Sashe 69
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Anty Chideh kuwa murmushi tayi ganin Anty ta tsaya shiru tana tunani, tasan cewa maganar su nabaya take tunawa dan haka sai ta dago hannu tashafi fuskar Anty ,baya Anty taja da sauri, Anty Chideh kuwa sai ta sake murmusawa tare da fa'di.
" _feel free mum Mamud this time around daughter in-lawn ki nakeso not_ _u, tunda ke kin'ki bani ha'din kai na ha'kura dan nasan bazaki amince ba, amma yanzu kam matu'kar kika tayani fighting_ _nasameta toh na miki al'kawarin raba auren nan rabuwa_ _na har abada, zan kaiki duk inda kike so kika kuma za6a_ _dan kawai ki cika naki burin._ "
Sosai maganar Antyn Chideh ya suprising Anty, bata ta6a zaton iskancin nata har zai koma kan 'yar cikinta ba, no wonder shiyasa tun ranar da aka kawo yarinyar ta yabeta dan ma tayi wata 'yar tafiya ne inbahaka ba tasan da tunda wuri tagama ya'da manufarta, tunowa tayi lokacin da Anty Chidehn bata nan kullum sai ta 'kirata awaya takuma tambayi lafiyar amarya ashe akwai 'kunshin abu aranta, harma ranar tace abawa Fateeman waya dan kawai taji cewa sunzo suna kusa, amma Anty bata wani damu ba jin cewa abin ya bar kanta ya koma kan makiyarta ai ita hakan yafi komai yi mata da'di tunda kuwa hakane dole in goya mata baya.
Daga nan ta tabbatarwa Anty Chidehn cewa duk yadda take so haka za'ayi dai dai nan Mahmud ya iso wurin da suke tsayen cikin ya'ke yace " _ahh barkanku da zuwa Anty ya kuka tsaya anan kuma?, mu_ _'karasa daga ciki pls"!_ ya 'karasa maganar tare da juyawa.
Anty batayi magana ba illah kallon bayanshi datake yi sai kuma bata ga Teemahn ba.
Kasa ha'kuri tayi sai da ta tambaya inda tace " _ina amaryar taka kuma Mahmud batare_ _naganku bane_ _'dazu",_ kai Mahmud ya sosa tare da fa'din _" ta_ _wuche ciki yanzu?_
Sababi Anty ta fara akan wai " _tsabar ta raina ta ne shiyasa tana ganinta ta wani yi wucewarta_ _inbahaka ba me yasa bazata zo ta tar6eta anan 'din ba kamar yanda Mahmud 'din yayi, kodan tana ganin ba nice na haifeta ba, na tabbata da Khadija tagani anan da sai ta riga ka ma zuwa inda isowa"._
Mahmud be yi magana ba da be san me zai ce da Antyn tasa ba, toh yace mata kunyar kayan jikinta yasa tayi 'dakin ko kuwa yace mata tatafi suturta jikinta ne.
Murmushi ne ya kubce masa daya tuna lokacin da zai taho inda su Anty suke Teemah ma fara biyo shi tayi ahakan dan ko damuwa batayi da kayan da yake jikinta ba kota manta ne oho, sai da yace " _kiyi sauri ki wuce ciki ki saka gown akai kar su ganki ahaka ko bakya jin kunya ne_ _su ganki ahakan.......?_
Yana fa'din haka ta juya da gudu ta koma ciki, may be lokacin data wuche 'din hankalin su Anty baya kansu shiyasa ma basu lura ba.
Anty Chideh ce tace da Anty tayi shiru mana bata son yawan fa'da bayan tasan cewa yanzu Teemahn propertyn tace, tace mata kayan jikinta 'kanana ne may be tana jin kunyane shi yasa bata zo nan 'din ba.
'Kasa-'kasa tayi maganar yanda Anty ka'daice zatajita.
Duk da Anty Chideh cikakkiyar bayerabiya ce amma yawacen yawacen data tayi a wurare da dama yasa tasan dayawa daga cikin al'adun hausawa shiyasa tayi saurin kare Teemah da wancen maganar.
