Sashe 86
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaira ta turo kofar ta shigo,"sir u call for me?azafafe ya mike cikin masifa
What is this?
Ya mata nuni da cupin daya yasar daxu,"a dan rude ta kalli wajen..nace meye wannan?zairah tace"Ur Tea sir..dauke girar sa sama yayi Yace ohh my tea?Wannan ne shayi na?zaki kasheni ko?...nd u used my cubes?with whose permision
Uban waye yace miki kisaka min sugar a shayi?who ask u to open my cubes?..zairah ta kalle inda yake nunawar dan bakaramin rudewa tayi ba dataga kwalin sugar akasa kuma a bude,tayi sauri ta rusuna kasa kamar tana kokrin tuna wani abu
Sir kayi hakuri
Sir wallhy ban saka maka sugar ba
I swear to u bansaba
cikeda jin haushi Yace cmn
Shut ur trash...
Ki kace baki sakamin sugar bako?oya Comon take it nd drink it Ya nuna mata sauran tea din a jug "In har kikaji sugar aciki in miki meye sunkuyar da kanta tayi shiru tana dan jajjan yatsun ta yanata kallon tsoratcen yanayin fuskan nata mai kyau da haske,saiya lumshe idanun sa cikin magana nace in akwai sugar in miki Me?...tace sir nifa ban saka ba Hawaye ne sukayi droping tayi saurin sharewa,baiya ko kiftawa ya shiga kallon shagwabarta mai mugun tafiyar da imanin shi can ya cusa hannun sa duka biyu a acikin aljihun wandon sa yabita da kallon gefen ido rasa mema zaiyi mata yay..."Ok Take it..Zairah ta rasa meke mata dadi can dai ta dau cup ta xuba kadan takai baki dan kadan ta kurba tsaban yawan sugar yasa ta runtse idanun ta,sauke cup din tayi a hakli ta masa kallo daya ta sunkuyar da kanta zatafara i i na
Ya tsareta"Baki saka sugar bako?
Ta matsa labban ta idanuntane suka cicciko da alaman zata sake sauke hawaye tace"sir ,.
Wani tsawa ya daka mata dan kokadan bai bukatr ganin hawayen tan"would take it outside and leave me alone? Ko so kike saina fasa miki kai?get me fresh tea nd do not waste my time .moron..
"Cikin sauri da barin jiki ta mike tsaye tana yes sir,tana kokawa da kafafun ta dake harhadewa tsaban kallon dayake mata Kamar ranta zai cire..
Sosai ta firgita ta sukurkuce ta taho ta tattara tea set din tayi waje,Tsaban sauri tafiya take Kamar wacce zata kife kanta akasa kasa yake gaba daya batama kallon gabanta Dai dai ta sharo kwana zata dau hanyar kitchen
Taji ta gif akasa bayan ta buge abu mai karfi,wani uban firgita tayi hannun ta tuni ya subuce ta saki tray din fas-fas kake jin karar tarwatsawan tea set din duka akasa, wani zafi taji a goshin ta tamkar wanda taci uban karo da tipper cikin lumshe idanun cikin azaba sai can ta shiga mulmulawa ganin ta dawo hayyacinta yasa ta juya idonun ta gefe
wani halittar mutum mai kyau tagani agaban ta ta mike tsaye cikin yanayin razana tana harsashen ko dashi din sukaci karo ko dai kawai tunani ne,a kwance yake mashak akasa ya wani kufe fuskan sa a kasan yayi shiru baya motsi kamar wanda ya suma dada matsowa tayi tana lekawa a hankli kodan taga fuskan waye dan daga yanayin surar jikin sa taga alamar kamar bata taba ganin sa...
