← Book details Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 137 OF 163

Sashe 137

Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Muryar ta na rawa tace " Yayah...ai bana gida.... ne shiyasa, kuma ai dakaje..... gidan Ummah bansan cewa kanajin yunwa bane shiyasa..... ban baka abinci ba"

Shiru yayi ya maida idanunsa kawai ya lumshe, ahankali ya cigaba da yawo da hannun sa har yakai ga boobs 'dinta, Teemah lumshe ido tayi itama jin yanda yake shafawa a hankali har zuwa saman yana mata kamar tafiyar tsutsa har bata so ya bari, dama zogi suke mata da batasan dalili ba.

Squeezing 'dinsu dayayi ne ya sata sakin 'dan 'kara ta kai hannun ta kan nasa ta 'dan ri'ke.

Daya sakeyi kuwa sai hawaye tar ya gangaro mata sai ta 'kan'kame hannun sa har da fa'din " _washh_ "

Jin sau'kan abu kamar ruwa a hannun sa yasa ya bu'de idanu da sauri sai yaga da gudu hawayen ke sau'ka banda ma ajiyan numfashi datake yi akai-akai.

" _Me yafaru kuma_ ?
Ya tambaye ta cikin nutsuwa da kulawa.
Sai tace " _zafi nakeji_ "

" _Zafi kuma?miye dalili toh_ ?
ya sake tambayarta.
Sai tace " _nima fah bansani ba, haka yake min wani lokaci, yau 'din ma tun d'azu yake min zafin har jikina_ _gaba d'aya_ "

Abbas najin haka sai ya zare hannun sa daga cikin rigar tan tare da 'dan matsawa baya ka'dan, hakan sai yabashi daman kwanto da ita kan 'kafar sa tana kallon sama.

" _Bari in gani_ "
Yace a hankali

Teemah bata hana shi ba tanaji ya 'dage rigar ta har zuwa sama ya cire ta gaba 'daya ma, rintse ido tayi da 'karfi jin ya rabata da rigar ya barta da dogon wandon ka'dai.

Yana kallo sai yaga sunyi 'dim-'dim suna shai'ki, hannun sa yakai yata6a a hankali sai yaga bata motsa ba, cigaba yayi da shafawa yana murza bakin ahankali yana kallon idanun ta, Teemah kam sosai take jin da'din hakan shiyasa tayi luf sai ma ta cusa kanta ta 6oye agefen 'kafarsa.

Shima daya fahimci tana jin da'din hakan sai ya cigaba da lelaya mata a hankali bai matsa da karfi ba sai yaga har ta fara sau'kar da ajiyan zuciya sannan ya bar ta ya gyara mata kwanciya ganin tayi bacci ya lullu6a mata abin rufa iya wuyanta.

Kitchen yaje ya ha'da coffee dan sosai yake jin yunwa yanzun rabon sa da abinci tun safe.

Koda ya gama da coffee 'din ma zama yayi tukunna yana tunanin dalilin ciwon 'kirjin nata amma yarasa, sai daga baya ya tuno zancen period 'din da tamasa amma har yanzu be ga tayi fashin sallah ba.

Da asuba bayan sunyi sallah ne ya tambaye ta batun period 'din.

Tana jin haka sai ta ta6e baki aranta tace " _zai fara tambayar rashin kunyar tashi ai, bayan gashi ma yasa na kwana_ _a jikinsa ba riga_ " sai ta murgu'da masa baki dayake ba fuskantar ta yake ba shiyasa bai gani ba.

" _Baki ji abinda nace bane?_ "
" Naa.......ji" tabashi amsa da jan maganar. " _Uhumm...._ ?" kawai ya sake cewa da ita, tasan manufar hakan, dan haka sai tace masa " _Nima fa bansan me ya hanashi zuwa ba, tun last month ma banyi ba_ "

" _Dama yana miki hakan ne_ ?"

