← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 176

Sashe 23

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tace my bby hanadi bakice komi ba
Ta dago adan rude tace yes yess mumy..sekuma tayi shiru kamar abun bai darata ba
Ganin irin kallon da lady take mata yasa ta kirkiro magana tace"kuma a shirye nake in canza ma wannan sana'arta mu suna..in
Charity nd fashion

jin haka yasa akayi wani Wow wow babu bata lokaci masu bukatar kulla alaka da ita da masu kwadayin saka hannun jari ata fannin bmf suka fara karban contact din ta.

Daga nan lady jasmine ta zazzaga da ita ta nunnunata ma abokan ta maza da mata

Yau har gaban top fashion industrialist da brand owners wanda ita kanta tayi harka dasu ta kaita still cikin salon mata gargadin karta bada ita agaban su.

da kyar dai hanadi ta bada hadin kai ta fadada murmushin ta da yanayin ta ta hanyar kara sake musu fuska dan ita kanta Tana mugun son harkan style, brand da fashion shows,amma Duk damuwarta ayanxu baifi tsananin kishin kar nala ta rigata zuwa wajen nashwan in yazama free ba.

Tun yau batazo ba suka gama hada plan da kawayen ta akan lallai bazasu bar nala ta tsaya a gefe da shi ba bare ma agansu tare ba..

Gashi introduction na business yakici yaki karewa contact din mutane ixuwa yanxu har ya kusa ya cika mata waya..

ita dama Ganin mum din ta ta hade rai sosai ne yasa ta daure sosai take bada hanklin ta ana nuna tan espicially to The main ones wato italian/french like zegna,loris abate,giogio armani Edina altara,roberto cavalli, boroco boroco,Faure la page duk inda akaje gaban su sai anyi minti talatin ana tattaunawa

Top nigerians like mai atafo,omoyemi akerele,maryam elisha,lanre de silver sai puerto rico's investors kamar
Lisa thon,nono maldona and franco lacoste her turkish buddies mata da maza yesmine akat rifat ozibek hanifer cetiger sai kamfani wanda sukaxo on thy own kamar alpha tauri,audemar piguet, ballmain, bellevillesasson,buerla london,catier nd canali,dickins and jones,dolce nd gabbana,fenty, fendy, floris of london, givenchy, giadia,hermes, piery hardy,kenxo,kors vodka, rubinacci Kafin agama zagawa hanadi har ta fara nuna alaman ta balain gajiya da ganinsu tun daga yanayin yatsine yatsinen kan fuskrta
Daya yadda take katse musu hirar su da yarantan ta

wanda hakan yake matukar kular da jasmine har cikin ranta take jin mugu takaicin hakan dan ita da mijin ta mutane da suka saba da dauriya da jajircewa akan duk wani abunda suka sa agaba,ace ka haifi da amma baka haifi halin sa ba?

Ganin ranta zai iya baci sai ta hakura saita kyaleta aikuwa cikin sauri sauri hanadi ta juya tabar wajen dan ta iske kawayen ta taji meya wakana agame da gulman nala data barsu sunayi, tana kara one step taji an
Wani bangaje ta wani yamutsa fuska tayi irin kan facalin bala'i sannan ta dago zarazaran idanun ta da sukaji dark hallowen lashes inda tayi tozali da nail khaleepa agaban ta

Shikam Rigar suite dinsa ya ke famar gyarawa kamar baima san me yayi ba...."U little unsculptous..are u blind Baka gani ne? Tsawa me nuna alaman ta raina shi ta mar Da wani irin muryan rainin wayo tana me hararar sa up nd down, hakan Bashi yasa ya dago kansa ba ya bare ya mata kallon arziki,shi girman kai Allah ya basa,ganin yayi banxa da ita atake sai ranta ya mugun baci"...ita kuma mace ce me bala'in son girma,irin harma mutum ya isa ta masa magana yanaji snn yay mata shiru?

kau da kansa yayi kamar zai bar wajen
taja tsaki mai sauti a fusace ta furta wasu kazaman maganganu daya kare da kalmar "mortherfucker.

Duk abunda sukeyi hanklin Nala na kansu shikuwa nail in akwai abunda ya tsana arayuwar sa to tsaki ne,tsakin ma daga mace"..
dan haka ya dakata ya mata kallon tsaf tsaf har na tsawon mintinuna uku dan ya tabbata ya same cikkaken nitsuwarta
....Yace
"Helo..Bitch,u remind me of babie,ya matsa labbansa kalar yan iskan maza sangartattu".
"kinsan babyn rubber?Wani Rau hanadi tayi da idanu da alamar zatayi magana da wuri ya tare numfashin ta da cute eye brow dinsa..yana mata wani irin ka kallo
"U look plastic and useless,now get out of my way.

"Fuskan sa a matukar daure ya watsa kalaman a fuskanta kuma kafin ma tace masa wani abu harya wuce yayi gaba abunsa yana me karasawa gaban yar uwan sa.

Atake fuskan hanadi yayi ja tsaban bacin rai,wani juyi tayi tabi bayan sa da kallo sannan ta dauke kai fuu ta wuce ta iso wajen kawayen ta.
"Miye?me ya faru?kowa ya jefa mata tambaya cos dama zamn jiran rahoto sukeyi hanadi
tana zama ta gaya masu komai insa suka kafa caftar nail din shima kowa yana caccakar sa cike da rainin wayo
Dake shi sukafi iyawa

"Wannan wawar yaron?
Lallai ma hanadi kin bada mata..
innice da tuni na kikkifa masa mari how dare he?
Aleesha ce ta furta hakan dan tafi kowa masifa da zafin kai acikin su,subaya tace hmm lallai samun wajje,.. nail khaleepa Our holy dullard kikeji... ai ajinmu daya da shi a makaranta da can..Kedai..inya sake raina miki hankli bashiru zakiyi ba, ki tuna masa cewa kinsan an taba bada kwakwalsa award na jakanta He was so dull? wani dariya suka fashe dashi,tace irin chronic futile din nan..kansa bata ja dinkin dunkum kamar Dusa wanda ko an wanke sa da soso da sabulu bata daukar komai.. Aleesha tace
"Yo Wannan dolon ne zai gaya maki magana ki bata ranki ai danine da tuni nasashi kuka wallhy.

