← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 176

Sashe 100

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mr mahdi yace gaskiya anan kam banda hoton matayen su..
But a cikin wannn takardan zakaga sunan matar naka
I think her name is?sai ya amshe file din ya bubbude ya gani,"ohh yes,her suppose name is ZAIRAH WASIM KAITA.
[11/24, 9:07 PM] Pretty KITTEN: 51
cikin sauri ta karaso tanayin sallama baija dogon lokaci ba ya bata izini ta shigo,agefen gadon sa tagansa yana zaune jikin shi babu riga a hnkli ya shiga shafe fuskar sa kamar he is tense,"
im here sir,yy kamar bada shi tayi ba can Ya mike tsaye, "zaliha?..zaira cikin sanyin murya tace sir?..kallo daya ya mata sai kuma ya koma ya zauna
Kamar mai kokonto akan abinda zai gaya mata..can yace "come close"...taki ta motsa sanda tayi minti guda tana kallon shi tsaban tsoron kar ya sake mata wani abu irin na ranan amma saita kudira aranta yau inya mata ihu zata masa koda noor ne ya xo ya gani kuma ya ceceta
"..da kyar dai
Ta matso cikin sanyin nitsuwa ta rusuna agabn sa,batare da ya kalleta ba Yace zaliha,tana dagowa yace im i opressing you?tsabar mamakin tambayar nasa yasa tay masa shiru."kyabe bakin sa yayi yanata kallon sunkuyayyar kanta can kuma yay diverting kan maganan da shirme
,"in na kuma ganin fuskarki a mafarki na zakiga abunda zan miki,r u a witch?cike da dauriya da mamaki zaira ta sharesa taki ta dago kanta ta kalle san bareta amsa shi,tin shigowar sa ya kasa runtsawa Ya kasa samun kwakwaran nitsuwa aransa sabida sauyin fuskarta daya gani dazu, he just wanted to clear his quilty consience ko dan yaga dai sunyi magana mai tsayi danya tabbatar
da cewa ba tsanar sa ta farayi ba

Haka ta gama jin dramar sa kaf
Hakuri kawai ta bashi ta sann ya sallameta ta fita.

Dayamma arnd 5 gidan shiru zairah ta fito daga nata dakin cikin shigarta na mai aiki da burin saukowa da tambayar su abun da zata daura musu da daddare.

Karar tv dataji ya tabbatar mata alamar yana falo,tunda tun da safen bata kara yin ido hudu da noor ba..

Salama alaikum tace kafin ta shigo cikin falon ganin bashi kadai bane,yasata ta karaso a nitse dan ta gaishe da mr mahdin tagani agefen sa,harta iso gaban su mr mahdi kalon ta yakeyi dan bakaramin bugawa kirjinshi yakeyi in ya kalle fuskar yarinyar ba,ta fara gaida nashwan tace mashi gud evn sir,ya amsa a dakile idanun shi da hanklin sa duka na kan file din da mr mahdi ya kawo masan.Cike da nitsuwa ta kalle mr mahdi tace Inayini sir?yadan murmsa yace lpya yana dada gaskata maganan da sukayi da matar sa jiya akan kamancenyr yanayin zaira da familyn wasim
Atake Yace zairah ko?a hnkli tace yes,mahdi yana shirin budar bakin sa zai mata wasu tambayoyi nashwan yayi sauron juyowa yana me tsare sa da gangan,"..yace mahdi inaga Abar komi inda yake kawai zanyi tnani mai nisa zan maka magana,mahdi ya karbi files din yace ok",ya bde wani waje ya bashi yana sgning ahkli zaira tace sir,Yy kamar baiji ta ba What will u like to have for dinner,yace anything,tana gyada kanta zata haura sama muryansa ne ya so ya dakatar da ita t juyo taga ashema bada ita yake maganan ba

"yace mahdi sai amin zobe irin wancan da su baba sukayi amfani dashi,ni kwanan nan zanyi aure..

Da mamaki Mahdi yace zakayi aure? Bai amsa shi ba yace oh ok,wani size kake so?akerasa Da irin wancan danyen azurfa koko zaka xanja naka?nashwn yace use the most valuable diamond use kohnor,nd i want it to be xtremely beutiful dai kasan barin auri wacce ta fini girma ba ko kuma nafita kyau ba ko?Zaira tayi sauri ta bar wajen jin maganan sun yafara fin karfinta har ta shiga ktchen bata dena jin bugun zuciya ba.

Yace xobuna guda biyu zakamin,daya nawane i want a very special tag wanda zai kasance da sunan matata ta farko zairah,dayan kuma kasa sunana aciki shine zan bada wacce zan aura nan bada jimawa..

Wani ajiyan xuciya Mahdi ya sauke cikin naxari yace amma meyasa zaka bada mace ring mai sunanka kai kuma ka rike me sunan mace, macen dama ba a haifeta ba..

Kai tsaye ya amsa Yace hakan nake so mahdi, to me my zaira is alive in me...bazan taba bada baba na kunya ba tunda alkwari yay mana ni kobata duniya saina cikamai burinshi.

I will bear a ring wth her name for the rest of my life dan kowacce macen da zata aure ni daga baya tasan cewa zairah Ita kadai ce take dani..Duk wata wacce zata aureni bayan ta i will own them,thy will neva own me he look damn serious dayake fadar hakan
"mahdi yce nashwan kasan me kake fada kuwa?ni fa ban fahimce ka wai wacece ma zaka aura kwanan dakake fada
nashwan can u..
,yay saurin dakatar dashi,i knw i knw,ba nala ko hanadi bane,nima bansanta ba tukum amma im nazo aurantan zan sani,mahdi ya kada kansa yace as u wish kon,sannan ya mika masa file din to gashi kayi signing cewa alkwarin auren is valid,nashwan ya karba ya zana tambarin signaturen sa,mr mahdi ya hada duka acikin jakar sa ya mike tsaye yana duban nashwan din yace to ni zan wuce
In har kana so ka cimma nufin nail khaleepa Kayi kokri cikin gaggawa ka hadu da mutumin nan,dont waste anytime kaji,yace ok.,safe journey,mr mahdi y dau yar jakan sa ya fice.

