Sashe 144
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dan Allah kuyi hakri Kinuna min hanya in koma wajen dana fito,ni ban san ko ina anan wajen ba dan Allah kuyi hkri ku taimaka min,Matar tana ta kallon ta,can taga kukan ya fara tsanantawa harda yar shesshekanta tun anan matar ta gane bata kawai tayi kuma ta rude ne gani take kamar su ba mutane bane,haka matar ta xauna ta rinka lallashin ta tana mata bayanin kansu a matsayin su na mutane kamarta kuma musulmai
Da kyar Har saida zaira tayi shiru,
Nan boyayyen garin wani babban basarake ne wanda tsaban tsafin shi da karfin mulkin sa yasa suna zaune a tsakiyar dajin nan da mutanen sa amma sai wanda Allah ya nufa kawai yake ganinsu.
Sau dubu sojoji sukan wuce wajen da mugayen nufi da boma bomai da kayan yaqi, amma ko sunzo tanan fili kawai zasuyi ta gani ba gari ba,garin ta shafi shekara da shekaru, qarni bayan qarni,ance mutanen suna wajen nan lpya suna rayuwar su da al'adar su da sarkin su mai suna sarki hamoosa
Sai daishi hamoosa bai hana kowa zaban addini ba,dan kuwa bokanyar su ta dade da gaya masa in har ya yaki musulunci a garin sa to musulunci ne zata kawo karshen mulkinsa da garin sa da kaf zuriar sa,duk da haka agarin baifi tsirarru da suke addinin ba dan gaba dayansu sunfi ta'allaka ne ga al'adar su wanda yay mugun kama dana fulani da indiyawa..
Karshen kyaun halitta in kana nema to zaka samu agarin,shiyasa bisa al'adar su sarki hamoosa yakan auri mata tara kowani bayan shekara tara
Kuma duk wacce ya zaba shikenan saidai ahau shiryata
To Wannan matar itace babban basarakiyar fadan sa datake da alhakin shirya masa dukkan yan matan sa kafin ranan bikin auren,tundaga ranar da sarki ya gama nuna zabinsa na mata taran d zai aura,kaf za'a rabasu da iyayen su akawo su nan gidanta ita zata na kulawa da su har ranan biki
Matr kamar wata bokanya haka take a fuska, tana da jiki da cikar haiba duk dama farar fatan ta ba sosai bane kwalliyarta irin na asalin matan kanurai,hannun ta da kafafun ta sunci ubansu sa beads haka ma wuyanta wasu manyan sarkoki ne zolaye har kasa irin na al'ada tana da head grown da nadin qammo na musamman,sosai matar ta zauna tana rarrashen zaira, har zaka rantse kace tuntuni tasan ta ne awani waje,tace mata tayi shiru ta dena kuka duk ta fahimce ta,amma bazata iya taimaka mata tabar garin nan ayanxu ba har saita daure tayi wanka ta ci abinci
Adan dolen zaira ta amince aka hadata da wata daga cikin kyawawan yan matan,sunan ta fatima ita fatimar bata cika magana ba,ita takaita wani waje killatacce tayi wankan ta mai shegen dadi da ruwan zafin su mai dadi,duk da haka bashi ya hanata dingishi da jin zafi zafin datakeji akasarta ba,sosai yake nunawa sai ta bige da nuna musu alamar kamar ciwo taji data fado cikin ruwan,tana zama taga an kawo mata sabbin kaya masu kyau an bata,,abaya ne dayayi mata das das bata daura dankwalinshi ba ta kife kawai akanta
,Lafiyayyen abinci aka kawo mata na aldarsu,anyishi ne da ridi da jajjagen naman kaza,Da dafaffen waken kanannade yanata qamshin man alaydi
She dont knw ko yunwa ne ko tsabar dadin abincin ne amma sosai taji abincin taci naman sosai har saida taji kamar ta dawo cikin hayyacin ta,hnklin ta ya dada kwantawa ne dataga yanayin da ake hulda acikin gidan irin na musulmai sannan dukan yan matan nan kowacce da aikin datakeyi suna hirar su gwanin ban sha'awa.
Tunda tayi salla zazzabi ya rufeta Bacci ne yay awon gaba da ita ahakan atakure cikin jin matsanancin tsoro, Washe gari tana farkawa taji duk takasa koda motsa wani gaba ajikn ta,Kamar an sake caccaka ko ina akasarta haka ta dingaji batama san sadda ta fara hawayen tausayin kanta ba
Fannin nashwan kuwa haka ya dinga bin tsuntsaye da zimman cewa su zasu kaisa inda zaiga ruwan da zaisha har yay alwala,yafi awa uku yana tafiya,karshe a hanyar sa na isa nan yaci karo da wasu motocin sojoji guda shida suna tururuwar fita,shi baima damu ba dan haka bai yi tunanin ya labe ya buya ba,duk ya dauka wucewar su sukeyi can kuma yaga duk sun tsaya wani katon sojan marine ya sauko ya taho dashi,ba jira aka sa ya kwanta flat akasa ana tambayar sa daga ina yafito ya shiga amsawa tun kafin nan babban ogansu ya sauko,da wani zololon dorina mai baki uku ya sauko sanda yayi masa 20 strokes a duwawun shi masu kyau kafin ma ya umarce shi daya tashi tsaye ya kalleshi,da kyar nashwan ya mike tsaye yana kallon sa tsaban radadin zanan daya gauraye jikinshi,.saima yanxu ya gane su da kyau ashe marine millitary gang ne sai bai sha mamakin zaneshin da akayi ba tunda ance a duniyan sojoji babu wanda yakaisu mugunta,he automatically xplain himself ma ogan nasu wanda yay gum kamar bajinshi ma yake ba,he just warned him to leave
Dat place ya tabbatar masa cewa muddin suka sake haduwa anan saiya karya kafufunshi,nashwan har ya bar wajen aranshi yana tafiya yanajan Allah ya isa ma wannan sojan
Sosai ya rike sunan shi a brain dinshi
Mayor khaldun sa'ood hamood of the usmc ya qudira aranshi in har ya barnan lpya da matar sa wata rana saiya nuna mai shi waye ne.