Hanadi ta aje wayarta akan table da gefen ido tana noticing yadda dariyar tasu yaso ya danja hanklin su nalan duk dama dai bawai ya nuna bane ,murmushi tayi aranta tace ai ba ce muku nayi na barsa ba,ni nasan ta inda zan rama..ta furta hakan tanayi ma nalar kallon nesa ayayin datake tattaunawar ta da su abhi da abhay da hjy fulani dan ita nala she is free with anyone musamman ma datake son ta samu shiga zuciyar nashwan ayanxu.

Daga nan Nail ya wuce ya koma wajen baban sa..
ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.

OR MTN vtu tran via 08060712446

Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[10/25, 6:15 PM] The DUTCHESS🌟: *♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._

_A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_
_Brilliant writers association_

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

"We scrap the grass,
Big feast with the goats,Our 24oct was written on a gold platter,thy wil call it #tainted,we said#ugotserved.
HALAmadrid"

*13..messiahs*

Bayan an gaggama jone jone da business hookings anci ansha makada da yan raye raye sun nishadantar by 2pm na dare aka soma sallamar baki Cikin kulawa da karramawa evryone left satisfied duk dama nashwan yaki cewa komai amma dai sun saka ransu sosai sabida nuna yarda da tabbaci daga wajen mayor.
Tun zuwan su Gaba daya filin aka nuna ansanda zuwan kowa amma ko sau daya mayor aseem bai kalle inda boss khalepa yake ba shikuwa ko ajikin sa,yasan kishi ne da baqar hassadar sanin cewa dukiyar mayor wasim yake juyawa kuma babu yadda aka iya dashi.

secretly Boss khalefa ya kitsa wani babban buri,sosai ya qudira aransa cewa yana so lallai ya shiga cikin manyan proposal din BMF,ko domin ya cike gurbin mayor wasim kaita.

Atunanin sa Wayasan nan gaba ma zai iya juya musu tunanin su taru su danne dukiyar sauran investors da suketa inviting ayanxu,so bayan Bmf ta ginu tayi karfi sai su kore su da makirci koma su kashe su sannan su handame komai su ukun,wato da shi daya debi kudin mayor wasim da mayor aseem da nashwan wamako
Ta inda BMF zata tsaya ta zama idon mikiya kamar da can,a wajen sa wannan shine ake kira da true power.

Wato ka jawo mutum ajiki ka masa wayo ka kwakumesa ka jefar dashi,kuma ya tashi ya kalle ka witout having any guts na ramawa.

Ayanxu Babban bakin cikin sa bai wuce da ya kasa samun hadin kan familyn mayor Aseem ba musamman ma mayor din dayake dauke sa babban abokin gabansa dan kawai ya zanna akan dukiyar abokin sa mayor wasim mesut kaita.

Sau tari zaka dauka baqar son xuciya ne amma har kasar zuciyan mayor aseem yana kan kukan cin amanan abokan sa dayayi kuma yasa aransa cewa bazai taba yafe ma wani nadaban akan dukiyar da suka tara tare cikin amana da aboknsa ba.

Thats why He naturally despise boss khalepa,kwata kwata yaqi jinin shi da familyn sa,koda yazo ya gane cewa boss khalefar ma zai saka hannu a BMF,Aransa yaso ya fito fili yace masa 'basa bukatar sa,sai kuma yayi tunani hala ta hakan ne kawai zai iya kwace kudin mayor wasim kaita wajen sa.

Tsakanin mayor aseem da boss khalefa Kowa da abunda yashirya kulalle a zuciyar sa.

Boss dayaga ma dukan su sun tsaya waje daya da familyn sa sun share sa bai hkr ba sanda yaxo wajen kamar tsohon maye ya musu magana
Sau goma zai furta yayi dariya amma sai suyi kim Ana shashharesa abun yana konasa amma bai bata ransa ba har dai ya samu kebewa da mayor aseem a gefe

Nail shima ya ja gefe ya bata rai sauran ma duk kowa ya kama gaban sa

Nan ne nala ta samu daman yin magana da nashwan cos is been a while dama basu hadu ba,zaune ta same sa yana danna maroon colour wayar sa iphone ne amma me tambarin sunan sa na KON adede inda logon apple din take, tsabagen ma kasan kamfanin sun san da zaman sa, murmushi ne ya kufce a fuskar nala
Hanadi tayi kyam a kujera kusa dashi inda tun dosowar nalar taji ranta ya mugun baci sosai.

Hadaddiyar takun ta na yan gayu yasa dukan su suka dago idanun su suka kalle ta,Nala tayi murmushi again tana kallon cikin idanun sa straight foward ta mika masa hanu cikin sanyn murya tace

"Hey nash,long time no see.

gyara zaman sa yayi atake,Babu wani kunya ko kara kai tsaye ya dubeta yana murmushi yace'.
"Yeah,lets keep it that way"

'wani Diff nalar ta dauke jin amsar daya batan bamai dadi ba,inda Wani murmushin mugunta ya kufce dakansa akan fuskan hanadi.
Chapter 23 · 0% Book details