Sashe 166
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk hakan yana daya daga cikin makircinsu da sukeyi shi da mayor da lady jasmine amma a fili babu wanda yakaisu nuna hanklinsu ya tashi,mayor da ba a saba ganinshi a tv yana magana ba sai gashi yau a media interview irin wanda ake conecting din mutum daga gidan nan yna bada baki ma jama'a cewa tunda daga gidansu ciwon ya fara fitowa insha Allahu su zasuyi bincike su xakwalo shi su warkan da kowa tun kan ya yadu,haka aka saka asibitin doc kabeer da ss mansion in state of mediacal emergency nd quarantine babu shiga babu fita amma abun mamakin shine ciwon ma bai dena yaduwa ba kuma ba'aji shi ajikin hanadi ko su abhi ko hjy turai ba,yawanci ma sai ajikin ma'aikatn su da tsautsayi yakai su asibitin doc kb kwana biyun nan,ashe in ana so a sama cutar acikin pack din alluran paracetamol yake sawa kuma a satin yayi ma mutune wannan allura akalla sunkai dari biyu banda yan yara
Nashwan yana kwashar baccin sa sassafe wafiyya ta taho masa da labarin bazuwar cutar da abunda ke faruwa na tashin hanklin mutane
inda hakan ya tursasa shi dubawa a tv chanels da wayarsa yakuma nemi jin fashin baki daga wajen mr mahdi,aranar ma mr mahdin baya gari dan haka yace ma wafiyya shi bazaije ba,aikawa kawai zaiyi a duba masa jikin banafshan sa,ai ba ace a asibitin sa cutar ya sauka ba,fada sosai ta mishi,tana mai nitsar da shi akan dayayo duba lapyar talakawa ya bar maganan bazaije ba..
Ranar haka sukayi baram baram dan babu yadda batayi dashi ba amma haka fir yace mata shi bazai koma south song haka kawai dan suna cikin wani yanayi ba ahaka hartayi fushi ta kyaleshi basuyi magana ba for some times yanata juyinsa akan gadonta shikadan sa ko ajikinsa
Halinka da uwa hakan ta sake dawowa ta rinka lallabarshi dayaje ya duba lamarin talakawan tunda su basu da qarfi,haka
nashwan ya rinka kumbura fuska yana taurinkai duk dama yasan dolenshi ne ya tattara kayansa yau ya koma gidan dan yanason farincikin maman shi bayaso tayi fushi dashi,sai dai shifa wani bakin cikin gaske yakeji aransa na katse masa sabuwar rayuwarshi mai dadi da za'ayi,wafiyya Ta shirya masa duk kayansa dazai bukata cikin jaka laptop dinsa da komi ta sa masa a yar sidebag dinshi,komi ta masa amma Ganin yanata saibi saita kyaleshi tasan damuwar sa baifi yace bayason ya bar gefen ta ba,rikicin nashwan sosai ya fara daga mata hankli abunshin na mugun damunta,gashi dan fada kadn tayi masa sai ya matso mata hawaye yana saka fuskan tausayi Ita kam ta riga ta sha alwashin bazata sake mai hawaye ba,Duk kwalemar sa da laulayin sa tana lura amma taki kulawa dashi sanda ya gaji ya tashi dan kanshi ya shirya da niyyar xuwa ss din cikie da saibi ya taho ya sameta a falo,tace yajrvya dauko akwatij kayanshi data shirya masa haka fir yaki wai korarshi zatayi?batace mishi uffan ba taje ta dauko masa jakar su laptop dinsa ta mika masa wannan kam yasa hannu ya karba,wani kallon ta yakeyi kalar tausaya makansa da fararen idansa daya cikeshi da ruwan hawaye,
haka wafiyya taki sam ta nuna ta san yanayi,murmushin ta ma kawai take tana masa adduan samum nasara tace dashi karya dawo mata har sai ya magance ma talakawar su matsalar su..
Nashwan rungume da jakar laptop dinsa yanayi kamar zai tafi kamar bazai tafi ba,har suka iso bakin kofar main house daga nan suna kallon manyan jeeps guda biyu dake jiransa zasu tafi dashi,wani sauke ajiyan xuciya ma yayi tukuna harga Allah ko da bakin wasa baisan ya zai fara wani sabon rayuwa acan gidan batare da ita ba,gani yake kamar bazai ma iyaba.
Yanata matse hawayenshi wafiyya tana ta murmushin ta,ganin hakan ne kawai ke wanxuwa tsakaninsu yasa ya gane cewa she is serious abt it kuma ba zanca mind dinta zatayi tace ya zauna ba,har sunyi bye bye zai fita ya tsaya daga bakin kofar ya daga cameran wayarshi ya dauka ma fuskarta wani kyataccen hoto wanda ya baiyana masa tsillin hawayen kewarshi ta datake ta boyewa,kallon hoton ya rinkayi yana jin tsananin kaunarta aransa kafin can ya dago kalle ta Sukayi ma juna kyakywar sallama ya shige bayan jeep dinsa aka jashi ya tafi..
Ta dade awajen tana tsaye time to time tana share hawyenta tana kallon hanyar da suka bin kafin can kawai ta juya ta koma ciki abunta.
[12/21, 7:01 PM] Pretty KITTEN: *80*
gidansa direct ya wuce ya kimtsa yay komi nashi a nitse kmar babu abunda ya darashi da abunda ke faruwa
,while aranshi rashin mas'ud ma kadai ma na mugun damunshi bare ajega mr mahdi da bai san inda yaje ba.
