← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 176

Sashe 72

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Atleast yanxu tana da tabbacin nan da watanni uku zuwa hudu zata gama biyan duk wani medical bills da kudin albashin ta,
Shp shap ta dora kunun tsamiya da saucy indomie taci ta kuma wanke tukunyar da duk abunsa tayi using sannan ta nufi room din nashwan ta cire bedsheet din dake kan fankacecen gadonshi ta sauya shi da wani soft
millenium cotton white beding, 100% wool ne irin fari katttt mai dan uban laushi da nauyin nan, tsaban cikar foam din su duvet din sede ya dan kara ma gadon tsayi,it has lot of multicolor trow pillows,pper red,bold pink,orange,yellow da sky blue sudai ba girma suke dashi ba amma sun balain kawata gadon yayi fessss gwanin shaawa tamkar acinye sa,bathrum toilet,ko ina tabi ta goge ta musu feshin qamshi..

Sanin cewa bata da wani aikin bayan wannan yasa tayi sauri ta dawo nata dakin,ta turo kofa tana shiga ta wuce ta yi wanka mai kyau,tashafa mai bayan nan bata kuma goga ma fuskarta komi ba ta maida unifom dinta da hijabin ta ta nufo bakin gate inda ta iske daniel azaune
Tace mashi ta shirya suje yakaita asibitin,Cikin sanyin yanayi take maganan kamar wacce bata da lpya cos Ta gama lura kusan kowani namiji a gidan da can southsong Allah Allah suke ta bada kai afara shigemata,ita ji take kamar sam bata da lokacin knta ma bare na wani abota

Batare da bata lokaci ta bude masa gate ya fito da motar waje,sanda ta gama rufewa sannan ta dawo ta shiga gidan gba ya kaita asibitin..
Suna shiga yakaita wajen hod,bata wani samu kulawar mutunci ba,tambayoyi sosai aka mata tamkar ba'a yarda da karyan daniel din ba,bazai wuce shiru shirun ta yasa suka ma kyale maganan ba,aiki ne sosai aka buda mata,yau ita zata deba kuma ta kwashe,babu me tayata almost 2 hefty card room tayi arranging batare da wani abu ya dameta ba,dan yau taci abinci tayi wanka kuma alhamdullh tsakanin ta da nashwan da sauki
Babu abunda ya gajiyar da ita yau face tunanin halin da mamar ta take ciki,tun a mota ta fidda wayar ta ta nemi doctor its still d same labari,se tuni akan maganan kudi,so by 6pm suka dawo gidan ta shigo ciki,kirjin ta ne ya wani irin bugawa jin karar tv ta a kasa tana lekawa taci karo da bayan mutum a zaune yanata daddana wayar sa,yau kuma kalar iphone dinsa pink ce,ya rike a hannun sa itama da tambarin BMF tana wal wal baya,gaba daya kalar wayar da logon sai ya saje da puss pink sweat pant dinshi da wata black versace tshirt dayasa,ta kama masa kirji ta mugun fallasa cikar zatin sa na namiji,,.bakar booth din parco rabanne me kawace da pink ropetie ya dora kafafunwan nashi duka biyu akan cushion ya dukunkune kansa waje guda looking like A typical spoit brat.

Gaba daya hanklin sa da lurar sa na kan wayar sa

Wani sunkuyar da kanta tayi cikin sauri,sauri ta sauko kasa dan ta gaishe sa duk dama tasan ba amsa zata samu ba.
.
Cikin sanyi da qasaita tayi sallama cikin falon,ya dau minti na goma yana shiru tsaban yadda dadin sautin muryan ta ya wani ratsa shi har kwakwlwa,wani kallo yajefa mata wanda ya sanyata sadda kanta qasa,take jikinta yayi sanyi,nadamar sanin cewa ta yaudaresa duk ya baibayeta,kwarjininisa kadai ya ladabtar da ita,cikin girmamawa ta isa gaban cushion din daya zauna gami da lanqwashe qafafunta ajjiyan zuciya tyi sannan ta maida hankalinta gareshi,"
Salam alaikum Ure welcome back sir,
Allah yasa ka dawo lpya,no answer for a minute kamar bazai kalleta ba yace can ya nitsu cikin sanyin murya yace"
Evrything good?
Sai Ta gyada kai a hankli ta kuma ce yes sir,wani shirun ya kuma yi tanajin kamar ta tashi ta tafi, tsaban yadda dataga yanata kallonta'"can taji yace"pan cake nd juice"Atake ta mike tsaye tace done sir,ta kama hanya cikin sauri tana haurawa ta kitchen,a duk yadda ya hana idanun sa bin bayanta da kallo saida yaci tura,not the beauty part,jikin shi ne ya bashi kamar yarinyar bata
Cikin hayyacin ta,can kuma yaja tsaki ya hade ransa tam tam yana famar maganan zuci"Mswww Allah ma ya tsine ma shedanin dayake so yasani jin tausayin ta,i knw these kind of girls,she wanna use her innocence to seduce me,tirrr Allah ya tsare wallhy nafi karfim shedanancin mace.
Yana tattauna,, hakan yan matan sa guda biyu su suka fado aransa.."
hanadi and nala"..murmushi
Yayi sannan ya ja mummunan tsaki
Aranshi yace Yadda rayuwana yake tamkar wasan kwaikwayo haka na dauki shirmen su,

Love is not meant for me, ko dama akwai wacce zata so ni in sota to ba anan duniyar take ba.

