Sashe 15
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"baki da hankali ne Maryam "
taya zaki had'a yarinyar nan da goyo bayan kinsan ba lafiya ne da ita ba? idan goyon da dad'i ke ki goyi abinki mana ba d'anki bane,ko ita ta haifa miki shi"
"Yanzu badan Allah yasa nazo ba da kinsan me yake shirin faruwa ne,ke kina nan,wannan wani irin rashin imani ne dan Allah yake damunki?
Na bar yarinya rai ahannun Allah ina can na gagara sukuni hankalina na gida inata tunanin halin da take ciki ashe ma ke kina nan kin had'a ta da renon d'anki ga jaka ko?
"Okay shiyasa na yi ta 'kiran wayarki kika 'ki d'aukan wayar dagangan ko,missed calld nawa na miki amma kika 'ki 'dauka."
Da masifah yake ta maganar idansa har ja yayi dan yanda yakejin ransa a6ace.
Kokad'an bai bata chance d'in yin magana ba,hakan yasa tayi shiru tana jinsa,zancen wayan da yayi d'inne ma yasa ta d'an d'ago idanu ta kalleshi dan bata san da wannan batun ba,asalima bata san inda wayar take ba ma tun 'dazu data 'kirasa bata sake bi takanta ba.
Daga lokacin be sake fita agidan ba har yamma masifah kuwa sai abinda ya 'karu,dan wuni yayi abirkice sosai ya nuna mata kuskurenta,tun tana kar6ar laifin har tagaji ta fara jin haushi kuma,sai ta maida jin haushin akan Khadijan dan rainin wayo, a ganinta itace dalilin komai badan itan ba da haka bazai faruba.
Harta samu sauk'i bata 'kara yin komai agidan ba dan sosai yayanta yatsaya mata,kwananta biyar ta warke rass harta koma makaranta
Ko abayan warkewarta ta kuwa sai ta'dan samu sauk'in aikin ka'dan dan yanzu Antyn tana 'danyin girki wani lokacin,wankine dai sam batayi sai dai Khadijan tayi.
Ahaka har tagama secondary school 'dinta gaba d'aya zuwa wannan lokacin kuwa Mahmud yayi wayo sosai har mamar shi ta yayeshi ma.
Ana cukucukun nema mata wata makarantar ne Kabiru ya 6ullo da batun san aurenta dan afad'ar sa wai shiru yayi kawai baiyi magana ba amma ya da'de da burin auranta aransa yayi shiru ne ganin bata kammala makarnatar ta ba.
"Yanzu kuwa Alhamdulillah tunda ta gama to yana neman izini"
Murmushi yah yusuf 'din yayi sannan yace "lalle ka shammace ni Kabiru"
"Toh ya za'ayi ne babban yayah sharrin zuciya ne ba ni ba."
Dariyah sukayi gaba d'ayansu.
Daga 'karshe Yusuf d'in yace yabari yayi magana da ita tukunna sai su san yanda zasu 6ullowa lamarin"
Godiyah Kabirun yayi masa.
Yusuf bai wani 6ata lokaci ba da yaji maganar,yana komawa gida ya sami Khadija yafa'da mata cewa Abokinsa Kabiru na sonta da aure,itanma cewa tayi duk abinda yaga ya masa kawai yayi ita batada za6i.
Farin ciki yayi duk da yasan daman bazata fad'i wani abinda yake sa6anin hakan ba amma sai da ya nuna mata farin cikinsa afili dayasa ta gane cewa lallai yayi na'am da maganar tun farko.
Ba awani d'au lokaci ba,aka fara shirin biki bayan sunje k'auye dukkansu sun sanar dasu maganar,mal.Kallah yafi kowa farin ciki dajin maganar dan sauran kusan kowa bai bada wata muhimmanci a maganar ba,tsoronsu Allah da kuma batun kayan d'aki kar ace su zasuyi.
_Comment & share_ _pls_ 🤞🏻
*Salmerhn ku ce* 😍
[10/2, 5:54 PM] Ummiyo: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all........ *DA* *BAZAR MU MUKE* *TUN'KAHO* 😍
Dedicated to all masoyan CAPTAIN
ABBAS.
