← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 176

Sashe 36

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

komawa gaban madubin tayi ta shafa powder a fuskarta sannan ta saka jan kwalli a idonta ta shafa nude lipstick a bakinta ta bude costume box dinta dake kan madubin daga gefe ta dauko dankunne da sarka thin diamonds masu duwatsu a jiki sai abun hannu da zobe sannan ta fesa turaren ta mai qamshin sandal wood,ta wani kalli kanta a madubin tare da murmushi sannan ta koma ta zauna a kan gadonta tare da d'aukan wayanta

bayan ta d'an daddana wayan ne ta kara à kunne tare da fadin "Hello Aleesha shine kikace min yau zaki taho amma shiru ai kin kyauta.

Daga daya bangaren aka amsa ana dariya tare da fadin
"Am sorry babe,ai dama na fada miki yaron nn ya dawo kinsan in yana gani na rasa hanklin sa yake We r alws high on, nikuma bana gajiya da hot screw dinshi i swear

karamin tsaki Hanadi taja tace "ohhh that aside..
To yanxu ina kike?

Tace "Miami.

'You are not serious
Hanadi ta fada tana wara idanun ta waje

Yar dariya aleesha tayi tace hey i am..kawai in na dawo zan kira ki,Karar bude kofa
Ya hana hanadi amsawa bingel tagani as usual ta shigo yin mata gaisuwar safe

Tace Bye babe c u..bata jira amsa ba ta katse wayar kafin ma ta waigo bingel tayi kasa ta soma gaisuwa a fiz fixge take amsawa tana dadddana brush din bronzer a kuncin ta

"Ina amsar aikan dana aike ki?ko har yau baki gansa ba?

Da sauri Bingel tace
Nagan sa,Amma yau kawai nagan sa,yanxu haka ya wuce da alaman sashen mr Abhay ya nufa Soson powder data dauka ta aje ta juyo ta kalleta da mamaki.."Ohh really?ta kada kai tace..ok.
dan shiru tayi na yan mintina can tace Yarinyar nan fa?Kin gama shirya abunda na gaya maki zakiyi akanta?

Bingel tace eh nagama madam,
mikewa tsaye tayi tana kallonta tace
"Good tashi kije,yau zaki koma dakin
Kun,ki tabbatar yau yau din nan kin yi amfani da abunda na baki,bayan nan ki bala'in saka mata ido kiga meda me takeyi a site dinsa In har ta kuskura tamasa magana ko wani kinibibi to kiyi maza ki gaya min,bingurl Make sure u do ur job well,ni na san kwaklwan ki na jakuna ne,tana kan maganan ta dan kama hancin ta ta fyace kadan ta tsit da yawu. ,"wai nikam baki wanka ne?bingel ta dago kai zata kalle ta da wani uban tsakin ta taci karo"ke tashi ki fita,Duk kin ishi mutum da tsami,we done here right?ki tashi ki fita nace miki.. go out pls ..Gawwww....a tsorace bingel ta mike tsaye,hanadi ta bita da harara tana kare mata kallo sama da kasa
Tace hnnnn
...litle filth...
Da Allah bar nan..

Sum sum bingel taja da baya Zuciyanta a karye ta sunkuyar da kanta kasa jikinta ya matukar yin sanyi,can ta juya kamar zatayi waje bata daddara ba tace"..toh ni na tafi madam'..ko kallan arxiki ba a mata ba bare a ansata,narai narai tayi waje tana rufe kofar tayi rau da ido da bakaken mutsimisn eyeball dinta ta murkuda baki,tafiya take tana dan shunshuna hammatar ta ko zataji warin bayan ma tasan yanxun nan tayi wanka kafin taxo.,anyways Duk wannan bai darata kamar aikn dake gaban ta ba
Dan ointment din da hanadi ta bata ta kulla abakin zanin ta,She rmber perfectly lokacin data ja mata kunne akan in zata shafa maganin agadon zairah karta bari itama ya taba ta hakan yasa taje first aid box ta dauko sabon disposable glove ta saka a hannun ta sannan ta wuce dakin sun batare da wani ya ganta ba

Duk wani tarkon da zasu dora zairah hanadi ta riga da ta tsara mata acewar ta renin data mata ranar bazai taba tafiya abanxa ba.

