← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 142 OF 176

Sashe 142

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zuwa iynxu kam ruwan ya dauke gaba daya sosai garin yayi sanyi jikinta ne ya fara daukan xafi yana rungume da ita,kafin wani lkci jikintan yayi xafi sosai
,tunanin wani irin taimako xai mata ba tare da ta tashi ba ya shiga yi yaga bbu irin wnn taimakon,kyaleta kawai yyi don baya son jin kukanta can wajen Karfe biyun rana ya ji ta fara motsi tana kkrin kwace kanta daga rungumar da yyi mata,ya sake ta a hnkli ta xame daga jikinsa ta koma can karshen gado ta kwanta a ringine tana sauke ajiyan zuciya mai nauyi ita kadai,bayan kmr
minti goma ya ga ta mike xaune tare da hade kanta da gwiwa kallonta kawai yake cikin tausayawa can yaga ta sauke kafafunta kasa very slowly da alamar mikewa tsaye xata yi, tana kuwa mikewar ta saki wani kara ta durkushe kasan wajen ta rushe masa da uban kuka
mikewa yayi da uban sauri ya nufi inda take yace toh ina zakije kuma"a hankli ta soma rera masa fitinannen kuka tanajan zuciya ya dagota cikin nuna damuwar sa yace please ina xa ki" cikin kukan tace masa "nixan yi fitsari ne" babu shiri ya shiga bathroom din da ita yasata durkusa kasa agaban sa yana lura da ita

ganin kamar ba yi xata yi ba inyana tsaye yasa ya fita daga bayin gaba daya ya kyaleta ita kadai,kasa fitowa tayi bayan ta gama fitsarin don ji tayi kamar ana tsikara mata allura idan ta daga kafarta, kukan ma yanxu yin shi kawai take ba hawaye hade kanta tayi da bango tanajin kamar duk bakin cikin duniyan nan aka hadu aka cusa mata yau..

Hawayen daya cike fuskarta ta goge ta fito ta zauna abakin gado tamaida kanta tana kallon can gefe,zaunawa yay gefen gadon a sanyaye yace kinyi fitsarin?bata ko yi motsi ba bare yaji kamar zata amsa shi,ya dada gyara zaman sa yace im sorry..kiyi hkri it wasnt intentional

A mugun zuciye yaga ta mike,shima sai ya tashi cikin zafin nama yana miko hannayen shi kamar zai riko nata hannayen Da Wani irin walakantacen kallo ta dakatar da shi..."Who gave u d right to touch me?
Tone din datayi maganan da yadda ta kafeshi da garwashin da ke cikin kwayar idanun ta yasa ya kasa amsata akan lokaci ya sunkuyar da kansa agaban ta yay mata shiru,sunfi minti 10 a haka babu wanda ya tanka..Kofar fita waje ta kalla sannan taja Tsaki mai zafi mai sauti tana shirin juyawa ba shiri ya riko hannunta,"...zairah listen..turasa tayi da sauran karfin ta kafin ta fashe masa da wani matsanancin kuka
Tana karkada kanta
"Ka cuce ni.
Allah saiya sakamin
Bazan taba yafe maka har abada

Wani shafa kanshi yayi idanun shi duk sun kada sunyi ja yace"..dan Allah kiyi shiru ki saurare ni
Nayarda nayi maki laifi,i.. i..i...i let my body take control of me im soo sorry
,zairah kiyi hakuri ki fahimceni kinji,and can u please stop pretending that ure not my wife?Kinfa san na aureki,we got married 3 days ago..wani toshe kunnunwan ta tayi alaman batason ji
A hatsale Tace"Kai kasan wannan niban sanshi ba.
I am not ur wife i wont ever be ur wife
Kuma abunda kayi min yau banyafe maka ba,sai Allah ya sakamin u ruined my life...ta kara fashe masa da kuka...runtse idanunwan sa yayy yanajin zafin maganantan fiye da yadda take tunani
"Zairah stop it please,I dint even do it yet...i...i..bata barshi ya karasa ba ta tuma da Wani hatsalallen tsawa tana tambayar shi
Mani ne kake cewa U dint do it yet?were u tryng to kill me?u force evrything on me,..u took advantage of me,ure a bastard,ure soooo wicked .. Allah ya isa min..kodan nagaya maka damuwa na ka taimaka min shine zaka walakanta min jikina danka dau lada? inai maka aiki ne amma ni ba karuwar ka bace kaine asalin dan iska marar tarbiya..