Shiru tayi tana tunani, can sai ta ce " _ehh ya ta6a yin 3month bai zo ba, amma a lokacin dana sanar da Mummy sai tace min is normal daman yana_ _yin irin hakan cycle ne kawai dakan sa ma_ _zai dawo_ "

Sai yace
" _Kuma haka yake saki ciwon jiki alokacin_ ?"

Shiru tayi dan ita har ga Allah ta manta.

Ganin tayi shiru sai yace " _idan bazaki fa'da min ba da kaina zan tambayi Mummy ai nasan_ _ita zata fa'da min_ "

Azabure ta mi'ke zaune tace dashi " _Mummy kuma dan Allah Yayah me zaka ce da ita kuma?_ "

" _Sai ince mata breast 'din ki kullum ciwo yake miki sai ni kike sawa aikin 'kai'kaya miki kullum bana hutawa in tasan_ _dalilin sai ta fa'da min kinga shikenan ta hutar da ke_ "
atsare yayi maganar kamar he means it 'din nan.
Sai tace
" _ni ai naga toh ba kullum yake min ciwon ba_ "

Cewa yayi
" _toh shikenan ai sai in ce mata jiya ne ka'dai_ "

Zaro oily eyes 'din ta tayi tace " _wai Yayah wa Mummyn zaka fa'di haka_ ?

Sai yace
" _Ehh mana tunda kin 'ki gaya min ba, kuma ai kema ai naga kina gaya mata idan ya dameki toh miye_ _laifi dan na fa'da_ "

Tace
" _Toh ai ni ce_ "
Shima cewa yayi " _ai nima ni ne_ "

Tura 'kafa tayi tare da mik'ewa zaune ta fuskance shi sannan tace
" _Ni fa ba'ki nayi ba Yayah Allah na manta ne shiyasa_ "

Shima 'din sai yace
" _Mummy zata tuna miki kar ki damu bari in 'kira ta_ "
yayi maganar da 'dauko wayar sa kamar dagaske 'kiran zaiyi.

Sai tayi saurin ri'ko hannun sa mai wayar tace " _please Yayah don't call her, Allah inajin kunyar ta fa, in kace mata kana ta6a min jikina ni kam mutuwa zanyi_ "

Baiyi mamakin kunyan datace tanaji ba, dan shi kansa ya san cewa abin kunya ne sai yace " _kin tabbatar mantawan kika yi ba?_ "

Da sauri ta 'daga masa kai alamar " _ehh_ "
Tana tunani aranta cewa tsab zai iya aikatawa tunda har ya iya sanar da Ummah cewa bazai iya barci ba sai da ita toh ko Mummyn ma aganin ta ba kunyar ta zaiji ba, nima ai baya kunyata tace aranta, shiyasa take ganin cewa duk abinda yace yayi 'din dama wanda yake shirin yi 'din duk zai iya aikatawa.

Abbas kam cewa yayi " _shikenan toh na yadda kwanta kiyi baccinki_ "

Yana maganar yana 'dan shafa mata face da lallausan tafin hannunsa.

Yaso ya tambayi Anty nurse dan yaji ehh dagaske ne ana hakan ko kuwa wani ciwo ne daban, amma daya tuno cewa Mummy tace da ita ba matsala bane sai shima ya basar da zancen ya cigaba da harkokin sa.

_Comment_
_Vote and Share_

*Salmerh ce*😍
[10/13, 1:58 AM] 🌸Salmerh🌸: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕

By
*Salmerh MD*

Luv story😍

*Wattpad @*
*Serlmerh-md*

💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*

Dedicated to all Naija's PEOPLE.
*HAPPY INDEPENDENCE NIGERIA* (59th anniversary)🇳🇬. My nation my proud....Nigeria d promise land, the great nation..👍

*Bismillahir rahmanir raheem*

_Time passes, memories fade, feelings change, people leave but hearts never forget_ .