Haka ya dinga bibiyar abunda ke faruwa daga gidan baije ko ina ba kuma bai kira wafiyya akan lokci ba,cikin dare jin ya kasa samun bacci sai yay reasech akan cutar yaga record dinta ya gane cewa akwai irin rashin fahimtar gane ko natural ne ko ba natural ba .
Karfe 9 na safiyar washe gari ya making fitowarsa official tun kafin motocinsa su sauka gaba daya bakin asibiti y zama ba matsaka tsinke da yan jarida da mutane,kowa da abunda yake so ya gaya ma nashwan wamako,kuma yawancin su ma biyansu akayi suyi maganan dan su karkatan da xancen ya dawo na tada BMF..nashwan bai kula kowa ba ya saka kai ya shiga asibitin yasamu hjy turai ne kawai da ladyjasmine,duk da dadewar da sukayi basu ganshi ba bashi yasashi ya gaida su cikin girmamawa damuwar shi kawai yayi na duba jikin banafsha da sauraran bayanai game da yaduwar cutuwan ajikin talakawa...
Hajiya turai tana ta bibiyarshi kamar wacce take sonyin magana dashi amma ko kallon arxiki bai tsaya mata na mint biyar ba,she looked unusually tensed batare da kowa ya san dalilin hakan ba nashwan yaki ya bada kansa fir,ko tsayawa ya tambaye inda su abhy suke baiyi ba dan gaba daya tsanar SS yakeji aransa in yagansu ba abunda suke tuna mashi sai mummunan boyayyar halayyrsu na son zuciya da mugunta.
Inka ganshi bazaka ce hanklinsa ya tashi dayaga banafsha amma har aransa yaji balain tausayinta dan sosai ciwon ya kwamusheta ya dawo da ita kamar wata halfdead .
Da Komi a asibitin na tafiya ne bisa yadda mayor ya tsara da yadda lady j da doc kbr suketa controling.
.
Boss khalepa cikin zafafa binciken sa tunda ya samu labarin cewa ai kirkiran cutar akayi ya tashi tsaye da nashi muguntar son ya san waya kirkiri cutar,kudi mai yawa ya sa aka sato masa irin allurar daga hannun agent dinshi dake asibitin yana samu kuwa ya bayar akan masa irinsu,wanda yake hannunsa haka ya bayar akayi poisoning cake din birthdayn su abhi da abhay da ya dade yake trending a media tun kan su shiga wannan hali.
Yana so ne shida kansa ya fara yada cutar akan yan SS.
Lady jasmine ta kasa gane kan hjy turai ga wani uban tension din datagani ayaninta duk ta barshi akan normal ne dama ai ta saba shiga halin damuwa ranar zagowar birthdayn yayan ta,bata sani ba ashe maganan ba haka bane ata wajenta,tun lokacin da suke shiri zasu zo asibiti da safiyar yau tayi overhearing conversation dinsu da ita da mayor da doc kbr inda taji asalin musababbin samowar ciwon banafsha hanklinta yay balain tashi a kunnenta taji wai an sace sample din cutan guda daya kuma hakan zai iya zamo musu mummunan hatsari
Dan haka mayor ya sake shimfida doka cikin ikon Allah qudirn sa yaci karo dana boss khalepa ,inda yace akan ayi ma abhi da abhay allurar shima yace ajikin cake din birthday zaa saka
,amma sai baice ama yarsa hanadi ba sai yace asata tayi pretending kamar taci cake din ne itama bata da lpya dan koda wancan wanda ya sace sample din zai zamo musu threat ai jama'a zasu goyi bayansu suce ai suma cutar ya tabasu sosai..
Hjy turai bataji dadi ba sam data lura cewa har mayor da matarsa da suke jini daya xuria daya zasu bada yaranta asamu wani mummunan cuta,tayi ta jimamin yadda suka maida banafsha wanda kwata kwata ma an dena saka mata ran zata rayu tun lokacin dataji plan dinsu ta shiga mummunan hali na tashin hanklin da neman ko da wanda zaiji ta ya taimaka mata akan wannan badakalar gashi nashwan bai ko kwatanta kulata ba,su abhay da abhi suna under hause arrest sabida yaduwar cutar duk dama an saba shan bidirin ranar zagowar haihuwar su amma yau sabida halin da ake ciki basu wani xafafa abun ba.
Beside media ma sun cike kofar gidan su daga suce wannan sai suce wannan kuma duk anayi ne don azafafa abun hj turai tun da ta gane gaskiyarsu da asalin musababin ciwon banafsha jikinta yay sanyi da lamarin su mayor,4pm na ranar da aka kawo huge birthday cake dinsun,haka taje inda aka ajiye cake din a sace ta zauna taci da zimman cutar yafara kamata taji zafinshi kafin ya hau kan yaranta,sai gashi Allah yana barazanar daukar ranta ahaka bayan tasha wuya da azaban ciwon ciki da aman jini don babu wanda ya san overdose ne ajikin cake,dake ba wanda ya zago ta wajen hakan yasa ta aje musu voice recoding na labarin
Muguntar mayor akan rayuwar nashwan da yadda akayi babansu ya kashe kansa dansu zo duniya su rayu.
Labarin ya nuna musu cewa sadaukr da su yakamata ayi a xuriasu dan dama su basa karban haihuwar yan biyu
,sai baban sun yay duba da cewa matarsa bata taba samun haihuwa ba kuma ta dau hanyar tsufa shine yace to gwara ya barta da yaran shiya mutu,
A lokacin kuma bai taba gaya mata hakan ya yanke makansa ba,da hakan ya faru taga har ta aife su abhay lpya ba azo an kashesu ba sai daga baya aka zo aka kashe babansu amadadinsun kawai sai ta tashi da jin muguwar tsanar yaran sabida tsantsanr son data keyi ma mijinta.