Niba karuwa bace kuma kaima yau nasan kasan da haka,I stayed all this while with u,alone with u,babu wani kayan kiriki ajikina..dats bcos i tot ure not d type dat take advatage of girls, kataba cewa banada kamun kai ne yasa nake maka aiki agidan ka...yau ina kulawa da lpyarka ne tsakani na da Allah badon aikin ba..na dauka in na kulaka da kai in my own little way i can make u will feel my immense appreciation Akan abunda kayi na karbo min mamana da ceto ni daka dingayi, but ruined evrything..ashe ba haka bane ure just after my body Allah saiya ya saka min azzalumi

Cikin matsanancin kuka ta karashe maganan wanda sautin sa yake fitowa da zafi da ciwo,kanshi ya sunkuyar kasa bai tanka ta ba,har cikin jinin jikinshi yake jin karartan da baima kunnen sa dadinji,
wani shiru yay yanajin zafi ako ina xuciyarsa tana masa mugun zugi

Kamar ana tunkudo sa ya sulale kasa ragwaf yasa gwiwar sa akasa agaban ta
Bata ko kalle sa ba sabida kukan datake mashin ya tsananta

Yace Dan Allah kiyi hakuri
Zaira kiyi hakuri ki saurare ni
Wallahy Badon na aureki ba da bazan taba jikinki ba...

Tana bude idanunta akansa tajanye kafarta ta ture sa
Karya ne wallahi
Karya kake min
U dint marry me
So kake kawai ka walakantani kamar yadda kasaba
Ina dai ka dau fansar taimako na dakayi kwana biyu?
Inadai ka biyakan ka da abu mafi daraja danake dashi ajikina?ka walakantani akan gadon ka ka cuceni
to shikenan
Wani irin fixga tayi cikin juyi kamar bata jin zafin komi ajikin ta da kasarta,tashi yay da sauri ya rungumo ta ta baya ya kankame ta tsam ajikin sa sanda tayi lafewar dole,tsaban azaban son dayake mata baisan sanda idanunshi ya fara fito da zafafan hawaye ba wani irin tsananta bugu kanshi da xuciyarsa sukeyi,mryansa na rawa yace"Im soryy wife,zaira dan Allah kiyi hkri pls dont treat me dis way.. duk abunda kike fada ba gaskiya bane,gaskiyar guda daya shine ke mata tace,ina sonki shiyasa na aureki,alfarman ki nake nema pls kidena gaya min wayannan maganganun kinji?
i can neva eva take advantage of ur body ure my wife
And..."i...i ...love u..
I love u soo much zairah,in baki amince da auren mu ba,nayi miki alkwari in 2 days time zamu barnan wajen sai muje wajen mumyn mu zaki gani she is also aware of our marriage in tagaya miki zaki yarda ko?..Zaira data runtse idanun ta tana bulbulan hawaye sosai,Wani irin kwaco kanta tayi da balain karfi taraba kanta da jikinshin,zai riko ta ta fauce jikin ta a xuciye,saima yanxu ta kalle hawayenshi
Wani hatsalallen tsaki taja masa tana hararar sa kamar kwayar idanunta xasu fado kasa

masifan da bai sanda dasu ba tafara sauke masa,tunda aka haife shi ba a taba masife shi kamar nayau ba

Bude mashi idanun ta tayi sosai ta tuma ta kekeshi kasa tayi kamar bataji duk bayanin dayay ta mata ba,Anyhow kawai take fitar da maganan tana dada jadda masa ita ba matar sa ba
Tace kuma bata son shi Bata son komi nashi Bazata taba auren mugu irinshi ba Ita mijin ta na gaba yana zuwa kuma zaigani .

