Sashe 147
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Nashwan Ya dade zaune yana kallon ta,can ya tashi da kyar cikin nitsuwa ya matso daf inda take ya zauna kamar zasu shige jikin juna yanata kallon ta,can ya sauke ajiyan xuciya a hkli ya kira sunan ta"..zairah..Zaira ta ki ta dago kanta,yace magana nake so muyi pls..can we please leave dis place nd go home right now?da kamar bazata amsa ba sai kuma ta mike tsaye cikin masifaffen yanayi tace,"kayi tafiyar ka mana ni anan zan zauna ni karka sake biyoni,jin yadda tayi maganan da masifa yasa ya mata shiru,ya dau mintina uku yana shirun can kamar bada ita yake ba ya furta"but U are happy to see me,i saw it in ur eyes jiya,.nd u loved me too, ure jealous of me..hakan kika nuna min yanxun nan,zaira meyasa kike wasa da hankalina? ya zanyi in ya yarda cewa baki san ni mijinki bane?ya xanyi in tafi in bar matata?zaira kin sani..Sai ya mike tsaye shima ya fara kallon ta kamar zai rikota fixgewa tayi ta fita waje,baiyi wata wata ba yafara binta a hujajan suka doshi hanyar jeji yana ta maganan sa"..nayi miki laifi,I derseve all d purnishment in d world frm u Amma kisani i wont eva give up on u, kill me nd i will resurect to love u till dead is no more,zaira i love u.. sai ya finciko ta baya ta tsaya ta wani kumtsa fuskarta irin fushin yarantan nan..yana shirin kama hannayen ta ta fauce abunta Wasu tsiraran Hawayen ta ne suka tsare sa
Ta masa tanbaya tace "You know wat?Girgiza kansa yayi ayayin da wata qasalalliyar murmushi irin mai fitowar nan tun daga can kasar zuciyar sa da balain zafi da ciwo ta mamaye yanayin fuskar san tace Zan gaya maka wata magana kod bazakajishi ba Sai taja numfashi ta goge hawayen ta kaf,ta kuma mugun daure fuskarta sannan ta kalleshi straight in d eye,
"Tunda Allah ya halicce ni bantaba sha'awar naxo in da kake ba,dakai da duk abunda kake dashi awajena dukanku kashine bana shawa'ar sa tsarin rayuwanku bata burgeni,kayi dubi girman darajar uwa,shikadai ne kawai ne ya sa ya mace kamarni ta jure komi a duniya daga hannunka,....
Mama na tabani dama da naje in nemi halal amma ta haneni da in cutar da mutunci na hakan kawai ta taba roka daga gareni tunda Allah ya halicceta and dats what u took away from me mercilessly
U ruined my life..
Ta kau dakanta fashe masa da kuka ta a hankli cikin kukan tace
U know what?im sayin this even if ure not doing it...
Sai ta dan ja ta kalle cikin idanunshi da jajayen idanunta
If ever u loved sumone in ur life then..dont!dont lov
Because ur love is as hateful nd terrifying as ur soul
Dont love bcos u might kill dat person..dont love..did u hear me?
Nashwan da Baisan jikinshi ya fara rawa ba haka ya dinga danne hawayenshi a cikin ranshi yana mamakin abunda ya fito daga bakinta ayanzu, shirin kamo hannayen ta yay zaira ta tureshi har kasa da balain karfinta saida dukan hannyen sa suka dafe kasar amma bai tashi ba,kuma baiyi yunkurin fallasa emotion dinsa ba,he just cant seem to understand her now
Baiya iya dauriya sabida yafi kowa fahimtar kanshi shikanshi..
Pain nd depression is part if him dis is clearly the consequences of how he grew himself to be a monster to protect himself againt his enemies baisan shida kansa zai dasa ma matarsa jin tsanar sa ba ji yy kamar damuwarsa zai sake janyo masa wata babbar illa a rayuwanshi yau, shi dai yasan Bai taba bude zuciyar sa ma wata ya mace ba Bai tabajin tsananin yarda da kwanciyar hankli ajikin wata kamar yadda yakeji akan zaira ba..
His mumm was his evrything,kuma agaban idanunshi zalunci ta ta yagasu tayi jefa dasu cikin duniya mabanbanta
ayanxu da ya same kamarta mace kamila mai gaskiya wacce yake ganin itace kadai xata maye qurbin maman shi bakinciki da yanayinsa da alama itake barazanar kwace masa ita na har abada,Gwiwon sa duka biyu ya sa agaban ta ya sunkuyar da kanshi can kasa yana wayannan tunanin ayayin data tsaya daga tsaye hawayen tsananin rudanin sonshi na diddiga mata a idanu..
