← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 172 OF 176

Sashe 172

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka rayuwarsu ta kasance Cikin zaira na 3 month ya fara fallasa musu kanshi ta fara laulayi amma ba mai tsanani ba,..
Nashwan tunda yasan zai zama baba shikenan kuma ya dawo dakanshi wani abu daban,da can takanyi musu dinner da wasu aiyukan da baifi a kirga ba amma tunda yasanda cikin nan ya dena barinta tana taba komi abinci da komi shiyake dafawa ya bata shida kansa zaiyi xcising din jikin ta,ko wani safiya yakan gwadata yaga lpyarta kuma baiya dadewa awaje zai dawo..

Bangaren iyayen su kuwa kowa nata nashi shirye shiryen ne,sabida yadda mayor yaketa zagon kasa da mutanen shi akan daga ya dawo za'a bude BMF ya basu tabbaci akan haka.

Wafiyya ma da mr mahdi suna can ne sunata nasu shirin ta yadda zata kawo karshen shi da muguntar sa ta hanyar da ya dace batare da ta tozarta alakar su ba,She was after Duk wani evidence da zai bada justice ma mutuwar mijinta da iyayen zaira da duk wani confession da zai masa talala.
She is also aware of shirye shiryensa dayakeyi ayanzu

Boss khalepa ma bai zauna ba ya bace nala har ta wake garau da uban dukiya agbanta bata san me zatayi dashi ba,tsafin sa ya riga ya gaya masa cewa wannan karon yana da babban cin nasara akan mayor dan haka ya shirya sosai sabida kar wannan damar ta wuceshi.

Yau sassafe xaira ta tashi da amai da laulayi sosai haka ta dinga masa shagwaba da bori akan ita lallai abincin wafiyya take so yau xata ci,tun sassafen nan ya fita yaje wajen maman shin aka fara shirya mata abunda tace tana so din,tana kwance a daki ita daya tana jiranshi after like an hr yace
Mata gashi nan a hanya yana dawowa Tsaban kwadayin abincin data kwallafa wa ranta bata iya tabuka komi ba kuwa,da kyar ta rabu da laushin gadon ta sauko,nityn data sa ne kawai ajikinta sai ta kama gashinta duka sukayi baya bata saka takalmi akafarta ba,a nitse ta sauko ta nemi doguwar kujera ta dukunkune kanta tana jiranshi.

Wani irin xaxxabi ke sandar shiga jikinta kugi da cikinta yakeyi duk shi ya karya mata karfin jiki,ta fi minti talatin tana wajen bataji shigowar sa ba,jim kadan taji kamar inuwar mutum ne akanta sai ta dago...
Dauke kanta tayi da suka hade ido da hanadi ganin yadda hanadin ta shamaki ta dake tana mata kallon debar albarka
Irin iye?zaira cikin hade rai ta mike zaune batace mata uffan ba,wani irin kallon raini da fusata take mata up nd down tana mamaki tun daga yanayin shigarta
Kodai nashwan yay tafiya ne aka samu waje ake mosharewa a shashen sa?daman abunda takeyi kenan ko?no wonder kullum take gargame kofar,but taga nityn jikin tan nan is very xlusive a ina kenan ta samu kudinshi?in ba mai kudi irin nata ba ma wazaisa wannan hadadiyar nity ta sauki?she was kind of confuse kuma dataga kamar da can ba haka kamanin zaira din yake ba,"KE!!! Ta daka mata tsawa da gadara wane ita ta kawo ta duniya.
"Baki ganni bane?ko baki iya gaisuwa bane,zaira tana kallon gabanta da kamar baxata juyo ba saita juyo suka hade idanu hararta tayi bata ce mata uffan ba tabi ta da kallon raini irin wanda ita batakai wajen ba sannan ta dauke idanunta ta maida kanta gefe a hankli..Hanadi cikin daka tsalle cikin masifa Ta fara nuna ta da yar yatsa
"Im talking to u filth,waya baki damar xama akan kujeran nashwan who d hell permit u to walk arnd with dis thing? nan gidan bayan garin ubanki ne da xakina mana yawo tsirara da kayan sata?wher did u stole this cloth frm kawai sai ta tattaro gaban rigar xaira,zaira ta mike tsaye da bacin rai "ke,dalla ki sake ni..
Hanadi tace
"Nine ke dinki?sai tau ta kai hannu zata sharba ma zaira mari zaira ta buge hannun da karfi ta shakure mata wuyar rigar ta ta rankwafo fuskarta da karfi ta zuba mata kyafaffen mari mai kara,tun kan hanadi tayi wani reaction zaira ta saketa ta sa wani irin ihu tana tari tana rike fuskarta jin kamar anbude kofar har an shigo,aikuwa tana ganin nashwan ne ta kara xunduma ihu ta fashe da kuka,da saurinshi kuwa ya taho ya ajiye abincin akan table yana tambayarta meya faru?tunda zaira ta fara raki tana cewa haka kawai aka xo aka mareta batayi komi ba,yabirkice,he dint even pay attention ma maciciyar datake huci akansu da tsananin mamakin su

"I said it...nashwan yana zaman dadiro ne da yarinyar nan...she is sleeping with him, she has seduced him,wallhy yau asirin su ya tonu!!!

