Sashe 40
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau sati biyu kenan amma sai yau ta taba jin muryan shi yana latsa Wayar da alaman irritation ayanayin sa nan ma Cemata Yayi "leave"
Ta bar wajen da sauri Muryan nashi yasa tana ta leken bayan sa..
"its husky,asalin muryan manyan yara mai dadi..
Its deep with maturity nd so majestic cikin nitsuwa,badai tana da sanyi ba amma its yet very appealing
Dadinshi Harwani zugi zugi yake mata a kunne domin kuwa har yanzu bata dena shakar dadin sautin shin A kunnen taba
Kwana biyu haka time to time zataga ya zauna yaci abincin amma ko acikin kuskure bai taba daga ido ya kalleta bama bare ya mata magana
Har akaci wani sati guda
Datagaya ma yenge hakan,yenge tace mata ai haka yake dama yana da wuyar sha'ani,
zairah saidai ya dafe kai tace hmm tabb dan bata taba cin karo da mutum irinsa ba
...daga nan bata sake cewa komai har suka cigaba da yar hirar su.
Washe gari Ranar jumua da safe dayake karshen wata ne duk an bibbiyasu kudin aikin su, yenge ta karbi list din food stuff daga hannun zairah da niyyar duk abunda babu na abinci zataje ta sissiyo amma haka zairah taki firr akan sedai ta jira yau suje tare,so agaggauce tagama aikinta ta dawo suka fita kasuwar babu abunda basu siya na abinci ba nan ma atare suka jejjera a store,inda yenge tayi saurin barin wajen dan ance kar su sake ya gan su bacin maid daya yasan dashi.
Misalin karfe bakwai saura zairah ta fito daga wanka kirjinta daure da zani itama kitson shikon akayi mata akanta amma nata manyan ne a farko farko sannan akabi da yan kanana sai ya mata bala'in kyau sabida ita tana da dogon qashi,jiya suna yar hirar darensu yenge ta kama mata shi,hirar su na jiyan ya mugun bada zairah dariya ita dama bata san komai akan magann saka jigida ba ita dai normally jininta ya mugun haduwa da abun ,to Sabuwar jigida mai zubi takwas ta daura a waist dinta ajiyan indanYenge ta nace ta susuce tace lallai se tagaya mata amfanin sa,yengw tace ai taji ance yana jan hanklin maza kuma yanada sirri kwarara..
Zaira tace mata ai duk karya ne,basai kana da kugun da zai motsa shi kafinma asan kasaba bama?tace kawai ina sone kuma najima ina saka shi..jini na ya hadu da abun.
Haka sukayi tayi har ta dau tsohon nata ta wanke ta daura ma yenge anata kugun,yau da safe kowa ya tashi yana shirin fita aikin sa,bingel na xaune cikin su amma bata ce musu uffan ba,
Can yenge tace to ni tafi maid chamber se kin dawo, cikeda fara'a zairah tace ok nima ai yanxu zan tafi..c u then nan sukayi bye yenge ta fice,wani shiru ne ya ratsa wajen tsakanin zairah da bingel tana so ta tashi amma se datayi zaman diris dan taga medame zairah take shafawa,can se taga daga mai se powder kuma shima dan kadan take mutsaka su saita goga stainless chapette abakin ta dan kar ya bushe.
Zairah tana bada baya itama bingel din ta fita da mugun hanzari ta wuce sashen hanadi.
Within 10 minutes segashi an aiko ana bukatar ganin yenge
Daga sashen hanadi
Tanayin sallama Laifin da bata sanda su ba shi aka rinka lallaka mata
"Munafuka me rage kudin cefane,asirin ki ya tonu.. dama shaye shaye kikeyi da sauran kudin ko?
Ke Banma ga alaman abun arxiki ajikin ba,ure as skinny as a broom stick Nide Bazan lamunce sace sace ba,tun kan yenge ta dago kai ta kare kanta ta jefo mata farar takarda a fuska go give it to umma baraka ita zata san inda zata jonaki ure fired here.
Kar inji ko in ganki a sashen nashwan did u hear me?
Yenge tana tare hawayen kuncin ta tace yess maam sannan ta tashi ta fita.
Ranan Haka ta wuni tana boye ma zairah maganar dan tasan in zairah taji cewa anrabasu bazataji dadi ba,kwana biyu tana dai xuwa sashen amma bata kwana a dakin
Washe gari ma haka har dare bata shigo ba abun ya damu zairah seta fita neman ta,a kofar shiga babban gidan sukaci karo ta damke hannunta taja ta gefe..Tace patner ya haka?jiya baki kwana a daki ba yau ma haka ko anmiki wani abune?pls na bata miki raine?.Waje yenge ta nema na musamman ta xauna sannan ta labarta mata abunda ya afku
,tace bingel taci nasara akaina,kema sekiyi a hankli,but zairah pls karki barsu suci nasara akanki har akoreki ni inada tabbacin akwai abunda suke kullawa akan mutumin nan,zairah tace Allah ko?yenge tace im certain.,
nafa dade a gidan nan kuma nasan
Maam hanadi bata
Shiga harkan kowacce maid kamar yadda ta shiga naki, ita girman kanta ma baiya barinta ta mana magana se in zata walakantamu
Amma tunda aka ce ma mr KON za a zaba yar aiki kawai naga duk ta birkice.
Kawai nagane kamar tana so asa bingel ne, dan bingel cctv ce babbar lnb ce wajen kokkofi,wallhy ko nunfashi yyi seta aje rercod akansa,so i think tanaso hala ana samata ido akansa ne
Kinsan wai ance shi zai aureta ko?..
