← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 121 OF 176

Sashe 121

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mahdi da idanunsa sukayi ja tsaban kuka ya daga wayar ya kara akunnen sa baima san ko in yaji muryan nashwan zai iya daurewa baiyi masa kuka ba..

Nashwan na daf da katse wayar mahdi ya daure yace
Happy birthday son,are u there?
Yace ohhhhhh mahdi inata magana kamin shiru,mahdi yana goge kwallar sa yace am sorry,
Yace to meye labari angama duk abinda nace ko?Mahdi yana tare sabbon hawayen sa ganin yadda wafiyya ta kure sa da kallo ya sauke kansa kasa yace eh Evrything done son amma bazaka samu daman ganina yanxu ba kaji?
Ka gaya ma yarinyar na same maman ta,her mum is really sick, with ur permision zanso abata kulawa dan ciwon ya azabtar da ita sosai..Im sure she is not ready to see her mum ayadda take,tadai kwantar da hanklin ta for now,she is free..masu laifi suna gabar karban hukunci no need ma akaita tagan su,ni zan gama komai..

Nashwan yy shiru jikinshi ne ya bashi kamar ba lpya ba jin muryan mahdi a sanyaye yanayin da baitaba jinsa aciki ba"to yayi kyau..amma ai ina son ganin ka..akwai maganan da zamuyi
Mahdi kasan Mas'ud yagama komai yau zai dawo,
I want take my nxt move,next week nake so in kwace fili na in gina wajen ma mabukata kasan alkwari nayi musu,cike da gamsuwa mahdi yace nasani amma ina neman alfarma kaban yan wasu kwanaki zanzo,
nashwn yace ok sai ya katse wayar yanata mamakin yanayin yadfa mahdi yay msa maganan sanyi sanyi karar tex ne ya shigo mai Yana dagawa yaga an rubuta Son for ur mum sake yakama
Ta yau inkaje mortheless babies home celebratiing bithdyn ka kayi sadaka sosai ka gode ma Allah
Nashwan ka gode ma Allah karka manta..

Sau biyu ya karanta text din ya jefar wayan a aljihun sa yana tsaki, can ya dan tsaya yace so weird...sannan ya haura sama ya nufi kofar dakin sa,yana isa ya tura da alaman ya ma manta cewa zaira xata iya farkawa.

Zaira ta farka tuntuni da kyar ta sauko da kan gadon jin azaban ciwon ciki da zazzabi daya ke neman rufeta.

A hnkli walking slowly ta nufi kan bedside table ta zauna,tunda bata gansa a dakin ba tunanin ta hala yana bathrum ne,so gaba daya bataji turo kogar dayayi ba
Ganin ta a zaune ahaka yasa ya dan dakata daga bakin kofar yanata kallon yanayin ta

Jim kadan ta tashi ta fara takawa a hnkli,taku biyu tayi taji kafafunta sun kage mararta da bayan ta mata na wani irin murdawa mai tsananin zafi sanin cewa al'adan ta ne ya zo da mugun yanayi yasa ta tsuguna awajen tafara kukan,can ta fara tuna ko maganin da zata sha na pain reliev ma bata dashi komin ta ya kare..kukan ta cigaba dayi rike da cikinta...kamar daga sama taji ance

"ZAIRAH..

Ta dago kanta a hakli ta kalle gaban ta sai taganshi tsaye,kallon shi takeyi her mind still contemplating ko sunan ta taji ya kira corectly?

Dan matsowa daf yay yace Zairah,meya sameki?
[11/28, 9:06 AM] Pretty KITTEN: A dan birkice ta sauke kanta kasa tafara kkrin mikewa tsaye,pls am sry sir,yanxu zan fita,a hkli tana furta hakan cikin kokrinta na mikewa tsaye amma saitaji kamar her legs is tryng to betray her," yace .comon..
Yana mika mata hannu alaman zai tayata,wani mamakin sa ne yake dada dagula mata lissafi,kamar da bakin ruwa ta farajin abu na sauka ta cikin pant dinta
Wani runtse idanun ta tay alaman rasa nayi she cant wait to leave tunma kafin halin data ke ciki ya disga ta..

Let me help u up ya dada fada mata yana miko hannun

Zairah bata kalleshi ba tayi saurin kokrin tashi dakanta tsayen tana sauke hawaye cikin rashin iya daga kafafun tan dan dolen ta ta mika mai hannun ta yay grabbing cikin nashi very gently ya shiga dagata,wani bugawa kirjinta ya shigayi jin laushin hannun san na neman birkita ta har gaban wata white sofar shi ya mata jagora sannan ya ajiyeta akai inda ta zauna a dan dofane
Cikin ta taji yna tsananta ciwo,kanta ta cusa tsakankanin cinyoyin ta,tsaban azaban murdawan cikin bata san sanda ta fara kuka jikin ta ya dau rawa ba,lokacin xuwan al'adan ta ma bai cika ba so bata ma san ya akayi yau yaxo ba koda shike ance shiga hali na tsananin tashin hanklin da damuwa yakan iya janyo sa ba akan lokacin sa ba.

This is her very abnormal cramps
Dake saukowa da heavy flow wani binma in yana zubowa har suma takan iyayi nd she use to be vry emotional haka kawai zata ji ta damu,hanklin ta ya tashi,she even use to think her self to tears. Ta dan dago sai bata sake jin motsin sa a dakin ba batama gan inda yabi ba

Can taga an budde kofa an shigo,ganin sa tayi da plate din abinci,baice mata uffan ba ya zauna a gefe dan nesa da ita yafaraci a hnlki yana turawa a dikake kamar yaron da aka masa dole.

