Sashe 31
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Babu wani hutu aka cigaba da gasasu har Wani babban daki aka kaisu acan sama inda zaira ta waiga taga wayam babu afiya,hnnu da daman ta ta duba amma shiru tana ja baya kadan taga mutuniyar ta kama door handle tana layi kamar kzam da ruwa ya mata duka
Zaira tace "Afiya meye haka kikara so mana?girgiza kai kawai afiya tayi da alaman ta balain jigatuwa zaira bata wani kulata ba ta jawo ta suka tsaya kamar sauran matan har aka gama gwada musu yadda zasu amfani da washing machine bayan sun gama akace suyi wankin da hannu sunci baqar azaba kam don Afiyya har kukan gajiya tayi.
Duk bakin tan nan yau sai da ta dawo shiru shru gashi ko tari kayi ana rage marking ko karawa
Aikin da tun da uwar ta ta haifeta bata tabayin sa yau tayi Se can yamma aka tara su dan a sallame su but lokcin duk sun yi lgwas idanun su ya kankance tsabar gajiya good thing ma anbasu abinci da kudin mota bakaramin bacci afiya tayi a motar ba
Hkan sukayi har sau uku,ana yi ana zabge su har saida suka dawo su biyar
Nan aka kaisu gaban hjy turai tareda da dukan shuwagabannin maiden na gidan
Zairah,bingel da afiya sai 3 more girls a ranar kaf din su sunsa ran anma zabe su amma ina
Se gashi abun ya sauya salo
Yanxu haka kan hjy turai a mugun daure yake,da safe taje ta same sa ta masa bayanin abunda ake ciki amma tunda ya bata amsa take cikin rudani
"Body qurd gudaya dayan da aka laka masa baice uffan ba,Amma maids guda shida yace karma a dame sa da alaman bai so ba daga nan Su zairah sunfi awa biyu a tsatsaye ba asan acikin su wa zaa kora ko a zaba ba
Karshen ta lady Jasmine ne ta sa baki,tare da jadadda ma nashwan din tsayawarta a matsayun uwa da cewa hakan dokan gida ne kuma dan dolen sa ya gaya mata meyake so ko ita dakanta ta masa zabi.."
akan haka ma sanda nash ya kullace ta aransa sosai he feel like itace asalin munafukar datake so taga antakura rayuwar sa danko kadan baijin ta aransa a matsayin uwa,da alama yau yan maganan sa basa kusa, duk dama yasan lady J tafishi bori,bai wani hayaniya ba Yace mata maid dinma mace daya yake so,daga nan har ta karace dramr ta ta barshi baice komai
Hjy turai aka bari cikin waswsin wazata dauka dukan su anan babu na yarwa kuma ta lura duk sin saka ransu,haka dai aka cigaba da gwada su bingel kuwa tana fahimtar mutum daya za'a zaba da wuri ta zaga taje ta sanar ma hanadi..
Da rawan jiki ta kwanksa kofar,after 10 mint akace ta shigo,hanadin ne tagani zaune akan swing sofa da alaman ba wani abu takeyi bama wayarta kawai take latsawa fusknata ba a sake ba
"Ehen?..meye ya kawo ki........
xaka rantse da Allah bada dan adam takeyi ba dan fitar sautin maganan a walakance yake kamar bada ita tayi shi ba.
Ragwaf bingel ta rusuna tace
Hajiya labari na kawo maki mai zafi zafi
As usual tana shiru
Kamar bataji taba
Tafi awa tana rusune a kasa agaban ta tana sharo labarai hanadi tana zaune shiru tana latsa waya batama kalle ta ba "Allah ya temakeki ni zan koma ba asan na zago ba
hanadi tayi shiru,sai can ta ta mata ixinin fita da hannu sannan ta wuce,wani mikewa tsaye tayi tana huci
Maid daya?to ai shikenan a kure sauran kawai ga bingel tunda ita na gid ne,wayar ta aje akan sofa sannan ta jawo leg massager sleepers ta xura akafafun ta ta fito sashen hjy turai ta nufa kai tsaye,waje ta nemi ta zauna domin taji labarin yadda abubuqa suka wakana bayannan komi ya lalace dan tana kyallara ido akansu ta gane fuskan afiya
"The gurl frm the village, tho bata gane zairah din sosai ba ita kuwa zaira har marin data mata sanda ta tuno,so tsanan da hanadi ta nuna musu ma daban yake,gata da son girma da giggiwa daga kayi kuskuren hada idanu da ita to mari ne,da ta tuno ihun gani nash da afiya tayi ranar atake atake tasa aka cire sunanta zairan ma ta kukkushe ta hjy turai tace sam
zairah candidate dinta ne,abun baiyi dadi ba sam l,hakama sauran yan matan duk tasasu a gaba da kushe kushe burinta kawai ayarda zancen kowa a dau bingel har saida ya rage tsakanin bingel din da zairah.
