Sashe 151
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai a Washe gari dataga kamar ba samun kanshi xatayi ba ta nemi waje ta zauna ta fara bubbude kayan duka ta tuntudasu akan gadon sun wayanda taga suna da yawa ba laifi ga uban kyau gasu gwanin sha'awa sai dai kaf dinsu irin wayanda bata taba sawa bane arayuwar ta zaira ta dade tana jujjuyasu tanai masu kallon kayan shan iska dana bacci while a zahiri ita kanta tasan ba haka bane yawanci Gowns ne yan pingel daidai gwiwa,ko sharara masu hannun shimi wasu ma basu samu darajar sakaya hannun ba,da bomb shots irin damammun nan wanda tasan babu tantama duwuwanta kawai zasu iya rufewa
wasu na jeans ne wasu na cotton material wanda acikin su ne zakaga surkin kaloli masu dauke hankli dan most of wat he do oder are white or black saidai in kayan daga kamfanin shi ya fito,dan kadan aka saka mata tank tops da doguyen wandona sai yar coporetes wear na hipup skirts suits da kala kalan jakuna da takalman su,jeweller box shima tagani acike tam da kayan dankunne agogo da awarwaro,ga manne da manyan round earings ga ribbons iya inda taga zata iya amfaninsu,
sabbin inner wear dayay musu oder ne kawai Allah baisa ta gani ba dake ahade da nashi ne kuma komi nasu iri daya ya siya tana bacci jiya daya shigo shidakansa ya ajiye musu shi A wardrobe da safe datayi arangama dasu ma tsoron sake tabawa takeyi dan bakaramin kunyar sa ta faraji ba kuma,haka yauma tayi ta fama da kadaici wani bin taganshi yana shan magani ta tayashi kawo ruwa wani bin kuma bata sanin ina ya shiga,xaira harta fara gajiya da bugun xuciyar nan nata tunda tasan shi waye ne tafara jin sonshi,da bukatar sa..she wish wancan lokacin ne dayake bacci tare da ita a kirjinsa,
Dat intense feeling na son kasancewa dashi shiyake ta shigarta a hnkli yana dada birkita mata tunani musamman ma in sukayi ido biyu dashi...
A rana na uku nashwan ya farka da safe kamar baijin dadin jikinshi dan baije ko ina ba yana makale acikin bargon,anan ta bashi shayi yasha yayi wanke ta tayashi goge jikinshi ta shafa mai mai tana dubasa time to time in yana bacci. karshenta a tare sukaci wunin ranan awaje guda yana kwance yana latsa waya tana gefensa tanai masa komi har can dare bayan magrib daya bingire mata da bacci
Babban bahon Wanka ta fada ta goge kanta da sabulan su masu shegen qamshin dadi,komi na gidan burgeta yakeyi cos evrthing look so fairy nd romantic.
Har inta rufe idanunta imagnin su kawai takeyi anan,dan bahon irin babban nan ne mai dauke da wasu kafuran candle lamps,ga irin romantic red flowers din nan dake bin bango suna zazagowa kasa harta inda mutum zaina saka kafafunshi zakama iya kashe wutar toilet din baki daya ka kabar candle light,taga yadda jikinta yake wani turirin ruwan dumi mai balain qamshi da dadi tanajin kamar ta rufe ido ta bude taga har mixed feelings din dake shiga tsakaninta da mijinta ya wanye
Kuma Bazata iya boye ma kanta gaskiya ba har yanxu she can fully admit dat she is still shy nd scared of him har can cikin ranta,duk abunda ya faru tsakanin su da sukayi fada tamishi saitaga kamar ba ita bace tayi hakan,
Dama can ance maxa ba kunya suke dashi ba she is not amazed dan ya tattaba jikinta har yaso yy ma farjinta illa,ita fa daurewa kawai takeyi..
Da kuma wannan sonshin dayake so ya shige ta sosai.
