Sashe 115
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tsabagen azaba yasa tafara jujjuya fuskarta akanshi gabaki daya zuban datai agoshi da hawayen ta share mai su tass a fuskar shi tana kuka cire hannun yay ya tureta da karfi takoma ta kwanta da baya akasa tana kuka yace "wat d heck! Are u mad"? tsaki yayi yamike tsaye yadau handky yana share fuskarshi dashi sanan yafita daga wajen rai abace.
Ya fito ya same noor a tsaye yana waya dasu hanadi daga waje..he want to be sure ba mutuwa bingel tayi ba..kallo daya ya masa..."yace wazai daukota?she is in pain she need a doc
Noor ya sauke wayar a kunnen sa yana kallon sa da mamaki Kawai sai yace im not a doc i cant help her,nashwan u can stay with her ni zan tuka motar..
Nashwan baice uffan ba ya koma inda take yana daga tsaye yana binta da kallo,bai taba sanin tana da wannan rakin ba sai yau dan tsaki yaja kasar wuyar shi,"get up ya fada a miskilance
Tafara kkrin daurewar Amma hakan baiyu ba,karshe dan dolen sa ya tallafo ta suka fito da kyar da wahala suka sauko noor ya tayata sukasata a mota
Acikin mota haka ta dinga uban jan shssheka dukta rukunkume jikinta noor na bata baki,
Nash sai satan kallonta yake ta madubin gaban mota ahaka ta dinga har daga baya wani irin wahalallen bacci yay gaba da ita.
Nashwan ya kalleta da gefen idonshi "thank God" yafada dan wlh kukan ya cikamai kunne
Acikin asibitin san yay parking yafito da hannu yama wasu nurses guda biyu dake reception alamun suzo da gado da sauri ko suka gangaro gadon suka zo suka gaishe shi batare daya amsaba ya bude baya sanan ya nuna musu ita noor yajuyo yace "kuciro ta ahankali karta tashi" matsawa baya yayi yaciro waya yana daddannawa suna fara dagata ta bude idanunta dake buduwa da kyar sabida nauyin dasukai mata fashewa tai da wani irin wahalallen kuka ta rirrike kafar hakanan dai suka fito da ita suka sata akan gado sai alokacin ya dago kai ya kallesu batare daya kalleta ba dan mugun haushin kukan datake yi yake yace "to my office" wucewa da ita sukayi noor nabiye dasu yadau waya yakira matar dake scanning a hospital din yace amata
nan fa aka kaita hadadden office din nashi akazo akafara scanning wajen
Fita ma yay daga asibitin yaje wani waje wuraren har sai wajen 7:30 ya shigo asibitin,nan ya tsaya ya karbi report dinta yagama dubawa sanan ya kalli Nurse din wajen yace "set evrything"sai yawuce office din nashi inda take
yabude ahankali tareda yin yar gajeren sallama zaune ya ganta akan gadon ta make da bango tana gyangyadi gyangyadi dan yanzu hakama bama taji shigowan shiba, juyowa yay
Yaga noor a gefe yay zugum yace dashi sannu ya dago ya kalle sa kmar wanda aka masa dole ya amsa dan murmushi yayi ya mike ya bude wani kofa ya shiga wani hadadden daki ne ya bayyana, bathroom ya shiga yayo wanka sanan yafito ya shirya cikin wani green riga ta likitoci wacce ta tsayamai a cinya an rubuta Dr N wamako ata wurin kan aljihun dakuma doguwar wandon sa yasa hular kayan blue yadau wayarshi yafito yana kamshi daidai lokacin nurse din tai knocking office din afirgice zairah ta farka tana kokarin bude idanunta duka
dan kallonta yayi kafin ya dauke kai ya kalli kofar yace "yes come in" shigowa nurse din tayi tana gunguro wani hadadden gado tace "sir everything is set" gyada mata kai yayi tareda nuna mata zaira dake kuka wanan karan mara sauti dantai bala'in gajiya da zafin da kafartan yake mata, ahankali nurse din tadafa ta tanai murmushi tace "my shagwaba friend yama sunanki" cikin kuka ta turo baki tace "zairah kuma ni ba shagwababbiya bace, ciwo kafana yakemin saisa nake kukan ai" kama baki noor yy tsabagen dariyar dake cinshi nurse din tayi dan dariya tasan aikin ta ta iya a lallaba patients tace "ai yama rage ciwon tunda gashi bakinki ya fara buduwa dazu ko uppan baki cewa koea sai uban kuka dakike mana kunenmu duk ciwo suke yanzu"
kara matso wasu sababin hawayen tayi batare datace komiba, hanunta nurse din takama tana dariya noor ma dariya yay yace zairah uwar raki"
Likiitar tana dariya tanuna noor tace "nuna masa keba mai raki bane taso kihau gadon da kanki" baki noor ya rike jin dariya na neman fitomasa
Zaira dai data sani inbadai ta daina jin zafin gabaki daya bane shine zata mike da kanta amma inhar tanaji ko kankanu ne wlh bata mikewa, kallon noor tayi idanun nan sai shining suke sabida hawayen daya cikasu da sauri noor ya mike ta shigaa lullube fuskarta da hijabin ta yace "ke nifa ba dariya nake ba haba yar wajena" tana sake hijabin karaf suka hada ido da nashwan da tuntuni yake tsaye yana daddana waya kaman da gaske nanko kallon su yakeyi
kawad dakai tayi kafin ahankali tai yunkurin mikewa tsaye kara sosai tayi. "wayyo Allah na Mama" komawa tayi zata zauna da sauri likitar tarike ta daurata akan gadon ta kwantar, fashewa tayi da kuka sosai danji tayi gabaki daya wurin yafara wani sabon ciwon dan dan baccin datayi yasa ya lafa amma yanzu yafara,
gungura ta likitar tayi suka fita daga dakin dan tsakii yayi yatura wayar aljihun wando ya kalli noor yace "ka zauna anan,sai yabi bayan likitar tana sauke zaira yace zaki iya tafiya,with due respect ta matsa awajen tace Allah yabata lpy Allah kuma yabaku nasara" Ameen ya amsa ciki ciki sanan tabude kofa tafita.