Zairah ta tabe baki
Tace To shi yasa wani ya sa mata ido ne?itace mace se itace zata sa asakamasa ido?mtseww da Allah matar Bata da aji Yenge tayi shiru,can ta mike tsaye tace "patner yakamata ki koma kar su kamaki da wani laifi u have to be xtra careful kinji?dago ido Zairah tayi ta kalle ta can tace "ok partner daga haka suka rabu amma zaira bata ji dadin komi aranta ba.
Haka rayuwar ta kasance zaira tana kafa kafa da bingel sam ta hanata samun wani abun aibu,dama kuma tunda ta gurje mata baki tadena mata shisshigi ahaka suke zamansu dakin bamai ce ma wani pim basa ko ga maciji.
One fateful friday morning zairah ta fito yin aiki da sassafe,cikin nitsuwa ta shigo dakin sa domin ta aje mishi shayin Sa as usual tayi komai sai dai tana juyawa zata fice taji tsadadden sautin muryan shi cikin dakewa da gadara 'taci ance mata stop..!!!?Tunkan ta juyo yace"Wai wacece wannan dake Kike shigo min daki na?A daskare ta tsaya chak kamar wacce aka dasa anan dan ko iya juyowa da kyai ta kallesa batayi ba...." "Why.. are... u... in my room?Ya fada muryan sa a rarrabe
Quiet husky but low kuma baiko sa lahadin mikewa ba
Wani lumshe ido tayi for some moment tana sauraran bugun zuciyar ta daya cike mata kirji da uban tsoro..aranta tace ohhh ya ilahi atake xuciyar ta ya fara rawa tanajin ta like she is dancing in the moon..his voice,wani dadin sautinsa taji yana ratsata..ashe haka muryan sa yake da dadi?Saukar dadin sa a kunnen ta ya mata daban har sanda yasa taji dirar numfashin ta ya sauya mai gaba daya ta inda kakkauran tone din muryan shin ya daki tsakar kwalkwar ta har yasa ta saki tsiririn nunfashi, ji tayi tamkar kirjinta zai balle ya fado kasa tsaban tsanan ta bugu bata ja lokaci ba sai ta daure ta amsa cikin sanyin murya tace... ummmmm dama damm..a ..nice mai aikin ka.ur..ur maid sir...tana maganan tana satan kallon sa
Wani Shiru taji yayi bai amsa ta ba
Batai mamakin hakan ba sabida yadda tayi maganan can kasa kasa cikin rawan murya, tsoro da fargaba tasan ba lallai bane yaji.
tanaso ta juya ta kallesa da kyau anma sai taga takasa yin hakan
ayau ko da ace bata fara mallakar hankalin kanta ba dole ne ta fahimci cewa wannan gayen ba kalar masu daukar raini bane dan haka Batayi wata wata ba ta juyo kadan ta maimaita ansar tambayar shin
Tace nice mai aikin ka mai kulawa da kai im ur maid sir
Still yana shiru..
Ta kara daga murya Tace im ur private house help sir....
This time around sai tadan daga wuyanta kadan a tunaninta hala baiya jin tane ashema ba haka bane..
Hasali ma juya kanshi yayi ya tsime irin an kunna gidan radion banza tana magana,akan pillown saya aje kansa yayi banza da ita tamkar da qunki takeyi ba da mutum ba..
Da sauri ta juya Data kalle sa a hakan tace"hmm ashe gwara ma da ban juyo na kalle shi ba da raina yagama baci ta furta hakan aranta sai ta cigaba da tsayurwa ta..
Chan dai dataga abun nasa ba wasa bane sai ta dan matso ta kalle sa,sir...sirr.. sir...bata iya samun kalma mai kyau abaknta ba so she started panicking
Gashi kafanta ya gaji da tsayuwar har zafi zafi ya soma mata,tun tuni a waje guda take kuma takai minti 20 tana maimaita abu guda azuciyarta ko hala zata same right word da xata furta masa maganan ya amsa ta amma all the same yana shiru.
"can tace halan ranshi ne ya baci...
Sai tayi yunkuri fast foward zata fita sai dai Ko daga kafarta batai ba taji ya daka mata wata dakakkiyar tsawa wanda dirinta ta birkita ta ta kuma nane mata kafata tare da daskarar da gangan jikinta ta tsaya cak awaje guda
waje daya ta rakube kafin ma kunnenta ya jiyo tambaya na daban daya sake yi mata
"Ke...saita juyo..
"Meya kawo ki daki na? bakin ta na rawa ta furta aiki.. aiki na nakeyi..na zo ajiye maka shayin ne
..harshenta was seriously sluttering har kalmomi suna neman kasa haduwa abakinta.
Dan shiru yayi cahn ya furta kalma cikin nitsuwa tamkar bashi yayi tsawar ba,yace did you know who i am?...!
yana gama rufe bakin sa
Immidietly ta girgiza masa kai alaman ah'a
Zaune ya mike
Yace i see... u must be a lizard?talk to me but in "words"..
Ya karashe yana mai daka mata wata fusatacciyar tsawa Gaba daya sai taji ta mugun firgita sai ta rasa meyasa ma yake mata masifa haka dan ita batasan metayi masa ba?duk atunanin ta shine ai yasan tana shigowa,sabida Aganin ta bazaiyuwa yau ace kusan watan ta guda harda dori kuma ace duk shigowartan nan baima santa da itaba
Lokacin da bakinta da kanshi yafara furta kalmar kayi hakuri bata ma sani ba.
Ji tayi yace aikin ki ne kizo ki tashe ni ina bacci ko?