Nashwan ya share hawayen sa yanajinta,duk abunda ta fada sanda ya shiga can cikin kwakwalrsa ya damesa

Cewa datayi ko duk duniya zai kawo shedar aure ita ba matar sa ba ya balain damunsa
Wai har ko mutuwa zaiyi bazata zauna dashi ba hakan ma yafi komi mugun tayar mai da hankli,sosai idanunshi yayi ja zuciyar sa ta rikice
All his wickedness saida ta tuno mai tana me masa tsiwa akan duk wahalar da rinka bata tana kiransa da mugu macuci,kuma duk wani taimako dayayi mata kwana biyu kawar tayi tace bogi ne tagane
Dan jikinta kawai yayi.

Bai taba sanin akoi ranan da za'a gaya masa abunda zai bakanta masa ransa har haka ba
He bcome so cold nd scared of her,
Baima iya daga idanunshi ya kalleta,acan can kasa ya aje kanshi duk taurin kansan nan saida ya kasa daurewa, bazai iya hana zuciyar sa aikata komi ba dan Harga Allah yasan sonta yayi nisa a zuciyar sa da jininshi da gangan jikinshi he is so weak abt dat,a hnkli yafara tare hawayen shi yana kallon floor din yanajin xuciyar sa na harbawa da karfi kamar zata fashe

Zaira tana gama dirin masifarta ta debi takalman ta a hannun ta zatai waje,yay saurin kamota jikin sa,ya rasa me zaice kawai ya fara bata hakri
Kamar batajin shi take turasa,let me go...nika sakeni..
Wani ihu ta tsala masa mai tsananin kara bai saketan ba ta daba masa hakwaranta duka akan hannun sa ta cije shi

Da sauri ya sake tan jin wani zafn da wajen yay masa har wajen yay jajjja atake,bai rusuna ya sake kai hannu zai rikota"..ina zakije?
A zuciye ta juya Tace ni tafiyata zanyi ko ance maka kai ubana ne?da sauri ya goge idanunshi yace"kiyi hkri kijira in anzo daukarmu zamu tafi
U cant leave just yet,its very dangerous out ther.
Wani Tsaki taja mai tana hararar sa ta juya da takalman ta a hannu tana dingishi ta tanufi kofar ya biyota ya rike hannunta"

"Dan Allah ki kwantar da hanklin ki,zaki saka kanki a matsala inkika fice nan fa jejin sojoji ne
Zasu iya illata ki
Ta fauce hannun ta
Tace To ina ruwanka?
Whats worst dan leaving with someone like u
Wanda baisan darajar ya mace ba.
Ure worst dan doc said
Ure worst dan dat devil that try to rape me Muguntarka yafi nasu kuma bazan zauna dakai ka kasheni ba

Baice komi ba dai yasake riko hannun ta jin inda duka gabobin jikin sa sukayi lagwas komnsa ya tsaya masa,tace ka kyale ni nikam sai taga Ya lumshe idanun sa sosai yana sauke ajiyan zuciya,cn yace to ahaka xaki fita ba kaya jikin ki ure in pain wife,zaira wai meyasa kikaki kiji abunda nake fada miki ne,meyasa kika toshe kunnuwan ki ?tace ka sake ni ni tafiyata zanyi,yace u want sumtin bad to happen to u ko?tace eh to ina ruwan ka?
Yace ure my wife
I care abt you
Bana so kifita wani abu yaje ya sameki
Nayadda kiyi duk fushin da zakiyi dani amma ki rufamin asiri ki zauna har sai mun bar nan gidan kinji?..
Chapter 142 · 0% Book details