*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*
Words are seeds. They land in our hearts. Be careful what you plant and careful what you say. You might have to eat what you planted one day.
🅿 *15*
Anty ne ma ta d'anso ta kawo musu wani mishkila kad'an dan fara cewa tayi wai
"ai Kabirun ya girmewa Khadijan sosai ta yaya za'a ce shi zai aureta"
aganinta ai bai dace ba hakan.
Babu wanda ma yabi takanta a maganar tata duk dama basu san manufar maganar tata ba,Yah yusuf ne ma yad'an nuna mata cewa ai ba haramci aciki,tunda annabi ma yayi hakan kuma ba'a haramta mana ba,so bata da hujjar da zata ce hakan ba dacewa bane tunda bawai Kabirun ya shiga sahun dattawa bane,har yanzun sa amatsayin matashi yake"
Taji haushin k'in kar6ar maganar da akayi,amma dolenta ta hak'ura tayi shiru.
Ba awani d'au dogon lokaci ba aka yi bikin,sosai yah yusuf yayi k'ok'ari wajen ganin ya siya mata duk abubuwan buk'ata tare da sa hannun Alhaji muhammad amma bai yi da sanin 'yar sa ba daga shine sai yusuf d'in suka sani,ahakan ma saida ya gargad'esa akan kar ya sake yaji labari koda abakin y'arsa ne,sosai yusuf yake yabawa da karamcin wannan bawan Allah,bashi da abin rama amsa illah yayi ta masa fatan alkhairi har karshen rayuwar
shi.
Bayan angama bikin ne kabiru ya d'auki matarsa yakai ta Gomben gefen iyayensa da 'yan uwansa.
Anty kuwa sai bayan bikin Khadijan sannan ta san muhimmancinta da amfaninta agidan,dan sosai tafara shan wahala da aikin gidan,ga kuma yaronta da tun tashin sa Khadija ce ke kula dashi,yanzu kuwa abu ya dawo kanta,sai abin ya taru ya mata yawa ga rashin sabo,ga shi sam bata san k'azanta sai ta rasa yadda zatayi da rayuwarta,wuni take akan k'afarta amma still bata gane kan gidan,sai da aka samo mata mai aiki kafin gidan ya saitu mata.
Cikin hakan Allah ya d'aga kasuwancin Yah yusuf shima yazama tsayayye da kansa amma da taimakon Kabiru dansu sun san kan kasuwancin sosai,kan kace me sun zama manyan 'yan kasuwa sosai kud'i ya zauna musu.
Tunda Anty taga Khadija na shirin kamota a komai sai tafara jin k'yashi aranta,sosai take jin Kishin khadijan,dama tun farko bata so Khadijan ta auri Kabiru ba aganinta ai ya fi k'arfin aurenta shiyasa takawo suka lokacin bikin amma b samu nasara ba.
Taso da wani daban aka samu aka aura mata dan ta samu damar takasu amma sai hakan bai yiwu ba.
Son zuciya sai ya kaita ga fara
Shige-shige,amma Allah bai bata ikon cutar su ba,taso ne tashiga tsakanin auran kKhadija da mijinta amma sai Allah ya karesu da karewarsa.
Shekarar Khadija uku da aure sannan ta haifi,'danta namiji sunyi farin ciki sosai musamman dayake tad'an d'au lokaci bata haihu ba sai wannan karan,amma dayake kana naka ne Allah kuma na nashi,tun kan ayi suna yaron yakoma ga mahallici,Khadija tasha ruwan hawaye dan tana da jarabar son 'ya'ya tana murna tasamu nata kuma sai Allah ya kar6e abinsa,dakyar Kabiru ya taushe ta ta hak'ura ta dangana.
Ashekarar kuma Kabirun ya kafa cibiyar kasuwancinsa acikin garin damaturun jihar yobe,zama sai ya so ya gagare shi kullum yana cikin tafiye-tafiye.
Amma hakan bai ta6a damun Khadijan ba illah addu'ar sa'a datake binsa dashi akoda yaushe,yana kuwa jin da'din addu'ar tata kuma matuk'ar birgesa hakan yakeyi har baya iyah 6oyewa shima,sai ya bita da albarka mad'aukakiya.
