Sashe 99
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sanda ya fetsa turare kala kala sanna yabi kansu da Turaren guilty absolute,ya tsaya gaban mirror yana dada taje kanshi,
wani haske yayi farar fatar sa ta yi dau ta kara masa kwarjini ya karayin kyau kamar zaka sace shi.
Sanda ta shigo dakin sannan tayi masa sallama, baima gama amsawa ba ta aje abincin a table tace"pancake nd juice sir,ya cigaba da taje kanshi,lura da yy batako kalle sa ba yasa ya tabe baki,daf tana shirun ficewa yace zaliha? A hnkli ta juyo se shima ya juya danma ya tabbatar da cewa taga wankan nasa,kallo daya rak tamai ta dauke kanta tana kallon kasa batare da sakin fuska ba tace yes sir,"wait for me in the car now!..,tace ok tayi waje da sauri kamar tana kan wuta.da kyar ma ya xauna yafaracin abincin
Tsaban yadda yakejin zafin ganin bacin rantan ya tura last piece of pancake ya kora da juice yana sake wasu devilish smirks yana fetsar sa wata zazzafan iska ta bakin sa.
Zaira kuwa tunda tagane bacin abincin data dafa zaiyi ba taci mai isarta sauran ta bada daniel ranar kamar zai hadiyeta tsaban godiya,
normal maid uniform dinta ta saka batare da wani mayafi ba ta wuce tayi zamanta a motr data saba shiga
Zamanta baifi da minti biyar ba sai gashi,jin bugun xuciyarya ta ya karu yasa ta maida dubarta ga madubin motar,tinted ne amma bai hana hasken fatar sa ratsata ba,wani uban white googles ya manna akan fuskar sa data anshe sa tayi masa muguwar kyau,yana tafiyar sa cikin sanyin qasaita da fuskar sa dayke ba a sake ba kuma ba a daure ba,minti uku tayi tana kallon sa sannan taja tsaki aranta ta kuma dauke idanun ta akan sa,bata ma san lokcin daya shiga nasa motar ba,yana fita nata motar ya shigabi biyar nasa a baya
30 mint drive ya kaisu wata haddiyar anguwa mai suna pitlane,gidan daya kekusa dana karshe aka bude musu katafaren gate dinsa suka shiga..
Iya tsaruwa gidan ya tsaru,daga ganin ababen more rayuwa dake ciki kasan ba gidan karamin mutum bane,tun kan daniel ya bude mai kofa zaira ta fito,wucewa gaba yayi yana dada gyara zaman suit dinsa har suka billa cikin wata hadaddiyar palo dataji mamya manyan black leather cushions duk awards ne da rims of achievemnt a mammane ajikin bango an rubuta suna sa attorney mahdi wasu da hoto wasu babu hoto
Kallon sallama yayi ma daniel,daniel ya wuce waje atake,zama yayi akan doguwar kujeran yasa hannu ya ciro wayar sa baka qirin daga aljihun sa sanda ya latsata iya isar sa sannan ya mata miskilyar kallo da gefe queit slow yace mata "sit"zaira ta zauna batare da tace mishi uffan ba.
Gidan look so calm an quiet kamar babu kowa aciki sai su,sauk'e kanta tayi ta sa a tsakanin cinyoyinta dan k'amshin turarenshi ya isheta ta bugun da zuciyarta keyi, kallon ta yayi ta gefen ido yaga ko she is fine sannan ya k'arasa abunda yakeyi awayar hakan yayi dai dai da isowar matar mr mahdi tare da yayansa guda uku Kabeer da saddiqa da farida itace yar karama sosai
,nashwan ya dago kansa ya kalleta yace"Good mrning"
matar tabishi da murmushi mai sanyi"ranka shi dade,u are highly welcome..bai amsata na yay dan yake,'come in pls yana home office,matar zata juya zaira ta tsareta da sanyin muryanta "ina kwana maam?familiar sautin muryan tan yasata ta juyo tamata wani irin kallo'..it seems like she look like someone she know, murya da yanayin ta
Kamar daga familyn
Uwar dakin ta hajiya bahiyya wasim,"lpya kalau yay kike?zaira tace lpya,nashwan ya mike tsaye zai nufi inda mr mahdi yake matar tace Ranka shidade ko yan mata zata bini muje sama kafin kagama?sanda ya kalle zaira ya kalle ta sannan ya bata sign da kansa a dakike,bayan sa kawai suka hanga cikin sauri yayi sama ya bude office din mr mahdi ya shiga ya zauna abunsa mr mahdin ne a zaune yasha jallabiyar sa baka idanun sa da fararen gilashi yana ta rubuce rubuce
Yana sane da cewa ba lallai nashwan ya gaishe sa ba,batare da ya kalle sa ba "yace alhamdullhi u seem fine..nashwan ya dan rage karfin idanun sa,hannun sa ya dora akan table din dan yaja attention dinsa
,"whats going on mahdi..mr mhdi yace"..alot,sannan ya dakata da rubutun dayakeyi ya zare gilashin idanun sa a nitse ya fara kallon fuskarsa can yace nashwan?"
nashwan yace naam,sigar yi masa fada yace meyasa baka daukar wayar mayor? Ya hade ransa yace kawai.
