Sashe 108
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da uban azarbabi ta cimmasu,suna shan kwana ta wani kwaroro ta doke kafadun zaira a gigice kuma da karfi ayayin da zaira din ta firgirta ta fada jikinshi ta saki yar kara,atake ya juyo da kanshi sai yaga bingel tana haki tana washe mai baki bata ce musu komai ba
she was actually rehersing the ryt english sentnce to use dan ita tasaba da cewa"guut ibinin ne"in yamma yayi,zaira ta mike ajikin shin a hankli batare da ta kallesa ba cikin tsiriyar sautin murya tace"im soryy sir, yaji kamar ya lumshe idonsa yay kamar bai ji taba sai kuma ya hada ransa ya dake da shike lkcn data fado masan ya dan razana so baiyi yunkurin taba ta ba
Zaira Tana dagawa daga jikinshi taja gefe ta dan hade ranta ganin bingel ce agababsu
,"..bingel dake cikin wani yanayi na zumudi bata ma damu da zaira dinba daddagewa tayi Ta kankaro sautinta kure dadinshi tace "GUT ebunin sir"Nashwan Yana kallon ta batayi aune ba Wani saukar tasssssss taji ya dire akan farantin fuskar ta kaf store din sanda ya amsa da kangariyyar karar sa
Mai karfi da birkitarwa,Cikin razana da gudu gudu Sauran staff da hanadi suka lelleko kansu ta wajen suna kallonsu a tsorace,wani irin daskarewa bingel tayi ta kage kamar gunkin da aka dasashi over 100yrs domin yatsaya agabansu,kayau jininta ya bushe tayi fayau kamar mutacciyar sanda dummmm kawai takeji acikin kunnenta da kwakwalwanta sai taji kamar ta kurmance ta Dena jin sautin komi bata iya ma motsa ko inanta amma hakan bai hanata jin saukan zubowar ragowar karfunan karkaryayyun dan kunnenta da suka karye dan azaban qarfin marin ba,tunma kan hanadi ta iso kanta bingel ta zauce stars stars kawai take gani suna mata rawaya akanta,cike da fargaba hanadi tace "Meyafaru? Suka mata banza daga shi har zaira basu amsata ba,.."bingurl bingurl ta shiga girxa statue din bingel din da karfi amma ina bingel bata motsi
sosai hanadi taji ta tsorata ganin irin shock din da bingel take ciki,anya yarinyar nan ba mutuwa tayi a tsaye ba?..a hnkli zaira ta dada komowa gefensa tayi kasa kasa da idanun ta cikin sanyin jiki har cikin ranshi yana lura da ita,Can saiga bingel ta fara sake diso dison hawaye suna zubowa zirr daga kwarmin idanunta da alaman ta fara dawowa daga duniyan da zafin da marin ya debeta ya jefata,nashwan yaja tsaki ya cigaba da abunda yakeyi
Nan hanadi ta fara mata da masifa ke dalla kima mutane shiru kin tsaya kamar gungi kinata ma mutane hawayen asara,to wayace kixo nan wajensa da rawan kai shegiya mayya kawai"ganin kamar bngel ba'a hayyacin ta take ba harynxu ta fara kiran staff
"xcuse me?.. tayi ma staff mace hannu staff,staf tana isowa ta dada bata rai tayi nuni da bingel tace "take her out now"..kisamin ita a mota..da sauri aka janye bingel a tsomare kamar barauniya akayi da ita waje.
Tsaki mai kauri hanadi taja Tana dauke kanta daga wajen idanunta yaci karo da zairah dake tsaye daf a gefensa kamar wata matar sa ko ma kanwar sa,"dama wannan kazamar yarinyar ce tasa abaya ?uban wa yasata tasaka abaya?mcheww wani tsaki taja sannan ta doka mata harara da gefen idanun ta
"Ke..ke dalla koma daga baya kin wani tsaya ma mutum akai kikam nace ki matsa daga gefenshi kinaji na ko?..zaira batace uffan ba ta ja baya kadan batare da ta dago ta kalleta bama cike da kinibi hanadi ta karaso daf da shi tafara mai magana tana shisshige masa tana kushe bingel cikin salo harta kamo hannun sa cikin nata,a hnkli ta shiga murza masa yatsu wata siririyar sassanyar muryan kisisina tasa tana kallon cikin kwayar idanun shi tana wani langwasa.