A hankli ta rusuna daf dashi, Hannun ta ta kai Kamar Zata dan dafa shi duk jikin ta ya fara rawa Cikin dauriya ta dafa kafadarsa ta saki siririyar sautin muryanta mai sanyi sosai"Sir..sir...sirr?are u ok?..ganin bai ma motsa ba sai ta danyi shiru ta kuresa da ido,aranta tanaji kamar ta cire tsoro taje ta gaya ma nashwan kar ace wani abu mummuna ta aikata But who is this ma tukuna?a xuciyarta tayi tambayar amma har a fili ya bayyana.
Can Ta mike kamar zata wuce ta koma sama sai ta koma dawowa ta rusana agaban sa da alamar tana so zata juyar da fuskar sa"..tana dora hannayen ta akan sa yayi wuf ya juyo ya zare mata idanunshi masu haske yana wani haki tamkar zai hadiyeta suna hade idanun su zairah ta firgice da gudu alamar zata tashi,wani girr taji tsantsin tea ya debata bata hankara ba tajita giff a jikinshi cikin wata iriyar tumbul garin cukuikuyan juna tana shirin zata fixge kanta tasake karo da goshin sa wani kara mai abun dariya suka tsala ma juna tana mulmula wajen shima yana mulmulawa.
Yace
"Ah'a ahhhhhh me aka gwadamin haka
Cike da jin zafin nata goshin tace "goshi"Ya kwalo idonsa waje kamar baiyadda ba Yace iyye?Kika bugamin goshi na da guduma?
Zairah tace dan Allah kayi hakuri
Bafa guduma bane
Fad..uwa ne..
Its my mistake sir im soryy,ta dan langwame murya
Yacigaba da mulmulawan yanata shushhh da bakin sa kamar abun yana masa mugunzafi sosai,can ya shiga zaro idanun sa waje yana kallon ta
Yanxu Katon goshin kin nan zaki gwada min?..kika bugamin katon goshin?wayace ki bugamin goshi...ehrr
Zairah tayi maza taja baya cos Yadda yake maganan wasnt too funy kamar ma zai mata tsawa nace Wannan wace irin mugunta ne?daga mutum yaxo gidan ku sai a buga masa katoton goshi,"ya sa hannu ya shafa kadan"
wayyo na shiggga uku,kiga harya kumbura sai
Ya jawo ta qarfi kusa dashi,ke xo nan inga naki goshin..sosai ta tsorata zuciyan ta na bugu,wani kare ma fusknta kallo yayi sannan ya tabe bakinsa ganin tai masa kyau dayawa,"
all these while wasa ma kawai yake mata Ya gama kalle goshin tan yana gyada kai"ohh nagane ki,so kike nayi katoton goshi irin naki .tace excuse me sir bana da katoton goshi fa,yace kina dashi..tace no sir am sory sir yace toh kice kinada katoton goshi Zaira ta masa shiru can Ya saketa yana cewa madam Goshious..ba zaki fada ba ko?kice
" katoton...
Goshi....na
Yace again
A hankli Tace katoton goshi na,and again?
A hnkli kamr zatayi kuka Tace Katon goshi,Just as she was abt to act emotional sai taga gayen ya wani fashe mata da dariya..nan ya sauke wata saukakken fuska yana kallon ta
"Hey hey karkiji tsoro nifa wasa nake miki,Xaira ta gwalo idanun ta irin what?Wani dariyar ya sake yi,tanata kallon sa da mamaki..ya kashe mata idanun sa data so cute ya dauke girar sa sama
"Amma dai kinsan kinada katoton goshi ko?Zairah tayi gyaran murya kadan tana taba goshin ta a hnkli tace uhum,bt I feel the same pain sir..sai yace ohh nima goshi irin naki kenan?Tay saurin girgixa mai kai alaman a'a, yace yes Tace no sir
Yace yess ma.
Harta budi baki zata
Yi magana saitaga ya kalle kasa inda ta zubar da dishes yace ok wai sauri kikeyi ne?To Bari na tayaki tattarawa,a hanxarce ta rusuna kamar zata riko hannun sa,sai kuma ta basar da sauri "Please no sir
Zanyi..Aiki na nane zanyi..Yayi kwafa yanata kallon aphron dinta
Yace Ai nasani
let me just help ok
Tace no sir...pls
Xanyi..thank you.