After 30 min zaira ta dawo dauke da abincin sa harta gama serving dinsa yaci basu ce ma juna komai ba.

Yau tun 9 ta tattara ta koma dakinta
,nan har tayi bacci da mamakin rashin jin wani hayaniya ko duriyar noor agidan

Washe gari sassafe ta farka,taga gidan wayam ko nashwan din ma bata ji motsin sa ba bare noor gashi wayarta ya dawo jagwal koda tana da number sa ma lallabawa takeyi bare tace zata kirasa throuout haka tayi xaman kadaici ranan,ga wani uban sauyin yanayi da atmospher ranar tazo dashi na sanyi sosai iska yake kadawa gari yana dada rikicewa da rairayin hadari sai dai bai wani taso ya rufe ko ina ba

Fannin mayor da boss khalepa kowa nacin kafar juna amma a fili basa taba nunawa duk dama sunsan da cewa sun balain tsanar kansu..

Shida kansa ya kira mayor yayi masa zafafan habaici akan mummumar birthday partyn da su abhay suka hada dan a girgiza kima da mutuncin dansa yana mai aibata yayan south song da sunan tabarbaru marasa tarbiya,
Sosai ran mayor ya baci duk dama bai tanka masa akan hakan dayace din ba

Tin bayan partyn da suka dawo gida to bakaramin zuga nail
Abokan sa sukayi ba,musamman lateefa data san halayyar su abhay,wasu abubuwan ma nail bai lura ba amma su suka totottona suka harhada suka haukata sa da fushi da jin kishi,nail yafi kwana biyu baya iya samun bacci sabida tsaban tunanin abunda ya afku dashi a wajen birthday,kuma har yau hoton da nashwan ya musu bayan sun jefasa a ruwa shiyake yawo in major chanels,

Nail bai taba tsammanin abun ma zaiyi tasiri har haka ba Jama'a har sunyi concluding cewa nail abuge yake,kowa yafara tofin Allah tsine suna cewa tirr nail ya zama musu shugaba anan ma sosai nail yayi asaran mabiyan sa nala kan ko ajikinta daga sun fara xata fara bugamusu kirjin xata rabu dasu akan nashwan
Duk dama fada ma takeyi da nashwan din akan kin tsayawa akare partyn dashi dayayi,
Bt She got alot of expensive gifts daga wajensa wasu ma har yau bata gama bude su ba kuma duk wanda ta bude saita watsa a social media acct dinta ko dan hanadi ta gani ta haukace
,zazzafar fadar dake wakana a tsakanin su da cakke cakken maganan su ya dada tabbatar ma nail cewa eh lallai da gatse aka walkanta sa awajen partyn nala,dan har yakaiga hanadi ta gaya musu cewa trap ne kawai kuma sun fada,nala sam taki yarda amma nail yy fama da wani turirin kunya da bala'in haushin kansa,har yafada ma baban shi labarin abunda aka masan awaya ma kawai yafi sau ashirin,boss kullum acikin lallabarsa yakeyi sabida yana tsananin sonsa yana yagalgalashi
Waishi magaji,da balain confidence yake maganan sa
"Calm down my boy,
Kada ka daga hanklinka ni boss khalepa ni na haifeka jini na ne ajikin ka,ba nashwan wamako ake magana ba?ai In yasan wata bai san wata ba,yace my son, dokana ne a gidan nan kuma akanka,"daga yau duk wanda ya maka wasa da kankara kai sai kamasa da ruwan zafi...Cikin kwana uku kacal akayi wannan cakwakiyar amma saida suka cika ma nail kirji da salo salo na nauikan mugunta,har ya zamto nail baida wani babban buri ayanxu illa ya kwace north awajen nashwan koda kuwa zai yi kisan kai ne.

Fannin su abhay da su hanadi kuwa bakaramin fada suka kwasa a hannun mayor ba
Yace kuma su guji ranar da zai dawo duk se sun kwashi kashinsu a hannun sa..

Dalilin hakan yasa yace maza lady jasmine ta tattara ta dawo gida ta same su,so in 2 weeks she wll be back,shiyasa south song babu zama ko kaje ma da wuya kagansu,ga metings ga tsare tsaren duk wani abu da suka san zai cece su daga fuskatar fushin mayor,haka zasu fita aiki early su dawo vry late
Noor ne yaje taya hanadi wasu ababen tsaban yadda nata masifar yay muni,dan mamanta bakaramin azalzalan ta tayi ta taji labarin shigarsu da sukayi da kawayen ta awajen partyn ba

Kin dauka ke karamar yarinya ce?
Ko akace miki dukiya haukace?
To wallhy in baki nitsu kin kama girma da mutunci makanki ba,ko nashwan ya aureki mutanen dake karkashin sa bazasu taba daraja ki ba"..

Kullum sai ance musu kuje ku duba tarihi,mu bahaka wayewar take ba,koni nan danake son kwaras banyi yawo tsirara ba shiyasa har yau mukeda kimarmu

Hernadi ji tayi kamar zata mutu ranar,duk haushin ta hada ta sauke akan bingurl musamman data bata labarin cewa ai taga xaira ta shiga dakin nashwan adaren ranan kuma ta dade bataga ta fito ba
Chapter 100 · 0% Book details