Sashe 113
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fannin hanadi kuwa tun tashuwarta a baccin ranar babu wani abu data tabuka sai hade plan din yadda zatayi da dau fansa akan abunda ya faru musamman akan rashin kunyar zaira,as usual bingel ce ta tayata hada duk wani munafurci da manakisa bayan ta kara zuxuta mata zancen cewa zaira tana neman waje ne awajen nashwan.
Ana washe gari zasuzo din hanadi ta kira tabada bingel wani slipery oil da zimmn zasuje har gidan su karya kafafun zaira kawai inyaso kowama ya huta da ganin ta agafen nashwan
Sosai sukayi shirin su akan washe gari
Tana sane da cewa satin na zagowar ranar haihurwa sa ne dan haka koda taje masa bazata hala bazaiyi saurin walakanta ba.
Arnd 11m na safiya noor na zaune agefen nashwan a palor yana dan masa masifa akan abunda yakeyi da abincin da zaira wanda ta gama ta kawo musu yanxu kusan kafarta na uku kenan yana cewa bazaici ba
He look soo moody
Ta lura Tun ranar da suka je supr market nashwan ya sauya gaba daya ya dawo wani silent monster,baya tsawa baya yawan dok mata kira amma a kullum zakaga ya mugun harde ranshi kamar malaikan daukar rai
Sam sam ya dena dariya ya dena fita ya dena komai
Sannan ayanxu inyay magana sau daya koda bataji baya ma sake maimaitawa,sosai abun yake damun noor Ita kam ma
Bai wani dameta ba
Kitchen din ta koma ta dafo masa abinda yace yana so din ta kawo masa yasa hannun shi ya amsa lura da ko bata ranta batayi ba yasa yafara cin abincin da kyau tun agabanta,"..
Bayan y kammala tas ta tattare takai kitchen,jin cikin ta yay dam anan yafara jin karfin gwiwar tattauna maganan bithday sa,wanda dama ya saba yakance mortheless baby homes ne yayi alheri sosai ma yaran da basuda uwa,tsaban ya saba zuwa nan kananay yaran wajen har haba haba suke shekara ya zago..
"Noor na rike da pen nd biro yana zayyana ababen more rayuwa da nashwan yake ambata wanda zasuje dashi wajen yaran
Shikadai yanata murmushi dan sosai suka shirya plan dinsu dasu abhi akan zasu je tare dansu taru su saka nashwan acikin farinciki sosai harse ya mance da kuncin sa.
[11/25, 7:45 PM] Pretty KITTEN: Can Kamar ana tsikarar sa ya tashi ya dau wayarsa yana tafiya yana danne danne can ya haura tabaya yana tfiya tamkar dazai fita can ta waje amma sai bai fitan ba ya rakube daga gefe yana making wani important call,daga palo ya bar noor shikadai a kan kujera yanata rubuce rubuce zaira tana kitchen ta kunna ruwa a sink yana tsiyaya tana dauraye dishes jin karar wayarta ya dakatar da ita cikin gaggawa ta goge ruwan dake hannun ta ta dau wayar ganin doc ne yasa taji kirjin ta ya wani buga fa karfi batare da ta amsa ba A hankli ta juyo ta kalle baqin kofar kitchen din sannan ta kara da gaba ta bude backyard door ta sama inda babu komai sai varanda da windona ta labe sanin cewa noor zai iya shigo mata bazata alhalin bata son tasaka wani acikin abunda ya shafe rayuwarta personlly
Hakan Ya dada sawa sanda ta ja gefe can sannan ta amsa kirar suka fara magana da likitan,as usual kudi yake so,saidai wannan karon da gadara da iko yake mata magana da alamar gigin ya gama jin zakin kudinta har yafara batsewa da dukiya batare game din na shaking dinsa Da can har ranta tayi niyyar bata ranta akan irin dole dolen dayake samata akan wasu ababen,sai kuma ta tuna cewa yarjejniya sukayi nan da wata da sati biyu komai zai wuce mata abar wajen,..
Noor yana zaune yaji sautin kwaras kwaras akansa,
dagowar sa ke da wuya suka hade idanun su da hanadi
Sosai tayi kyau dan baqar abaya tasaka tayi rolling kanta ta shigo daga ita sai ita babu jakarta da wayarta a hannun ta,cike da mamakin ganin ta Noor ya mata murmushi suka fara gaisawa ganin kamar ita kadai taxo abun yaso ya dada basa mamaki sosai Tun bayan rikicin su da nashwa ya cire tsammanin zata ma leko nan da wuri haka,so tana zama yafara tambayarta dalilin xuwanta as usual kin amsa shi tayi tana dadaure masa fuska tana jajjan masa aji..
Aranta jira kawai taji ihun zaira domin ta tabbatar da cewa bingel ta kammala aikin data sata tayi
Kafin ta biyo ta abaya,sosai taja mata kunne akan yadda zata aiwatar shiyasa ma ta bar mata jakarta da wayoyin ta to avoid any suspicion,ko da ace zaira ta ganta she can easily defend her wajen karyata ta da cewa ai ita ta aike bingel mota akan ta dauko mata jakarta da wayartan.
