Sashe 103
Captain Abbas Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Duk kuwa da yanda aka kai da yimusu abubuwa tare amma cikin lokaci 'kan'kani Teemah ta yiwa Hannah zarra ta fita haskawa, wani lokaci dukkan su suna mamaki wai duk akan auren Yah Abbas ne ake musu wannan shirin?
Lallai Anty na bala'in sonmu sosai.
Hannah ce ma me 'dan 'ko'karin tambayar Mummy wai a ina Yayah ya samo matar auren da ake wani uban shiri haka?
Gaba 'daya gida ya 'dau 'dumi, ga ba'ki sai zuwa suke tako ina, duk da maganar bata fito da wuri ba amma fah yadda dangi ke 'ko'karin zuwa abin na basu mamaki sosai.
Tace
" gaskiya ni Mummy abin na bani mamaki sosai, kamar wani 'yar gidan minista ko shugaban 'kasa zai auro?
Murmushi Mummy tayi tace mata
" _Za6in Daddyn ku ne shine ya za6a masa matar_ "
Zaro idanu Hannah tayi cikin mamaki tace " Mummy kuma Yayah ya yarda?
Mummy amsa ta bata da fa'din
"Abinda nima bansani ba kenan har yanzu"
Ta6e baki Hannah tayi tace " _ta6 gaskiya ina jin tausayin yarinyar nan, kinsan fa halin Yayah sai a_ _hankali, da wuya ake fahimtar sa_ "
Teemah kam banda bugu babu abinda zuciyarta keyi alokacin dan kuwa fargaba ne taji ya kamata na fitan hankali da batasan dalili ba, bata sani ba ko itama tausayin amaryar Yayan takeji.
Bata sa musu baki a maganar ba amma tsuru-tsuru tayi kamar wata marar gaskiya.
Kanta na 'kara kullewa ne aduk lokacin da ta ga yanda Anty ke sata a gaba da abubuwa , shafa wannan, sha wannan, yi kaza, abin sai ya fara bata tsoro mafi yawa ita da Hannah ake yiwa amma idan abin sha ne ita ka'dai ake bawa tasha, idan kuwa ta tambayi Anty dalili sai tace shima 'din na gyaran jikin ne ko bata ganin cewa Hannah tafita haske, Anty sai ta dulmiyar da ita da fa'din haske kawai zai 'kara mata itama, tace ai kinga Hannah tafiki haske ka'dan shiyasa ita ba'a bata.
Hannah kam kullun jimanta wa wannan amaryar Yayan takeyi, tasan shi bashi da yawan fa'da amma tasan halinsa shi bau'da'd'den mutun ne, da gane al'kiblarsa nada matu'kar wahala, magana wannan sai yaga dama yake yinta koda kuwa babu abinda ya damesa, idan ransa na 6ace kuwa wannan 'kasaita da miskilancin na musamman ne, ita kuwa a tsarin ta bata son mutun haka, tana ganin kamar ita bazata iya auren mutun irin sa ba, dan wani lokaci magana da baki ma na sanyaya al'amura akan mutun ya 'kyale ka, shi kuwa wannan yazama jinin jikinsa, tana ganin miskilancin Yayah ya shahara sosai da ita kanta abin na damunta balle matar da zai aura su rayu tare.
Idan fannin kyau ne, ita kanta tasan Yayah 'karshe ne a wannan fagen dan ko ita ma bazata nuna masa komai ba duk kuwa da tana matsayin mace amma Yayah ya mata fintinkau, yana da kyau da kwarjini na musamman wanda ba kowa ke dacen samun irin sa ba.
Sannan ya nada sanyi hali aduk lokacin da dayaga dama baka gane hakan har sai rayuwa ta ha'daka wauri guda dashi.
Ranar da Hannah taji cewa Teemah Yayanta zai aura........
🤞🏻
*Karku raina please kunsan wannan kyauta ce kawai nayi muku, sai mun ha'du gobe idan* *Allah ya kaimu kuma* .
👎🏻
~Muna gaiyatar ku zuwa bikin mu fah, mun tanadar da masauki me girma sai kun zo....~ 🤠🤠
_Comment_
_Vote_
_Share_
*Salmerh ce* 😍
[10/2, 6:03 PM] Ummiyo: 💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕
By
*Salmerh MD*
Luv story😍
*Wattpad @*
*Serlmerh-md*
💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*
~Dedicated to my fans.~
*Bismillahir rahmanir raheem*
_If you treat her the same way you treat others, how is she supposed to know that she is special to you....?_
🅿 *75*
Ranar da Hannah taji labarin cewa Teemah ne Yayah Abbas zai aura ba 'karamin farin ciki tayi ba, sai de kuma tana jin tausayin Teemah ka'dan saboda halinsa, amma damuwar ta be yi yawa ba danta fahimci cewa tsakanin Teemah da Yayahn akwai wani 6oyayyen sirri da har yau takasa gane ko menene shi.
