Sashe 116
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ahankali yadaura hannayen shi akanta yana shafa kanta batare daya bude idanun daya lumshe ba knocking kofar da akayi yasa yadan bude ido ahankali yace "common in" yay maganar yana saukar da hannayen shi daga kanta tareda gyara bayan rigarta noor ne suka shigo tare da likitar da ido yama likitar alamu sai ta shirya ruwan allura hannu yasa zai cirota daga kwancen yaji ta rukosa taki sakinshi sai hawaye take kasa kasa cikin bacci daukar ta yay batare data sa keshin ba ya kwantar da ita akan gadon sosai zai bar wajen takara rirrikeshi tanamai kukan dabaya fita sosai a hnkli tana kallon fuskar shi, jin yanda kirjinta ke bugawa yasa yadan hadiye haushin kanshin dayake ji namata wani laushi ahankali yace
"relax"..sake kama rigarshi tai gam gam kaman mai rada tace "bazan kara tafiya bako" yana kallon yanda lips dinta sukai jajir tsakiyar ya gyada mata kai yakai hanunshi yadan bude daidai inda za'ayi allurar da likitar tagama hadawa batare data masan yayiba yay dan duk hankalin ta atashe yake da azaban zafin datakeji da ido yama noor alamu sanan yadan kalli fuskarta yanda take kallonshi da idanunta dasuka kankance tsabagen kuka ga dogayen gashin idon duk sun jike sun mammanne da juna kaman tasa gum,noor yana kallon ta iskan bakinshi ya hura mata akan idon hakan yasa ta lumshe idon da sauri saikuma luuu ta komar da kanta kan gadon wani irin bacci yay gaba da ita, dan murmushin gefen baki yayi sanan yasa hanu ya gyara mata kwanciya ya dauko wani zani yarufe tundaga kafarta har cikinta sanan ya bude daidai wajen ciwon yadau abun rufe hanci da baki yasaka tareda da fita waje da ita
Sai wuraren 12:50 nadare suka dawo
Gida noor Da kanshi ya gungurota daga gadon dan kaita dakinta hutu yana fitowa ya wuce ya same nashwan a dakinshi yafara masa godiya dan yasan da wuya ne in har ma zai kula da mutum har haka
Sassafe noor ya kira hanadi danjin ya suka kare,ya tausaya ma bingel sosai jin abun nata babu kanta,ta shige temporary shock har yanxu ma wai bata farfado ba
Nashwan kuwa bai sake bin ta kan kowannen su Can bayan sun karya noor ya koma dakin zaira ya ijiye kayan karyawanta akan gadon yana kallonta yanda fuskar ta yay fayau tsabagen wahala da kuka gakuma santala santalan cinyoyin ta dasuka bayyana
Y sauke kansa kasa da sauri tana juyi dudd a cikin bacci take saida tadanyo yatsine, runtse idonshi yayi da karfi kafin yadan mikar da hannu yana kokarin ya maida mata duvet inyaso yafita xuwa Room dinshi yana shiga ya rufe kafin ya wuce bedroom din ciki, bayi ya shiga yay wanka abinshi yafito daure da towel fridge din dakin yabude yadau Vita milk mai sanyi ya bude yakoma kan gado yana sha, agogo ya kalla yaga har daya nadare yawuce ma tsaki yayi...
[11/26, 7:46 PM] Pretty KITTEN: Tunda ga ranan nashwan bai kara komawa wajen ta ba wani bin hk noor zaita takura masa akan yaje anma sai ya fita yace zaije wani conference meeting daganan saiya kashe wayarshi dukama dan bayason adamarsa
Dayan likitan da noor kadai ke kulawa da ita bayan 5 days kafarta ya warke tas aiko taji dadi dan tagaji da yawan kwanciya ga ciwon gaba daya ua fara warkewa dan jikinta nada kyau sosai da kanta zataje bayi tai alwala tai wanka kawai dai bata daukan abu mai nauyi ne kwata kwata dan dama tuni aka bata hutun aikin a gidan
Yadda noor keji da ita ita abinma har kunya yake bata.
Yau da yamma Tana kwance a dakin ta lullube da bargo ta daura kanta akan pillo ji take ita gaskiya zata koma asibiti yau ta fuba maman ta Can ita kadai ta lumshe ido tayi kaman tana bacci dan batason ta tafi axo anemeta dan ita take ganin kamar ta fannin nashwan bazataji da dadi ba Sanin cewa tun daya kula ta a asibiti har yau bai sake zagowa ba bare yace mata ya jiki,a hnkli ta sauke kafafun nata kasa tana daga zaune tafara motsa su jin kamar ta warware yasa ta yanke hukuncin mikewa tsaye,takawa ta shiga yi tana bi da kafafun nata a hankli harta isa gaban wardrobe dinta ta bude,gani tayi ko ina a jere an kimtsa duk uniforms dinta noor yasa an wanke an goge mata su tas murmushi tayi ta zari dogon goggan hijabin ta light purple ta zura shi batare da ta tsaya goga komai ba ta dau yar jakarta ta kama hanya tana tafiya a hnkl harta nufi waje.