Duk da haka tana tattarawa yana tayata,"ta rasa meke mata dadi..
Bayan ta kwashe waje daya ta haura kitchen ta dauko moper da disposer,yana ganin tahowarta yaje xai karba ya karasa mata aikin amma haka taki fir ta sake mashi "sir please i will clean it its my job..yace nooooo
Ta langwame masa dan she is sure shi bako ne, duk tna sauri sauri ne kar nashwan yajisu ya fito yaga abunda ya faru,zaira Ta juya nan gayem yabita ta juya nan yabi,..
Tana aje disposern yasa hannu kamar zai dauka, tayi saurin kamawa ta rike"..sir..please..yace please ma..duka kowa ya rike bari guda gayen yanata surutu worst part yana kwaikwayom salon maganarta yace shidai lallai zaiyi aikin,da zaira Harta yanke hukuncin sakar mai mopper sai charaf taji saukar dirar sautin nashwan daga saman su yana tambaya
"What is all these shinanigans?
*Its 300 via acct 0152983148 mohd sule surayya GTB or contct 08060712446 to pay with MTN PIN.*
[11/20, 12:54 PM] Pretty KITTEN: *45..jealous anger..*
Bayan sun gama cin abincin Zairah tana kitchen tana chuku chukun yin wanke wanke daga bayanta sai taji buut da alamar mutum ya billo,ta juyo afakaice suka hade idanu da noor sanye da wata haddaiyar jallabiyar brown fuskarsa dauke da wata karamin yake tagaban ta ya zago yace"."Any special drink frm lovely zairah's kitchen?
murmushi ta masa a nitse tace yes sir..wara mata idanun shi yay da alamar irin bayason sunan sai batace masa uffan ba dai ta sunkuyar da kanta ta cigaba da abunda takeyi Yana ficewa ta bude fridge tafara hada wata hadaddiyr amaxing chapman drink ma noor khalil
Din Bayan mint goma ta kawo palo ta aje agabansa yace "thank you zairah" ta mike tsaye ta kalle nashwan dake zaman sa agefe yana danne danne a wayar sa tace
"Me za'a kawo maka sir? Wani hade ransa yay batare daya kalleta ba yace "water"
Atake Tace ok tayi maza juya ta tafi taje ta kawo ruwan har gaban sa a ladabce ta ajiye masa sannan ta juya zata tafi..
Ko taki daya baty ba Kamar daga sama taji ance hey
"Mutumiyar...
Wani gimm taji sai ta dakata jin muryan noor..
Tunma kan ta juyo nashwan yafarajin wani shock a xuciyar sa,tana mugunjin fargaban tama amsa bare ta juyo din
Noor yace Mutumiyar bazaki kalle ni bane?
Menene suna wannan drink din dan Allah?Isit african or english?its really amaxing muuuuah superb,ya sending mata flying kisss zaira taji Kamar zata nitse cikin kasa gawani dukan tara tara da kirjin ta yakeyi sanin cewa nashwan na jinsu,koshima noor sarai ya gane zairah tana mutuwar tsoron nashwan,dan ko ayanxun ya lura bakaramin hade ransa yayi yana shan ruwan ba,yadda ya bata rai zaka rantse da Allah madaci yake kurba ba ruwa ba
Noor Yace to kijje kawai zanxo miki hira tunda ba amsani zakiyi ba
...zaira taki ta amsa shin kamar wata xombie haka ta sabule jikinta ta bar wajen.
Tana bacewa Nashwan ya juyo da bacin rai a fuskar s ya aje cup dinsa gwaff souding really serious yace
'C'mom dude
U cant even help flirting with my maid?..yaushe kaxo har kafara bibiyar yar yarinya? To ni wallahy bana so