*****
Sai da bikin ya rage saura kwana biyu kafin Daddy yazo, hakan ma Mummy ce ta matsa masa akan yayi saurin zuwa saboda Teemah, amma da shi niyyan sa sai ranan Thursday zai taho inyaso friday sai a'daura aure aranar kuma sai ya wuce lagos saboda auren Abbahn Mahmud da za'a 'daura ranar saturday.
Amma da Mummy ta matsa kawai sai ya taho, ganin sa kuwa har sai da ya sanya Teemah kuka taje da gudu tafa'da jikinsa tana ta rungume shi tana kuka, Daddy kam murmushi yayi ya dinga bubbuga bayanta ahankali yana bata ha'kuri harta yi shiru sannan sukayi gaisuwa me kyau da ita ha kama Hannah da suka zo gaida Daddyn tare.
Hannah kam mamaki ba 'karamin cika ta yayi ba na ganin shagwa6ar da Teemah ke yiwa Daddy dan ko ita da take auta ma wani abin idan Teemah tayi sai dai ta tsaya kalonta dan ita bayi take ba duk kuwa da take autar gida ce ita, kuma Yayah Abbas ne ya hanata, dan baya barinta aduk lokacin daya ga tana yiwa Ummah shagwa6a taka mata birki yake yi 'karfi dayaji sai da ya hanata.
Tun shigowan su ta kama guri ta zauna tayi shiru tana jiran Teemah ta gama kukan dan gani da tayi hankalin Daddy gaba 'daya ya koma kanta da rarrashin ta kamar wata yarinya 'karama.
Dasuka gaida shi kuwa suka fito ahanyar koma wan su Hannah ke tsokanan Teemah cewa " _taji kunya ai da shagwa6a kamar wanda Daddyn goya ta zai nayi dan ta da'de bata ganshi ba shine harda irin wannan kukan?_ "
Tayi maganar tana ta6e baki.
Amsa Teemah ta bata da fa'din
" _Anyi 'din ina ruwanki_ "
Kai Hannah ta ka'da taci gaba da tafiya take fa'din " _hmm, kiyi dai a hankali dan ina jiyake miki watarana, wannan_ _irin shagwa6an sai kace wata 'yar shekar uku? ke da_ _aure ke gabanki_ "
Azafafe Teemah tace
" _ai kema auren ne ke a gabanki tunda kema macece_ "
" _Nasani ai shiyasa ma nake gaya miki, shi aure ai duk sunansa aure, amma kuma mazan kala-kala_ _ne_ !"
fa'din Hannah
Teemah kuwa cewa tayi
" _shiyasa ai naga kina wa Bilal shagwa6an kuma yana kar6a miki tun_ _ma kafin yazama mijin naki_ "
Dariya Hannah ta saka sannan ta juyo ta kalli Teemah tace tace " _aini nawa daban ne dan indai Bilal ne ze kar6a min fiye da haka ma shiyasa ma ai nace miki mazan_ _kala-kala ne_ "
Tafiya Teemah ta fara tare da fa'din " _nima indai mijin irin Yah Mahmud ne toh bana fargaba koka'dan_ "
Da gudu Hannah tasha gabanta tace
" _Waye ya gaya miki irin marigayin mijinki ne_ ?
_naki tamkar dodo yake inkin ce zakiyi ta masa haka wahala zaki sha_ "
Haushi ne yacika Teemah sai ta ja ta tsaya tayi kwafah sannan tace " _Hannah bana son wula'kanci da mugunta_ "!
Gaba tayi tana mita, Hannah ma sai ta bita abaya tana murmushin mugunta, ita kam tana son 'yar uwarta kuma tausayin Teemahn takeji sosai.
Teemah kam sai mita takeyi 'kasa-'kasa take fa'din.
" _akan me zaki rin'ka yimin mugun fata ? angaya miki dodo zan aura ne da har zansha_ _wahala a wurinsa? Wama yace miki zan sake yin auren ?_
_Ni babu wani aure da zanyi bari kiji yanzu, ko da zanyi ma ba yanzu zan_ _sake auren ba kuma ma sai na za6a na tace wanda nasan bazai kawo_ _min matsala ba sannan zan yadda na aure shi_ "
Dariya sosai ne ya kama Hannah dan duk taji abinda Teemahn ta fa'da amma sai ta mazge ta maida shi murmushi tace " _kice kafin nan ma har na haifi 'yata ko 'dana sannan muzo musha biki mu kwashi shoki a bikin babbar uwa mama Fatee!"_
Teemah kam ko kulata bata yi ba ta wuce hanyar bayi direct tana tsaki asaman la66a tace " _ke kika sani ai mara kunya kawai_ "
Hannah zubewa tayi akan gado tana murmushi aranta tace " wai yaushe za'a sanar da Teemah cewa auren ta ne ya kusanto? ya kamata asanar da ita gaskiya hakanan, ai lokaci na tafiya ni sam banga anfanin 6oyewan ba, ni kam idan bazasu fa'da ba wallahi anjima zan gaya mata meke faruwa inyaso sai ince karta fa'di cewa abaki na taji"
" _Yes!, hakan ma za'ayi_ !
Ta karashe da murna ita ka'dai kamar me ta6in hankali.