Sashe 61
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Be sake juyowa ya kalleta ba kawai ya sa kai ya fita daga 'dakin ita kuwa tsaye tayi kawai ta bishi da idanu har ya 6acewa ganin ta, kawarta da ke kwance agadon da tun 'dazu ta ke kallon ikon Allah sai ta taso da saurinta ta iso wurin Fatiman," _Fateema wai meke faruwane waye wannan 'din,? shine mijin naki ,? shi zaki aura ?"_
Ta jero mata tambayoyin 'daya bayan 'daya da buri, samun amsarsu daga bakin Teemah.
Yayin da ko kallon kirki bata samu daga Teemahn ba ta dai ka'da mata kai alamar kawai alamar _"a'a"._
Kwafah yarinyar tayi yarinyar sannan ta sake fa'din _"meaning"_!!!
Shiru Teemah tayi kamar ma bada ita yarinyar keyi ba.
Data ga haka itakuwa sai kamo kafa'dar Teemahn da nufin dawo da attention 'din Fateeman zuwa gareta.
Teemah dan haushi sai ta dallah mata harara take takuma juya kanta da nufin _kin_ _dameni_ sai taci gaba da kallon 'kofar da ya fita 'din ji take tamkar zata ganshi yasake dawowa.
Yarinyar bata damu ba sai ma wasu tambayoyin data sake bin Teemahn da shi.
" toh wanene shi naji yana cewa fatan alkhairi ko minene dai namanta, dan Allah ki fa'da min waye shi ?
Tafa'da tare da dawowa ta fuskanci Teemah
dan ita harga Allah bata san shi ba bata ta6a ganinsa bama ' kawar Fatima ce da suka ha'du lokacin sunje yin wani programme a (Y C A) Yobe Childrens Academy, bata ma san ina yarinyar tasamu labarin bikin ba shine harta wani zo da sassafe ita adole me 'kawa, dan ita Teemah bata gayyaci kowa ba, 'kawayenta na makarantar su ma duk zuwan kansu ne Teemah 'kin yin gayya tayi wai bata son damuwa, mummy tayi-tayi da ita harta gaji gaskiya ba laifi Teemah akwai taurin kai, akan hakan Mummy takan ce mata " mutum fah rahama ne Teemah ko su ka'dan ne ki daure ki kai musu invitation card 'din ai zasuji da'di"
Teemah azuciyarta cewa take " sun da'de basuji da'din bai ndai har se naje na gayya toh su ne"
dolen mummy ta ha'kura ta 'kyaleta kawai akan ra'ayinta, dama ita Mummyn so takeyi Teemah tasamu masu 'debe mata kewa amma tunda ta'ki sai mummyn ta kyaleta.
Haka duk wacce taji labari inta yi ra'ayi sai tazo wacce kuwa taga bazata iya ba sai tayi zamanta.
Kafin Teemah tayi magana sai ga Ummah tashigo bayan ta da wasu mata guda biyu mummy kuma na bayansu hannunta ri'ke da kaya da wata jaka.
_" kin yi wankan?"_
Abinda Ummah ta fara tambaya kenan data shigo, Teemah sai ta maida idanunta 'kasa dan bata san me zata ce da Ummahn ba ahalin yanzun bayan duk kashedin da ta mata akan ruwan wankan kafin tabar 'dakin 'dazu.
Ganin hakan sai Ummah ta fahimci cewa bata samu tayi wankan ba kenan.
Hannunta Ummah takawo danta ganta wata iri ma duk ta canja, mummy dake gefe dasu ne ta sake jefo wata tambayar kamar yanda Ummah tayi.
'Kawar Teemahn ce tace " a'a yanzu dama zatayi"
Ran mummy 6aci yayi da jin furucin 'kawar Teemahn abin ya bata haushi sai da akace tayi wankan dawuri amma tsabar iskanci ta'kiyi suka tsaya shirme bayan uban ha'din da aka yiwa ruwan mai shegen tsada dan kawai a ga tafita daban.
Mummy cewa tayi " tsayuwar me kukeyi toh anan 'din da har yasa ta'kiyin wankan dawuri"Mummy ranta a6ace tayi maganar dan ba 'karamin 'kuluwa tayi ba.