Bingel ta fara zaga cikin gidan kamar wata barauniya tana bankado kofar zaira taga wayam sai ta canki hanyar kitchen cikin sa'a sai gata ta shigo har tsakiyar kitchen din,wani tabe bakin ta tayi tana kare ma wajen kallo wani imagining da ace itace anan wajen ta shigayi baqar kishi da haushin zaira ne ya shiga cinta aranta sosai,ta bude xip din jakar hanadi ta fito da oil din ta fara bi zak zak inda tasan dolene sai an taka kafin a shigo
gamawarta yy dai dai da shigiwar zaira ta baya,tun ma kafin ta gama warware mamakin ganin fuskan bingrl a kitchen wani uban tsantsi ya jata ta fado kasa tim kafarta yayi wani irin kara, she cudnt shout tsaban zafi sai ta rike wajen tace"innalillh wa inna ilaihi rajiun wayyo Allah na caraf sai tafarajin kamar mai mai yana bibiyar yatsun nata data taba kafartan dashi,
atake ta dago
ta maida kallon ta kan bingel dake gaban ta tana wani hura hanci tana gatsine,cikin azama ta motsa kafar kamar zata mike tsaye tsantsin ne yasake maidata baya,ga wani dan uban xugi da kafarta ya shiga mata,"a tsorace ta miko hannu ma bingel tace dan Allah daga ni in tashi,bingek ta taho cikin kadadi ta mika ma zaira hannu,zaira tana kamawa ta fincikota ta turata da balain karfi ta sake dabuwa akan kafarta wani azaban ihu zaira tafasa,"
"Ya kika ji?munafuka bake sarkin iya manakisa ba harda zaki tsaya agafen sir nashwan dan an mareni agabanki kikejin kanki kamar wata sarauniyar sa ko?to sai na karya kafafun
Binshin sai muga ta fadin jaka karuwar banxa kawai,dama munji labari daga kauyrn nakasasu kika futo sai atattara aje can,ko baki san a
Dokar ss ba a aiki da nakasassu masu kafa daya ba,wani kuka zaira ta fashr dashi jim kamar dagasken rasa kafarta tayi,Zaira cikin radadi tace yanxu dan Allah ke kika saka wannan oil din?bingel mai na taba miki a duniya da zaki karya min kafa..bingel ta fashe da dariya tace komai,na tsaneki natsane ganin fuskarki,duk wani abu da zanyi inga an koreki sai nayi shi dan kibar gidan nan,nan gidan da kike gani bana zamanki bane,nawa ne, bingel yar gaban uwar gidan oga nashwan dakansa,ai dama nafada miki wata rana sai na karya ki,zaira tafara kuka jin kafafun ta sun malgwade sun kage suna mata wani irin zafi,ga bingel sai tona asirin tsanarta datayi takeyi tana asalin fidda baqar kshin ta datakeyi aranta batare da sun sani ba ashe nashwan ne ya billo ta baya ta inda zaira ta shigo ya tsaya a bakin kofar kitchen din yanajinsu
Zaira cikin azaban zafi tafara tuna yadda zata kare musu da doc in yau ta rasa aikin ta sabida rashin kafa,to tayaya ma zata fita ta nemi kudin kulawa da mamn ta in bata da kafa bacin tasan basama da matsugini,babu shiri tsoron hakan ya fara mamayeta ta fara kukan sosai,can ta rike kafar tana juyayi cikin wani irin raki mai tahowa da shagwaba sosai
Wayyo kafa na wayyo..tayi da fuskar ta kamar wcce akace zata mutu ga hawaye taf taf na zubo mata
kamar wacce akace mutuwa xatayi Wayyo Allah kafa na,bingel dan Allah ki dagani in tashi to?tabb..in dagaki?bingel ta murguda mata baki,taja tsaki tna rau rau da idanun ta bazan daga ba,aikina da kafa saiki tashi "Dan Allah badan ni ba kiyiwa Allah ki dagani?wani dauke kanta gefe tayi wayyo"kafana bingel pls,Ganin bingel bazata zo din b yasa ta daddage iya karfin ta ta kama kasa tana nishi nishi,a hnkli tafara dago kanta tana bi da kafar a hnkli da kyar da kyar harta dan tashi tsaye cikin tsayuwar dagel gel batare da ta iya saka kafarta daya akasan ba
Ganin yadda jikin zaira yak rawa cikin tsoro yasa bingel fashewa da wata baqar dariya
"Allah ya isa min muguwa wallhy sai na fada cewa ke kika sakamin oil,ta juyo a tsawace tace eh kifada din,kuma an zuba, danma inamiki dawasa shine har zaki sami dmar gayamin magana ko? to bari kigani,da mugun sauri ta taho zata doshi inda zaira ta dan tsaya,kirjin zaira ne ya shiga bugawa with high speed jin bazata ma iya aje dayan kafarta akasa ba,"
Seta fara rokon bingel,kiyi hkr dan Allah karki tabani,ai kuwa bingel kamar shaidan ta wani cakamo duka hannayen zaira ta ruko su anata tsaban tsoro zaira ta fara firgicewa wayyo Allah na Dan Allah karkijana kafa na kafana wayyo kafana,ta malgwade dayan kafar akan kafarta dayan take tangal tangal suna kokowa da bingel,
Wallahy saina asalin karya ki ganin da gaske take
Zaira tasa ihu nashwan ne ya billo ta bayan ta yana sakalo kafafunshi bingel ta tsorata ta ture ta da karfi,da balain azamar sa ya taro ta ta fado jikin sa,"wayyo Mama na wayyo Allah na,wani tamke idanun ta tayi ajikin sa ya lafe tana ihu cikin firgici kamar batama san metakeyi ba
Bingel dakejin kamar zata saki fitsari ganin nashwan agaban ta yasa ta tsaya cak duk jikin ta na vibrating sakamakon tsananin tsoro da bugun zuciyar daya mamayeta