Sai da aka shekara kafin khadija tak'ara samun wani cikin,murna kam kamar ance musu harta haihu ne ma kowa yana farin ciki da wannan abin musamman daya kasance Kabirun shine babba a familyn gidan,so kowa so yake yaga ya haihu shima.
_Allah buwayi gagara_ _misali_ shine yasan sirrin komai da kuma ma'anarta............ cikin rashin sa'a sai cikin ya 6are a wata shida bayan ciwon da tasha na azaba harta fita a hayyacinta ma.
Wannan karon kam cewa tayi zata dawo gida ta huta,dakyar mahaifiyar Kabiru ta barta a cewarta toh ta zauna da ita mana basai taje can kanon ba amma fir tak'i yadda.
Data je d'in kuwa sai datayi wata uku kafin tadawo,ran da zata dawo ma Mahmud kuka yayi tayi dan azaman datayi ba k'aramin sabo sukayi ba,ita ke tayashi komai,homework,da sauransu.
Kabirun da kanshi yazo yatafi da ita gida.Yana tsokanarta wai tazo gida tazama k'atuwa,kuma azahiri bawani jiki ta k'ara ba kawai de tsokana ce irin tasa.
Wai ko dai tafison zaman kanon ne yabarta,cemasa tayi ehh"
Duk da bawani jin dad'in zama da antyn takeyi ba amma dai tana jin dad'in ganin ahalin gidan nasu kuma zuwa yanzu ta yi wayon da komai Antyn zata mata ba damunta yake yi ba.tunda kallo ne kawai yanzu tsakanin su sai de ko habaici da Antyn ta tsiri yimata marar dalili.
Har k'auye duk taje ta kai musu ziyara kuma sunji dad'i musamman data je musu da tsarabar kayan amfanin yau da kullum, sosai sukayi mata tar6ar mutunci da karramawa.
Daworta da kusan shekara kafin tasamu wani cikin kafin nan kuwa har ta d'an fara shiga damuwa,mijnta ne ke tausar tare sake tunatar da ita cewa komai k'addar ne kuma ikon Allah ne.
Da tayi hak'uri ta dangana kuwa sai gashi Allah ya bata yanzu.
Cikin yaso ya bata wahala da farko amma data kai 3month sai ta ji garau,wannan karon ma kokad'an bata saka ran abinda zata haifa d'in zai zauna ba,sai dai tana addu'ar Allah yaraba su lafiya a kullum.
Da ikon Allah kuwa lokacin haihuwar da tayi sai ta gagara haihuwa da kanta,hankalin dangi yaso yafara tashi,amma sai likita yakawo shawarar cewa amata C.S,da wuri Kabiru ya amince dan yasan hakan shine kad'ai mafita agaresu.
Cikin sa'a kuwa akayi aikin aka ciro mata 'yarta 'yar mitsitsiya da ita.
Kowa ya ganta sai yayi mamakin girman nata dahar ya hana a haifeta sai dai da theatre,Khadija kuwa hamdala kawai take da Allah ya rabasu lafiya da babyn duk dama de theatre ce amma dole ta gode wa mahallici.
Mahaifinta ne yayi mata hud'uba da FATIMAH ZAHRA a madadin k'anwarsa data rasu ashekarun baya.
Kafin suna kuwa gida ya cika mak'il da jama'ah abin gwanin birgewa,dangi ta ko ina,Anty ma sunzo da ita da Mahmud,ga dangin Kabiru ma kaca-kaca.
Iyalan Hassan (mahaifin Abbas) kenan suma kusan kullum suna gidan dasu ake komai.
Abbas alokacin suma suna da jinjirar su mai suna Hannah,so bai wani damu da ko ganin jinjira ba harkar gabansa kawai yakeyi,shi kuwa Mahmud har yau bashi da kowa,shiyasa ya nace wa wajen da jinjirar take duk inda akayi da ita toh shima nan zai yi.
Anty 'ki tayi ta sake haihuwa tun bayan data haifi mahmud,acewarta d'awainiyar yara wahala ne dasu,yah yusuf bai sani ba ma taje aka juya mata mahaifarta.