← Book details Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 153 OF 163

Sashe 153

Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Murmushi kawai tayi masa sannan ta ce "Yayah ai rayuwa baya koma wa baya abinda ya wuce ya riga ya wuce kuma ma ai a rashin sani ne yasa har ya wuce 'din ba tare da mun lura ba so ba kawai sai mu godewa Allah ba daya bayyana mana a yanzu kuma muna cikin rayayyu duk kan mu"

Abbas sai yace " Na sani Zahra nasan hakan kuma nagode wa Allah ina kan yi kuma har kullum, amma idan ba ba'kin ciki zaki min dan kar na bawa family na kulawa ba plz leave me, i'm just trying naga na yi dukkan duties 'din dake kaina"

Murmushi tayi ka'dan tace "me yasa zanyi ba'kin ciki Yayah, kawai dai naga ne kamar hutun da ka kar6a 'din bashi da wani amfani"

"Ke kike ganin haka ai, amma ni na san akwai amfani sosai"
Yayi maganar yana cire rigar dake jikin sa.
Tasowa tayi ta fara taya shi rage rage kayan, sannan ta budi baki da niyyar sake yin magana ya tare ta da fa'din " ya isa plz Zahra babu ruwan ki"
Sannan ya matsa daga gabanta ya ja gefe yaci gaba da rage kayan sa, tamkar wani 'karamin yaro ya 'kara sa da fa'din
" ke dama ai ba'a yi miki gwanin ta"
'Kasa-kasa yayi maganar amma da yake suna kusa da juna sai taji shi, sosai ya bata dariya amma sai ta gumtse ta dafe baki with smile on her face tace " Yayah ni d'in"

'Dan karamin tsaki yaja yace " Zahra let me be plz, i'm here 4 my baby tunda ke bakya bu'katata baki son ki ringa gani na kusa da ke i know my little me want to, so leave me alone plz"
Yana gama maganar ya lumshe idanu.
Shiru Teemah tayi kawai tana kallon sa ganin kamar ya d'an d'au zafi kan maganar sai taji babu da'di har a ranta.

Ta kowa tayi a hankali zuwa inda yake ta kai Hannun ta cikin hannun rigar dake jikinsa da yake har yanzu yana kan 6alla bottles ne bai gama ba, a hankali ta tafara bin hannun a hankali tana masa tafiyar tsutsa tare da kwantar da kanta gefen kafad'ar sa sa tace "am really sorry Yayah i didn't mean to..."

Abbas kasa jure fushin yayi shima yakai hannun sa kan cikin ta ya shafo cikin yace
" Little me ur Mummy is so sturbborn na kusan in zane ta a gidan nan"

Sosai yanda yayin ya sata dariya domin idan ka ganshi zakayi zaton ko dagaske da mutun yake maganar, amma bata yi dariyar ba sai tayi murmushi kawai tace " Yayah ai nace sorry ko? kuma in ka zane ni nima akan babyn zan rama".
Itama tayi maganar cikin tsantsar shagwa6a, sai yanzun ya kalleta sai ta turo baki baki, he just knocked her head a hankali yana murmushi yace
" silly mummy...kina ta6a min baby zaki biyani abuna right there"

Murmushi tayi itama tare da sunkuyar da kanta 'kasa.
Rigar ta Abbas ya fara 'dagewa kawai ba tare da shima ya sake magana ba.

Teemah bata hana shi ba har ya cire rigar duka ya saura mata sauran bra kawai, hannu Abbas ya kai ya shafo boobs 'din ta dake cike fam cikin bra 'din kamar zasu fashe.
Sai da ya kai hannu bayan ta kafin yace " ki daina saka wannan abin plz ke bakya jin yana damunki ne?"

Shiru tayi masa kawai ta lafe a jikinsa, sai ya 6alle bra 'din daga bayan ta sannan ya dawo da hannun sa ta gaba da niyyan zarewa sai ta ri'ke mai hannun " Zaki fara ko?"
Ya fa'da yana kallon cikin idanun ta sai ta 'dana baki gaba ta fara k'if-'kif da idanu.

Share ta yayi kawai ya zame bra 'din daga jikin ta sai ya tsaya kallon boobs 'din nata sosai suke matu'kar tafiya da imanin sa.

A hankali ya kai hannun sa ya shafo su take Teemah sai ta lumshe idanu jin yanda torches 'din hannun nasa ya bata wani electric sparks har 'kwa'kwalwan ta.

Bakinsu ya ha'de ya bata lafiyayyan kiss tsawon mintina yana sake shafo ta, daga bakin ta ya sau'kar da kansa zuwa wuyan ta yana cigaba da kissing 'din ko'ina ya ci karo da shi har zuwa wuyanta daga nan ya sau'kar da kansa a 'kirjinta.
Ajiyan zuciya ta sau'ke tare da rintse idanun ta da k'arfi tana feeling yanda yake sucking boobs 'din tan cikin gwanancewa.

Sosai ya tafiyar da ita a wannan lokacin har sai da ya tabbatar cewa ya cika rayuwa da zuciyar ta fam ta yanda babu wanda zai 'kara samun space acikin zuciyar ta daga shi babu kowa a sannan ya bar ta batare da ya kusance ta ba amma, wanda shi kansa hakan da yayi ba 'karamin samawa kansa sukuni yayi ba.

Yanda Abbas yake yi mata a kwanakin abin har mamaki yake bata na yanda yake kula da ita da dukkan damuwar ta, har sai daya sanya wani sha'kuwa na fitan hankali ya shiga tsakanin su fiye da zaton mai karatu.