Wasu raunanan hawaye suka shiga 800mtrs marathon race a fuskar hanadi,kar kar take bari tana jan zafafan shehhska
,kamar wacce ta kama mijinta dumu dumu akan wata yana ci...Nashwan Yana dago zairah tsaye ya kalle hanadin da bacin rai ayanayin sa"whats wrong with you ya zaki shigo harnan ki mareta?hanadi, are you out of ur mind? Wani tsawa ya daka mata sanda ta ja baya tayi kamar zata fadi kasa amma tsabar bacin rai hanadi bata san sanda akayi ta mike kan kafarta tayi kyam a zafafe ta cakume masa wuyar rigarsa ba....
"With so much strengh nd anger ta fara ihu tana kuka irin birkicewan da xaixo maka out of d way din nan batare da ka shirya ba,tana kan jin zafin sanin zaira yar aiki ce fa how on earth zai hadata da yar aiki?
"nashwan tell me d truth,meye ke tsakaninka da wannan yarinyar?why is she naked befor u now?ranar kabata ikon saka maka abaya yau ka bata ikon saka maka nite gown?meyasa kullum baka ganin laifinta kake kareta,itace ta mare ni amma aibaka tsaya jin ta baki na ba nata kaji ka yarda,A...re u sl...eeping with h....er?really?Wallhi in baka fada min gaskiya ba saina mata dukan mutuwa anan wajen,na rantse maka da Allah saina karyata
nashwan u cant disrespect me with a maid, kayi karya,kasheta zanyi in yaso in taje lahira ka dauketa tayi maka wannan aikin acan,ta juya tana kallon zairah...you whore,..bakin iya seducing namiji ba? Ok,u wont do dat anymore i will send u to hell today zaki san kinshiga gonan hanadi..ki fada min abunda kikeyi mashi ko sai na kashe ki...hannun tan gaba daya ya dunkula ya kwace a wuyarshi ya Dube setin kumatun ta ya sauke mata sassanyar mari danta nitsu ta dawo hayyacinta,yana marintan kuwa ta tsaya cak,yana mai nuna ta da yar yatsarshi "Ke Ki nitsu dallah
....Hanadi ta rike wajen idanunta dake lumshe suna fidda hawaye sosai
...bayabo ba fallasa yace
"Get out'
Da kyar ta bude raunanun idanun ta dasa anashi
"Tambayoyi na basada amsa kenan
Yayi shiru,can a nitse Yace out..
Tsawa ta daka masa tana cewa
"Answear d damn questions.
Bai daga idanunshi can kasar wuyarshi yace
"Sai Kisani dan dole
See..Get out bfor i get furious with u...

Girgiza kanta tayi out of wonder...
Of cause,u wil get furious with me,tambayoyin ma baxaka taba amswa ba sabida bakada gaskiya akansu..
Oh god..i cant beliv U stoop so slow to sleep arnd with a filth yanzu har wani gadara zakamin?im sure ure sleping with her tuntuni shiyasa baka so kowa yaxo nan baka son nazo jikinka sabida ka aje karuwa tana bude ma kafa kowani lokaci a site dinka...
Asirinka ne yau ya tonu!...insha Allah i will make evrydy knw dat u and ur maid re having some dirty affair......

Shareta yayi ya juya yana kallon zaira ganin yadda ta sunkuyar da kanta tana kallon kasa sai ya basar ledan abincin ya dauka ya taho kamar zai kama hannunta,sai sukaji karar ficewar mutum fuuu..

Atare suka bi bayanta da kallo sannan suka dauke kai"are u ok?
Ya fada a marairace yana zaunar da ita gently,lifeline..."in zata takuramiki ko in turaki hutu wajen mama?muga fuskar da kika ce ta mara din ya xaki na bari tana marinki?zaira cikin turo baki tace ohh nidai yunwa nakeji ina abinci na?ba musu ya jawo abincin patotoe poridge ne da farfesun busashen kifi yaji tafarnuwa da alaiyuhu,let me get u a plate,yana fadan hakan ya mike ya haura kitchen..

Lady jasmine tana zaunenta a falo sai ga hanadi fuuuuu tana saukowa daga matakalan dayabi dakin baban ta,wani zabgegen Belt din sojoji ne a hannunta tana jan shi akasa tana huci tana tafiya kamar zataje filin yaqi,"
Wait...hanadi..?ina xaki kai belt din babanki,tsaban idanun ta sun rufe da bacin rai bata ko amsa ba tayi waje dashi,'aranta ta qudira intayi ma zaira dukan mutuwa agaban nashwan ai dole ne gaskiyarsu zata fito?itace za'a raina ma hankli,sai yau ta dade gane dalilin daya sa zaira bata tsoronta har ta iya daga hannu ta mareta?she wont let it passs by sai dai duk abunda zai faru ya faru...
Zaira tana zaune taji an banko kofar an shigo,ganin abun dake hannun hanadi yasa ta mike tsaye a tsorace"hanadi tana tunkarota kamar kububuwa...i will teach u a lesson u will neva forget,
Zaira tayi sauri zata haura sama ta bar wajen da gudu hanadi tasha gabanta"ina zakije dan ubanki?U cant escape this..da karfi ta daga bulalan zata cauda mata zaira ta rike bulalan ta danna ihun sunan sa.."Nash..nashwan....aje plate din yay da gudu ya fito sanin cewa bata kirarsa haka kasafai
,kokawa suka shigayi da hanadi hanadi and she is weak,hanadi tana kwace bulalan ta zuba mata ajiki da karfi,zaira ta xube har kasa tsaban zafi tana mutsu mutsu,ta daga na biyu zata kai mata again nashwan ya fauce bulalan, ya jawota baya,kan ta bude baki tayi magana ta karbi muguyen maruka guda biyu Irin tattaran rainin wayon nan yayi ma hannunta ya dinga zuga mata bulalan a duwawunta tana daka tsalle tana ihu tana zagin xaira da kowani irin kalma
sanda ya mata ciki da bai sannan ya ba matarshi ta rama dukanta sosai hanadi sanda tayi fitsari a jikinta...

Bayan sun kyaleta da gudu ta fito tana rusa kururuwa tana ihu tana kiran maman ta kaf gidan sanda akajiyo ta aka fifiito..
Chapter 172 · 0% Book details