Anty kuwa ta6e baki tayi, 'kasa-'kasa tace _" iskancin banza da 'din me yasa ta saka kayan tunda tasan tana jin_ _kunya aganta dasu"_
Mahmud ne agaba lokacin da suka shiga cikin parlourn, bayansa Anty ce sai Anty Chideh daga 'karshe, a'kofa ma suka ha'du da Teemah tana 'ko'karin fita ganin su yasa ta basu hanya suka shishshigo, hijab tasako babba akan doguwar rigar data saka 'din sosai tayi kyau acikin hijab 'din dan ya 'kara fito mata da hasken ta da kuma 'dan madaidaicin fuskarta tayi 'das aciki.
Abinsha tawuce ta 'dauko musu sannan ta zo ta zauna ta gaidasu Anty Chideh ce kawai ta amsa da fara'ah tana wani kallon cikin idanun Teemah, Anty kuwa ayatsine ta amsa mata, bata wani damu da yanayin da Anty ta amsa gaisuwar ba, illah kallon da Anty Chideh ke binta dashi ne ya 'dan so ya 'daure mata kai dan haka sai tayi 'kasa da kanta tana wasa da yatsun hannunta.
Tashi Mahmud yayi ya shiga ciki da niyyar saka ko jallabiya ma akan wandon three quatern dake jikinsa, da wannan lokacin Anty tayi anfami tayiwa Teemah bayanin wacece Anty Chideh awurin ta, tace saboda watarana ko bani zata iya zuwa duba ki ita 'daya ina so ki san cewa matsayina danata tamkar guda ne awajenki karki kuskura ki yi mata badai dai ba, kinji ko baki jiba, da _" Naji "_ Teemah ta amsa mata ahankali.
Mahmud na sako rigar ya fito yadawo parlourn.
Su Antyn ma basu wani da'de ba dan ko 10mins basu yi ba suka ce zasu tafi dama Anty Chideh ce ta matsa sai sun zo wai tanaso taga daughter in-law 'din nasu ne, Anty bata so zuwan ba dan haka tace bari kawai ta 'kirasu suzo sai Anty Chideh ta'ki amincewa da hakan, dolen ta ta shirya suka taho, alokacin ma Anty bata san meke ran Anty Chideh ba sai bayan isowarsu ne da ta mata bayani.
Har gurin mota su Mahmud suka musu rakiya, Teemah nata ra6ewa ajikin Mahmud dan avoiding ha'da idanu da Anty Chideh datakeyi, Mahmud kansa ya lura da haka amma ya basar dan be san dalilinta na yawan kallon Teemahn ba, sam ta tatsani ganin matar ita, ganin cewa 'katuwar babbar mace da ita amma tana mata abu kamar mara hankali ,inbahaka ba miye abin yawan kallo awurina, sai kace bata ta6a kallon mutum kamar ni ba".
Acikin ranta taketa wannan masifar, azahiri kuwa kanta na gefe bata ma kallon inda suke.
Sai da suka ja motar sannan ta sau'ke ajiyan zuciya tare da dokawa bayan motar harara, ta kalli Mahmud sai suka ha'da idanu take sai yayi sama da girarsa, ga dukkan alamu yaga abinda tayiwa bayan motar su Antyn, da sauri tace _" wallahi Yayah banason matar nan ni koka'dan"_ hannunta yakamo suka fara tafiya sannan anutse yace
_" wacce daga ciki?_
_"Wannan inyamuran matar mana, sai ta ta wani kallona tana smiling bayan ni banma_ _santa ba, ban ta6a ganin ta ba ma ni, haushi tabani sosai yau 'din nan"!_
Murmushi yayi sannan yace mata " _'kawar sirikar ki ce kinga kuwa dole ki_ _sota ai "_
_" ehh ai Anty ta fa'da min 'dazu."_
da wannan hirara suka koma parlour suka zuzzube , Teemah na shiga ta fincike hijab 'din tare da rigar data saka wai zafi yadameta, dama garin sauri ko na cikin bata tsaya ta cire ba ta 'dora doguwar rigar akai.
