← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 176

Sashe 55

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ahakan ma iskan jiragen sama dake dirin tashi da wani sabon helicopter aouthsong daya sauko yanxu shiya birkita su

Within no time kowani mutum ya shiga jirgin sa da security aka fara watsewa.

Duk ribibin nan a
Sau daya zairah taga mas'ud ayayin da yake takawa abayan nashwan bayan ya fito,ashe shima jirginsa ne yaxo zai maidasa gida shidayan sa batare da wani ba,so bata ma sani ba sanda aka fara jansu a mota yake bata labarin ai oga ya rigada ya tafi

Haka kawai Taja tsuka aranta tadin ma takaici ya dada gutmsa mata dan aganin ta sunfi kowa cancanta da su isa gida cikin gaggawa bashi ba mas'ud yana ta mata bayanai Wani bin ma bajin sa take ba tsabar ta gaji ta galabaitu.

Sanda Nashwan ya isa gida da kusan awa biu masu kyau kafin nasu motocin sukaa shigo bata ma iya kula kowa ba ta wuce site dinta,agajiye tayi sallama ta turo kofa sai dai Kayan takaici kaca kaca ta same dakin nasu bingel ta hargitsa ko ina wajen ya dawo duk datti

Mayafinta ta cire da alamar babu kowa adakin ga wani uban kasa kasa akasar tiles tana takawa da alamar ma an cicci abinci ne an xubar gashi an wargaza mata drwars ko wanne anja shi an barsa a bude ba'a ko tura ba,

Tsaki tayi a wahale ta rage kayan jikin ta ta jawo babban hijabi ta dora akan towel sannan ta sace jiki taje kichen dinsa ta kunna tea maker tayi zallan lipton ta dumama cikin ta dantasan bayan wannan bazata samu wani abinci taci cikin sauri ba,ko rabin kofin batayi ba taji wani zufa yana kwaranyo mata bayan tagama shanyewa bata ko huta ba ta dau tsintsiya ta share dakin ta gyaragya komi ya koma wajen sa,nan tayi moping sama sama tasa room freshner ta kunna ac ta zubda dirtyn awaje
sannan ta dawo ta nufi bathrum tayi asalin wanka

Tafi minti talatin acikin ruwan yana sanyayata sannan ta fito daure da towel a kirjin ta tana dan dannawa can ta jawo atool ta xauna 2scnd tayi tana kallon kanta ganin inda tayi fayau se kuma ta basar,mai ta lakata ta goga a hannun ta takai fuskar ta to ko wani mutsikawar kirki batayi ba aka shiga kwankwasa mata kofa da karfi dan dolen ta ta dau hijabi ta sakaya sannan ta fito
"mas'ud tagani along with other house maids wayanda bata taba ganin su ba,sunyo gim kamar gunki hannun su dauke da gingima gingiman boxes din bata san mene aciki ba."yace oga yace yanxu yanxun nan ajera masa,tsaban ta gaji da kyar ta gyada kai tace ok,but gudun kar sauran maid din su ajiye mata kayan tayi jigilar debawa yasa tayi shap shap tasa kayan ta suluk babu wani kimtsi suka haura site dinsan tare dasu...

Wani katoton mega walk in closet mas'ud yabiya dasu altho itama takan shiga nan amma ba koyaushe ba

So manyan designer carton carton da hefty designer shoping bags daban daban sunfi kala sha biyar nan aka jera matasu akasa
Sannan dukn su suka tafi suka bata waje.

Da alama sabbin kaya ne da takalma za'a sake jera masa su

daddagewa tayi ta janye marfin heavy wall to wall scroll na closet dinsan har ya budu ya baje mata sosai,tsadaddun kaya da takalma ne ne kala kala hawa hawa daki daki se wanda idanun ka suka iya gani..

Batare da bata lokaci ba ta zabge na last month ta maida su wani shashen,ta dawo tayi zaman diris tana bubbude carton din tana fito da sabbin takalma uban su da kaftans kaftans da kananan kaya most espicially blazers da puff jacket,tin awajen bubbude packs din ma gabobin ta ya fara ciwo ga yunwa nacin ta sosai ita daya ta soma surutai tana bin kayan daya bayan daya tana jerasu
"Wannan uban kaya Har yaushe zai gama saka su?da alama wasu ma sabbi ne har yau kuma an mance dasu kenan har abada..

Wasa wasa bata tashi gamawa ba sai da agogo ya buga karar alarm batama kalle karfe nawa bane ta tattare sauran karfin ta wai zataje ta dafa masa abincin dare Ko ina shiru haka ta taka ta fito har kitchen dinsa a nitse ta turo kofar ta maida ta rufe a hankli kamar bata so asan ta shigo daga kanta da zatayi taga agogo na reading 8.30 kuma tasan daga zaran ya gauce shikenan tasan bazai ci ba kuma tasa hala ta kira jafa'i makanta kenan dan dole ne ta dafa abinci mai sauki bamai jan lokaci wajen dahuwa ba

One time ta bude drawar ta jawo ledan cus cus,naman kaza ta dauko tayi gutsil gutsil ta dora awuta da albasa da magi da tafrnuwa yana tafasuwa,a gurguje tayi choping enough albasa tafarnuwan green ppr da sauran kayan miya ta yayyanka kifiin ta manya manya ta wanke shi tass bayn naman ya daho yayi lugwi ta tsantsane ta fara soya kayan miya da mai da spices masu dadin gamshi,kafin kace anci minti goma simple cuscus dinta me jahilin dadi ya kimtsu,to dama takanyi varieties of drink ta aje a fridge dan haka wannan bai zame mata matsala ba tana gamawa tatattaro a tray tayo kasa dashi taci saa kuwa yana palon yana zaune yau ba kallon yake ba wayarsa ne kawai a hannun sa yana latsawa