***
Daga daya bangaren ta sashen Abhay daure da farin towel yafito daga bathroom din dake cikin hadadden lafiyayyan room 'dinsa farar fatarsa da mur'dadden jikinsa na cikakken qaqqarfan namiji da hutu ya ratsa Sai qyalli takeyi..

Tsayawa gaban mirror yayi yana goge gashin kansa da qaramin towel yaji anrungumosa ta baya ya lumshe manyan fararen eyes dinsa tareda dago Kai ya qura Matasu ta cikin mirror Murmushi tasaki sonsa da qarin son sake samunsa Yana sake shigar ta tareda dawowa gabansa tana shafa faffadan qirjinsa ahankali cikin sigar Jan hankali dauke gira daya yayi tareda bin hannun nata da kallo wani miskilin fitinannen murmushi na kufce masa

Baiyi tsammani ba yaji hannunta cikin towel dinsa ya dago ya kalli cikin kwayar idanuwanta tareda Jan numfashi mai dumi

Zame towel dinshin tayi ta jefar tareda hade kyatacen qirjinta da nasa wani malalacin nishi yasaki tareda matseta ajikinsa Yana shafo gefen fuskarta cikin nasa salon da qwarewa ta wannan fannin ya matso da fuskarta
Yana shaqar numfashin dake fitowa hanci da bakinta kafin ya hade bakinsu waje guda Fincike towel din dake nata jikin yayi tareda dagata sama while bakinsa na cikin nata har ya jefota kan gado yana cigaba da juyata son ransa.

Qanqame sa tayi cikin wani irin Jin Dadi da zafi zafin abunda sukeyi sbd qwarewarsa da baiwarsa na iya gigita kowace irin mace a wannan fannin saidata gurzu iya gurzuwa agurinsa kafin suka fara maida numfashi cikin Jin Dadi da kwanciyar hankali duk da wannan shine round na kusan biyu kafin safiyar tayi Idonsa ne ya sauka kan katon agogon batman dake kan bango ya zabura ahankali adan rikice yace"O my god".
tareda miqewa ya sauko kasa ya nufi toilet cikin sauri yayi sabuwar wanka yafito a gaggauce ya shirya cikin dark grey slim fit suit ya nufi gurin takalman sa ya dauko daya ya zauna bakin gado ya shiga sakawa tareda daukar wayoyin sa da car key da wallet inda ya Ciro hundred hundred dollars dabaisan iyakarsu ba ya aje Mata a gefen gado ya nufi qofa da sauri Yana daura agogon phatek a hannunsa
A gajiye ta tallafo kanta tanajin zafi zafi akasarta ta mike"..Abhay?...jin muryan ta yasa ya dan juyo ya kalleta fuska a dan daure kamar ba yanxu ya gama murzartaba yace
Meye ne lateefa?pls Make sure kinbar gidannan yanxun nan kafin crazy bro dina ya shiga or my stupid ilmannerd maids su shigo su ganki a haka sumaidani dan iska,nidai ba ruwana..abunda kike so nariga na baki you'll be the one in hell..

Ficewa yayi da sauri kafin ma ta amsa shi komawa tayi kan pillow ta runtse idanun ta cikin jin tsananin jin haushin sa

Cikin sauri Yana taka step zuwa kasa,a katoton palons a ya hadu da Nashwan daya fito daga kitchen arean sanye da gucci write my paper bouncer pant da armless shirt riqeda choko coffe cike aciki Mai zafi sai turiri yake.

