Sashe 50
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani sa kai yayi akan system dinsa yana danne danne xaka rantse da Allah da wani abun daban yake maganan bada ita xairah ba
.
Duk dama tasan baiya sonyin magana akai akai but she have to ask him again
Tace... Xcuse me?sir...sirr kace na konasu duka?
Kamar banza tana ihun mutuwa..ina ma tasamu lokacin sake dago kanshi ma bare har taji kamar zata sami fitowar wata kalma abakin shi?
Atake taji gaban ta ya amsa rasss Ranta ya dagula baci, she was like what the hell?Gayen nan yasan ba amfani da su zai sakeyi ba shine ya sa nayi ta yawo dasu a kirji tun jiya ina masa magiya kamar wata mahaukaciya?
ji tayi Kamar tayi masa tsaki,mikewa tsaye tayi cikin azama itama ko sake kallon shi bata yi ba ta ja takardun tayi waje dasu.
Bayan ta kona su kaf Dakin ta ta koma ta zube kan gado duk abin duniya ya dame ta tana ta bambami aranta
Tatsani a wulakanta ta dan haka wasu ruddadun hawayen takaici ne suka shiga sauko mata sanda zuciyarta yayi sanyi har ta samu sauki a cikin ranta sannan ta nitsu
Is not free
ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: _26♡TAKAICIN WASU_
_the destiny untouched.._
_Is not free access 300 via 0152983148 mohd sule surayya gtb contact;08060712446._
Wani Gyangyadi ne yaso ya sace ta jim kadan karar bude kofa ya kuma firgitan da ita,bingel tagani ta wani banko kofar ga wani asararren habit din taunar cingam cakwat cakwat data samu kamar wata baqar karuwa.
"Ki fito mujje ana kiranki..
Zairah ta mata kallon tara saura kwata tana kada kafafun ta amasife dan sosai take danne zuciyarta akan bingel,da can tayi niyyar shake mata wuyane harse ta gaya mata wanda ya xuba mata manja akan papers dinta jiya
To sai kiyi ta zama dama mr KON ne yace kijje yana son ganinki,tunda bazaki kulani ba ni
Zanje ince masa wai kince bazaki xo ba
"Runtse ido zaira tayi gami da sake wata kakkauran Tsaki..kije kice
Ina xuwa!!Shima Can kasar makworon ta furta ta hade rai,dan bata so bingel tasan tanama jin tsoron nashwan ko wani abu.
Bingel tawani tabe baki..irin nine zata na amsa min magana ciki ciki kamar sarauniya?ta tabe baki she was having dat feeling of since ure not a celebrity u cant practice celebrity life with me,itama tsakin taja ta kada kanta tayi waje tana tunbule..
Sanin halin baqin makircin ta yasa zaira ta sauko da wuri cikin sauri tabi bayan ta Kusan atare ma suka isa falon amma duk da haka bai hanata gaya ma hanadi cewa zaira tayi mata wani abu.
Zaira kuwa tun dataga ogan ta na xaune hanadi na tsaye akansa ta sauke kanta kasa cikin fargaba sosai.
Tace Good say sir .
Ta dan kalle hanadi tace Good day ma
Tayi gaisuwar dai amma tasan bama amsa ta zasuyi ba.
Da wani irin muguwar siffar tsana hanadi ke kallon ta...
Ke!!!!!
... ta wani daka mata tsawa tana bada bingel go ahead ta miko tarin kayan da suka tara akasa a gefe
Aikin me kikeyi da bazaki wawwanke table cloth din nan ba?..thy look as filthy as ur dress duk manja manja
Da haka ne aka tantance tsaftar ki?
Zairah ta kalle kayan,cike da mamaki aranta tace Am soryy ma
Jiya na wanke na goge su bansan ya akayi suka baci da manja ba
..Shut ur mouth up..
Cikin tsawa ta fada sanda nashwan ya daga idanun sa ya kalle zaira din sai yay kamar saima yanxu yasan da xuwan ta nan
"Ohhh the palm kennel girl..da alama yarinyar tana son wasa da manja
Ya dubi hanadi yace
"Barbie please karki sake min ihu anan.. yarinyar haka take..ask her dats how she ruined my billion dolla meting yestaday with this same stain.
I think she is stupid
Ya watsa kalaman direct fuskan zairah da nuna tsanan ta a muryan sa
Wani dadi ne ya mamaye xuciyar bingel tana kifi kifi da ido hanadi ta juyo gaban zairah dramatically walking like a monster queen"...
Tana wani rolling idanun ta tana xuxxuka mata gima giman harara
"U ruined his meeting?..
Jikin zairah yay sanyi a sanyaye tace eh,kuskure nayi im sorry ma"..Wani tureta tayi kasa ta fadi ta kifu da palms dinta sa kafarta tayi da sauri tatake hannun ta da takalmi mai tsini..tsaban zafi zairah bata san ma sanda tayi yar kara ba..
"Dan Allah kiyi hakuri..it was my mistake..Ahhhhhh kuskure nayi i apologise maamm
Wani zafin fitan rai inda ta takan yake mata,jitayi kamar ana tsagawa da wuka,hanadi sai dada takawar ma takeyi kamar bata da tausayin dan Adam kwata kwata
Arayuwarta
Wani giggima kai sama takeyi tana hura hanci cikin giggiwa da jin kanta tana kankance idanu
"Abun da ya kawo ki kenan kazanta...?
