Sashe 149
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kamar bazasu rabu ba haka sukayi bankwana,nashwan ne ya goyata abayanshi suka kama bin hanyar da aka nuna musu suna bacewa a ganin garin saiga jirgi akansu wai yaxo nemansu dis time harda mr mahdi ciki He was soo relive daya gansu,basu wani bata lokaci ba suka koma masaukin sun..Suna sauka a gida Zaira ta shiga daki dan kimtsawa
Sukuma suna daga falo,nashwan ya kwanta malala akan dogon kujera jin yadda bayajin karfi ko kdan ajikinshi mr mahdi ma baibarshi ba haka ya rinka masa tambaya yana son yasan inda sukaje har tsawon kwanaki dayaxo nan bai same su ba,nashwan sai yaji kamar he cant even rembr a thing, shi koda ya tuna ma baida niyyar fada ma kowa cewa fada sukayi da matarshi
Kawai yace ma mahdi bata tayi by mistake shine yaje ya nemota and thy are ok now,mahdi bai ko yarda dashiba amma dayaga kamar ba son maganan yakeyi ba sai ya hakura ya kyaleshi..
Wayoyinsa da card dinsa duk ya dauko ya mika masa inda kai tsaye ya fara musu odering kayan sawa da abinci hka ya kuma kashe wayar batare daya kula dan ya duba duk wani sako dayagani aciki ba.[12/17, 7:55 PM] Pretty KITTEN: *74*
Suna zaune shiru ahaka can ya dau macbook dinshi ya hau danne danne har sanda ya gama abunda yakeyi kafin ya aje agefe ya hau mika yana dudduba fatar jikinshi,mr mahdi dake a gefenshi shima satan kallonshin yakeyi tuntuni yana dada kare masa kallo ganin yadda ya jejjeme ya bushe yy fayau,nashwan ya kamata mu bar nan wajen haka kaima ai saika tashi kaje ka shirya muje gida ko?ko kallon sa baiyi ba"..da fari ma baiyi niyyar amsa shi ba can ya hade rai yace zamu bar nan mana yau amma mu bayau zamuje gida ba,da dan sigar damuwa mr mahdi yace bayau zakuje gida ba akan me?whay,ka kalle kanka kuwa?u look pale u need a doc wallhy,son anya kana bacci kuwa?ko inkira docton yazo nan?yay rolling idanunshi ayangace yace,i am a doctor, my honey moon is ruined so im still going to d range today to pull trou with it,,kai waya taba takura maka lokacin dakayi aure?
Yana fadan hakan ya mike tsaye yana kikkifta mai idanu da dan guntun rashin kunyar sa yana yi ma mr mahdin kallo da daddagen gira,shi ko dar dar baiji aransa inyana tafka rashin kunyar sa to ina shi pilot din yaje..wankan kawai zanyi mutafi ive oder evrything we need der,inyay droping dinmu kaga komi lpya ai saika koma gida kaje ka huta..mr mahdi cikin rasa yadda zaiyi responding behavrs dinshin ya hau murmushi ya amsa shi dacewa its ok kawai saiya kyaleshi ya cigaba da abunda yakeyi awayarsa wucewa yay abunsa ya barsa axaune awajen ya shiga dakin da yar sallama abakinshi
Ya samu har zaira tayi wanka ta fito da abaya daga cikin yar akwatin sun bata sa ba tukun ta rike ahannunta,suna hade ido ya kau dakansa gefe yanajin wani dardar din ganin ta ahaka a sadaf sadaf ta kau da kai itama tana saka abayan akan towel din ta fita waje ta kulle mashi kofar shiru yanata bin bayan kofar databin da wani irin kallo,ajiyan zuciya yy sannan ya dauke kansa,ita kuwa ko tsayawa batayi ba shigo har cikin falon mr mahdi ne kadai a falon ta shiga gaishe sa,taga yanata kallon ta bai ce mata komi ba,kitchen ta wuce da jakar inner wear dinta a hannunta
Sanda tayi ma kofar key sannan ta hau cire kayan kaf ta bar kanta da towel din ta karasa shafe jikinta da mai
Bayan ta gama shafa man ta fara cicciro kayan dake a cikin jakar inners dinta da niyyar zata xabi wanda zata saka a nitse,tsaban xumudin sakawar bata iya karasa fidda kayan duka ba tun rabi na kasa rabi suna ciki take zazzarosu waje can ta zaro Wani white pant nd bra ta daukesa ta sakala a kafarta ciki ta sashi tare da bra dinsa mai shara shara sosai ya mata kyau bana wasa ba nan ta cire towel din ta maida abayan jikinta ya mata daidai shima saita kifa dankwalin shi akanta
