan kasheta data ci alwashin yi akan hakan, ita kuwa ba mutuwar take tsoro ba ayanzun dan akan wannan 'kazamin aikin da suke son tayi tanaji gara mutuwan yafiye mata sai de ahalin yanzu bata so mutuwa ta risketa batare data san ainihin meke faruwa da iyayenta ba, tanaso taji daga garesu taji meyasa ta daina samunsu awaya kuma suma suka daina nemanta suka manta da ita, abinda ke gabanta kenan awannan lokacin.
Ahankali cikin sanyin murya ta furta " _Yayah_ !"
Sai ya amsa mata da irin yanayin data ambace san da fa'din
_" Na'am matar_ _Yayah"!_
Murmushi maganar tasa yasata jin ya kwaikwayi kalar muryarta sai ta 'kara yin luf akan 'kirjin nasa ta lumshe idanunta sannan taci gaba da fa'din " _Mummy da Daddy na sun manta dani ko_ _Yayah_ ?
'Dagota yayi daga kan 'kirjinsan da sauri sai yace mata _" waya gaya miki Mummy sun manta dake,? Mummy kullun idan muka yi waya sai tace in gaisheki hakama_ Daddy shima yake fa'damin kullum"
Idanu ta waro akansa alamar " _dagaske?_
Sai ya jinjina mata kai tare da medata ya sake kwantar
da ita akan 'kirjin san shima ya lumshe idanunsa shiru yayi yana jin bugawar da zuciyarta keyi da 'dan sauri-sauri ,sannan yaciga ba da fa'din
_"Daddy yace zaizo yaganki da kansa amma sai inyaga kin kwantar da_ _hankalinki tukun na, mummy kuwa bata son ku ringa yawan waya ne saboda ita aganinta_ _kamar inkuna waya da ita akai-akai tunanin gida bazai barki da wuri har ki_ _kyautatawa auranki ba, itama tafiso sai kin saba da gidan mijinki tukunna."_
Wannan duk shirin Mahmud ne ya ha'da ya irga mata ayanda zuciyarsa ta lissafa masa sai ya gaya mata da sunan abinda iyayenta suka fa'da masa kenan akanta, kuma yayi hakane domin ya kwantar mata da hankali badan komai ba, saboda yasan da zaran Fateemah tasan iyayenta basa 'kasar nan rigimarta ba zai ta6a 'karewa ba.
Aikuwa yana gama fa'din haka ta 'dago ta kalleshi _" kuna waya da mummy kullum ko Yayah?_
Yace " _ah 'ah fah Fateema ni bance ba, ba kullum muke waya ba lokaci_ _zuwa lokaci ne yawancin 'kiran ma sai na fita office muke wayar"_
" _meyasa kuma bakuyi idan kana gida?, Yayah_ _Mummy bata sona yanzu saboda anmin aure ko?, ko to gaya mata idan_ _kunyi waya kace mata ni na fasa auren zan dawo_ _gida muyi zaman mu tare da ita"_
cikin dasash shiyar shagwa6a6-6iyar muryarta ta yi masa maganan.
" _waye ya gaya miki auran nan zai rabu Fateemah?.....wannan auren babu wanda ya isa yaraba shi sai mahalicci wanda yayi dalilin faruwarsa.....ke ba kya tunanin halin da zan shiga ne idan kika barni?, pls karki sake cewa zaki tafi ki barni kinji"_
Jin yace auren nasu ba me rabuwa bane take sai ta turo 'dan 'karamin bakinta dake zagaye da pink lips 'dinta gaba alaman ta ji haushin hakan kenan.
Sai daya kai ayar maganar tasa kafin ta 'daga masa kai alamar taji amma still bakin ature.
Mahmud kam Sosai yanda tayin ya matu'kar birgeshi, idanunsa ya sau'kar akan la66anta da sukayi jajir dasu dayake tayi kuka sosai, take sai ya 'dago hannunsa ya wari yatsa 'daya yashafa su ahankali.
Teemah kuwa 'dan jan jikinta tayi daga na Mahmud da niyyar tafiya tabar inda yake, amma Mahmud be bari tayi nisa ba yasa hannu yadawo da ita jikinsa, duk da jikinsa be nuna alamun son kasancewarta ra6e ajikinsan ba amma zuciyarsa na matu'kar son hakan shiyasa ya dawo da ita.
" _kin gaji da zama da niko Fateemah_ ?
Idanuta ta 'dago da sauri ta sau'ke su akansa.
