Sashe 42
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da gudu zairah ta mike dan batasan sanda ta bar dakin nasa mai gaba daya aguje ba,da kyar ta isa site dinta tana fadawa kan gadon ta ta fashe da kuka cikin tunanin abunda zaije ya biyo baya wani bacci mai nauyi shi ya kwace ta.
Shi kuwa yana kammala shirin sa ya nufi part din lady jasmine simple black tux yasa cikin takun sa mai dauke hankali qamshin tormford dinsa mai tsada yana biyo sa abaya
Yana shigowa harabar shashin nata masu jigilan aike aike da security Kaf aka watse kamar sunga wani malaikan mutuwa kan kace kobo waje ya dauki shiru
A falon ta na farko ya dakata lady J dince a zaune akan wata Arabian bold block rimmed chairs Wanda girman sa Shikadai ya cinye rabin falon baki ne dan haka aka kawata shi da huge and bold trow pillows sukuma deep orange colour
Da Kawataccen murmushinta ta tare shi ayayin da ya karaso gaban ta daf ya zauna amma ba cike da ladabi ba
Kai tsaye yace ina kwana Lady Jasmine.
Bata amsa ba tana dai kan murmushin cos she hate him har cikin ranta bata son ganin sa..
chan ta dago kansa da tafin hannun ta ta zuba masa idanun ta Kallon ta yayi shima ya hade ransa sosai har wasu mintina suka gifta baice uffan ba
Bata cika kiransa da asalin sunan sa ba dan haka ta daure Tace ya akayi ne ..KON
my very own son lpya kuwa?....ta kuma kawo hannu tadafa kafadan sa cike da kulawa koya ya kulata,yar dariyar karfin hali ta saki tace Allah dai ya raya min kai..
Kamar ba mutum awajen haka yay tsit yake kallonta, itakam ta shiga mashi addua kala kala na karfin hali har saida ta gaji kafin tace waika zo waje na ne yau?
Ba musu ya mike tsaye ya koma gefe can nesa da ita ya zauna shi daya
Har yay gyaran murya Zaiyi magana ta juya cikin tarar mumfashin sa tace "shushhh..please let not fight today haba nashwan kwana nawa ya rage nabar muku gidan?
Shirun yayi sai ta furta now relax
Kamar dagske Sai ya sauke ajiyan numfashin sa Slowly Yayi rolling idanun shi,sannan Ya wani sake ajiyan zuciya da karfi.
"Whats wrong?yanaga kamar ranka abace
Ya daka mata tsawa kamar baisan ita bace agabansa
Yace who is she?
Kamar bata fahimce sa ba Tace who?
Yace wancan yarinyar dake shiga min daki...
Tun kafin ya dora wani kalma ta juya ta kalle shi tana sake masa wasu murdaddun murmushin daya sake dakatar dashi..
Abun datayin saiya mugun kular dashi Sai yaja ya dauke kansa bai sake cewa uffan ba
Wani Gyara zaman ta tayi kafin tayi magana cikin nitsuwa tace,waikana nufin mai aikinka ne? ohh ai itace yarinyar da aka kawo maka kuma har an gwadata sosai ita aiba kamar kowa bace she is your personal maid ni da kaina ma na yabada da zaben ta and im sure xata kula dakai.
kallon ta yayi a dakike Baice uffan ba Sanda Ya ja ajin sa sosai a cikin zallan kasaitar sa dan baima taba yarda da ita ba Yace
"is it necessary?
She is a grown up girl,am a guy..ni bana son hakka.
A kore ta...ko inyi dakaina
tace cmon nashwan sau nawa zamuyi maganan nan dakai?yarinyar data kai wata guda tana ma aiki?mekake so nayi a yanxu na korata haka ai ba adalci bane,.
'I dont care ya fada yana mikewa tsaye rai a bace
Tace.."Alryt Im soryy
can i formally introduce her to u now?nan ta shiga masa bayanai
Kamar zai yi kuka ya koma ya xauna yanata tsaki yafi rabin awa yana kumbure fuska can kafin Yace "kk".
sallamar hanadi ne ya katse su,ta masa kallo daya ganin yadda ya tsime ya bata ransa sai batama yi yunkurin kulasa ba ta zauna daf da maman ta cigaba da dan hirar
Xaira tana dakinta Ko wani minti 10 batayi da runtsawar ba taji ana buga mata kofa A firgit ta sauko kanta na mata nauyi nauyi
tuno da yau ashe bataje ta karbe kaya daga landry ta shirya masa su ba yasa kirjinta ya kara bugawa tana bude kofar taci karo da liya Tasha mamakin ganin ta dan doka ne maid din wani sashe baya shiga wani sashe,seda gagarumin dalili sai dai kafin ta budi baki ta tambayeta ta jawo hannunta tana cewa u have to run quick lady J na neman ki a falon ta cikin gaggawa
Zaira Tace ok toh,tana tahowa sai dataji kamar kirjinta zai fashe..
tsaban tsoro da fargaba bata iya cewa komai ba ta bita abaya har suka isa palourn lady J
Suna shigowa shi ta fara hangowa,a sadade take tafiya tanajin kamar ana sassaqe ta she was seriously falling for his furious gestures duk dama tasan bada ita hala yake fushin ba
For the first time eva yau taga wata kawataccen murmushi a fiskan hanadi,kusa da maman ta ana wani yagalgalata kamar yar baby,tana kaunar Mahaifiyar tan sosai,wannan yanayi nasu najin dadi ko amafarki akace xata gani bazata taba yarda ba,kuma bata san tun zaman ta anan take kawo sukar ta ba,har yau burin ta baifi a kore zaira ta samu dama ta tura bingel site dinsa ba
Lady j kuwa tasan hakan zaiyi wuya dan ita kadai tasan wahalar shawo kan nashwan da suke kan sha har yau,da wuya in ya sake amincewa in aka kore wannan din ma maybe har abadaan dena kenan Ahakan ma aganinta saar shi kawai sukaci.