Kallonsa yayi cikeda mamakin ganin sa anan kuma yaga jikinsan kamar yau baiyi Shirin zuwa wani wajeba koma asibitn shi ba gashi yasan yaudin sunada ziyarar dazasuyi atare a asibitin.. Bude baki nashwan yayi zaiyi magana Abhay din yayi saurin katsesa da cewa
"What?..ya dan juya ya dubi kofar dakin sa Nashwa ya dauke giran sa sama devilishy yanata kallon sa

'Dariyar bazata abhay ya sake haka kawai ya fara cewa "I know, i know" eh mace ce aciki so please just don't say
Anything

Nashwan yaja tsaki yace...Ka shiga ukku...Yana gama furta hakan yana neman makan sa wajen zama,daya akan daya ya dora kafafun sa ya kai coffen bakin sa yana zuqa a hankli

Abhay ya gama kallon sa ya sake hmmmmm.."Yau kuma dani ka tashi?
Kai tsaye yace
Eh..yayan kan nan tunda ya faramin karya yana kyalla min sharri ban sake kulasa ba.

Abhay yace
"Yaya na?
Wake kenan?ko dai Abhi kake nufi?

Yace "Oh yes ashema sunan sa kenan..Abhi ur eldest.

Dariya abhay yay yace"Crap,we are twins nassssh..

saida ya sauke idanun sa kasa a rigime a hnkli Yace.."Oh i dint knw,..sai naga kamar ya girme ka.. kamar ma yafi ka tunani,Abhay Me kake drivin ajikin mata ne please?

Sake Kallon qofar bedroom din abhay yayi Dan ya tabbata no one is coming or looking daga nan ya shiga kitchen ya hado tea mai kauri sannan ya dawo ya same nash din yana xaune akan cushion yadda yake alaman bai ko motsa ba

Juya tea din da spoon Abhay ya shigayi Yana wani lumshe ido cikin wani salon nuna zallar tsaraban garabasar daya kwasa a daren jiyan, xuka mai kyau yayi ma shayin sannan yace

"Damn Shes a virgin and I didnt even go slow coz I couldn't control my self from her.......oh my god,a iskance ya aje shayin ya taso ya rungume hannun nashwan,"Am telling you nash she's damn hot sweet and..

Kakkauran Qaramin tsaki nash din yaja tareda mikewa ya nufi taqofa Yana cewa"Banza wawa da kullum sai yayi santin mace.

daga nan abhay yake lashe baki yana murya kasa kasa yace..

Eh naji kaima ai sbd har yau bakasan dadin mace bane but trust me zaka ce nafada maka wata Rana..U better marry a virgin
Nala or hanadi?
Na na na i dnt trust them..

"....Moron.
nash yafada Yana ficewa daga palon daidai Nan yaci karo da Maid din hanadi mai suna liya,itama ta iso bakin qofar palon apartment din hanadin ne ke tahowa a bayan ta tana wani rangwadi tamkar zataje qasar kyau sai kakkamewa take

dauke da qaton tray liya ta rusuna har kasa ta gaidasa idon hanadi na akan qofar daya fito kamar idonta zai fado kasa nashwan ya wani daure fuska ya dauke wuta ya harare su

Maid Liya sikinini ta ja baya da sauri ta basa hanya tana cewa "Sorry sir.

Ko kallo Bata ishesaba ya nufi hanyar garage cikin turanci Yana cewa

"where the hell is that crappy driver?

Liya Ta kare masa kallo taga Ba wani kayan sawa bane ajikin sa bare ace zai tada mota ya fita kawai tasan yaga hanadi tana qoqarin biyo bayan sane ya shige motan ya danna horn da qarfi cikin basawar da cusa mata takaici

"Dakatawa hanadi tayi cikin daure fuska da takaicin sa,Tun bayan maganan da sukayi agaban lady j bai sake kulata ba,ko dai fushin kawo masa maid din ya shafe ta ne?tasan haryau basu fahimci juna da lady j ba,dan nash baya tashi borin sa sai agabn ta kuma haryau cewa yake shi baya son yan aikin
Chapter 36 · 0% Book details