Nan mr mahdi ya haura mashi da fada"Alkwari kamin zaka bamu hadin kai acimma matsaya maganan akan kwato ragowar dukiyar awajen boss khalepa"so day bfr yestade u threw a party to insult his son again?
..nashwan ya dada hade ransa ya kau da kansa kamar baisonji, mr mahdi ya mike tsaye, fuskar sa ba asake ba"pls dont give me that face my friend?kasan kuwa inda boss yakeji da yayan sa?kamar gold kamar kwai haka ya daukesu
Zaka gwammaci ka kara dashi than ka taba masa yayan sa
"Dan tsaki nashwan yaja masa"ni yanxu me nayi?nifa bani na hada party ba su abhay ne,"mr mahdi yace hmm bakai kake neman yarinyar bakenan?yamai shiru,look son dnt knw why but mayor ya kirani jiya yana gayamin cewa dan boss khalepa is ploting a comeback againts u..so i wonder,kai daya kamata ace ka maida hanklin ka ga ayyukan da muke shirin kammalawa na taimakon jamaa zaka je kana shiga shirgin shirme?
"Ur estate r done Alhamdullhi"a tunani ma zakaje ai kagani,in baka maida hankli ba u cant build north cikin sauki kuma sanin kankane kayi ma mutanen ku alkwari,nashwan ya mike tsaye fuskar sa a mugun hade "mahdi ni zanje gida,"ajiyan zuciya mr mahdi ya sauke yana kallon sa,it alright zakaje gidan amma kaban mintina biyu zamu tattauna akan wayansu abubuwa da kyar da jan aji ya koma ya zauna yafara sauraron sa
Zaira kuwa bin matar tayi suka shiga wani part mai balain kyau,a babbn falon sashen auk zauna ita da yara aka kunna musu tv suna kallon sponge bob da nickledoen komi dan dai dai babu hayaniyar tarkace ga arabian royal burner mai balain kyau yana sake zafafan qamshin turaren wuta masu sassanyar qamshi.
Matar tana ta kallonta a sace,zuciyar ta cike da mamakin ganin debin su da yanayin halayyar su dana uwar dakin ta bahiyya amma ganin maid unifom ajikin ta sai ya balain rudata so
Bayan ta kawo mata ababen tabawa saita hado mata harda old photo album na mayors din nan guda uku,xaira ta shiga flipping tru tana kalle kalle,taga hotonan mayor Aseem dana abokan sa in difernt foam da awards din da suka sassamu
,tunda matar ta lura taga kamar zaira batagane fuskar mayor wasim ba tafara tunanin hala kamane kawai tayi dasu batare da tasansu ba.
After 30 mints Mr mahdi ya gama gaya ma nashwan abunda ake ciki game da wasu files dake cikin yarjejeniyar da aka kulla game da auren sa,tambayar sa yake ko za'a cire tunda babu shi a zahiri?nashwan sai baice masa komi ba
Kawai ya amshi file din da akayi yarjejeniyar yace xaije gida dashi gobe in ya yanke hukunci zai kirasa inyaso sai a cire xancen alkwarin
zairah tana cikin kallon hotunan taji dirin saukowar takalman su,da gudu yaran suka taho suka fada jikin mr mahdi yayi murmushi ya shahsshfa kansu snn ya umarce su akan suje ciki su kira mamansu duk hanklin sa naga yarinyar daya gani axaune akan kujera xaira ta mike in respect tafara gaishe shi,cikin kalma daya ya amsa mata gaisuwar wani irin kallon dayake mata sanda taji ta balain tsarguwa,idanunshi ne ya fada kan album din data ajiye yadda ta aje sa a bude bata juyashi ba,ya dan kifta idanun sa ya leka yaga dai dai kan hoton mahaifinta mayor wasim yake,take yaji jikinsa ya amsa yanajin karin bugun zuciya wani strange feeling ne ya mamaye fuskar sa har yakasa boye kansa,"
Dan gyaran murya yayi ya dubi sa inquisitvely yace nashwan wacece kuma wannan who ishe pls?Nashwan ya ytsina fuskar sa ya dubi xaira kadan cikin rigima ya tabe bakin sa.."She is A maid..a mistress..!Mahdi ya share sa ganin yadda yarinyar taji babu dadi aranta daya ambace ta da mistress zairah tayi saurin sadda kanta kasa can tanata kallon tiles, bata kuma ce musu uffan Har suka karaso daf gaban ta bata iya dago kanta ba,Mr mahdi Ya dau album din da sauri,yana nuna ma nashwan fuskar mayor wasim,Dama ya dade da sanin labarin shi a matsayin babban shakikin mahaifin sa mr mahdi yace 'kaga surkin ka ko?
Nashwan Yasa hannu ya amshe hoton yana ta kallon mayor wasim
"mutumin yana da kyau definatly xan amshi auren nan..
murmushi kawai mr mahdi yayi"yace to..ina matar sa? Ina so inganta hala inga ya kalar matatan tawa yake ko? Zaira ko gane abinda suke cewa batayi ba tsaban inda ranta yake mata kuna game da ce mata mistress dayayi agaban mr mahdi