← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 176

Sashe 62

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nd it works fast sabida ranar farko da nail ya fito ya nuna kansa as magajin baban sa kuma KON na biyu mutane basu ko kulasa ba,dan aduka duka media da villages dayaje yai ta babatu mutane basu fi dari dasuka bishi ba kuma ahakan ma seda aka bibbiyasu da kudi..Dama Nala kam ta gaya masa dan haka ko rakasa batayi ba kuma dataji labarin baqin jinin dayayi taci
Baqar dariya,tasha ce masa" nail kabar maganan Title din nan kawai muyi abunda ke gaban mu...shikuwa girman kansa bazai taba barin sa ya amshe cewa nash yawuce sa'ar yin sa ba,cike da nuna isa sai yace shi sammmm baya tsoron nashwan kuma dan dole akirasa da KON zata gani
Nala Tace to Allah ya bada sa'a.

Ita Kwana biyu da nashwan bai ne meta ba ma ita ta dau wayarta ta kirasa,As usual magana sukayi a mutunce"Bai wani sha mamakin yadda ta nuna tana tare dashi dari bisa dari ba,hakan yasa ya kara sake mata fuska har suna haduwa, amma dake tana da aji se tun ranar da sukayi fada da hanadi bata sake komawa wajen sa ba.

*****
Fannin zairah kuwa kusan hutun sati biyu tayi a gida tare da maman ta wafiyya babu kalan labarin data bata ba wafiyar ba,har yau dai taki sam ta gaya mata labarinsu bare tace mata nashwan danta,cikim satin sosai ta kula da zairah kullum saita bata hakri akan rayuwa sannan ta dawo bakin aikin ta, within this short term duk seta sauya dan wani uban haske da kyau ta kara kyallin fuskan ta har yana jan hanklin sauran ma'aikata yan mata
"Its a sound prove that tunda taje gida she was weel take care of,suman kanta da bata cika barin sa a fili ba ya dadayin wani tsawo yacika tuff tuf har wani uban yasha gyara dayasha wajen Wafiyya.
Kashin wuyan nan duk sun cicciko for while hanklin ta ya kwanta duk wani damuwar gajiya da fushin datakeji aranta ya kawar
.
It seems like Dawowar tan yyi dade da kalmasawar matsalar da aka samu,so life was normal agidan tunda ta dawo dai kowa na abunda ke gaban sa kamar babu abunda ya afku..

Aikin ta take yi normal routine duk dama nashwan yana yawan tafiye tafiye shikadai kwana biyu

So sumtime Kafin nashwan ya dawo ma abhay ko abhi take girki irin kanann chops da drinks haka
Duk dama sam basa takurata,once in a while haka,cikin wasa da raha,tun bata iya daurewa hartazo ta fara dan sabawa dasu.

But it still remain geek tsakanin su
"Ko magana batayi musu shi gatsau komi dai cikin girmamwa da dar dar take so thy highly respect her

Abhay yana mugun son yaga sunfi haka da,irin ta sake ta dashi ta babbashi labarin kanta suyi hirar duniya amma zaira sam taki bada fuska daga ta kawi abu zatace"can i leave sir?..sumtimes ma inta kawo abun tabawa in tagane zai rike ta da surutai seta fara yi kamar batada lapiya..
"yakan ce to yaushe xaki xomin muyi hira,seta ce in tagama aiki zata zo to daga nan baya sake ganin ta se bayan wasu kwanaki with tons of xcuses,haka ma zai bata concert ticket akan tazo tagansa yana perfoming music a stage anma ina xaira sam bata motsawa ko ina har abhay dai ya gaji ya kyaleta

Shikuwa abhi bai saka mata ido har haka ba,altho thy have special bond na fahintar juna daya so yayi connecting dinsu secrtly kwana a biyu
,"domin kuwa akwai
Ranar data fito tana sauri zataje ta aje kayan nashwan can nesa ta gansa yana amsa waya yanata masifa yana qurban giya a fusace,kuma har sau biyar hakan yana faruwa a idanun ta coincedantlly in ya ganta ne seya bar wajen but takanji meyake cewa sosai
so she do get that akwai masu oppresing dinsa akan aikin sa musamman,amma toh whats her own?...
Intaji ma Se kawai ta share ta wuce abunta,until one late night lokacin ana iska sosai ta taho zata rufe windown ta ta gansa a yashe a kasa yanata juyayi yanata kuka a inda yake yawan amsa wayar,data gansa hanklin ta ya tashi kwarai,so daga saman step tayi sauri ta sauko ta taho wajen sa kafin ta tallafosa se ta samu ya suma
to ranan ma da tangal tangal takaishi har site dinsa ta kwantar dashi akan gadon shi ta kashe masa wuta ta fito, dake bingel ta dena ma zagowa kwata kwata kwana biyu
Se babu wanda yasani

Abhi Bai daddara ba ranan ma haka yasha giyar ya rinka layi agaban ta har ya fadi ya sume,tana kuwa dagasa ya rinka gwaxa mata amai ajiki sosai abun babu kyan gani

Abhi Yazo yana jin kunyar hade ido da zairah har se ranan daya dan nitsu ya same ta a kitchen sannan ya sauke kansa ya shiga bata hakuri..Har Seda ya gama zantukan sa tsaf tanajin sa batace uffan ba kuma batayi yunkurin rena sa ba

He told her alot of things abt his life mutuwar baban su harda baqin cikin dake cin sa aransa
Na tabewar tarbiya sa ahakan yace mata yanaganin kamar babu wani mafita,duk dama bata dago kanta ba amma yanayin ta ya nuna cewa taji tausayin sa sosai.