"Im so sorry baby na Wallahy haka bingel take,yadda kaganta mummuniya munafuka haka ma batajin magana duk Rawan jiki da gulma ya gama nakasa mata zuciya,jin ya bata shiru baiko kalle ta ba yasa ta ja baya kadan tana kallon dresing dinsa still holding his fingers cikin wani yanayin shakar shaukin son sa
,'Babe u look so gorgeous,.manyan idanun ta kashe tana rolling dinsu baya, dan kadan tayi dagel gel ta dora masa light kiss agefen ta wajen sajen sa ta sauko tana ta murmushi still bai kulata ba,zaira dakan ta ke kasa haka kawai taji wani irin haushin ta,wani balain takaicin hanadi ne ya shiga mata yawo cikin a zuciyarta
For the first time tafarajin kamar kishin ganinta dashi takeyi with great intensity..
Dalilin haka taki ta sake fuskanta haka kawai tafarajin kishinsa sosai sai suka jera su ukun suna tafiya zaira ta koma baya ta gefen shi tana biyosu abaya,wani larne masa hanadi ta shigayi kacokan sautin muryan ta sanda ta malkwada shi, ta siririntar da shi,tana wani shagwabewa ajikin sa kamar taliya kallo daya zakamai kagane he is upset abt it amma sam zaira bata lura da hakan ba itadai Ta lura da yadda yake babbarsawa amma haushin hakan takeji sosai aranta"..
'yawwa Nash Honey pls kaxo muje kaga kayan dana sissiya thy ar all gogeuos Am sure kaima zasu burgeka,kasan duk abunda nakeyi a duniya dominka ne,tana fada tana dariyarta ita daya nashwan kamar baiya wajen,the feeling was so embrasing
,'..wani hanya mai dan fadi ya bidasu inda hakan ya dad bada zaira damar dawowa gefen sa ta dama tana takun ta
"Hanadi Ta dame sa da tambayoyi.. nash wai yaushe kuka xo ne?meka zo nema anan?duk a kalma daya ya daure ya bata amsa ahakan ma saida yabada kanshi hkri kafin kalman ya fito,tafiya kawai suke suna zaga wajen su ukun.
Hanadi is still feelig wow tace im so lucky today, tunda kaga gani ai shikenan saika biyamin kudin kayana ko?nashwan ya mata kallo daya sai yakima ya amsata,ta sakalo hannun ta cikin arm nashi ta girgiza damtsen sa kadan har sanda tasa shi ya kalleta
"..babe dakai fa nake magana? Ta saka wata arniyan fuskar shagwaba da yyi mata muguwar kyau"i really really wanna feel spoilt by u today..wata karamar tsaki ce ta kufce masa kasar wuyarshi yace
"ke? Waini na kawoki nan ne?bakina da kudin ki ba?..ta dada takuna fuska thinking dat shagwabartan ne yake affecting dinsa tafara cewa uhmm uhmmm amma ai naka kudin nakeso ya biyamin,nala ma ai tanada kudinta kama ta birthday party,dan ture hannun tan daga cikinshi yayi a dakile yace"stop comparing urslf with nala, sai ya wuce gaba cikin sauri ba jira ta biyoshi"indena hada kaina da nala bcos of what?kanaso kacemin nala tafini da wani abune?