Teemah yanzu bata ko jin nauyin sa balle mitan zai ga jikin ta domin shine ke yi mata komai da kansa ciki kuwa har da wanka, shafa mai, drying na gashin ta da sauran su, wani lokaci kuma haka zata zauna susa hannayen su kan cikin suna jin motsin shi, wani sa'in ma ba motsin yake ba amma basa gajiya da shafa cikin koda wani lokaci wai suna jin lafiyar babyn.

Abbas idan yakai hannu yaji babyn na motsi rintse idanu kawai ya keyi ya ringa yiwa mahalicci tasbihi yana jin wani sabon connection tsakanin sa da cikin a koda yaushe.

Wai yau shine da baby wanda zai yi bearing sunan sa a ko ina.

Sosai Abbas ke yin hidima da su cikin hutun daya kar6a 'din Teemah kanta sai da ta jinjina masa ta kuma jinjinawa irin na shi salon, yanda yake son haihuwa ashe ma har ya fita son baby dan tasan duk wannan abin yanayi ne dan babyn sa ba wai dan ita ba.
Girki ne dai ta'ki barin sa yanayi domin itama dagewa tayi tace bazai tayata wannan ba, amma a haka zasu shiga kitchen 'din tare duk da 'kin da ta keyi amma Abbas dole sai ya tayata wani abin kafin girkin ya kammala.

Ko yau ma hakane tare suka shiga kitchen sukayi tomato sauce da farin doya tace ita shi take so taci shine sukayi sai ya ha'da mata fruits salad suka kai dinning, da suka kammala komai suka zo wurin cin abincin kuwa sai da ya sha drama da ita daya ce shi zai yi feeding 'din ta sai tace babu ruwan ta ita da kanta zataci, dan yanda take matu'kar sha'awan abincin bata jin in shi zai bata kamar zai gamshe ta, Abbas ma 'kin yadda yayi yace shima bai yadda ba dole shi zai yi feeding 'din su, Teemah sai tace " Allah ni fah Yayah da kaina zanci"
Rage murya tayi 'kasa-'kasa tace " abinda ma ba dan ni kake yin hakan ba ai na san da baby ne"
Sai ta kauda kanta gefe.

Abbas kam dariya ma ta bashi ganin yanda ta ha'de ranta sai yayi murmushin gefen baki yace " jealousy mummy.....ke dai kinji kunya, a duk fa'din duniya naki salon yasha bambam dana kowa "
Sai ya saki murmushi mai sauti sannan ya ce " yau ga Mummy na kishi da unborn a gidan nan abin mamaki"

Ganin ta juyar da kanta gefe ne yasa shi sake 'debo abincin ya nufo ta dashi sai tayi saurin matsar da kanta baya.
"Allah idan kika haifa min baby as stubborn as u ko....hmm...zaki sha mamakin abinda zan miki...., bansan me yasa bakya ji ba sam, inajin sai na fara zane ki tukunna kafin ki daina"

Bata kula shi ba kawai sai ta sa hannu tafara cin abincin ta hankali tana satan kallon shi.
Abbas kam baya yayi ya jinginu da jikin kujera yana kallon yanda take cin abincin a nutse.

Sosai yarinyar ke bashi dariya bai san ranar da yarinta zata barta ba wani 6arin zuciyar sa ne yace masa " may be idan ta haihu" Murmushi kawai yake saki a fili yana tunanin wai nan da 1yr shima gidan shi ya 'karu ya zama mai familyn kansa.
A cikin ransa yace
"Hmm... i can't wait to see that day, Allah ka nuna min wannan ranar ina cikin masu numfashi"
Sai ya lumshe idanu ya bu'de su tare da sau'kewa a kan ta suna ha'da ido da ita sai yace
" Baby mama"!
Da sigar zolaya kuma cike da fara'a yayi maganar sai tayi saurin 'dauke kanta batare da ta tanka sa ba.
A cikin ranta tace " ni ba ruwanka da ni"
Abbas ma be kulata ba kawai ya zuba mata idanu.
Teemah kamar da wasa tayi maganar kuma sai shai'dan ya ingiza mata maganar har a zuciyar ta yayi tasiri gani take wai dagaske dan babyn sa ne kawai yake kula da ita ba komai ba.

Tana gama cin abincin sai ta d'auki fruits salad 'din ta mi'ke tsaye da nufin barin wajen tana wani huhhura hanci, sai yanzu Abbas ya fahimci fushin nata na gaske ne bana wasa ba.
Da sauri yabi bayan ta da idanu tsinkayan muryar shi tayi yana fa'din " stop there Zahra"
Cak ta tsaya ba tare da ta juyo ba sai ta kalli glass bowl na fruits salad 'din dake hannun ta sannan ta maida idanun ta gaban ta kawai tayi shiru, tsawon mintina biyu tana a haka, bataji yasake magana ba, kamar yadda bai taso yazo inda take ba balle taji dalilin 'kiran haka itama kuma bata waiga taje ta same shi ba, ganin kamar zai 6ata mata lokaci ne yasa ta 'dan yi 'ko'karin 'daga 'kafa da niyyar shigewa abinta sai taji yace " one step nd i ll slap u"
Cak ta tsaya sannan ta juyo ta kalle shi jin yanda yayi maganar kamar da 6acin rai, sam bata 'kaunar 6acin ransa ita balle har ta iya juran hukuncin sa, tun lokacin da yayi mata na farko bata fatab ganin ta sake 6ata ransa koka'dan.
Chapter 153 · 0% Book details