← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 109 OF 176

Sashe 109

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zaira tana bayan nashwan suka tsaya wajen biyan bills taga ya cire gold card dinshi daga aljihunsa ya mika ma cashier
dashi yabiya musu kayansu tas tas

Wani katoton pink nd white park aka kawo mashi daga baya shibamai girma ba amma girman sa yakai kamar kwalin indomie an rubuta pret_a_poter,mashi manager ya mika direct cikin girma mawa kafn ya amsa saida ya cusa hannun shi a cikin aljihunshi ya fito da wata hadaddiyar wallet dinsa fara kal

sabbin dollars dollars kawai ya zara iya inda tamai ya mika ma manager ba kudin kayanba bt a matsayin tukuici sannan ya umarce sa da cewa kar a hada wannan kwalin da sauran kayan,a miskilince ya juyo ta bayansa yana kallon zaira,kallo daya ya ma sukuyayyan kanta a hnkli ya kira sunanta yace zaliha zairah saita dago cikin sauri sai karaf suka hade ido cikin kallon kwayar idanun juna..ya kankance murya yace"..take it" sai ya nuna mata kayan da hannu da sigar ta karba a hannun manager ta biyosa dasu abaya,ba musu tayi hakan
While masu aikin suna fitar da wayanda suka riga suka siya abaya suna kaiwa booth..

haka zaira ta shiga biyoshi da kwalin gift din,wanda tsaban kyaunsa kallo daya za kamasa kasan cewa akwai wani abu na musamman ne acikin shi gaba ya wuce zaira tana tafiya a bayansa

Fitarsu keda wuya noor yay ma hanadi sallama yace mata zai tafi, ganin kwalin dake hannun zaira yasa baima jira yaga shigarta motar ta yay dialng wani call ya shiga nasa motar ya xauna yana jiran yaga tashin su

Tun bayan fitarsun Hanadi tashiga shock din duban kayan ta sai tagansu kuwa a gefe a jibge..da bacin rai ta iso wajen tana tambayar manager meke faruwa taga ba'ayi parkcagng kayanta an fitarba? Manager zai mata bayani but tsaban girman kai da giggiwa irin nata yasa ta dakatar dashi batare da ta saurare sa ba"..did u knw who i am? Kana wasa dani ko?waye mai shagon nan? saita fara musu burgan cewa tana da iko tasa a kulle shagon nan kodan sabida sun jibga mata kayanta agefe batare da kwakkwarn dalili ba

manager baiyi musu da ita ba ya fara bata hkri,cikin hkrin yakece mata ai sabida ba a biya bane shiyasa baa yi packaging an fitar ba

She was like an biyamin mana
To stress it tace KON ne ya biyamin".
my fiance.. im his future...jin haka manager ya fara mata rantsuwa harda tara kaf ragowar ma'aikatan sa dake wajen ya tambaye su suka bada shaidan haka

Data gane gaskiyar meyafaru,tuni taji wani kunya ya rufe ta,cikin basarwa da jin haushi ta cire kati ta biyasu kudi mai yawa,trippling abunda ta siya,ana mata maganan ga canji,cikin fixga tace musu subarshi kawai tana tafiya tana jan tsaki danta nuna musu asan cewa tafi karfin kudi har abada

Dan wannan Abun da ya faru sai ya dame ta sosai sabida ita mace ce mai son girma da nuna tana da arxiki
,hanadi ta gwammaci ka kashe ubanta than ka nuna mata ka rainata ko ka kaskantar da ita,sosai hanadi ta tsani raini.

Da bala'in masifa ta tare nashwan dake shirin zama a owners coners zaira ta tsaya kusa dashi dauke d kwalin a hannun ta alokcin har angama musu aranging kayansu a booth din motar da zata shiga

noor already wayar sa yakeyi acikin motar sa but yana kallon duk abunda ke shirin afkuwa wani bangaje xaira tayi da karfi,zaira cikin taurin kai sai taki ta matsa daga gefe ta gaban sa itama ta bata rai

Haka Kawai hanadi tafara sheka masifa"nash wats all this?wannan wani irin baqar walakanci ne da zakay ditching kayana ba hakkinka bane kama biyamin?, da iko da gadara ta furta hakan kamar ita ta haifesa,tsaban ta shaka wani duhu duhu ma take ganin sa shidai yana shiru baice komi ba,bori ta shigayi tana gingima manyan magangnu ita a dole yasa an rainata akan kudi,Ta dage da cewa ai dagangan yayi hakan kuma tasan dan ita bata bashi jikinta ne amma dake nala tana bashi shiyasa zaina mata haka,bai amsata ba sai ta juya kan zairah da ihu da tsawa "ke dan ubanki da uwarki ni sa'sarki ce?wayace ki tsaya anan? ina ma miji na magana kina min gatsine kina turamun baki
Bana ce in nazo waje ina magana kina bani waje ba?kn bar nan ne ko saina wanka maki mari jaka aladiya wawiya

yadda tayi ma zaira ihun da tsananin zafin kishinta da bacin rai yasa noor ya katse wayarsan ya sauko cikin sauri zai tun karosu

nashwan ma sai ya fito ya tsaya hanadi bata fasa ihun ba,da izza takai hannu zata kwaile fuskar xaira da zara zaran yatsun ta,zaira ta matsa gefe da sauri tana satan kallon fuskar nashwan,da wani irin yanayin sanyin siga ta turmutsa fuskartan.