Da radadin bulalan duk ajikinshi ya cigaba da bin hanyar tsuntsayen.
Nan kuwa saida akayi chaa akan zaira game da ciwon datake bobbeyewa akasarta,saida matar ta dauketa cancak dakan ta ta tsomata a bahon su na ruwan zafi kafin duka suka fara gane halin datake ciki na ainihi,Bakaramin nokewa tayi ba dan bakaramin kunya hakan yake bata ba
Ga mutanen da saurin sabawa da bakon mutum,suna sane da cewa duk wanda dodonsu ya jefoshi cikinsu is harmless kuma zuciyar sa babu cutarwa,but still barbarism din dake jikinsun yana balain nunawa ayanayin su,da yadda suke kallon ta kamar zasu cire hanjin cikinta sai kaga sunayin abu kamar na mutanen da basu da wayewa da ilimi sai al'ada,one time duk mutanen suka fara acting kamar sun santa
Wasu sumata magana cikin zolayar su kamar fada fada, wasu kamar tsokana wasu suyi na rarrashi,ahaka zaira ta dauka duknsu yayan matan nan ne,sanda matan dakanta tayi mata bayanin cewa bata da alaka da kowa acikinsu,dukkan su sabbin yan matayen da aka zaba ma sarki ne wanda za'a musu shirin amare na aladarsu kuma nan da gangarawar satin ne bikin sun
zaira tasha baqar mamakin jin haka sai taga duk sun saje da juna bawani kishi ko fada da alama kowacce ta qamsu sosai da yanayin al'adarta
Haka yan matan suka dinga cakalkalarta akan tagaya musu labarin mijin ta amma haka taki cewa komi Ita matar ta fahimce ta sosai,tundaga kan tafiyarta na farko ma datagani tagane,so bayan tayi mata wankan dolen anan tasan xaira farin ganawa da namiji ne,Ako wani hali mace take ciki takan gane don ta dade tana wannan aikin harma sarautar sa aka bata a garin..
Tunda tayi ma zaira wankan xaira ta dinga kumshe kanta adakin taki sam tana hada idanunta dasu Da haka matar tayita amfani da hikimarta ta rinka lallabata akanta zauna agama warkan da ita kafin su nuna mata hanya ta tafi,acewar ta bayan auren sarki nan da kwana kadan in aka kai yan mata tamata alkwari ita dakanta zata rakata suje jeji har sai sun samo mata mijin ta.
Out of no choice xaira ta shirya zama ajikinsu badan ranta ya so ba,kyautawan su da kyalwan halinsu is beyond words arana ranan saida suka sa ta sake jikin ta dasu dan dole, saidai ita bata fita ko kofar daki saidan asata dole.
"Nashwan yabi tsunsaye amma bai samu ruwa ba gashi sosai suka jashi inda babu komi sai ikon Allah,tsabar yunwar dake damunshi har wani layi layi yake wani fruits din tsamiyar biri daya gani baima san shiba haka ya rinka tsotsa,can ya nema waje ya kwanta baccin wahala ne ya debe sa,yana cikin baccin aka fara ruwan sama kamar da bakin kwarya dukkan ruwan nan akanshi ya sauka
Saida aka gama ya samu yay iya abunda zaiyi kanshi ne ya rinka masa ciwo har bai samu damar barin wajen akan lokaciba Gashi da tsinannen naci da taurin kai,dn har yanxu bai rusuna da tfiyar ba, kodan lpyar sa jikinsa baiji zai dena nemanta
gaba daya hanklin sa da zuciyarsa ya ta'allaka ne akan inda zai samo matar sa Wani hanyar yagani still ya fara bi yanata tafiya har Allah ya sada shi da wani fatake,irin yaren nan basa ma magana dan sunsn babu maijin irin yarensu, amma sukan yi kkrin gaya ma mutum in akoi hatsari a inda zaije
To wannan mutumin ne ya rinka dorashi akan hanyar data billo dashi har cikin wani dan karamin gari.
anan kuwa tun sassafe ake daura wasu katttin tukunyaye akan wuta mai ci sosai inda basarakiyr matar nan take tafasa wasu saiwowi datake debowa ajeji,haka in saiwa na farko ta dahu zata deboshi a kwarya ta bawa kowa yasha da dumi duminsa,haka na biyu na uku,kowannen su bisa ka'ida da lokaci.
wasu saiwowin sunada zaki wasu kuma kamar ruwa fatak,wasu na yaji yaji toh Yawanci Zaira tana daki matar take hade haden amaren ahaka in tagama dasu take sata agaba tayi mata irin nasu wankar dasunar jinyar kasarta,Zaira dataji hade haden kayan al'adarsu da tsumamen ruwan zafi tun a wunin ranar ba'ai nisa ba taji harta fara tafiyarta lami lpya Batare da ta lura ba,