← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 123 OF 176

Sashe 123

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ajiyan zuciya ya sauke a asirce kuma duk yaji wannan sai ya dada kamewa"can maka.

Noor Khalel ya hade rai ya fara cire takalman sa kamar dagasken xuciya yayi yce can maka dai..Da gefen ido ya dube sa Meye haka zaka sani in shirya kaxo kama cire takalmi

"Noor yace Excuse me Inji dai ba takalmin ka bane?kaje birthday ka ni nafasa bacci ma zanyi Nashwan ya mike tsaye wallahy baka isa ba..

Ya share shi ya cigaba..da abunda yakeyi looking serious.

Wayar sane yafara ringing ya daga
Abhi ne ata daya bangaren
"Nash mye haka kunsa munata jiranku..

A'a dakata min malam Wannan yaron ne fa wai yafasa bazaije ba dan na masa fada nace ya dena karuwanci agidana

"Wani tsaki abhi yyi,Malam kawai ka lallabashi too much time is wasted,bai
Ce uffan ba ya kawo wayar daf kunen noor,wani bangaje wayar yayi sanda ta fada kasa ta kshe kanta kuma ya nugun hade ransa

Da mamaki nash ya kalle kasa ya kuma kalle sa ibrahim meye haka?

Sanda yadan ja lokaci sannn ya dago da kyau ya kalle shi yace Komai,nikenan bazan yi mu'amala da wayanda nake so ba sabida kai baka sonsu..dan Adam fa ako wani hali yake dan adam ne.
We all dersv to be honoured nd treated
Well,in fada maka gaskiya naso ace nasaka yarinyar nan farinciki ayau..
She is...da sauri nashwan ya lumshe idanun sa sigar katse sa ahankli yace "It ok..na bata maka rai ko?
Me xanyi na gyara
To..ko za'ayi rewining huggy huggy things

No,is not abt the hug..so nake yau itama tayi farincikin zagowar ranar haihuwarta

To ya zan maka?inje in goya tane?

No..nashwan..
nan Sai ya mike tsaye yana kallon cikin idanunshi,
"Dan Allah lets cerebrte ur bithday along with her.
Alfarma ne nake nema awajenka yau🙏🏻ya sunkua yana me hade masa hannun sa waje guda...

Nashwan ya fara tube kayan sa
Noor yanata kallon sa aransa yaga ma bari akan kawai cewa zaiyi yama fasa bdyn.

Sai kuma yaga ya koma closet ya cire kayansa ya dauko wasu sabhin kayan amma sukuma kananan kayane masu arniyan kyau daga kamfanin thiery thugger wandon fari kat rigarce royal blue wacce ya hadeta royal blue sneakers da Pure White face cap sai rolex daytona mai blue blue ajiki da jacket dinsa fari,"ya gama shirinaa taaf ya kalle kanaa a miroo yay balain kyau rolls din turare yake shiirin budewa yaji an tamke hannun sa

Noor face isnt looking funy
"Xka maidani mahaukaci ne na maka magana Baka ce min komi ba

Ya fauce hannun sa yana hararsa,sanda ya dauko turaren obsesiion ya daure ya juyo..To me zance maka?ai sai kayi duk abunda kake so Amma daga munje can kasan abunda zaka gaya ma su abhay dan wallhy ni bazan ce ma kowa komi..

Wani dadi noor yaji yawani sake murmushi cikin sarawa yace yesss done sir ko kallo bai sake samu ba,shikam a gurjeje ya maida kayan sa yana kan gyara zaman agogon a nifi
Waje Bari naje nace ta shirya..baima jira amsa ba yayi waje
A hnkli Nashwan yabi rufaffen kofar da kallo wani kasala ne yaji tana dirar masa abunda Yafi minti goma yayi agaban mirror yanata kallon kanshi,yaune ranah na farko dayaji aransa yanaso yayi bala'in kyau amma baisan dalilin yin Hakan ba