*****
Mahmud har 10:00pm ya kai a parlour yana kallon News a NTA, yayinda Teemah tayi kwanciyarta tai bacci dan dama ita ba gwanar zama tayi kallo bace, sam kallo be dameta ba arayuwarta.
10pm cif Mahmud yatashi tare da kakkashe switch 'din sannan ya shige ciki, sai da yaje ya watso ruwa kafin yazo ya kwanta, yana sa jikinsa akan gadon kuwa ko addu'ar bacci be gama ba yaji wani bacci me shegen nauyi from no where yana firgarsa har idonsa ma baya iya bu'dewa, be masan lokacin da baccin ya 'daukesa ba danko addu'ar yin baccin be gama karantowa ba, be tashi sanin kansa ba har se lokacin sallar asubah, har alokacin kuwa baccin be bar idanunsa gaba 'daya ba still yanajin idanunsa na masa nauyi, da 'kyar ya ya'ki zuciyarsa ya samu ya tashi, koda yatashi sai be ga Fateema akan gadon ba, sai yayi zaton ko tana bayi, zaman kusan minti biyar yayi amma beji motsinta aciki ba kamar yadda bega alamun ta a bayin ba, tunowa yayi yau ko motsinta beji ajikinsa ba _"where_ _is she_ _toh_ ? dan har yanzu wutar 'dakin akashe yake, in kuwa Fateemah ta tashi ne yasan dole sai ta kunna wuta saboda tsoron da ya san tana dashi.
Sai da ya duba cikin toilet yaga bata nan kafin ya wuche parlour 'a'dan rikice dan zuwa yanzu ya 'dan fara shiga ru'du da rashin ganin Fateeman, switch ya kunna na parlourn sai ya hangota kwance a'kasa ta kwanta akan ruwan cikinta tana baccinta cikin kwanciyar hankali, ajiyar zuciya ya sau'ke daya gantan sai ya sake kashe mata wuta ya wuche ya yo alwala, sai da ya idar da sallah ya 'daga hannu ya jero addu'o'i sosai kamar yanda yasabayi kullum, sannan ya tashi ya koma parlourn domin yatashe ta.
Lokacin data tashin ita kanta taso tayi mamakin inda ta ga kanta saboda kalle-kalle tafari da mamakin meyasata kwana ana 'din, sai daga baya da ta'dan yi recalling abin da yafaru sannan ta tuna ashe da 'kafafunta tazo parlourn.
Koda ta ganshi agefenta kuwa take sai ta tura baki gaba tare da kau da kanta gefe tana wani yatsina fuska
_" meya faru ne Fateema, meyasa kika dawo nan kika kwanta ke 'daya"?_
Mahmud yayi maganar cike da kulawa.
Yana kaiwa ayar tambayar tasa kamar jira take yayi shiru sai kawai ta mi'ke tsaye bata ko 'kara kallon inda yake ba, binta yayi da idanu harta 6acewa ganinsa yana mamakin 'kin kula shin data yi, wanka tayi tafito , lokacin ma gari har gari yafara haske, gurin dressing mirror ta nufa tana goge jikinta da towel , Mahmud kuwa yana zaune agefen gado yana kallon bayan ta, sai da tazo ta bu'de closet 'din kayanta kafin tace _" ina_ _kwana yayah"_ tayi maganar kanta akan kayan batare data ko kalli inda yake ba, shima be amsa mata ba illah hannunta da ya jawo ta dawo gefe dashi ya zaunar da ita, tana 'ko'karin sake tashi ya dakatar da ita da fa'din " _inajinki me kika ce_ " yafa'da yana kallonta, " _ina_ _kwana_ " tasake fa'di atakaice kanta na 'kasa.
Murmushi yayi batare da ya amsa gaisuwar ba yasake fa'din _" sallar fah sai yaushe zakiyi?"_
_" Nayi"_
Yace
_"Yaushe?_
_'"Dazu"!_
Tabashi amsa tana yun'kurin tashi.
_" a ina kenan?"_
Yasake tambayarta.
Sai ta bashi amsa da fa'din _"a parlour._ "