'Kawar Teemahn ce ta bu'di baki zata fara bayani sai Teemah ta 'dago hannunta da sauri ta sau'ke shi akan na Ummah, dukkan su akan idanunsu hakan ya faru dan Teemahn na tsakiyan su ne, dan haka sai yarinyar ta dakata da maganar da tayi niyyan yi 'din dukkansu suka zuba ido dan ganin ko menene manufar hakan da Teemahn tayi.
Ummah 'dago hannunta tayi tana jujjuya abin ahannunta, sai take tambayar Teemahn wai " menene wannan 'din kuma ?.
Mummy kuma tace " a ina kika samu?
dan tuni kwakwalwarta ta canja daga haushi da masifar da ya turni'keta zuwa tambaya tun lokacin da Teemah ta dan'kawa Ummah abin ahannunta.
Teemah a hankali ta basu amsa da fa'din.
_" Yah Abbas "_ !!
" wani Abbas 'din'?
Ummah da Mummy suka ha'da baki wahen fa'din haka.
_"Yaayah Abbas "_
Tasake maimata musu.
Tsaki Mummy tayi dan zuwa yanzun ba'karamin haushi ne ya'kara kamata ba, haushin rashin cikakken bayani daga bakin Teemah.
"Tun yaushe yabaki "?mummy tasake tambayarta.
_" yanzu"._
"YANZU kuma!! ?
Ummah da mummy suka ha'da baki wajen tambaya da mamaki, kai Teemah ta jinjina musu alamar tabbatar wa.
Mummy bakin gado tatafi ta zauna ta dafe goshi tare da fa'din
" _na shiga uku_ .!!!
Ummah tana bu'de case 'din take fa'din " shi da akace bashi da lokacin zuwa ashe kuma zai taho shine harda 'karyar aiki sun masa yawa"? tana murmushi tayi maganar.
Yayinda mummy take tunanin yaushe toh har ya
zo gidan batare data sani ba.
_" WOW!!", "DIAMOND"_!!!
Mummy taji yo muryar Ummah na fa'din haka, sai kawai tayi tagumi, sosai take tausayin 'yartata ita, bata ta6a jin 'kin son Abbas ba ko ka'dan arayuwarta amma wannan karan jitayi dama ace be zo ba dan tasan hankalin Teemah zai zama wani irine bayan tasamu ta nutsu ta daina damuwa wata'kila yanzu kuwa sai yanda Allah yayi duk dama tasan Teemahn tana tafiya damuwar ne batare da tasan damuwar tata ba, amma idan ta fiya ha'duwa da Abbas ba mamaki ta iya gano meke damunta shi yasa take tsoron yawan ha'duwarsu dashi, bata son abubuwa suyi wa Teemahn yawa tun tana 'yan 'kananun shekarunta.
Da zata iya data mantar da Teemahn nata kowa da komai dan kawai taga ta zauna ta rungumi auran ta hannu biyu tayi facing reality, wata 'kila in hakan yafaru damuwarta zata kasance 'yar ka'dan inyaso sai ta ci gaba da binta da addu'ah Allah ya ha'de kansu da mijinta da kuma Anty yasa Antyn ta 'kaunaci 'yarta 'kauna mafi girma, amma bata da wannan damar sai de ta ha'da dukka tata ro'ka mata ubangiji ya 'kara sassauta mata kamar yanda ya hanata fahimtar takamman abinda zuciyarta ke ciki, bata san me yasa Abbas yake yiwa Teeman haka ba, bata sani ba ko shi'din yariga yagane Teemahn na son shine!!........kai Allah ya kiyaye sam bata fatan hakan ma ya kasance".
Kallon Teemahn tayi taga yadda takoma lokaci guda duk da dama yau 'din bata tashi da walwala sosai ba amma gara yanayinta na 'dazu fiye da na yanzun, Ummah ma da ta lura da ita sai tace
" hala yau 'din ma sai da kukayi fa'dan kafin yatafi ko dan naganki duk wata iri haka ?....!