Cikin kissa da ganganci taja wata kasalliyar nishi mai kamar zata fashe da kukan karya,sau daya ya kalleta ahakan sai yaji ransa ya mugun baci atake yaji ya harzuka da qarfi ya bangaje hannun hanadi cikin wani muguwar yanayi har yana huci

asalin bacin ransa ne ya bayyana akan fuskar sa amma bai daga muryan sa akanta ba,cikin bayanannen fushi yace"Kin fara hauka ko,Ok shout at her again nd i will slap sense back to ur brain"yaja kufulallen tsaki...kece jaka wawiya aladiya ure a Dogggg..ya furta hakan da bacin rai,He dint even realise that zagin da akai ma zaira din ne ya cike brain dinshi ya masa zafi aransa har yakuma tursasa shi mayar da raddi

"Zaka mare ni akan mai aiki?sai ta kasa aje ma kanta tsaban mamaki,can ta kalle zaira a hatsale kamar inta juyo zata shaketa ta kawai ta kashe ta

Ya dada harde ransa cikin bacin rai sosai,ya kuma cewa
"touch her and ure dead..Noor yana isowa wajen yace hanadi miye haka kike ihu,bata daddara ba Wani sabuwar haukar ma ta kunce musu
"..Sumthing is wrong with u nash,wallhy wani abu yana juya ma kwalkwalanka noor kajifa wai in na taba wannan kazamar jakar yarinyar zai kashe ni?me?a whole me hanadi aseem mimiko? nashwan da nifa kake magana,im ur life im ur future,kayi gaggawar sanin cewa na wuce raini agaban wannan yarinyar,wallhi na wuce ka hada ni da nala ma bare wannan kazamar
U are a disguisting low life idiotic animal,wannan jakar ma wai mai aikinka,i hate her..kinaji na? I hate u..nd for turning my man againts me i will surely kill u one day

Cikin daka mata tsawa Noor yace ya isa haka,haba hanadi akan kudi?dan bai biyamiki saime bagashi kin biya ba?Why r u creating a shameless sin anan wajen are u insane ?inda muna cikin mutane fa..

"To saika fada masa ya dena bin bayan wannan jakar yar aikinsan tanamin rashin kunya,"u seee ba? ana magana tana tsaye tsomo tsomo acikin mu tana jin mu kmar wata sa'ar mu,to wallh duk daurin gindin dakike gadara dashi sai na kwaceshi na kuma ci ubanki akai

I Am Nashwan future wife bari kiji,duk randa kika sake tsallake abu daya daga abunda na gindaya maki wallahy bazan ragar maki ba U like it or not im in control of nashwan sai abunda naga dama zai wanxu arayuwar sa,no one can eva change dat Haka kawai zaira ta fashe da wani uncontrble kuka kamar wacce aka zage ta

Nashwan dakansa yafara bugawa tsaban mamakin maganganun hanadi yaja ta tsakiyar su cikin rasa ta ina zai fara yace"kin fadi dukan abunda kike so ko?to ki kama hanyar ki kiwuce tun kan na fara dake anan wajen..Muryanta har na rawa Tace dama kai kake daure mata gindi ko? Bai barta ta karasa ba A hankli yana lumshe idanunsa Yace yes kinji?sabida ita tawace,she is not working under u or anyone,"she is mine" yadda zaka gane da biu yafadi hakan sai da yy stresing word din "mine"din yana me bude idanun sa akanta da cikakken iko,ikonki ya kare akan kowa har akaina,amma daga yau, do not shout or lay ur finger on her And do not just let me ask u who you are to me for the 3rd time in my life cos u will regret my manner of doing that,"..so much agression a muryanshi but bai daga murya ko yay ihu ba in calm way kamar ma ita dayan kawai yake maganan shi,hanadi tafara kuka batare da tasani ba,how dare he dazai mata ihu agaban mai'aiki?.its just that ta tsani raini sosai,muddin aka rainata komai ma takanyi danta dau fansa,fiyeda da tsanar da takeyi akan zaira na kullum shiya dada mamayeta,"she clearly can get it in ya mata dik wani walakanci akan nala,amma har yaushe nashwan ya fara kare mai aikinsa harda cewa in aka taba masa ita zaiyi kisa?whats going on?tana ta kuka harta tsuguna kasa tanayi

haka ya dake yay dismising zaira da park din,duk ya share su ya shiga motar sa cike da iko da isa yana me bada umarnin cewa maza ace ma driver zaira ya biyosa da ita yanxun nan abaya..

Zaira tana bude seat din baya ta shiga ta zauna a nitse sannan ta aje
Kwalin agefe da inda ta zauna tana ta kallon kwalin

Haka Noor ya rinka lallaba hanadi dakejin tsananin tsanar zaira arayuwarta....
[11/24, 7:39 PM] Pretty KITTEN: 55
Bin Fitar motocin su hanadi tayi da jajayen idanun ta sannan ta kara fashewa da kuka "Noor i cnt believe this,yaushe hakan ya fara faruwa?noor ka kafadi tsakaninka da Allah meke faruwa tsakanin nashwan da yar aikin sa?
Why is he defending her so much yar aiki ce fa?,noor yana shirin dagota daga kasa ta fincike cikin firgici da azaban kishi wani rawa rawa jikin ta ya farayi"
agaban yarinyar? agabanta fa yake gayamin maganan nan..meyasa zai min haka...Noor ya rasa meke masa dadi,kawai yanta yy da karfi cikin motar sa su biyun ya fara zaga gari da ita kadan,wani irin kukan bori ta rinka yi tana zabga masa complain goma da ashirin tana jin balain zafi aranta
,duk labarin
ababen da nashwan yake mata na walakanci saida ta amayar ma noor cikin kukan da muguwar takaicin sa
Chapter 109 · 0% Book details