← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 176

Sashe 82

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A tsaye cikin fusata
Ta kalle sa sannan ta maida tsawar kan maid da bingel
Dake bibiyarta
"Kubani kayana kubarnan magulmata kawai..

Suna bacewa daga inda take tsayen ta kalle nashwan
"nace maka kadena kawo iyaye na cikin magana ko,meye xaka na min magana agaban yara ji gaskiya bana so,tana kammala maganan bai ma amsa ba taga ya janye glass din windown motarsa..

Da uban sauri ta zago tana wani shagwabben karairaya wai irin dan koma ya kalle kwalliyar nata ya yabeta

Tana bude murfin motar ya kau da kai ya bata ransa,tabishi da sasanyar kallo
"honey..kofa gaisawa bamuyi
Hows yr nite u look dashing,still yana shiru baima saka ran zai kalle inda take ba,.."i think basai munyi convoy ba,inshigo naka motar mutafi?
Nash i miss u soo much,ta wani fado jikin shi a bazata tana goga masa tsala tsalan boobs dinta,wanda atake sukayi sending chill ma jikinshi
A hnkli yasa hannu ya ture kanta daga kirjinshi inba so kike na wawwanka miki mari ba Get lost.. inba iskanci ba me zaki ajeni awaje?ni sa'ar kine da zaki aje ni ina jiranki?kewa?
Hanadi ta basar da shi ta cigaba daasa shagwaban ta mai ban takaici tanayi tana turo baki
,"ni fa kwalliya nakeyi..kallo daya yay fuskan yace ina kwalliyar anan ya dada takuna fuskar sa yana mata kallon kazanta" easy on ur face paint girl, u look like a warrior going into a battle"
Sosai ta shaqi hakan sai tyi shiru Aranta Tace oho dai,
Insha Allahu Sena fita kyau sena girgixata,tana daga kai taga alamar driversa daniel na tahowa..

Nashwan ya turata gefe ya rufe motar sa dan dolen ta ta wuce ta shiga jerin formatic jeep na
GTR dake yau dasu zataje

Shikam bai tsananta komi bama bare shigarsa
,wata dakakkiyar baqar suite ta loris abate yasaka,tayi masa dass ta kama shape din jikin shi sai ya dorata da takalmin veserce da agogon sa golden colour ta balmain
.
Kusan atare motar sa dana hanadi suka iso companyn
Ganin kamar su nala sun rigasu isowa yasa hanadi ta hada gabar da yamma,wani tafiya takeyi agefen nashwan kamar wacce zata shige cikin sa its thy first family to family meeting da familyn su nail khaleepa
Inda aka riga akace nashwan din ne jagoran meeting din tunda har yanxu shine agaba akan shares din komi..

kuma yau din kowa zaiyi presenting official document dinsa yayi signing agaban kowa just to clear -trasparency issure da sauran fake document dan haka harda su birth certificate da thumprint ake bukata awajen kuma tun kafin suxo aka sassanar dasu

Wani mayyar Qamshin tomford tobacco daya hade waje guda ya rikita sanyin ACn wajen dana sundazed byredi shiya fara gauraye wajen ayayin da hanadi da nashwan suka shigo hall din.

Cikin sanyin taku suka zauna a ta daya bangaren suna kallon juna dasu nala,wacce ita damuwarta ba hanadi bace tsabagen kyau dataga ya mata shiya gama darata.

Ta masa karamin murmushi ya maida mata,to cut the crap btwn them hanadi ta wani sake katuwar jakarta akan table tayi yar kara..

Nail kam ko dago kansa ya kalle su baijin zai iya,duk dama bakaramin dukan tara tara kirjinshi takeyi ba yana da dabiar jin cewa A duk abunda yayi in yaxo yaga na nashwan sai yaji muguwar baqinciki..

Tun da suka samo isowa aka nemi waje aka zazzauna kowa daga cikin manyan lawyoyi da alkalan business aka shiga bayanan da za'ai musu

nala ce ta fara nuna nata document cikin saukakken bayanai

Nail sai tsakin kasan wuya yakeyi aransa he was like nikam ma namanta da komi,kuma bawai ya mantan bane,tsabagen yana so ya nuna musu cewa shima isashhe ne,irin ba'a isa a ajeshi kusan minti talatin yana jiran shigowar wani ba.

Can ya aje wayarsa da tuntuni yake latsawa ya dago kai ya kalle lawyar..
can u spare me a minute cos i cudnt find my birth cert..

...here?..

...nash ya wani kalle sa sama da kasa hanadi taja karamar scoof Lawyer ya dube nail ya fara magana da alaman baiji dadi ba acewarsa hakan ya saba ma dokan su

nala tana ta masa masifa ahnkli tana ce masa"god,haba nail wani iskance ne haka ya za ka manta da cert bayan yau yau din nan na baka?.. ko amsa ta ba baiyi ba ya cigaba da jajjan ajinshi yana shan shan qamshi

Nash yana ta kallon su shida hanadi,abunda nail din ya tsana baifi yaga sun tsime suna ji dakansu kamar sune manyan ba

Lawyar ya nace akan cewa bza a sealing komai ba se kowa ya nuna duka doc dinsa acording to doka kuma basuda lokacin mai yawa da suka debar ma meeting din