Dai dai shigowan su Hannah da suka dawo daga kasuwa yanzun, da sallamar su suka shigo Hannah nashigowa ta tsaya turus tace " ya haka kuma dan Allah? wai har yanzu amarya bata shirya ba Ummah meyasa?...... kai !kai !!kai !!! Ummah nawaye wannan gaskiya ya ha'du ta kar6a tana 'ko'karin gwadasu ahannunta ta saka bangles tacire tana 'ko'karin gwada zoben ne tace "dan Allah Ummah nawaye ne?
Cikin zumu'di take maganar as if ance mata nata ne.
" na amarya ne Yayanta ya kawo mata"?
Ummah na murmushi ta bawa Hannah amsar tambayar ta.
Sai Hannah tace
"wani Yayan kuma Ummah........ kar dai Yah Abbas?"
"Shi dai"
inji Ummah atakaice.
" kut....lalle ma Yayan nan, toh ni ina nawa ?"
" kanta Ummah ta dungure tare da fa'din 'kaniyarki. Hannah ance miki na amarya ne toh ke 'din amaryace "?
" Ummah toh ainima zanyi kwalliyar naga"
"Ki jirashi toh inkin ganshi kwa gama dramar dashi ni kan ki barni na sha iska.........
" Yaushe ma yazone Ummah ba ance bazai samu damar m zuwa ba"?
" nima jinayi ance yazo amma banganshi ba",.... kinga 'kyaleni in shirya 'yata lokaci nata tafiya har yanzu bata yi dressing ba" Ummah tayi maganar tare da nufar hanyar bayin dake vikin 'dakin Teemah.........tace " Biba yanzu kam sai kin 'kara ha'da mana wani ruwan ko dan inaga wannan yagana yin sanyi." Da " toh" Biban ta amsa tare da ajiye mayafinta itama ta nufi bayin domin ha'da ruwan wankan.
Hannah kuwa gurin Mummy ta nufah da set 'din 'dan kunnan tace.
" Mummy kinga Yah Abbas abinda yayi ko.......
" tunkan ta 'karasa Mummy tace rabu dashi zai zo har gida yasame ni, sai naji dalilin dayasa ya ware ki be siyo miki naki ba ke ma".
Daga mummy ta juya gurin Teemah tana kallon ta tace " maza ki hanzarta ki yi shirin wankan toh gashi za'a ha'da wani ruwan.
"Gaskiya kam kiyi dawuri danni har na matsu inga anyi angama shirya amarya naga irin kyan da zakiyi da wannan abubuwan".
Hannah tayi magaban tasigar zolaya.
*****
Babban limamin masallacin Yobe mosque and islamic centre da ke cikin garin damaturu aka gayyato domin 'daurin auren Teemah, guri yacika ma'kil da jama'ah na nesa dana kusa, su daddy suna daga gaba gaba kusa da Limamin, duk hankalinsu yatafi ga sauraron Hu'dubar da akeyi na 'daurin auren yayin da Mahmud ya sunkuyar da kansa 'kasa sam yakasa jin farin ciki da wannan auren yakasa amincewa zuciyarsa kasantuwar Teemah a'kar'kashin ikon sa,yana ji kamar bazai iya ri'keta ba, jiyake kamar nauyin da zau kannashi yafi 'jarfin sa sosai, kamar ya bu'di baki yace adakata da 'daurin auren a 'daura da waninsa, wanda zai iya ri'ke masa amanar Fatima da hannu biyu amma bazai iya ba,bazai iya furta hakan ba gani yake idan yayi hakan tamkar yayi wa mahaifinsa butulci ne da kuma tozarci musamman idan yayi duba da yanda dubban al'ummah suka bar ayyukan dake gabansu suka taho dan kawai su shaida 'daurin auren sai yaji kawai ya saduda ya barwa Allah kawai, fatan shi de Allah ya zama gatansa yaba shi ikon kulawa da amanar dazata hau kansa, Allah yabashi ikon yin ri'ko da ita da gaskiya.
Daddyn Abuja ne da kansa ya kar6i wakilcin Fateema saboda rashin zuwan Abbas 'din.