Har yanxu bata amince da cewa xuciyarta tuntuni ya kamu da son nashwan wamako ba amma she can admit it cewa tajin balain tausayinshi musamman dayayi mata kuka,ya kuma nemeta ya gaya mata asalin sirrin rayuwarshi,now dat she know he is her man na asali ji take bazata iya jira jinin cikinsu shima yasan da hakan ba,
Ruwan ta deba a hannunta tana sakewa kan fatarta yana qanrowa wani lumshe idanunta tai ta kullesu gam ta dulmuya cikin tunaninshi,daga nan ta bingire cikin daring tots din nan mata thinking of wat she gonna do to him,tafi awa tana fantazing dinshi,daga tayi malala ta aje kanta anan sai ta ja ajiyan zuciya tana me boye fuskarta cikin ruwa wani munafukin murmushi ke fadada kasuswan fuskanta frm d wau she looks Y'all knw dat abunda ke wanxuwa a brain dinta is devil witou panty advice.
Can ta bude lumsashun idanunta tana kan murmushin ta shiga tsantsane ruwan bath din after ta dauraye jikinta,
Sauke dogayen farren sawunta kasa kan carpet din takawarsu tayi flowers din dake kasa fa suke tabata suka sa ta dan lumshe idanunta tsaban tsansi da laushin fatar nata har wani bacci bacci tafaraji.
Sai dai Bacci ayau gani take kamar bazata iyashi bama,
Out of all she discuss with her brain,hanadi Aseem was d first person she wanna get back ita datace zata aureshi,ta mulkeshi, zata yi iko dashi sannan sai yadda taga dama zatayi da rayuwarshi.
Wani jan ajiyan zuciya tayi sannan taja numfashinta sama tafice daga bathrum din tare da amsar maganan ayanayin fuskarta
[12/21, 8:28 PM] Pretty KITTEN: *75*
Cikin nitsuwa Ta fito har cikin tsakiyar dakin daure da dan towel dinta a kirjinta duk jikinta na diga digan damshin ruwa da sassanyar sabulan data gama amfani dasu dan karamin towel da ta daura akanta danya tsantsane mata suman kantan shima bai wani kama ba kana arangama da fuskarta zakaga yadda tsillin jikakken sumanta ya barbaje a fuska da gadon bayanta ya kakkaryo a kafadunta ya kwanta lif Dakin shiru da alaman har yanzu bai farkaba
kallo daya tamai ganin yanata juyi yasa ta dauke kanta ta wuce gaban clif ko xata same abunda zata sa jikinta tabar jin sanyi dan da alaman sanyin acn ne yake affecting dinshi shima,Zaira ta jawo bathtrobe fari kal xata sakaya a jikinta taji karar wani abu daga bayanta kamar na faduwa tana juyowa taci karo da pillown sa daya rikito akasa sai taga nashwan din shima ya gama kwaiye jikinshi yanata bari barin sanyi idanunshi a lumshe,xuwan gaggawa tayi tana tahowa gareshi at sametime tana sakala robe din tana zare towel din data daura ta ciki dan itama sanyi sanyin tafaraji Tana tumbekshi daga jikin trobe din ta yardashi akasa xaunawa bakin gadon tay da niyyar gyara masa yanayin kwanciyarsa kafin sai ta lullubeshi.