Nail Yay tsaki fskan sa ahade yace
...to baran kira lawyar babana sai yazo asake saka mana ranan meeting din since this day is ruined
Cikin shan qamshi yace..by me...Charaf ya mika hannu ya dau wayansa ya fara danne dannen karya,har xai kara akunne yaji wani sautin rainin wayo ya dirar masa a kunne,a miskile Akace dashi
"Hold on..
Cikin bacin rai a hankli ya zame wayar daga kunnen shi ya kalle nashwan din da kyau..
Irin mutum ya dakatar da kai amma yayi da fuskan sa kamar badakai yakeyi din nan ba
Wani murmushin ban haushi nash ya saki ya sharesa ya maida kallom sa kan lawyar
"uhm uhmm
Wai me ake nema ne?tambaya ce ta fito tare da alamar ana bata masa lokaci akan shirme
Lawyar ya shiga bashi hakri dan ya gama sani halayen sa

Nail Da kyar ya dauke kansa akan nash ya kalli lawyar dake mayar masa tambaya da Kamar ma bazai amsa ba
Yace
"I was gonna get ma birth certificate..

Nashwan yay wata miskiliyar murmushi mai fadi bai kuma dena motsawa akan kujeran sa ba.

Wani ajiyan zuciya ya sauke ya sake maimaita kalaman nail cikin wata baqar yanayin izgili
..wani cizar labban bakin sa yakeyi yana tabe baki
"yace.."i was gonna get my Birth certificate hmmm

Sunan lawyar sun mr Abashe,he is bit old kuma ya gama gane gaba ce mai zafi take shirin babbakuwa atsakanun su

Nashwan"Yace abashe kabarshii kawai zamuyi signing ba sai an kawo wani certificate ba.
ya dan kalle hanadi atare suka gyada ma mr Abashe kai kamar sune ogogin abun..

Hakan ya matukar ci ma nail rai atake ya juya idanun sa yana rolling dinsu baya a mugun rigime
" yace akan me..u think my documenr are not important?nida kaine patners a wannan harkan
Duk abunda kakeji da shi kasani daga yau nima ina ji dashi,i dont care how much is my share,"..u are a KON am also a KON now

Wani shiru wajen ya dauka ayayin da kowa yake shaqar gigin yarantar dake kan nail dan har wani haqi yakeyi yana ccicin bakin sa.
Wama zai amsa shi?Hanadi ce tayi yar dariyarta mai ban haushi ta kama tafa masa,muryan ta kasa kasa cikin rigima tana binsa da wasu dogoyen kallon rainin wayo
"Nice low vocarb by the way,All u seem to knw are words dat disgrace ur family..

Nan Nala ta fusata cikin dakatar da hanadi tace
"Ok guys dan Allah ya isa haka.
Nail yayi kuskure bai dauko ba,
Can we just proceed
Mr abashe meye abunyi?

Nail yace kuskure?
Allah ya sawwake inyi kuskure..ni nafi karfin kuskure..
Abunda naga dama nakeyi..ban kawo din ba..a cire ni agani in an isa.

Lawyoyi da share holders suna shiru dan basu isa suka saka musu baki ba
Iyakaci suyi abunda ya zame musu tilas
Subar wajen

Can Nashwan ya mike tsaye cikin yanayin gyara zaman rigar sa,fararen idanunshi ya saka ya kalla cikin idanun nail din sannan ya kau dakansa gefe
,

Muryan sa Cikin izza yace ma lawyan ya cigaba da gabatar da meeting din Sannan ya juyo ya kalle nail yana masa magana cikin hankli kamar irin shi ya gama wuce sa'ar yin cece kuce dashi din nan..yacigaba da maganan sa ma dukan su ayayin da ake famar verifyn din hanadi
Yace ma layoyin
.."inhar seya ga dama ne ya kawo abu ai wannan ba matsala bace
Saiya kalli nail
..im sure Ur birth certificate is an apology letter from the condom industry ko?Ya kalle share holders da members calmly
"Ni ba kamfanin kororon rubber bace but i also forgave him today for being a bastard alwys,i am 70% NORTH..umarni na baku ku masa signing din bama se yaga dama ya kawo ba..Abashe..akwai wani abu bayan wannan?

Mr Abashe yace no sir

Wayar sa ya tattara ya kalli hanadi
"Have a good day gentle men.. daga nan second daya bai kara ba ya dau copyn file dinsa yayi waje da sauri nala ta biyo bayansa.

Im on my way sumwere in na isa da wuri u will c me ltr in ban isa ba be informed dai
*Littafin na kudi ne pay ur 300 via 0152983148 mohd sule surayya GTB or 08060712446*[11/18, 8:13 PM] Pretty KITTEN: *43:..bitch control*

" ..Nash,nashwan..
baby...a hankli nala take saukowa tana kiran sunan sa kuma yanajin ta sarai amma wani kasalar ya tsaya ya saurareta yakeji.

Kara sauri tayi ta cimma sa adede step da zai sada su da waje cikin yanayin sanyin qasaita ta riko hannunsa
tace pls wait Nashwan Akeem wamako, Hakan yasa ya juya ya kalleta da luii din idanun sa inda tuni kwarjinin sa ya ladabtar da ita, A hnkli cikin sanyin jiki tace "nash bakaga ganni bane shine har zaka wuce?..yamata shiru...Kayi haquri akan abunda bro na ya maka,tayi maganan a sanyaye kamar wacce zata xubda masa kwalla
"Ita dai tana mutuwar son shi Shikuwa ko kallonta na biyu bai iyayi saima juya mata baya dayayi yanata rau rau da idanunshi yana dan pipita da hannunsa da alaman zafi ya dame shi anan zai wuce..
Chapter 82 · 0% Book details