" _pls tell me kinji, banaso hakkin ki yamin yawa akaina dan nasan Allah sai_ _ya tuhumeni akan zama na da k......."_
Da hannunta tayi saurin rufe masa baki wanda hakan ya tilasta masa yin shiru da maganar da keyi .
_" Kinsan wani abu?_
Ya tambayeta da nutsatstsiyar muryarsa.
Da kai ta bashi amsa yadda zai fahimceta.
Sai kuwa yaci gaba da fa'din " _kinason yin waya da Daddy_ ?
Da sauri ta 'daga masa kai alamar " _ehh_ "
Sai yace
" _alright...., zan 'kira miki shi amma da shara'din sai kin_ _sanar dani_ _abinda yasaki kuka_ _da bana_ _nan........"._
Tunkan ya 'karasa rufe bakinsa tabashi amsa da fa'din
_" cikinta ne yadameni da ciwo shiyasa tayi kuka"_
_" toh me yasa baki 'kirani awaya ba ki ka zauna da ciwo har haka, kuka yana magani_ _ne Fateemah...?, kin ga kuwa yadda kika dawo , Allah_ _dana ganki hankalina yatashi sosai"_
Shiru tayi tana jinsa sai da taji yayi shiru kafin ta ce
" _Yayah kira min Daddyn toh mana yanzu !_
Murmushi yayi ganin yanda ta 'kagu dajin muryar Mahaifinta, hannunta yaja suka koma kan cushion suka zauna sannan ya lalu6o phone number 'din daddy ta Nigeria dagangan yayi dialling dan yasan sarai bashiga zaiyi ba.
A speaker yasaka wayar dan haka ba sai ya bu'di baki yayi mata dogon bayani ba akan wayar daddyn, saboda da kunnuwanta taji ance numbern is switch up.
Langa6ar da kai tayi gefe kamar zatayi kuka ganin haka sai Mahmud ya hau bata baki akan wai tayi ha'kuri may be Daddyn ya 'danyi wata tafiya ne, yace nikuma kinga bani da numbers 'dinsa na waje ko'daya balle muyi trying, amma bari zan tambayi Abbah I'm sure bazai rasa agunsa ba.
" _Toh yayah 'kira ka tambayeshi mana tun yanzu kar ajima kuma ka manta_ "
Ajiyan zuciya ya sau'ke tare da ajiye wayar agefensa bayan ya dannata tashiga security dan kar ma Teemah ta 'dago 'karyar da ya shirga mata, sai yace da ita
_"Nagaji kinji yanzun lil sis ki bari idan na 'dan huta anjima sai naje gidan ma gaba 'daya da kaina inkar6o inajin_ _hakan zaifi ko?"_
Yana maganar ne tare zamowa ya kwantar da kansa akan cinyarta.
Teemah kuwa zuciyarta tsinkewa yayi dajin ya ambaci zuwa can gidan ita ayanzu in akwai abinda ta fi tsana aduniya toh be wuce Anty ba ta tsani ko ganin tama , amma bata yi masa magana ba sai kawai ta 'daga hannunta 'daya ta cusa acikin kwantaccen ba'kin gashin kansa tana shafawa ahankali.
Mahmud kuwa lumshe idanunsa yayi tausayinta na 'kara ratsa shi, akullum yanajin kamar baya mata adalci a zaman su, balle yau 'din dayaga yanda ta dawo duk sai komai nasa ya tsaya cak, in ba tunanin mafita ba baya komai.
Kusan minti sha biyar suna ahaka kafin Mahmud ya yun'kura yatashi yace zai watsa ruwa.
Fita yayi bayan yagama shiryawa be zame ko'ina ba sai gidan Umar abokin aikinsa yayi masa bayanin meke tafe dashi yace yana so in zai yiwu su tafi gobe, daya ke dama Umar yace masa akowani lokaci idan ya shirya zasu iya tafiya shi ba shi da matsala.
Hakan kuwa akayi domin Umar take yabashi tabbacin samun rakiyarsa aduk lokacin daya bu'kata yanzun ma cewa yayi babu komai Allah ya tashemu lafiya".
Da farin cikin sa yabaro Umar din yana me jin 'kwarin gwiwa da fatan samun nasara ji yake ajikinsa kamar matsalarsa ta kusan zuwa 'karshe, da yardar Allah komai zai daidai su shida matarsa kamar yadda kowa su irin ma aurata ke rayuwa agidajensu.