Kanshi ta tallafo ta dorashi akan wani pillown qamshinta gaba daya ya shiga cika mai kwaklwa da hanci ya rasa ta inda zai bude sauyayyun idanunsa ya kalleta rankwafoshi take shirin yi abunka da wanda ya fika karfi taji bata iyawa,to ko hannunshi batagama janye ba towel din kanta ya zame kasa yatafi garinsu dan motsi kadan tayi shiknsa bathtrobe din kwaye yayi ya barmata cinyarta awaje ba shiri taji hannunshi yakai gun,a tsorace ta dago ta kalleshi ganin har ya bude idanunshi da suka sauya kala ya kafe ta dasu, Wata muguwar sha'awar ta yakeji me karfi gaba daya idanun sa sunyi sanyi,zaira tana shirin mikewa tsaye ya rigata mikewar jitayi har ya jawota ta fada jikinshi,babu shiri ya kwaye robe din gaba daya ya rinka shafata mata cinyoyi kamar wanda ya samu bayan teddy bear kukan data fara mashi yasa da kyar ya iya maida mata robe din ta ya rufe mata cinyarta kirif dan bakaramin tsorata yaga tayi ba, sosai ta fara tuna ranar daya mata wancan abun ta tuna yadda yay kaca kaca da kofar farjinta da yadda ya shamata wajen kamar tabbabe shikuwa wani irin zakuwa da damuwar ganin ta a hakan shiya yake so yasa sa agaba,xaira ta lumshe idanunta tana matse hawaye ya tarkato gaba daya a hannunsa
ya koma kan kujera ya jawo ta jikin sa yana shahshafa ta sosai,wata irin runguma me dadi yayi mata har sanda ya ga tayi lamo ajikin sa sannan ya qamsu da samowar kwanciyar hanklin ta,yace wife akwai abunda yake damunki ne..?bata amsa ba ta rufe idanunta da tafin hannunta,kallon ta ahakan yy ya sauke murmushi data fito cikin ajiyan xuciya can ta kyabe fuskanta cikin dauriya tace "ya jiki?...yanata kallon ta irin ai kinsani kuma sosai ta fahimci irin kallon dayake matan
Sunkuyr da kai tayi tafara kicin kicin kamar zata zamo yace hey,yau ba hira zamuyi ba?"ai baki nuna min ciwon ranan nagani ba ma, ko harya warke?da wayo tadan kalleshi taga yanata kallon cinyarta kamar da ta wajen yake maganan,ta dada tamke idanunta taki ta amshi ba,shiru yay na dan wani lokaci da ita ajikinshin yanajin saukar numfashin ta dake saukowa cikin sauri da fargaba.."Zaira,,.ya kira sunanta yana me kwace hannuntan daga fuskarta danta kalleshi anan ma sunkuyar da kanta tayi tanajin sa yace "wife,i wanna thank u for coming here with me..i wont force anything on u i promise,...in akwai wata matsala karki boyemin knji ta girgixa kanta da sauri alaman a'a sanda ya danja ya kuma tambyarta abt her wounded vagina shidai yasa ahakan suka rabu,he daubts if she can really take care of her self well nd alone duk dama baiga wani alaman akwai wata matsalar ba,but d fact dat basa ma tuna inda suka fito yasa suke ganin kamar komi ya farune a mafarki
Cike da damuwa a muryansa yace ko Zaki nuna min,,zaira tana so ta gaya masa ta warke amma sai taji gaba daya bata da caurage dinyin wani bayani,ahalin yanzu itama bazata iya tuno da yadda akayi ta warken ba thy rembr nothing that happen a wancan kauyen babu kalar wayon da baiyi mata ba amma sam taki budan baki ta amsashi tsinannen kunyar yin maganan ma takeji amma taga shiko ajikinsa baima jin kunyarta
,daga haka ya direta a kafarsa ya tashi ya shiga bathrum bai wani dade ba ya fito samu yay harta saka kaya tabi lpyar gado ta kwanta..
Wani kallo yabita dashi sannan ya Kyabe bakinshi yay gaba yana kimtsa kansa yana satar kallonta da gefen idanunshi,mai mai qamshi ya dauko ya shasshafa a Ko ina ya kwalwale ya dau neat jallabiyar sa baka yasa ya feshe ko inanshi da turaruka masu sanyin qamshi da dadi
Ganin yadda tayi dressing in full ya dada bashi karfin giwar sata aiwatar da alwala dansu gabatar da nafillar da zai sadasu da albarkan cikin aurensu..