Da cahn abaya dake akwai sauran yaranta akansa cewa yake bazaiyi abu ba kuma ta zaune kenan har Abada duk rintsi baiya hakura bare ya sauraresu
Sai da liya ta rusuna tace ma lady j gata nan kafin ma ya dago kansa ya kalle su,atake zaira ta ga ya asassa daure fuskan sa ya kara fushin sa akan nada kamar wani mayunwancin zaki
a miskilance Ya kau da kansa gefe
Itama Saurin dauke kai tayi ta rusuna cikin sanyin jiki da ladabi tace ina kwana maam, lady jazmine?
Lady j Ta kwakwalo murmushin dole tace zairah ko?
Zaira Tayi sauran gyada kai tace yes madam
Tace
Tashi ki tsaya anan.
Nan Sai ta sallami liya itakuma zaira ta tashi tsaye agaban su duka daga gefe kanta na a kasa kamar asalin baiwa.
Wani shiru wajen ya dauka Tanajin lady J tana bayani Sai da tafara bashi hakuri ma tukun sannan officialy and properly tace masa sunan yarinyar ZAIRAH itace zata dinga kulawa dakaii for the main time..
Atake dai Bai ce uffan ba Tsaban yadda kirjin zairah yake bugu batasan sanda ya amsa din ba Ji kawai tayi lady J ta saka masa albarka Ta kuma juyo ta jaddada mata Dokokin aikinta agaban sa agaban hanadi.
Zaira Tace insha Allah duk xanyi..
Nan take ta sallame ta ta koma site dinta ta tana sauke ajiyan zuciya ..
Nashwan ya mike tsaye kamar zai bar wajen lady j ta zuga hanadi da ido akan tayi saurin taro sa
Tana wani kallon sa tace"honey Ina kuma zakaje?Ganin ya hada rai bai kula su duka ba yasa lady jasmine tasa fuskar rubber ta amshe maganan
Tace haba nashwan son,kayi hakuri mana.. bagashi magana harya kare ba,I think angama maganan maid oficially ryt?Kuma Nasan baka sontan amma i said sorry aiko..
Hanadi ma ta marairaice murya tace Please nash
Dont be offended
Is for ur own good.
No need to feel offended
Ya wani juyo da gwala gwalan idanunshi yace
Ohh was i meant to be offended?
Hanadi tace noo no
Tana kokarin tashi ta iso gaban sa
Tarar numfashinta yai tun kafin ta dora wata kalmar "yace the only thing that is offending ne ryt now is ur face..matsa min anan karna tattaka ki
Atake sai ran mahaifiyarta ya baci
A duniya in ba itace dakanta zata yi ma hanadi tsawa ba to sam bata son wani ya kushe ta koda kuwa ubanta mayor ne dakan sa.
Ta mike tsaye cikin sigar masa fada irin zata rama ma yartan nan..
'Tace"a'a meye haka? u know whats funy nashwan,ya kalleta kamar zai shaketa.. tace mashi UR LIFE..baka da seti kwata kwata,whats all this? agaban kowa fa ka amsa ka amince da aikin nan,amma u still upset? ur life is a pure comedy.
Yace yes my life is funny,a comedy nd thanks lady jasmine it all because ure in it..
Xatayi magana da bacin rai ya dakatar da ita da nashi bacin ran
Nace bana son yarinya kin nace min nace bazan zauna da katuwar budurwa a site dina wai tana man aiki ba..lpyarki?
Hanadi sam bataji dadin yadda yake maganan ba
Itama ladyn sai Tabata rai sosai Tace koma mene nidai angama magana kuma ban so naji komai
Yace ohhh haka kika ce ko?
Boldy ta dago Tace yes..Dan shiru yayi sannan yace
Ok but duk abunda nayi mata kisani kekika jawo,ta tsorata da kalman nan nasa amma tasan ai duk tsiya bazai yi kisa ba to who cares inma yayi,dama talaka ai wahallale ne zai jure kunci da bakin azaba,toh ya kashe yarinyar mana in yana so..
Yana barin wajen hanadi tabiyo bayan sa,har dakin sa suka isa tare amma baiko kalleta ba har ya nemi waje bakin gadon sa ya zauna
Yayi shuru
Gaban sa ta karaso Ta wani susuce ta kwantar da murya
Tana fara xuba farrr ya daga kansa sama har saida tagaji."Nash,Honey please calm down mana,ni bana son fushi haka nan kasan wani abu kuwa?Nima wallhy banason ta duk mumy ce ta nannace wai sai wannan yarinyar yayi maka aiki
Ni banma yarda da ita ba wallhy,isnt she looking bitchy?nide bana son akawo mana karuwai a gidan nan,but u dont have to worry at all..ai nasa ana lura da aikinta sosai inta maka wani abu just let me knw kagama se musan yadda za'ayi a koratan ko?
Kamar saukar ruwan sama farr farrr haka tayi ta gade fade har tagama surutunta ta dauke sai yayi kamar baima jita ba
Hannun sa ta riko tadan jijjigashi cike da matsuwa tace
"Nashwan?magana fa nake maka
Kamin shiru