Jikinshi a sanyaye Yafara maganan sa cikin nitsuwa kuma a hankli da tausasahiyar tone din sautin muryan sa,abu dayane zaisa kagane yana cikin wani irin mayuyacin hali kuma shine saukar numfashin sa datake saukowa da wata zazzafan huci,his eyes were so red nd watery frm pain,jikinshi yabi ya mutu amma tsillin hawayen sa ko jimamin sa bata sauko ba..yace
Duk abunda kika fada akaina wanda nayi miki na zalunceki na amince nidai rokonki nakeyi,ina neman alfarmaki dan Allah kiyi hakuri karki rabu dani..dont leave me just yet,in kika tafi bansan me zai faru da rayuwata ba..sai ya mike tsaye yana ta kallon sunkuyayyar kanta
"Zaira Im used to pain and depression ive lived with it all my life..ko da bana da halayyar da mace kamarki zata so ni Zanso kisan cewa Tunda na aka rabani da mahaifiyata Kece tauraruwa guda daya datazo frm no wer ta haska min zuciyana da duniya na,kece kika fiddani daga cikin bakin duhu da kunci da na dade ina ciki kika sama zuciya na jin kamar na samu wata dama da zan rayu cikin aminci kamar dan kowa..
Dakatawa yayi yana lura da ita,ya sa hannu ya share xufan dake kan fuskar sa da alamar Bazai iya bada labarin maman sa a tsaye ba dan Haka ya koma gefe ya nemi waje ya zauna ata gabanta ya fara gaya mata mafarin labarin damuwarsa da baqin cikin sa da tashin hanklin sa na yadda yanaji yanagani aka kwace shi daga wajen maman shi aka kawosa cikin wasu mutanen da basu taba sassauta mashi ba,sosai labarin yaso ya gigita mata kwakwalwa
Shi Harga Allah bawai ya gaya mata bane dan ta sauya ra'ayin ta akanshi Kawai dai ya gaya mata labarin ne dan ta san musababbin mugayen halayyar shi da take tuhumarsa akai ba ra'ayinshi bane
Yana sone tasan cewa duk abunda taga yayi a duniya ta sanadiyar zafin rabuwar shi da mahaifiyar shi ne
Shidai bai iya zuba labari ba amma sanda ya sa ta gane cewa all his life he has been living so angrily nd hateful of evrything around him and is all bcos of his mother
Yagaya mata yadda ya tsane kansa alokacin da aka tursasa zama acikin yan SSM,da yadda yakeji in aka taru ana nuna masa baida wani amfani ko daraja sai dan arzikinsa da sunan ubansa,acewar sa da za'a bashi mahaifiyar shi shima da a ranar zai iya yafe musu arxikin duka yayi tafiyarsa amma babban bakin cikinsa da kuncinsa shine haryau baiji labarin ta ba bai gantaba
He told her litle of how he grew up da ciwo da damuwa,da abunda yasashi gane cewa mutanen da suke zagaye dashi basu taba kaunar sa ba,sunan sa da asset dinsa kawai darajarsa wajensu,bai iya bude mata komi ba sabida yana so tayi masa adalci ta dubi uxurinsa
Hawayensa da suka dameshi ya share tas yana murmushi ya taho inda take ya sameta tana tsugune tana tayashi hawaye
,kanta duk na kallon kasa idanunta suna fidda ruwan kaunarshi sosai,
nashwan yafi minti 5 yana bin sunkuyayyr kanta da wani irin murmushinsa mai karya zuciya..a hnki ya dago fuskar ta holding it with both hands danta kalle cikin idanunshi amma haka fir tako ta kalleshin ta lumshe idanun ta sosai, tana jinshi yace,bayau Nafara sonki ba,nafara sonki tunda dadewa
,tun kafin zuciyata ta amince da halayyarki u were in my head,my dream my fantasy,im sorry that i had too much confident in u,ban tsaya na nemi yardanki ba na aureki ko?i tot dis is d only i can repay all d bad names i called u,duk dama wen eva i hurt you i do feel ur pain in worst of all manners,zaira i dont wanna get deceived by wat i felt for u shiyasa na dinga rufe idanuna akan halayyyr ki ina kureki..inda kuwa kema irinsu ne hala da mutuwa zanyi,u took my hrt away since d first day we met,..sumwer i cant rmber..kiyi hkri..sai ya danyi shiru ya shiga share mata hawayen ta queit gently yana shafa lallausan fuskarta
To Meye kikeso nayi miki yanxu?kina son in raba auren ne?innayi hakan koda kin rabu dani zaki yafeni?pls tell me zaira,wallh zanyi miki shi ayanxu..i will try my best not to make mistakes anymore,Im use to this..Inke kika umarce ni i will survive it insha Allah...In kuma bazan rayuwa ba nasan bakin ciki rasa mata biyu mafi soyuwa da daraja arayuwana shi zai kasheni..