← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 176

Sashe 64

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

20 mint drive ya kaisu gaban wata zindikiyar super market,atare suka sauko suka shiga ciki..direct wani wajje taga daniel ya nufa yana me mata umarnin ta jirasa aman tukun amma ta saita matsa akan zata bisa suje kawai
Dade in da aka rubuta Administration office suka tsaya daniel yasa hannu a aljihun sa ya ciro ya
Nuna identity card dinsa nan take setaga duk manyan workers din dake wajen sun bar duk abunda suke sun fiffito,""The list please,babu bata lokaci zaira ta zare paper datayi list din ta mika ma manager as she saw his rank on his badge ...

Daga nan Wani waje akayi dasu so quiet da alama anyi emergency evacuation ne aka kokkori mutane dan abasu damar aiwatar da nasu a tsanake

Kusan duk wani muhimmin maikacin sales nd package ya na biye dasu,zairah seta zama tamkar wata zuma kowa attention dinsa akanta yake komowa tana directing dinsu da kyar cikin dauriya dan bata saba ba.
Ahaka harta debar masu chokolates da sweet ita da yenge
Ai ance bazai ma gane ba right?

After almost 3hrs kafin nan sun gana exhausting komi da suke bukata,in less than minutes aka tattara akayi packaging aka bi daniel dasu yana jerawa a mota

Kallon zaira akayi tayi data fito da katin ta biya,har ta bar wajen ba'a dena leken bayanta ana mamaki ba..

Tana zama daniel ya tada mota suka bar wajen Daidai kofar Wani babban ma'aikata suka sauka ya umarceta da su shige ciki,ba musu ta sauko tafiya take tana biyo bayan sa har sanda
Suka ci karo da wata mata sanye da suite riga da pencil skirt wing dinta yasha gyara
"Hi you are welcome "ta mika ma zaira hannu,zaira ta amshe hannun ta suka gaisa sannan tamata jagora ita kadai zuwa ciki

Matar ta mata nuni da kujera tace "yan mata zauna mana
Tin kafn zaira ta zaunar ta fara mata bayani..zamu dauke hotoki ne kawai nd we are good ko.
Gyada mata kai tayi a dan rude dan bata san me za'ayi da ita anan ba.

Matar tace Taso ki xo"..zaira ta mike ta tsaya dede inda aka umarce ta,bude kunnen ki saiki gyara tsayuwar fuskar ki,zaira tanayin haka aka dauka mata hotona kamar guda biyu
Sannan Aka dau thumprint da sauran delicate information dinta

"Thanks for coming matar ta fada tana mata alaman shikenan,nan zaira ta fice ta samu daniel suka bar wajen...

This Shiru tayi dan bata gane komai it seems like international passport za'ayi mata,but why me?kenan in zaiyi tafiya kasar waje sena bishi?karamin ajiyan zuciya ta sauke,tayi dan tsaki se ma yanxu ta dada tunawa ashe mas'ud ya tafi bayanan so zai iya yuwa aikin ta ya dan canxa salo nan gaba..

"Daidai kan kwana daniel ya juyo...

"Zamuje sai kiyi sauki ki gama sabida tare da oga zamu dawo..

Atake Tace ok toh tana bin bayansa da questioning look
Na rashin fahimtar zancen san Wani oga kuma?ba mun barsa a gida ba

Bata karasa zancen ba taga sun dau hanyar wata anguwa wajen is soo queit ga kyau ga jigajigan estate na ajin farko bisa layi kamar ma ba a nigeria ba,shiru tayi seta nitsu tana bin golden plate dake manne ajikin kofar kowani gida da sunan ma gidancin
Nan ne Grand auto villa,wato villar nashwan da bata ma taba zuwa ba amma sosai jikin ta ya bata nan nashi ne.

The place is so peaceful nd clean kallo daya zakayi ma wajen ka gane cewa komi a bisa ka'ida ake gudanarwa anan

Babban Asibitin shi shine right in midle of the villa all in white paint amma bata gane ba sabida abbrev.ne kuma da capital letters kawai aka rubuta W.I.N international hospital so kayinta bai dago sunan sa bane awajen sede taga asalin signboard an rubuta
"wamako international hospital"
she was like i knew it..pim pimm daniel ya buga horn a wani babban mansion so so beautiful nd luxurios kusan komi ma jin dadin rayuwa akwai aciki..

Mai gadi ne ya bude musu sharbaben white gate daniel ya shigo yayi parking,nan da nan suka sauko ya fara tattara mata kayan shida wasu ma'aikatan suna kaiwa ciki,zaira taja gefe tana tsaye tana kan shan mamakin tsaruwar gida har daniel suka gama ya fito,hannu ya mata daga can
Hey Pls follow me
Tana juya yayi gaba cikin gidan tabiyo bayan sa, tanata kalle kalle da fuskar mamaki" meeeehn the house was so cool irin ba wani tarkacen kaya bane aciki amma its speaks for it self.

Da Wani irin simple sleek futuristic style aka bi aka kera ta,kuma komi da komi is strickly in black or white colour,both rugs,vintages cushions,airmores,tuff boards,crystal chandeliers da linens evrthing are super white nd well kept kamar ba ataba taba su ba,ata Inda aka manna fankacecen wall to wall tv screen ne kawai xaka gansa baki kirin..

compare to site dinsa a sauthsong mansion za'a iya cewa Gidan baida wani girma amma Zagaye sosai daniel yay da ita,har sanda ta soma lura da ko ina.