🅿 *88*

Bayan sallar azahar yace da ita ta shirya su fita yawo, Teemah kam take tafara murna da farin ciki ta wuce 'dakin ta, cikin 'kan'kanin lokaci tayi shirin ta cikin wata Arab gown baki mai 'dan fa'di musamman daga 'kasa dan daga saman ya dan kamata, sosai rigar ta kar6i jikin ta.

Light make-up kawai tayi inda ta shafa powder kawai sai ta sanya wa idanun ta kwalli sannan ta shafa lipstick ja.

Veil 'in ta ta 'dauko tayi rolling da shi ta sanya flat shoe a 'kafar ta tare da 'daukan wani 'dan 'karamin side bag mai kyau da tsada, har zata fita sai kuma ta koma ta 'dan fesa perfumes kala biyu sama-sama kasancewar ta mai masifar son 'kamshi.

Cikin natsuwa ta isa 'dakin sa ta tura tare da yin sallama ahankali.

Abbas ma a hankalin ya amsa tare da yi mata kallo 'daya sannan ya juya yaci gaba da abinda yake yi.

Teemah kam baki ta ta6e aranta tace " _mutun kullum sai fama da longslip shirt kamar abin ibada_ "

Bakin gado ta isa da niyyan zama amma kafin ta zauna sai taji yace da ita " _zo nan Zahra"_

Fasa zaman tayi sai ta cire jakar tan ta ajiye abakin gadon sannan ta 'karasa inda yake tsayen, tana 'karasa wa ya juyo gareta tare da 'dauke hannun sa daga kan 'kirjin nasa yace " _help me plz"_

Bata sha wahala wurin gane abinda yake nufi ba ganin gaban rigar sa abu'de, abin mamaki ma duk kokuwar dayake ta faman yi 'din guda biyu kawai ya sanya.

Badan farin singlet 'din dake jikinsa ba da dukkan 'kirjinsa afili zata gani dayake daga 'kasa yafara 6allewa sai itama takama daga wurin tacigaba har zuwa sama.

Yana son amfani da irin kayan amma har yanzu yakasa sabawa da 6alla bottles 'din riga cikin sauri.

Abbas kam shiru yayi yana bin fuskar ta tare da sha'kan dad'd'an 'kamshin da jikin ta ke fitarwa.

Within a minute Teemah har ta gama 6alle masa bottles 'din tana 'ko'karin sau'ke hannun ta daga 'kirjinsa kawai sai ya ri'ko hannun yana kallan cikin idanun ta da murmushi yace " _kinyi kyau fa amma ka'dan_ "

Murmushin tayi itama dan tasan tsokanan ta kawai yake yayi kuwa bata son 6ata lokaci yanzun ta 'kagu tagan ta a mall shine babban burin ta ayanzun shiyasa bata ja maganar ba.

Dan haka itama sai tace dashi " _amma ai na fika kyau duk da haka tunda nayi make-up kuma kaga kai bakayi ba_ "

" _Really_ "
Ya fa'di tare da 'dage gira sama yana murmushi yace " _let see_ "
Tare da matso da kansa kusa da nata tana 'ko'karin jan baya sai yayi saurin 'dora bakin sa saman nata yafara bata wani passionate kiss mai shiga jiki.

Teemah tun tana 'ko'karin 'kwace kanta har ta zo ta ha'kura kasancewar gwiwoyin ta da suka yi mata nauyi, daga 'karshe kuma sai tafara jin zafi sosai abakin nata, hawaye tafara sau'kar wa sirara na azaba wanda ganin hakan yasa Abbas sakin mata bakin sai ta koma ta rungume shi tana mai ci gaba da tsiyayar da hawayen a hankali.

" _Mufasa fitan ne_ ?
Ya tambaye ta dagangan tare da kallon bakin ta yana murmushi ganin babu jan lipstick 'din gaba 'daya.

Sai tayi saurin jijjiga masa kanta tare da barin jikinsa ta koma bakin gadon ta zauna tana mai cigaba da maida numfashi.
Chapter 137 · 0% Book details