A fannin zaira kuwa noor saida ya kusan kuka ya na mata bayanin komi kafin ma ta saurare shi shidai baice mata nash yana birrhday yau ba kawai yace mata nashwan zaiji haushi idan baki fito on time ba kema ai kinsan halinshi did u want to ruin his mood?"sai kuma ta tsinci kanta dacewa masa a'a,yace to tashi kishirya kofito muna jiranki a falo,tashi yay agurguje ya fita tabishi da kallo so Bayan tafiyarsan da kyar da fargaba ta iya bude wardrob tun kayan tsaraban shoping wanda yasa nashwan ya siya mata wanda bata bude ba ta ciro ta qarqae tasaka,"..

Doguwar bajajjiyar rigace ta yves st laurent,igiyoyinta ta wani tamke ta a waist dinta ta fidda langwasar wajen asarari hannun ya zarce elbow kadan amma fallen neck ce,gashi wani uban haske fatar ta yakeyi cos the gown is soo royal blue masha Allah,..hakan yasa ta fidda dan kunne da abun wuya mai tsiririn design na cikin parcel din

Ta goga powder kadan ta tattaje girarta,ta wani ja layi mai kyau a idanunta da bakin kajol haka kwayar idanun nata suka fito rada rada..babu jan baki babu komi dan Chapete kawai ta goga inda da ka matso ma zakaji qamshin stw brryy na tashi,ta saka takalmin dayaxo da kayan bamai tsayi sosai ba amma sosai ya dace da turban cap dinta dan wani gangariyar daurin push back aka kumsa gefe daya an kalmashe bakin da design din rose flower..wani irin azaban kyau taga tayi wanda ita kanta takasa yarda da haka

Tafi minti biyu cikin Fargaban saukowa
Aikuwa tana bude kofar suka ci karo da aikan noor khaleel akan sun fito tayi sauri

Tace ma daniel suna ina ne?daniel ya gama susucews yanata kallon ta
Cikin i i na Yace Suna falo

A hankli take takawa yadda takejin bugun zuciyar ta,bata taba lura da yanayin sannyin qasaitarta ba,fargaba yasa ta kasa barin hannun ta ya tsaya a daidai gefen ta, tana tafiyar ne tana jajjan yatsun wanda already idanun ta su suke kallo,kanta akasa yake kamar sarauniya wani nitsuwa da qasaitacciyar annuri me akan fuskarta ayayin data doso kan matakalan tana saukowa daddaya kamar maijin tsoron karasowa..

Kafin su fara kallon ta na fitar hankli nashwan sanda ya juyo ya kalle khaleel don ya tabbatar makansa cewa itadin ce,dukan su kallon ta sukeyi da imanin su..

Noor yanata murmushi,nashwan ya tsime amma sai ya kasa aje kanshi waje guda,"..sai famar maimaituwa take a fuskan da da kwaklwansa yana dadajin kamar tuntuni yasanta
"Wow mehnn u look gorgeous gorgeous"
Da wuri nashwan ya dago dan ya kalle reaction dinta,sai yaganta can nesa dasu kadan ta sunkuyar da kanta kasa duk wani alaman jin kunya da nuna she is not comfortable ya bayyana ayanayin ta.."dukan su suka cigaba da kallon ta,khaleel yana juyi zaiyi ma nash magana sai yaga kamat atare suka hade idanu wani uban hararsa yayi ya masa alaman shi ya fice,kirjinsa nata bugu yana daf da ita ta dago da sauri cikin sanyin murya tace "Good evening sir..wani sanyi muryan nata yasashi yaji aduk jikinshi kamar an qatsa masa ice block..da kyar yace "uhum"but Suna hade idanunsu sai ya yanke sauran takunshi chak..
Wani Duniyan datayi nisa da tunanin su take kuma hana zuciyon sa fallasa wani abu asarari shiya dauke su tsawon minti uku kwayar idanunta akafe suke acikin nashi,ji take kamar ta sace shi,while aransa yanaji kamar zai cinyeta ya maidata cikin sa.