Thy have 5 rooms in all so 2 are master bedroom na oga, 1 xtra room inda me aiki zata zauna se 1 kitchen dayan kuma fankacecen acreage ne.(Acreage wani bangare ne acikin gida da akeyin sa kamar queit palor,wasu yan kofa ne kawai yake raba acreage din da main palo wasu kuma glass wall ne,kuma irin babban dogon cushion mai zagayen nan guda daya kawai ake sawa se babban tv nd nothing else,the place is mostly white or black but na nashwan baki ne)
Zaira ta gama kalle ko ina but in a flash sannan daniel ya mata jagora zuwa corider daya bidasu har zuwa wata fankacecen kitchen
Wanda ya hadu ya kuma matukar burgeta"sam babu tulin tarkacen kayan duniya
"truly..simplicity is best foam of luxury nd sophiscation..
As usual komi baki da fari ne,work tops da kitchen island komi dan dede.

Haka kawai taji jikin ta ya amsa zuciyan ta yana mata wani nauyi tanaji kamar gidan mijin ta aka kawo ta,wani sanyi taji yana ratsa ta frm no wher ta rike kirjin ta slow tana fesar da zazzafar numfashi..

"Oga yana jira na Ni zan koma.
Muryan daniel ya tsareta yana shirun fita..ta dakatar dashi ta sauri
Wait..sai ya juyo ya kalle ta..tace Nace ba?zaka dawo ka maida ni gida kenan..ba yabo babu fallasa
Yace a'a..tabi idanun shi dake kallon tulin shoping packs d aka jibga mata su Ogah yace zaki gyara kaya baima gama ba ta gyada masa kai sai ya fice abunsa

Aikin bubbudesu tayi kafin ta shiga jejjerasu tsaf tsaf kowa da inda ta masa mazauni a inda taga ya dace.
tana kammalawa da kitchen ta dada yin shara,tayi moping, tayi vacuing..that feeling of nan gidan ta ne shiyake ta driving xuciyarta mad,she bcame soo crzy in love with the environment sai ta tsinci kanta da famar aikata abubuwan da bata ma sandasu ba

Within fews hrs har gidan ya kwalkwalu yyi fess ya dau uban qamshin fresheners masu dadin qamshi da kama waje danko dar dar bataji ba ta bubbude har bedroom dinsa guda biyun ta dada kimtsawa tasa musu qamshi.

She soo much love the acreage sabida daga ka doshi hanyar wajen zakaji komi naka ya sauya,duk wani nauyin zuciya da tunanin duniya adam dolen sa zai tsaya maka cak.

Nan ma shiga tayi ta dan goge glass din bango daya raba su da can waje
Dama kuma Komi na wajen baki ne,irin rim black din nan dan haka aka kawata kofofin glass din da velvet but pure white drapery curtains with shiny silver growns ,a ido sekaga kamar zaiyi nauyi amma da zaira takai hannuta taba setaji shi very light kamar paper ga taushi da tsantsi
Gyara masa zama tayi sannan ta lura da dan coridor da kuma white theme garden ata waje can kasan wasu manyan bishiyon kwakwa,tabe baki tayi ta bar wajen ta koma kitchen dan ita kadai ne nd she has been here for hrs batare da tasan me zatayi ba.

Har tagaji ta dau risk tai girki ma cikin ta taci ta koshi sosai,altho indomie kawai ta iya tabawa
Sabida tsoro
"So when are we leaving ..shine har yanxu bata sani ba.
Tun bata saka ran zata Fita waje har ta xo ta fitan ta dan zazzaga,the house is sorounded by few qurds masu hankli se few home service workers dukansu are eida white or black unirfom,Wasa
Wasa xairah ta gama zagayen ta shiru babu wanda yazo bare ace mata komi,har yamma yayi lis..duk seta takure akan kujera a kitchen ta rafka wani uban tagumi

Immidetly after magrib tana idar da sallah sai taji sallama tana daga kai taci karo da wani mutum agaban ta

"Sannun ki yan mata"
Xaira ta mike tsaye tace sannnu baba cos he look abit older harda yar furfura akan sa.hala ma shine head qurd na gidan,yana dan murmushi yace
Kin gaji da zaman kadaici ko?zaira ta gyada masa kai yace kece mai aikin sa ko?nan ma ta dago tace eh,yace sir KON yace ace miki kiyi aikin ki anan,nan da awa guda zai dawo.
Zaira ta ansa da toh mutumin ya juya ya tafi.."tafin hannun ta duka ta dafe akan table ta runtse ido"Ohhh god what im gonna cook now?..ta sauke ajiyan zuciya tana famar canke canke aranta
Can ta furta
Yessss...
Bari in gwada wannan,tana maganan tana zagowa ta inda ta ajiye flour da kayan yin snacks

Is not right to eat heavy meals as dinner ko?besides ai bata taba masa pizza ba,seta tuna daxu tayi stocking zankama zankaman nikakkun naman kaji a cikin freezer.

Aiki tukurum ta tsunduma,dake komi na kitchen din sabo ne wani jin kanta takeyi kamar matan gida..

Da kahon zuciyarta ta hada wani sexy looking chicken pizza dayaji hadi yayi kyau kamar a hadiye shi a tsaye,
Bayan shi batayi wani abinci ba ta fere dankalin turawa french cut dan kadan ta soya suka fito round nd fresh tabi kansa da simple egg source din dayaji albasa da attarugu tafarnuwa da tattase...

To go with it seta yi masa zazzafar kunun gyada me madara,ta dauko glass jug ta tace fresh mango juice..
Wanka ne kawai ta kasayi sabida bata san ina yakamata ta shiga ba
Chapter 64 · 0% Book details