wani kallo ta mishi azafafe ganin ya kau da kansa yay banza da ita,tayi juyi kamar zata sauke kanta kasa sai suka hade idanunsu da zaira kowacce ta hade ranta sai yanxu ma ta tuno da cewa tana jinsu. kawai sai ta fara jan tsaki,tafara mai mita tana masa surutu mai dauke da tsantsar raini
Tana hakan agaban zairah ne kodan zaira zatace lallai ita jan wuyace ta isa, tafara fafa tana cewa ai ita kaxansa ne itace kuma mai iko dashi,nashwan ya daiyi shiru baice mata uffan ba harta karaci luguden lebenta taja tayi shiru..ganin yadda zaira tayi banza da shirmen cikin dauke kai da dagewa tana bibiyarsa agefe ya dada harxukata
suna cikin tafiyar sai cak taja ta tsaya tana wani kallon ta da mugun idanun ta da suke rawa kamar zasu fado ta dade dajin baqar kishin ganinta da abayan nan ji take kamar tayi mata tsirara awajen,"akwai sa'ar ki anan ne dakike jerawa da mu?nd who even permit u to wear dis thing taxo da hatsala kamar zata ja mata dan veil din ta yaye mata kai,a dan tsorace zaira ta farga ganin kamar zata tsaya yasa nashwan ya dago kansa ya harareta da gefen idanunshi
Can Sannan ya kalle hanadin a dakile
"Let the girl be,she is doing her job,tamkar badaga bakinshi ya furta kalaman ba ya hade ransa sosai,hanadi ta dora hannu a kugu tana hararta tace sannu me job kin bace mun anan ne ko sai na tattaki?
zaira da guntun rainin ta taki ta motsa daga gefenshi,azafafe ta kawo hannu zata jawota,sai gwaf taji an buga mata hannu,tayi saurin kwace hannun ta rike tana jin zafi zafi
"..for what?haka kawai ina magana dakai zatana kallon bakina..get back to wher u come from kije kijira shi awaje kada ki sake raina ya baci akanki.
Tana gama furta hakan suka wuce gaban ta shida xaira aka barta da haushin sharetan da sukayi,bata daddara ba duk ta shanye ta biyo bayansu,ta wani waje mai kofofin glass suka billa yana kallon zaira kasa kasa can kasar wuyarshi ya furta"wait for me here"..tace ok sir
Kafin hanadi ta karaso har ya shiga ciki, cike da iko ta iso tace ke "ina yake?..zaira ta mata kallon tara saura ta dauke kanta tana watsa mata harara kasar ido a hnkli ta furta"yace kar kowa yabishi"..sai kuma akace miki ni kowa ce?..tambayrki nake ina ya shiga?cmn wil u stand strght nd talk to me properly
zaira ta hade rai ta juyo tana kallonta cike da raini tana yarfa hannu a rigime tana kasa kasa da idanunta nifa ban san ina yay ba.Kyabe baki kawai hanadi tayi tana kallon ta cikin lura da rashin kunyartan a fili, itadai saka abayan nan ya dameta"nd this ur dress,wher d heck is ur uniform ne? Zaira tayi kamar bataji ta ba san ta dada kufular da ita can tace..sir ne yace kar na saka yau sabida zamu fita dashi..tsaban kalman ya bada hanadi haushi da krfi tace"ko?zaki fita dashi hmm?..to duk randa na kuma ganin ki dashi ko kaya irin wannan wallahy sai na ci ubanki...tamata shiru saiga nashwan din ya fito shikadai ko kallon su baiyi ba cike da jin haushin hanadin tayi sauri ta koma gefen sa taki ta bar jerawa da shin kuma,a haka dai suka karaci fadarsu da hanadi suna bibiyarshi ya wuce gaba yayi dasu counter,a lokacin noor shima ya gama komi duk kayan su an tattara awajen ana packaging,hanadi tana ganin noor ta wuce ta same shi suka fara tattaunawa
Jin cewa sun gama zasu tafi itama tayi sauri tace aje a kawo mata kayan ta nan dan ta sa ranta sosai akan nashwan ne xai biya mata komai