Hjy tasan babu ta inda zata kama su face tace ayi gasar girkin gargajiya as last minute competiton na me rabo ka dauka
Hakan kuwa akayi akasa suka girka faten tsaki da tuwo miyan kuka Babban shugaban ma'aiktan wanda itace overall headmaid umma baraka akakira taci abincin sannan ta bada amsar sakamako inda ta bada tabbacin cewa zairah ce ta lashe gasar girkin dan haka atake aka xabe ta private maid na nashwan..
Bingel har kuka tayi
Itako hanadi kobiya zama batayi ba Tsaban bakin ciki,babu kalar korafi da kumbura fuskan da batayi
,takai maganan ma lady J,itama tayi banza da ita dan bata son ta sake saka baki akan zancen itama ba son halayen bingel takeyi ba.
Da kyar da fitina
Hanadi tace ai ana ghost maid,kawai ita bata yarda da zairah ba in har ana so hnklin ta ya kwanta to tabbas se an bada bingel wani matsayi,hjy turai ta kuma jadda mata cewa mutum daya yace,tace duk da haka,se akai masa mutum dayan amma bazai yu abar wannan yarinyar a sashen sa ita daya ba,drama akan drama har dai aka amince akan cewa Zairahn ce private maid,amma bingel da wata acikin maid din zasu na aikin a matsayin ghost servant,like doing stuffs agefe agefe domin shi Ahakan dai aka bari,inda afiya da sauran da ba'a azaba ba akadan biyasu wasu kudade sann aka sallame su ko wani kyakkwar sallama basuyi da zairah ba ranar dan afiya taji bala'in haushin kin daukarta da ba'ayi ba sosai.
Kwanan zairah biyu tana jeka ka dawo,
Kamar normal yadda ake daukan yan aikin gwamnati haka aka duduba takardun ta musamman ma phisical fitness da suka sa likitan su ya mammata alhamdullah bata da cutar komai,bingel dince ma aka same ta da chronic ciwon phneumonia ance tun tana jaririya rayi fama amma inba an fada ba bazaka gane ba .
Komi an kammala sa a cikim wekend din da zimman ranar monday duk zasu fara ayyukan su.
Nashwan kam harma ya debi tashar su ya watsar dan abubuwa dayawa suna sha masa kai ba a ma ganin sa ko da sau daya ne arana.
Bingel,yenge da zairah wacce take a matsayin zababbiyar yar aikin sa,kowa da inda aka masa iyaka liya ce mai cefane da share store sa jera kayan abinci,ita kuma bingel zata na pumping ruwa tana taya zairah wankin kaya a loundry Already hanadi ta kera mata Sababbin dokokin aiki wanda ya hada da Bibiyar lamarin zairah da sa ido akan komai a site din da kawo mata rahoto akan lokaci
Ranar da aka tara su ana musu
Orientation hanadi ce uwar magana tanajin knta kamar ma itace ta haifi nashwan din hatta lady j da hjy turai ranar sanda suka ja suna bin ra da kallo
Kamar wata soja ta ajesu agaban ta sun tsatsaya kansu akasa ita kuma tana zaga su da zance.
Wani irin federal warning ta shimfida musu,inda ta bayyana musu kanta a matsayin me sa ido akan su.
Dn haka tace mutum yanayin kuskure yama tattara kawai ya tafi dan bazata lamunce aiki da masu kuskure ba
Waya nada ta matsayin hakan oho?ita dai tasan ta babbasu oder iya son ranta.
Zairah ce zatayi dukan sauran aikin kulawa da nashwan,dan haka lady j ta damka ta head maids baraka da saliha domin su tabbatar da cewa yarinyar bazata je ta kufsa ba.
Har gida umma saliha ta kai zairah domin ta fayyace ma wafiyya abunda ya wakana atakaice oficially,Sannan ta tabbatar mata da cewa yarta zata kasance a hannu mai kyau dan dokan aikin ta bazai barta tana ziyara akai akai ba wafiya duk bajin wannan take ba,adduar Allah ya cika mata burin ta akan yaranta kawai takeyi.
Da yamma lis wafiya ta gama harhada ma zairah kayan ta Saliha tace tare zasu koma da zairah,wafiyya Ta shigo daki ta same xairah ta tana zaune zugum taci tagumi duk ta firgice fuskan ta kamar wacce zata fashe da kuka
Harga Allah batajin yin aikin acikin ranta,southsong mansion din ma gaba daya ita baso take ba,ga afiya ma kwana biyu ta dan sauya mata fuska ko sun hadu basa wani hira, kuma tasan duk akan zaben da akayin ne ranar,wani ajiyan xuciya ta sauke "inama da ana musaya ita da ta bata wann aikin ta huta,sede maman ta wafiyya ta nuna amincewrta akai dari bisa dari wanda bata san dalilin sa ba,har kauna na musamman take nuna mata kwana biyun nan dan kawai ta kwantar da hanklin ta...
In abun ya cicciwo ta sai Tace mama kinga baki da lpya to waye zai na kulawa dake?bafa xan na nadawowa dubaki da wuri ba..
Wafiya sai tayi murmushi tace "Allah na nan yata,shi zai kula dani,nikuma kece buri na zairah bana so kiyi ta zaman banxa babu aikin yi,zairah sai tayi ta kallon idanun wafiya da sukayi kama da ba gaskiya suke gaya mata.