Wanka Nashwan ya fada abunshi his heart full of tunanin abunda zai faru a tsakaninsu nan gaba,coming bak with him yana nufin ta yafe mashi ta amince da aurensa ne koko akwai wani bayani?.,.ya dade anan yanata tunanin hakan Karfin gwiwar sa baifi yadda yaga take biye mashi in yana pretending ba yasan in ya dage a hnlkli matarsa zata zama nashi,Zaira ta gama shiryawanta tsaf ta rusuna kasa kadan tana kwashe kayanta zata maida su cikin jaka,tana cusawa tafarajin kamar jakan ya kara yin mata nauyi ta ciki tattabawa ta shigayi sai taji wani abu ta ciki,mamaki ne ya bule fuskarta sanin cewa bata taba yin wani ajiya acikin kayanta ba,a mugun tsarge ta tuntunda kayan duka suka xubo kasa sai bataga komi ya fado ba nan ta duba har gidan xip sai taji alaman sakon,cirowa tayi a hnkli ta kalla hannunta har rawa rawa ya fara dataga sunan mamanta da inkiyar wamako bata damu da hakanba cikin gaggawa ta mike tsaye ta kunna recoder a lokaci daya tana warware wasikar shima tana karantawa Nan kuma Nashwan ne ya fito daga bayi daure da towl a kugunshi harya gama wankansa tsaf ya fita,baiyi yunkurin aikata komai ba neman waje akan gadon kawai yay ya dan kwanta sabida jiri jiri da kasala da yaketa famar damunshi hakan yasashi dan jan lokaci sosai kafin can ya mike da kyar yazo ya shirya kanshi Cikin kananan kaya wata black jean da white shirt saiyasa simple sneakers sabida yadda kafafunshi suke masa tsami da ciwo,daurewa ma yayi ya zauna tattara musu sauran kayansu a akwatin su yaja akwatin ya fito dashi inda ya same mr mahdi dashi a falo sai baiga zaira anan ba baiyi wata wata ba Ya tambaye mr mahdi ina take?mr mahdi yace masa tuntuni tana kitchen bata fito ba,wayarsa ce tayi kara sai bai sake cewa komai ba ya kama hanya ya fita waje,fitarsa keda wuya mr mahdi ya fara shako sheshhekarta..
Da sauri ya mike ya isa tagaban kofar ya labe danya tabbatar yaji kamar dama alaman an dade ana kukan amma bai wani fitowa fili
,yasan daga yanzu zuwa shigarta zata iya fin awa guda yafara tunanin koya shiga ya dubata ne ko ya jira dawowar nashwan su shiga tare,can sai kawai ya fasa ya murda kofar a slow da zimman ya leke ya ga metake ciki tukuna,daga nan har ya shigo tsakiyar kitchen din ya tsaya yana kallonta amma bata hankara dashi ba,"can dungu ta nema ta hade kanta da bango sosai ta kame jikinta dake rawa sosai tana hawaye masu balain rauni da nauyi,only god knws me aka gaya mata a cikin audion
Takardan ma data gama katantashi dunkuleshi tayi ta cukuikuyashi,mr mahdi yafi mint 5 yana tsawuwar jin tausayin yanayin ta,lura da abunda yake jirane ya afku yasa ya taho jiki ba gwari ya tarkato ta jikinshi ya fara lallashinta yana bata baki irin lallashin nan na iyaye,zaira kuwa kukan kawai takeyi tana kallonshi shima cikin wani irn rudaddiyar yanayi tana ta mamakin labarin rayuwarta she just cant ever believe dat itace
"zairah wasim kaita doughter of mayor wasim kaita,badan taji labarin nan ta muryan wafiyya ba hala yau da zaucewa zatayi ta haukace, But wafiyyas words was so clear calming nd reasonable to her beyond all odds,she felt d immense love,fear and protection dake zagaye da kowanne bayaninta Har bataji a duniya akwai wanda yake mata son so na tsakani da Allah kamar wafiyya,inde wafiyya tasan nashwan wamako danta ne sannan ta zabi taki nuna mai kanta danta kareta to lallai tayi mata babban sadaukar wan da bazata taba mantawa ba
Zaira bata tsaya rudar da kanta ba ta fahimce komi dan tun kanma mr mahdi ya shigo nan tayi tunani mai nisa tana tuna hotunan mahaifinta da kamaceceniyar sunan iyayen da akayi ta samu tsakanin ta da nashwan, ta hada harda labarin da nashwan din ya bata na yadda aka rabashi da maman sa da dukkan abubuwan data sani game dashi nan tagane babu wani sauran abun tantama acikin gaskiyar labarinta
Whats left for her now is to accept who she is,wat she heared sannan kafin tazo san me zatayi nan gaba,mr mahdi anan ma yay iya bakin kkrinsa wajen dada gamsar da ita sanin cewa tana da saurin fahimtane yasa ya dada samun kwarin gwiwar fayyace mata labarin komi atakaice,tun daga inda ya same wafiyya da curent condition dinta da labarin aurensu zaira tafarajin kamar mafarki kawai takeyi Sunfi minti talatin yana takaita mata halin da ake ciki ayanxu..