Sallama tayi taji shiru bata dai san ko an amsa ta a kasar wuya ba amma sam bataji ba Dadda Qamshin kifin dake cikin abincin shiyake ta baxuwa yana aika sako ko wani lungu

nan Ta nufi dinning direct ta ajiye,kusan minti 20 tayi atsaye ganin bai sauko ba ta xuba a plate ta taho dashi gaban sa tun bata karaso ba Daga inda take ya mata kallon tara saura baima kalli abincin ba ya hade rai Yace what is this?

Tace ur food sir abincin ka ne
Bai sake kallon ta yacigaba da danna wayarsa.

Bayan minti biyar batare da ya dago ba very rudely yaja yar tsaki yace
"Tuwo nake so"
Duk da yunwa da gajiyar dake dawainya da ita bata fasa ba
Babu musu ta koma kitchen,cikin mintina kalilin ta shirya tuwon semo da miyar alayahu shima da kifi Tana xuwa dashi baiko kalle abincin ba yace ba wannan yake so ba
"Tuwon sakwara da miyan egusi yake so
Nan ma tayi rushing taje ta fara shiryawa har kusan tara da rabi sannan ta dawo dashi,still yace shi bayason miyan taje ta sake wani shi miyan kuka yake so..kuma bawai yama san abincin dayake fadan bane baima taba ganin wasu miyar daya ambata mata yanxu arayuwar sa ba
awayr sa yake ganin sunayensu iya ganin daman sa yake cankar sunan daya masa sai
Ya fada dan ya kureta,miyan kuka and what sir?
Yace tuwo cinkafa jikin ta a muce ta sake komawa ta sake yinshi thank god ta dawo ta samu ya wuce daki,seta ta bisa da abincin anan ma tayi tsayuwar mintina 10 sannan ya bada ixini ta shigo,..

AGaban sa ta ajiye abincin tsaban tagaji hartana wani sakakken huci
"Miyan kuka nd tuwon shinkafa sir
Babu laifi ya bubbude ya kalla,yana dago kai yace "i cant eat dis soup..jeki kawo egusin..ahh hujajan taje ta dauko tana gode ma Allah baice ma asake dafa wani abun ba..ta ajiye egusi soup tace
Its here sir..
Ya mata alaman yaji da kai

Immidietly ta sace jiki ta bar dakin ta nufi kitchen,dan abincin daya sa tayi ta jajjabawa ta yayumo tasa agaban ta akasa haka a floor iya wanda zata iya ci ta baje taci sosai sanda tayi zufa.

Daga nan bata san meyafaru ba wani bacci me nauyi ne ya dauketa akasa anan...
Is not free
ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446

[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: _29♡TAKAICIN WASU_
_the destiny untouched.._

_Is not free py 300 via 0152983148 mohd sule surayya gtb contact;08060712446._

29...girls

Karar zubewar tray akasan tile din kitchen din da tsanin karar kachauchau shiya tadata a mugun firgitace ta farka
Cikin mamaki Tanama tambayar kanta a ina ta kwana?Worst part tana daga dishi dishin idanun ta taci karo da Abhi abakin kofar kallo daya tamasa ta sauke kanta kasa sai taga kamar ya mata daban yau, complet uniform din police dinsa ne ajikin sa,ya masa das das he look too responsible har zaka iya rantsewa da Allah cewa mutumin kirki kake kallo agaban ba gasurkumin bunsurun mata mashayin giya ba.

Ya mitsike idanunshi
"Sorry i wake u up
"Kiyi hakuri..
Inata kokari kar hakan ya faru amma....seya dan ja numfashi looking at her straight tryn to sound believable
.

Kanta kawai ta girgiza alaman babu komai tayi saurin mikewa akasan da alaman zata fice

Did u spend the nite on the kitchen floor?

Kamar daga sama taji dirin maganan sa Ta juyo cikin girmama shi tace
A'a sir..dama na dan zauna ne se bacci ya kwashe ni yau da wuri na fito yin aiki,i mean earlier than usual
.
Ta karashe karyanta tana kallon kasa kamar dagaske tana dagowa kuwa taga fuskn sa dauke da wani irin murdadden murmushi he just nod his head amma baice mata uffan ba Ya dai bata alaman sanin cewa yasan
"karya tayi masa.

Tana barin wajen taje ta kimtsa shap shap kafin ta dawo
Abhi baya nan,tea ta fara hadawa takai
Tayi saurin kama aiyukan ta ta fito da breakfast datayi
Na wainar kwai da pancake,indian masala da brown irish meat balls mai sauce da stem stew wanda yaji kifi da tafarnuwa se tayi rolling garlic bread a foil paper....

Drink kuma ta jerasu yafi kala biyu bayan na kanti akwai fresh cocunut juice with fine green almond smoothie agefe shima yayi wani irin green
Yana turirin sanyi
Tana gama jejjerasu ta koma ta tsaya a gefe By 9am taji alamar ana shigowa part din,nashwan din ne ya fara shigowa sanye da adidas wear farare sol sai wani mutum me muguwar kama da Sir Abhi shima sanye da sport wears yake nashi baki da ja
Chapter 55 · 0% Book details