Noor ne yay gyaran murya nashwan ya dauke kai da sauri yabar wajen,ta kasa controling yanayin ta,tana karasowa wajen noor amma hakan Bai hanata juyowa ta kalle kofar da nashwan yabi ba

Sama cak taji an dagata an mata juyi
Ganin yarda take haki ya sa ya kama both eara dinshi yanata dariya
Sorry na tabaki ko?
But Kinyi balain kyaune mutumiyar
Zatayi magana kuma yasan mezatace saiya katse ta yare da jawo hannun ta We cant waste anymore time muje..

Suka shiga takawa tare ya ruko hannun tan kamar wata princess,nashwan yana zaune a owners coner benxn sa datasha tinted hanun sun yake ta kallo,har sanda noor ya ajeta a dayar motan shima ya shige nashi aka bude musu gate suka fita,tafiya akeyi amma hanklin nashwan bayajikin sa,dankoda aka iso gidan ma baisani ba.

Suna isa ss nashwan yafarajin kamar bazai iya daurewa da yadda noor yake rawan kafa akan zaira ba he is all over her ,yaki sam ya matsa agefen ta yaki ya sake mata hannun ta saijanta yakr kamar yar pper he openly compliments her beauty a duk sanda ta taka kafa shiyasa ko minti goma bai bari sunja ba ya amince wa su abhay din duka suka dunguma suka fita,thy wore really decent cloths kowa da yanayin kyaun dayayi,as usual hirar zaira ne ya cike motar su abhay duk dama zaira bata cewa komai abhay harda daura hoton ta a ig page dinshi inda tun a chat suka fara fada da nashwan dake shi sam yaki ya bi nasu motar ya tsaya anashi shikadai

40 mint drive yakaisu gidan marayu,as usual kusan al'ada ne duk ranar birthdayn nashwan se an ware ma yaran hutu na musamman har wasu sun saba da hakam sosai

suna sauka aka dire manyan manyan cargos na kayan masarufi na kyauta daya saba kawo musu,as usual wajen yara yan shekara 4-5-7 har kan 10yrs suka dosa Dukan su hudu harda zaira suka fara enjoying time dinsu Suna wasa dasu suna daukar hotona kamar da can sunsaba, Abhi da abhay ne dama basu taba xuwa ba shiyasa yau da sukaga yara kanana abun tausayi abun yaso ya shiga jikin su tuno da yanayin nasu rayuwar, bakaramin shiga jikinsu suka shigayi ba sunajin ra'ayin su da burikan su na rayuwa ba

Kusan kowanne yaro da kalar damuwar sa awajen,wasu zakagansu shiru shiru wasu taurin kai wasu kuma baiwa kawai Allah ya basu Zaira da noor dama tanan suka fi jajircewa wajen wasan jagalgwale da dariya,she can also draw nd paint kuma sosai yara suke son suga suna wasa da kyakkwar mace kamarta...ta mance da komai ta baje a tsakiyarsu kamar maman su, it was so fun dake noor yana dada xuxuta ma yaran abun dariya so she was competing againts a girl suna wasan hada gidan kara,its was so challenging dan abunda nashwan yayita kalla kenan sabida yarinyar ta gama kwarewa a iyawa
Zaka sha mamakin yadda zaira take jin haushi in bata ci ba

Nashwan yanata kallon su dama shi can yafi zama tare da queit nd lonely ones din wayanda duk tsiya basa motsawa,to shima ya gwammaci ya xauna din haka agefen su koda kalma daya kawai zsu furta ma juna bai dame sa ba
Haka kawai yakeji kamar yafi fahintar su,yagama sawa aransa cewa acikin yaran nan akwai masu fama da irin damuwar dayake damun sa na tsananin kewar iyayen sa da wahalar yin rayuwa a inda basa bukatar
Yinshi.
Chapter 123 · 0% Book details