Hannunta tayi relxing akan hannun kujeran koda zata danji sauki sauki dan sosai take son ta tashi ta fita,but the pain was not helping,da gefen idonshi yake lura da ita ya gama gane metake nufi,"what can i do to help,ya furta kamar badaga bakinshi ya fito ba girgixa mai kai tayi da alaman zata iya ta shiga kkkrin tashi wayar sa ne yay kara ya dauka client din da aka daura akan case din doc sambo yafara magana saiya mika mata wayar aka mata bayanin cewa komai ya wuce,
Suka tabbatar mata cewa maman tana hannun su ana mata jinya zuwa wani lokaci zasu kirata taxo taganta.

Zaira tafarajin kanta kamar a mafarki,
godiya tayi tayi sosai kafin ta mika masa wayarsa tsabagen baison ma ta gode mashi sai yay dialing wata number da sauri ya mayar kunnen shi

Daddagewa tayi danta mike tsaye,tana leke inda ta zauna tayi saurin komawa da baya ta dabu akai tana neman rufe wajen daya baci.

Im so sorry abt this
Yadda ta furta hakan yasa shi juyowa ya kalle ta sai zirrrr wasu sabbin hawaye suka fara bulbulowa daga idanun ta,ohhh ni Allah nidai na shiga uku,aranta take fada tana mai taa hawayen tsoro sosai,tunanin ta yadda zata ma iya tashi agaban sa ta wuce da jini jini a bayan zaninta,kar ma ajega inda ta daba duwuwun ta dake nunawa dan sofar fari kall ne wajen data xaunar har yy stain.

Tun kan ya katse wayar yaga ta cika fuskarta da hawaye,katse wayar yy da ximman zaiyi magana sai sukaji muryan mutum agaban su noor ne ya shigo baima lura da ita ba

"Nash im back..
maganan sarkafewa yay ganin ta azaune tana hawaye profusely nd looking so scared nd shy.

Ahhhh zaira?meya faru? Sai ya kalle nashwan...what did u do to her?ya fada da uban sauri yana karasowa gaban ta

Nashwan ya mike tsaye ransa a harde
What d fuck will i do to her?noor ya share sa ya karaso gaban ta yana kallon ta
Zaira meya faru?meya same ki are u ok?girgixa mai kai kawai tayi tana kan hawaye thinking of kodai ta gaya ma noor halin datake ciki ne?ta riga tasan in ta tashi tsaye dole ne dukan su zasu gani nd she cant stand d embrasement

Noor cikin damiwa ya dada matsiwa daf ya tambayeta ko lpyarta,da kyar cikin runtse idanun ta ta bude bakin ta tace
"Ko zan iya samun maganin ciwon ciki,my tomy hurts,pls help me with pain killers inkanada shi..

Tana fadan haka ma noor sai ya gane cikin sauri ya mike tsaye ya fita waje agaggauce
"Sorry" Nashwan ya fada daga tsaye a hnkli kamar baison taji..

Wani irin tsanantawa ciwon cikin yakei ta fara magana kamar a gigice

Allah ya saka alheri sir,anyi min bayanin komai my mum is back alhamdullh thank you very much sir.

Jin bai amsa ba sai ta dan kalle bayanta inda ta bata masa farin kujerar sa da stain,muryan ta na rawa tafara magana again,for the love of Allah pls forgive me ,wallhy bansan hakan zai faru ba.
But i promise to clean it no matter what..Ganin yadde ya matso yana binta da wasu clueless look jikinta ya fara bata da alamar baima gane meya faru ba.
Tasan dai dolene yasani koda ta tashi ta rike wajen zai gani akan kujera.

Dagewa tayi ta mike tsaye rike da wajen tana bobboye kan kujeran da inuwarta tana kallon fuskan sa jikin ta ne ya fara rawa kadan
"Sir Dan Allah kay hkri..yanxu kam ta san ya dagota,wani sauke kanta kasa tay da sauri kirjin ta ya shiga bugawa jiran masifarsa ko tsawa..

Bata hankara ba kawai taji kamar ana rufa mata jikin ta ta wajen da white towel yana gama wraping mata yace kije dashi,ji tay kamar zata nitse kasa da sauri ta bar wajen tsaban kunya tana sauri sauri har Kafafun ta na harhadewa ta bude kofar tayi waje

Kallo daya yy ma wajen data batan sannan ya dauke kansa ya koma kn kujera ya zauna Wayar sa ya ciro ya rubuta tex ma noor da kala kalan abunda ya lissafo masa akan ya taho masa dasu

Shikam noor dama maganin ciwon ciki ya dan zaga asibitin win debo mata

Xaira Tana isa dakin ta batayi wata wata ba ta wuce bathrum ta cire kayan jikin ta ta kunna shower ya fara saukowa ta wanke kanta tas,
Tafi minti 20 a tsaye cikin ruwan tuna cewa komin ta ya kare kuma batayi tsammanin al'adartan zaizo haka da wuri ba.

Kncking tafaraji abakim kofar ta can ta kashe ruwan ta fito cikin sauri ta saka hijabi ta bude kofar ganin noor tayi a tsaye.

Kanta tasauke kasa bai damu ba ya mika mata wani huge paper bag daya taho dashi,
Gashi kon yce in baki,im sorry kiduba kiga ko irin shine kike amfani dashi, here is ur pain killer also..ya mika mata jakar harda maganin zaira tasa hannu ta karba tana jin kunya sosai da sosai,tana amsa batare da tace uffan ba ta koma ciki tay ma kofar keys

Ajiyan xuciya ta sauke tna jin wani irim kunyar kanta
Atake ta zazzage kayan ppr bag din akan gadon ta ganin kala kalan abubuwan dake ciki yasa ta runtse idanun ta.
Chapter 121 · 0% Book details