ko ina haske wajen dagota yyi ta zauna da kyar sanan yacire mata hijabin jikin nata sanan ya wuce wajen wani hadadden wardrobe din bango ya bude yaciro wasu creams zaira tana kokarin saukar da kafadun rigar daya rike mata hannu tana kuka ahankali tace "zan iya tafiya? ya hade ransa "are you sure zaki iya" gyada mai kai tayi da kyar yace "okay ki mike tsaye, tsaki taja aranta jin takasa
nashwan yarike hannunta ta mike tsaye da kyar tareda dafa gado tana hawaye sosai hannu yakai ya zame bakin zaninta daga kasa yay sama yarage daga iyaa gwuiwa kasa tai dakai duk kunya ya isheta,
Hawaye ta goge kafin ahankali ya danyi bending kadan tanajin saukar fatar hannun sa da sanyin saukar maganiin da yyi sending chill ma jikinta fatar san yay wani irin kyau kaman jikin wani celebrity tama rasa metakeji tsaban zugi wani irin firgicewa tayi tana waige waigen inda zata gudu tsabagen yanda jikinta da hannayen ta ke rawa wani irin kara tayi zata tsugunna ta taba wajen dayake mulmulawar amma saitai baya kamar zata fadi sabida yanda wajen yamata wani irin azababben zafi da sauri yataro ta tafado jikinshi yamata iso a fadadden kirjinshi.
Hawaye takeyi amma baya fita tsabagen uban kukan datayi yau muryanta ya taushe tana kokarin kwace kanta amma takasa daidai lokacin akai knocking kofar. "Sir ur assistant permission to come inside sir?.. da kyar ya iya bude bakinshi dayamai nauyi yace " will call u later" okay tafadi tajuya batare data bude kofar ba, kokarin cirota yake daga jikinshi amma taki sakinshi saima sake rukunkume shi datayi, dan gajeren tsaki yay awahale kafin yajata ahaka tana jikinshi ya dada daurata akan gadon
still taki rabuwa dashi saima uban kukan datake yi mara sauti, hannun shi yakai bayanshi ya bambare hanunta data kulla abayan shi ya fisge kanshi yana tsaki yana hararan ta, da sauri ta dauke kasan zaninta ta dada rufe wajen dashi tana kuka, tsaki yasake yi ya tsugunna yadau maganin ya gyara mata ta yanda zata ji ddinsh ya koma baya yana kallonta yanda take sauke ajiyar zuciyar kuka tana share hawayen da sunki dena zuba
dan tabe baki yayi yaje gaban washhand basin ya wanke hanunshi har zuwa elbow yadawo jikin gadon ya kukkuna wasu mashina yanadan satan kallon fuskar ta idanunta alumshe ya kunna wani wuta dake saman gadon aiko ya haskota bau da sauri ta bude ido tana kakkare fuskarta tana hawaye, hada ido sukayi da sauri yawani dauke kai yakoma yasake wanke hannun sa sabida abubuwan daya taba sanan yazo ya saka hand glove yadauko dan kwanon dake dauke da different bone fixiers daga sterilizing machine yadawo gaban gado ya ijiyesu akan table din dake kusa da kanta da karfi kwanon yay kara hakan yasa tasake bude idon data lumshe tayi ahankali dan bacci bacci tafara ji ta mugun gajiya, wasu Sharp surgical blades ya dauko kusan guda uku ya nunamata ya daure fuska tamau yana kallon fuskar ta yanda ta zaro ido tana kallon abun ya kara daure fuska yana kallonta wani irin nishi take kaman kirjinta zai fashe,
kafeta yay da ido yanda take breathing heavily tana zazzaro ido tana kallonshi, ahankali yasake ijiyesu ya dauko biggest surgical blade din cikinsu
wani irin nishi takeyi hawaye na bulbulowa daga idonta ganin kaman zata sume yasa yace stay still azabure ta mike ta diro daga kan gado kaman mahaukaciya tama manta da ciwon yanda kirjinta ke bugawa kaman zai fashe tsabagen tsoratatar dayayi, ta maida kanta gefe tana wani irin kuka mai tsuma rai tana furta"kayakuri kayakuri"agalabaice,ahankali yadan lumshe ido tareda sakin gajeruwan ajiyar zuciya.
Sanda ya gama mata gyaran tass yayi dresing kafar dakansa kafin nan hartayi bacci
Dankwalin dake kanta shikansa ya zame yatafi garinsu
Suman ta mai tsayi da sheqi y babbaje