No wonder taga maman sy hjy turai bata wani jansu ajiki hasalima zaka iya cewa ba mamarsu bace,altho basa mata raini.

Bai fito fili ya furta ma xairah ba amma furucin sa ya fahimtar da ita cewa
"Dashi da dan uwansa abhay sune silar mutuwar baban su kuma har yau maman su tana kallon su da hakan akasar zuciyarta

"This is my life...
Ina fatan zaki gafarce ni da takuraki danayi kwana biyu..

Setace masa babu komi..bata kara ce komi ba .seyace to bye Daga nan tsakanin sa da zairah sai tay kwana biyu ko sati batagan sa,koda su. Hadu wani irin girma take basa badan komi ba dan kar yaji kamar datayi masa shirun bata fahince shi bane,yana gane hakan se ya tsinci kansa da bata wani muhimmin matsayi aransa wanda ya aje amtsayin sirri dake tsakanin sa da ransa.

Bayan wasu kwanaki zaira tana kitchen ta gaggama jera sabin food stuffs tana shirye shiryen dafa abinci

Yau akace nashwan zai dawo bayan yar doguwar tafiya dayayi shida mas'ud da mr mahdi...

Har yanxu akan maganan kare dukiyarsa da project plan na gina north ake tattaunawa sannan a boye ne ake komi ba a fili ba ..

Zuwa yanxu sosai mas'ud yaga alfanun juriya da hakurin sa akan halayen nashwan na masifa da rashin kula dan ya gama lura ayanxu bayan mr mahdi shine mutum na biyu da nashwan ya amince da su kuma sosai yake biyanshi albashi Sannan in wani abu ya taso yana kara masa...
Shiyasa shima ya rufe idonsa ya sakai akan aikin sa cike da sadaukrwa gashi har inda baiya tsammani nashwan duk yaje dashi

Tunanin Abincn dazata girka ya gama cika mata ciki
Se zagaye takeyi dan tasan dole ne yau tayi su dayawa kamar kala hudu so that bazaixo yace yayi tfiya ya dawo kuma an masa wanda ransa baiso ba .

Hankalinta gaba daya ta mayar akam hidimar hade haden abincin

Da shike dinner ne sai bata dafa abubuwa masu nauyi ba,by 6pm ta gama so she left the kitchen unkept sai taje site dinta,tna shiga daki bata wani bata lokaci ba bayi ta shiga ta dauro alwala tayi sallahn magrib ta jira har isha kafin ta tazo na gyara ma fuskanta simple look dinsa,turarenta irin na deba mai qamshin sandal wood da pink alavender ta goga dan kadan ajikin kayan aikin ta ta gyara zaman dan kwalinta sannan ta fito

Misalin karfe 7.58pm har ta sauko da serving trays ta aje kan dinning dinsa ko wani gama jerawa batayi ba ta tsinkayo sallamar sa da yake tamkar ma kanshi yakeyi.

Ta rusuna ta gaishe shi kasan wuyar sa ya amsa with his face bayabo ba fallasa Direct ya taho zai zauna kan dining chair kamar yadda ya saba,so she quicky compose he self ta tara dan karfin halinta ta ja masa seat kamar dan sarki ya zauna gently suprise still bai kalle ta ba..!

Plates ta shiga jerawa gaban sa ta shiga bude wasu mayyun girki masu dadin qamshi rich sphageti jolloff mai dauke da fresh brown grilled fish pper soup ..

She quickly notice how he look at the food da gefen idon sa sai tayi boyayyen murmushi tana sauke ghost ajiyan nunfashi

Spagehtin ta zuba dan dai dai sai ta zuba kifayen manya guda hudu

Redberries non alcoholic wine ta zuba a wine glass,tasan yana matukar kaunar fresh lemon juice shima ta xuba aje masa shi agefe.

All oda dishes are miscelaeneous dan haka sukam serv urself ne...Ga babban plate din
Shawarma,zucchini crust da buka bukan fish rolls wanda akayi ganishing dinsa da wani special kind of redish ketchup..

Daga nan tsayuwa tayi a gefe tana kallon sa yana ci,sai dai yau din t lura kamar he is not so comfortable dan haka daddaya ma yake cin abincin kamar wanda abincin bai masa dadi ba.

Ya rasa yadda zaisa kansa,alot of things going thru his mind acikin zuciyar sa kamar ya fashe da kuka haka yakeji,
To top it bazai iya sauke girman kansa ya kalle yarinyar nan ba ayanxu but honestlyQamshin jikinta ne yake neman ruda shi,"its an extemly strange feeling bai tabajin haka arayuwar sa,kai baima taba jin wani abu ajikin mace yaji har ransa ya masa ba,itakuwa zairah Ko kadan bata kawo aranta cewa ta birkita ogan da qamshin turare ta ba,ta dai san zai iya yiyuwa yana son qamshhin turaren itacuwa sabida kamfanin shi na turare suna yawan amfani da shi.

Bata dai kawo tunanin komai aranta ba,don tasan turarrukan sa daya ke sawa aduka brand din arabian designers ne daga srilanka,syria sudan yemen,qatar,oman,saudi arabia, dubai ko kuwaitIdan bai saka su ba toh na kamfanin sa ne ajikin shi hardly yake shafa made in english states duk dama yana dasu kuma sun hadu sosai.
Chapter 62 · 0% Book details