← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 135 OF 176

Sashe 135

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tsuguno tayi ta warware sa kaf taga gasashen namar kaza ce tana wani turiri an yayyakan su manya manya ko ince an rabasa gida hudu dayan ledan kuwa an tula musu drinks da yugots Sai wani madaidaicin rubber take awy dauke da zazzafan jollof rice da salad dan kadan asaman shi,abincin yanata qamshin soyayyen kifi tsaban yunwan dake cin cikinta atake ta bude abincin ta faraci,tana kaiwa bakinta cikin sauri sauri dan kadan tadanci sannan taji sauki sauki acikinta nan kafin ta tashi tana dube duben kayansawar ta na dazu,tana sakashi ya dada mata cas tayi rolling mayafinshi akanta ta fara gabatar da sallolin da ake binta,tana sallamewa ta juyo da kanta inda nashwan yake cikin yanayim kulawa tana dubasa
,ganin har yanxu baccin yake bai farka ba yasa ta cire kayan data sa din gaba daya ta maidashi gefe dan sunadan damun ta
towel din ta ara ta daura a kirjinta ta daga ita sai itanta bakomi ata kasanta,Mikewa agefe tayi ta jawo ledojin abincin taci iya cikinta ta koshi tayi dam Sannan ta samu kwarin gwiwar fita falon dake gidan,tana turo kofar taga ko ina haske ne Cushion ne kawai da babban centr tables dan babu kayan kallo anan,tabe baki kawai tayi ta wuce kitchen nan ma taga komi normal kamar ba a taba tabawa ba, komawa dakin tayi ta kwaso drink din duka da sauran abincin data ci ta rage ma nashwan ta xuba komai acikin fridge ta kunna fridge din tabarshi ahakan

Tana dawowa dakin tanemi waje tayi zugum abakin gadon tana kallon shi dan bakaramin shiru wajen ya dadayi ba,duk abunda ya afku ne ya shiga dawo mata da wanda akayishi acikin hayyacin ta da wanda ya gushe mata,all she knw is she is confused abt evrything,haryanxu gani take kamar dama can nail khalepa ne yake bibiyar rayuwansu da sharri shiyasa sir dinta yake kokarin kareta ai yace ma zai kaita wajen maman ta Gashi sanadiyarta har an harbeshi A hannu..

Gyara zama tayi akusa dashi tanata kallon wajen da akayi dressing din batare da tayi tunanin komai ba ta shiga sauke ajiyan xuciya tanajin tausayin shi da mamakin sa dan har ynxu bata gama amincewa da cewa sir nashwan ne yake kulata har haka ba danta fi kowa sanin halin walakacinsa.

Sai kuma Ta shiga tuna ranar daya rarrasheta ya kuma kwaco mata mamanta daga hannun doc sa'ad da jiya daya rabata da wancan mugun mutumin da yyi yunkurin kwace mata darajarta da kimarta a matsayin ta na ya mace dayau daya tare mata harbin bindiga

Wayannan ababe uku dayay mata har abada bazata mance dasu ba,,

agefen gadon tadan rangwafe kanta ta takure acan gefe Cikin tunanin zaman su da sukayi na dachan,aganin ta sosai ne ya muxguna mata,ga kuma jiga jigan alherin dataga ya mata a kwana biyun nan sai ta farajin rudanin yadda zata fassara halinshi Shin shi mugu ne ko mai hankli?..cikin wannan zazzafan muhawwara da brain dinta har wani bacci mai qarfi ya sunkuce ta,a bazata agefenshi ta lafe batare data shirya ma hakan ba...

Kusan Awa uku nashwan ya shara yana bacci Wani zazzafan zazzabi da ciwon ciki ne ya tashe sa, juyi yake yana jujjuya kayinsa cikin radadin zafin da hannun sa yake masa yasa yake ta kallon kansa a mafarkai kala kala masu ban tsoro

Bakaramin rawa jikin sa ya somayi ba,atake ya fara tsitta hawaye yana kiran sunan maman shi a hankli can ya kuma kwala ihun sunan mamanshin yana me kwace idanunsa daga mafarkin, a mugun firgice zaira ta farka tana me haurawa saman gadon da kyau hanklin ta a tashe,muryan ta ne ya fidda rawa tana so ta tabashi amma sai taji ta kasa tace..."sir?..sir r u ok?bai bude idanu ba sai firgice firgice yake wani irin kallo tabisa dashi kaman yaune rana tafarko data fara ganinsa awani hali gawani irin kamshin da yakeyi kaman zata shide tsabar dadin qamshin san dan Janyosa tayi da kyar dan ta gyara masa kansa ko zai dawo hayyacinsa saitaji har ya kamo ta ya rugumeta tsam ajikinshi,da sauri ta firgita tayi baya zata tashi daga jikinshin
cikin kukan fargaba dabata san da shi ba,nan tarike towel dinta gam gam a hnkli ya dan ware idanunsa yana ta kallon fuskarta so yake yaga kwayar idanunta amma sai taki kallonshi sam sam ahaka ya dinga matsowa kusa da ita har kukan nata ya tsagaita ta dawo hayyacin ta bai dai tabata ba,wani rawa rawa kafafunta yakeyi tanajin balain kunyar zaman ta agabansa da tawl din