Taci kusan 15min tana takawa dan da kyar takeyin tfiyar duk jikin ta yy nauyi sakamakon kwnaki datayi bata aikin komi sai yawan kwanciya A duk yadda takejin jiri jiri da kasala haka ta dage tana tafiyar
Arnd past 5 zaira ta iso general hospital na garin,as usual ta kikkira doc din harta gaji bai dauka ba, fara gaida masu aikin tun daga bakin gate tay ta tambayar su koda sun san asalin offishin doc saed sambo?kowa yace mata bai san shi ba amma sosai suka taimaka mata da bayanan inda zata jejje domin ta duba iya likiton dake aiki a asibitin koda ma zaaa dace
Direct zairah ta fara zagayawa inda ta taba ganinshi ranar,wasu likitoti
Nadaban ma tagani inda da kyar ta sami daman tambayarsu wanda take nema nanma tasha mamakin rashin samun ko mutum daya daya gane wanda take nemar
Nurse tace mata doc daya ne mai tattare da sunan "sa'ed,kuma shidin ma sunan mahaifin sa ne,his real name was doc mubarak sa'aed Zaira tafara jin hala ko mishkilan daga wajen ta aka samu na sababin sanin suna,tace maybe ma shine dan likitar yasha gaya mata cewa shi babbane anan asibin kuma kowa ya sanshi
,haka tayi iya bakin kkorin ta dan asada ta da doc mubrak,
Da kyar da fitina aka kaita inda yake dan waje ne mai shegen kyau asalin inda jigajigan manyan doctocin asibitn suke,a waje aka ba Zaira waje ta xauna tanayi makanta kyakkwan zato dan nurse tace mata meeting yakey so tadan jirashi anan,hnklin ta har ya kwanta tafara saka ran cewa hala shiyasa bai daga wayarta tun dazu ba
Akan waiting chair ta dan mimmike kafafun ta tunawa da yawon datayi dan ko ina saida ta zaga asibitin,gashi yau anma ki abarta ta duba ward ward na masu matsalar numfashi bare taga ko zata kalle mamar tan acan,ta dade tana zaune shiru babu wani mai wulgawa Can ta dubi agogon bango taga har biyar da minti arbain,tsaye ta mike ta isa daf kofar ofishin likitar sai ta kuma jin kamar sauttin surutayya aciki alamar har ynxu basu kammala ba,wani ajiyan xuciya ta sauke kafin ta koma tayi zamanta,jim kadan tayi tagumi tuna cewa nan da awa guda tasan dole ne su nashwan su dawo kuma muddin noor ya leko baiganta ba zai iya shiga damuwar neman ta harya fada ma nashwan ya gane cewa tana fita
But she really want to see her mum rabon ta da ganin wafiya tun ranar da sukaxo tare da doc,sai ta qudira aranta cewa yau ko karya zatai ma noor sabida a daga mata kafa amma bazata iya komawa batare da taga yanayin jikin wafiyya ba,
Da ximman hakan ta cigaba da zaman jiran tsammani abu tun na wasa har saida aka kira magrib sannan ta fara ganin alamar angama meeting din,kirjin ta ya shiga bugawa cikin zakuwa,ta mike tsaye da kyar tana leken ta bakin kofar,
Can taga an bude wasu manyan manyan mutane ne suka fito,sojoji biyu da yansanda uku suna biye dasu abayansu,sai protocols.
Suna tahowa dga cikin ofishin suna hira babu ma wanda yasan da ita a wajen
Zaira ta daskare ganin kamar babu alamar shi bare mai kama dashi a cikinsu,wayannan ma sun wuce ajin da zaa hadashi dasu,karfin gwiwar tinkarar su ma seta nemeshi ta rasa haka tanaji tana gani suka sauka,.
Komawa bakin ofishin tayi cikin sauri ko za taga akwai raguwar wasu a ciki,dake ma a dan bude aka bari sai bata ji nauyin taba kofar a hankli da hannun ta,wani kyamushahen mutum tagani da alamar ma irin masijan nan ne mutumun shidayansa yana tattare tattaren files ganin yadda ya mata mugun kallo sai tayi saurin yin masa sallama he lookd at her weirdly dan yasan ba a barin kowa yazo nan,da sigar yin mata masifa yace yan mata lpya kuwa?kifita waje nan bawajen shigar ku bane,sauka kiyi waje,zairah tace a'a baba dama nurse ne ta kawo ni nan tace anan zan same doc saed sambo...
'mutumin ya dada harde fuska kika cewa?Tunkan ta maimaita yaja tsaki ke dalla ki wuce kibama mutane waje kafin in kira miki security
Yadda yay maganan da raina kurwa da nuna rashin yardan sa da ita Yasa Zaira taji kamar zata fashe masa da kuka
Dan fargaba
"Baba dan Allah ka tsaya kaji,wallhi likitan nan nake nema dan Allah ka taimaka min
mutumin ya bar duk abunda yakeyi cikin zare mata ido,ke yarinya ki sauka kije waje nace miki,nan ba wajen wasarki bane,Nan ofishin diraktar asibitin nan ne mai gaba daya
kije can kinemi wanda kike nema ata waje,cike da naciya zaira tace baba aina duba ko ina amma ai ance anan zn same doc sa'id din.
Yace To wannan ba doc sai'id bane sunan sa doc mubarak sa'aed
Tace eh nasani,naga an fiffto daga meeting dinne bangan sa ba shiyasa nake tambyar ka
da mamaki ya tsaya yana kallon bakinta kikace baki gansa ba?yanxun ya wuce ata gaban ki kice min baki gansa ba?.
Wani rudewa taji tayi,baba naga kamar baya cikinsu
Doc saed fa?ya nan dan tsiriri haka yana zuwa kauyen mabarata a matsayin babban likitar mu acan ma nasanshi,shibaima tsufa ba,wallahy baiya cikin su, baba ka tsaya na maka bayaninshi da kyau ko zakagane sa
Da mugun dagon murya mutumin ya dakatar da ita yace ke wuce kibar nan dan ni Bana da lokacinki
Kije can mu anan bamu san wani likita mai wancan sunan ba,in ma tambayeki menene hadinki da likitan da kika dameni haka?
Idanun ta ne suka fara tara ruwa jin kiirjn ta na mata zafi sosai,tsoron wani abu mai rikitarwa kamar yana sandar shiga jikin ta..