Ko kadan bai taba jin son wata acikin su ba gwara ma nala khalepa,bazai yi karya ba yana iya taba jikin ta in sha'awar yin sex din yafi karfin sa,sede abun nasu bai wuce lip suck,smooches, in har yayi ta da nisa shine inya tattaba nonowarta ya mammatsu acikin riga,amma bai taba kwatanta yin abu makamncin haka da hanadi ba,itama din tana saka kayar dake iya mugun daga masa hanklin, kuma tana hankare da inda take shafawa in haukar abunta ya taso,but he neva play along sede ma a karshe ya sakata kuka..itade ta barshi a matsayin yana tureta ne sabida dangantakn su da kunyar iyayen su
Aransa kuma gani yake har abada ya fi karfin ya taba jikin ta,besides bata taba burge sa tunda yake,he is just with her sabida nacin tsiyarta.

Tabe baki yayi ya jawo kwalin olive dake gefe dashi,ya deba daddaya yana jefawa abakin sa cike da tunanin me zaiyi nan gaba yana taunansa a hnkli.

15 mint later zaira ta dawo palon dauke da tray da plate din cinnamon pancake da cocunut juice tana ajiyewa bai ce mata komi ba ya sallameta,within few minute ya cinye kafin ma ta dawo tattara kayan ta samu wayam har yayi waje..

Parking motarsa daniel yayi a parking lot din wani babban club kusa da wata jahilar mota lincon subaru kalar ma zak irin nasa, baima san sun isoba sabida wayarshi dayake daddannawa har ya sauya shigarsa yana sanye dawata buttoned shirt mai bold strip na catier orange and black kuma color ne dayamai kyau banawasaba, yana sanye dawani Black albert rovelli trouser kafafunshi sanye da wani black boot na dick nd jones, yasaka facing cap ne sabida boye kansa dayake yi sai wani hadadden kamshin versece eros yakeyi kaman ka lashe kamshin tsabagen dadinshi,

budemai kofan motar da akayi yasa ya dago kai ya kalli daniel din dake jiransa ya sauko, saukowa yayi ahankali ya zuba hanunshi a aljihu yay gaba yana taku daidai yana wani jan hancin shi arigime kamar ya mace,rufe motar daniel yayi yabi bayanshi da sauri, juyowa yayi fuskarshi adaure jin karan takalmin sa a daf da daf wani irin haushin sa yakeji yanda yake binshi dinan kaman wani karamin yaro.

ahankali cikin soft voice dinshi dan baison yamusa ihu ya janyo attention din mutane yace "daniel... wait for me in the car, give me some break ok" daniel baima amsa ba yawuce yay ciki cikin fushi sosai

Yana shiga ciki ya haura vvip deen a can sama Zaune yake akan daya daga cikin kujerun platinum table dake cikin wajen wanda aka jerasu mussaman sabida manyan gayu masu ji da kudi,kuma isassu, non alcoholic st laurents wine mai sanyi waiter ya zubamai a wine glass kasancewar dama can sunsan shi bayashan alcohol no matter what

Suna zaunen su saiga Abhay ya shigo da wata arabian beauty taci uwar heel da mini short skirt,gefen nashwan kuma wasu maza ne hadaddu guda biyu wanda suke friends dinshi tare sukai school a europe daya daga cikin sune mai suna Aaahil yace "nash wai kai bazaka je ka dubo yarinyar kaba?
yanzu more than a month kenan tana kirana tana gayan min baka ma daukar wayarta"
whats wrong with u man?" jan tsaki yayi tareda kara relaxing ajikin kujeran dayake kai yanabin sautin wakan dake tashi a club din na Drake da rihanna "work", dariya su biyun sukayi banda Abhay shi daya da yawani lumshe ido
Ya kwanta akan kirjin babe din yanai ma nashwan kallon kai banxa ne

dayan ne mai suna Ashraf yace "yo wai tayaya ma zaka cigaba da zama ahaka to kayi aure mana" sai a lokacin yadan yi murmushi kadan kafin yawani tabe baki yana girgiza kai yace "human being will neva relax,mesa wai baza a taba hirar maza ba sena mata?...u guyss r damn whores...,wani dariya aka fashe da shi, shikam baiyi dariyar ba ya kalle abhay"kai ina wancan yaron?abhay yace wa? Ya banka masa harara"ur police man bro mana
,abhay yadago kansa,nima tuntuni nake neman sa awaya yaqi ya daga,he had an argument with that piece of trash nail khaleepa,amma yace min komi normal he just threaten d poor guy.

Nashwan ya gyara zaman sa,"meya hada su?abhay yace dnt knw..bayan nan nima ji nayi kamar nasa akamomin shi,ai yau da abhi ya kusan harbinshi da bindiga tsorata yyi harda kuka fa wai bayason ya mutu ..damn dat guy,,,he's just n Asshole,yadan ban tausayi.... dariya sukahau yi dukan su Ashraf yace "shege Abhi mugun iche, ya juya ya kalle abhay kaikuma ashedai kana da tausayi" da sauri nashwan ya kallesu duka kafin ya murtuke fuska yace "guys guys pls banson iskanci adena hirar nan yace "ni, ni, me fa? God forbid karma yaji ajikin sa ya isa ayi maganan sa awani wajje, Allah ma ya kyauta"

toh wat abt his sis?Aahil ya tambaya
Cikin son yaji,boldy
Nash yace ishe is not my type infact tamamin kadan as...baima karasa ba suka fashe da dariya..dama baisan me zaice bama se kawai yaja tsakai yayi musu shiru..
Chapter 72 · 0% Book details