Shikuwa Wani lumshe idanun sa yakeyi ganin ta ahakan da towl din, kafin ta farga har ya mike dayan hannunsa bazata ya jawota, ahankali yahade ta da jikinshi ya shimfidar da ita batare daya rabata da jikinshin zaira ji tayi kamar za'a yankata tanajin yadda kirjinta yake tsananta bugu,can ya dago fuskar ta yanata kallon fuskar cikin yanayin nuna kamar baiya cikin hayyacinshi
While he is so aware,aranshi kwata kwata baiji dadi da akayi ruining masa daren farkonsa da matarsa ba,Wani sunkuyar da kanta tayi tanajin kanta kamar ta nitse kasa dan kunya,wani karkame idanun ta tayi,agefenta ya dada kwantowa ya sata ajikinshin da kyau ya kwantar da kanta akirjinshi
dan ajiyar zuciya ya sauke kafin ya kamo hanunta da data dan dunkule ya warware matasu yanabi yana kallon yanda hannun ke fitar da gumi a hankali ya warware yatsunta ya saka damshin hannayen shi ciki ya hadesu waje guda sannan ya kwantar da yatsunan ta ya kaisu saitin bakin shi yabasu cold nd fervent kiss lips dinsa har na rawa rawa

Zaira tafarajin kamar zata fashe zuciyarta da kirjinta suna bugawa da sauri sauri

dayan hanunshin ya daura akan barin bayanta dake sarari yana dan shafawa kafin ya gangaro har kasa kan waist dinta ya manneta da jikinshi sosai,nan ya maida hanunsa kan wuyarta ya nata shafawa,dauke numfashin ta cak tayi tanajin kamar ana shirin yankata, shima tun daga sama har kasa yake shafe mata wajen kamar wani wanda yake comforting dinta, jin tayi mutuwar soja ajikinshi yasa yasauke ajiyan xuciya,dan dagata yayi sannan ya shiga zare sauran rigar sa ahankali zaira ta bude idanun ta cikin tsananin fargaba tana yatsine fuska kamar me sabon hauka bayanta yadan bubbuga yana limshe idon sa kamar baisan abunda yake ba tana kicin kicin tuni
Ya fado a gefen kunnen ta ya mannu da ita,wani nishi dukansu suka sake lips dinsa ya cusa a ramin kunnenta yana hura mata iskan bakinshi yayi mata"shushhhhhh"..
Jikin ta ne ya dau mummunan rawa Kiris ya rage ta sake masa fitsari wani abu taji yana tsikararta tundaga tsakar kanta har xuwa kafafun ta yana mata yawo yana kashe mata dukan gabobin jiki,ahankali yakara yin lamoo wani bacci tuni yay awon gaba da shi,ajiyan zuciya ta shiga saukewa tana zazzare idanun ta Kwace kanta tayi da kyar ta kwantar da shi akan pillown ta sake komawa can gefe dashi ta rakube,after like 1hr bude ido tayi cikin baccin tana jan zazzafan numfashi jin kamar zata tamai kuka dan da alamun baisan sanda ya shiga wasa da ita sosai ba, yahade jikinsu yana wani irin kissing din bayanta hannayen shi akan kirjinta yana matsawa yana wasa dasu sosai.
Ji take kamar ma ba towel din ajikinta kuka ta shiga yi ahankali tana fixga amma bai denaba har baccin yakara fizgarta shiko yafi awa daya yana kan abu daya daga baya shima baccin yay gaba dashi bayan yamata wani irin kyakyawan runguma bayan awa biyu suka tashi dikan su ita tafara tashi daga baccin ganin yanda take manne akan kirjinshi again hannayen ta da tagani akan wuyanshi yasa ta yunkura kadan zata tashi tsaye kasawa tayi sabida yanda hannayen shi biyu sukayi kwance ruff a gadon bayanta
wani iri iri takeji aranta kamar bata son abunda sukeyi

a hankali tasaki wani irin sassanyar kuka mai sanyi hawayenta da suka diga akan gefen wuyanshi ne yasa yabude ido, sake bude idon yay da kyau ya sauke su akan fuskarta..can kasan wuyarshi maganan ya fito yace wife kuka kuma ko jikin ne?zaira Tayi shiru abunta dan ita kam bata san mishi wata wife dinsa ba, wani janyota jikinshi yayi a tsorace ta farga ta kalleshi dan batama san in yatashi daga baccin a hayyacin sa yakeba

saukar da idanunta tayi kasa ganin yanda yake kallonta da dukkan nitsuwar sa, kwantar da kanta kirjinshi yay murya chan kasa na bacci yace"inkira a zo ta dubaki anan? Why are you crying again?kasa magana tayi saima kokarin tashi take yi daga jikinshin tana bobboye fuskarta sabida jin jikinta datayi babu komai sai taul din ya riga yasa tasake rushewa masa da uban kuka..Cike da mamakin ta da son fahimtar wani abu ya tsura mata idanun sa yana duba da new reactions din ta,can cikin ransa ya tabe bakinsa hmm yarinyar nan tana so tace bata amince ni mijinta bane ko? Wani limshe idanun sa yay ya koma kwance yay luff luff da idanunshi, shima zazzabin kecin sa sosai amma yake dannewa dan tsaban son ya kasance tare da ita daga nan wani bacci ne ya fixgeshi sai bai kara sanin ya akayi ba,so quick zaira ta kwace jikinta anashi ta sauka ta sauya daga towel din ta maida kayan aurenta riga da skirt din ta kumsa suman kanta waje guda,waje ta nema a kasa ta takure kanta tana hawayen rudani har baccin itama ya tafi da ita

Washe gari da safe zaira ta mirgino da zimman taganta akasa inda ta kwanta,sai ta kuma ganin kanta ajikin sa cikin nannauyan kasala ta shiga bude idanunta
Wani saukar dattijuwar nishin sa mai dumi taji a setin karar wuyar ta inda hakan yasa itama ta sake nishi mai zafi tana me dada lumshe idanunta cikin wani yanayi tana tuno da abunda ya faru jiyan

wani shiru tayi dan yadda taji ya mannu da ita ta bayan ta tasan baxata iya furta kalma guda bakin ta baiyi rawa ba....
Chapter 135 · 0% Book details