Zairah tana hawaye sosai tace ah'a. zafi yasa Ta jiza labbanta hanadi tayi kyam ta tsaya mata akan hannu da tsinin takalmi can Ta dungure ta
"U bitch..ta kama fuskarta da alamar
Zata wanka mata mari nashwan ya mike tsaye ya mata wani murdadden kallon dabata gane kansa ba
Haka kawai taji ta dauke kafarta akan hannun zairah,cikin sauri zaira ta kwace hannunta tarikesu tana hawaye sosai..
Ya dan lumshe idanun sa kamar baiya son gani a hankli Yace ma hanadi
"Ayt..u need to go now..bana son hayaniya kinsani
Wani langwame mai wuya tayi irin gata mai iko da namiji tana wani jijjn kanta tana yatsine irin bata so yarika mata magana irin haka agaban yaran nan
Ta rasa inda zata sauke haushin ta sai akan zairah dake kukan ta a hankli
"Ke dalla Kimana shiru...bakijin kina cika masa kunne ne
Will u get up,Pack those things nd go wash them..
Kijje ki wanke su ki goge yanxu yanxun nan... shidai nashwan yanata lura da kowannen su zaira ta sunkuya rike da ytsan ta har yanzu bata dago kanta ba, Nan Bingel ta zuba mata kayan agabanta a wulakance hawayen ta ta share ahnkli ta kwaso su ta mike tayi wajje hanadi tabita da dogon tsaki,"..
Nash baka ganin ya dace in kai ma dad maganan nan kawai Yarinyar nan ta samu waje yayi yawa..all bcos mum nd grandma choose her..aganinta bazamu iya korarta bane?da wannan kaxantar nata ai sai wani ciwo ya kamaka..nidai zan kira dad tabb wallhy da sakel, ta karashe maganan seriously woried har tana turo baki gaba irin bazata iya hakura ba,baice mata uffan ba,ko kallonta ma baiyi ba,Daga nan shiru tayi data lura cewa Harta gama surutun bai dago kansa ba kuma ba komai yake ba kawai dai irin kashare mutum kayi banza da shi yana magana amma kamar ma ba dakai ake din nan ba
gashi tagane bingel tana recording din komi a kwakwalwta tanabi tana kwakkwafin yanayin su da idonta sosai dan agabansu hanadi bakaramin burgan cewa ita yar gaban goshin nashwan takeyi ba, kullum sai ta gaya mata cewa ita babban mace ce daga ta auri nashwan zata zamto future queen of the north,ga jama'a za'ana bibiyanta anamata fadanci ana karramata,tace musu zatama zarce uwarta lady j iko a duniya sabida BMF ai tamkar ma na mijinta ne...
Kullum da hakan take burga ta buga kirji,feeding her guts nd ego amma abun sam sam baiyi kama da yana kama hanklinsu ba Ita kanta bingel takanyi jimamin halayen madam dinta,ace mace kullum itace ke diri akan namiji?
Itadai Tunda take gulma da munafurcin ta har yau bata da abu gudadaya wanda zata iya kamawa a mtsayin shaidan daya nuna cewa mr KON yana son madam dinta.
Banda tarin izza da ganin damar sa mema yake bazawa?
Hmmm gwamma gwamma dai yakan barta tazo sashen sa gatsau nankam baya cewa komai,Bingel tana cikin zancen zucin tan hanadi ta katse ta guntun manakisar ta
"Bingel koke bazaki iya kulawa da nan ba?kaki da tsafta ga iya aiki..i just hate dirt..nash baka ce komai ba...
Ya dau minti biyar sannan ya juyo cikin ya wara mata idanun sa wanda suke kamar wanda ya gajji"queit slow nd tired yaja karamar tsaki yace "pls get lost..ta share shi cikin baqar naciya irin nata,tayi nuni da bingel nace wannan bata maka ba?itace nake so tana kulawa danan..
I think she is better
bingel ta shiga miko dogon wuyarta daga baya tana dan yake koda zai kalleta
..yayi shiru aransa yace hmmm..can ya dan leko din ya mata wani dan banxan kallon walakanci,atake ta rusuna kai zuciyarta nata bugawa tama dauka zaice tayi masa ne sai ya hade ransa yace
"Get out"
Sum sum ta wuce hanadi tabishi da kallon takaici
Nash meyasa zaka koreta?kamar zaiyi shiru sai Yace
Sabida na isa
Kema yanxu fitta zakiyi..
Ki fita nace miki.
Wani turus tayi Tace ina nan ina faman neman naga komi naka yatafi dede amma sai watsa min kasa a ido kakeyi,nash Meye laifin bingurl?
Yarinyar nan tana da kokari tana da tsafta nd i i personally recomend her for you...da ita ce anan dandanin stain ma bazaka gani akan table cloth ba haba da Allah..Ya wara idanun sa yace ok nagaji da sukar da bata da ma'ana
Ke Me kika sani?....Evrything here was neat
Banafsha ce tazo taci abinci yanzun nan anan, ok?
Ta dauke kai alaman Bataji dadin jin haka ba"..Dan banafsha ce taci abiinci anan shine baza a wanke ba?nashwan are u defending her?,that girl is dirty..ta yaya ina fadan gaskiya kai kuma kana neman korewa?
Kuma Nayi maka maganan bingurl kace tayi waje..
Yace whats the name again?
Tace bin...gurl
Ya kada kansa ya memeta sunam a iskance bin....gurll..
ke yanxu wannan ko sunanta ma baimiki kaxanta ba?She look devilish too
..damn her...bata min ba...inda tana da tsaftar ita ai da tun zuwan ku zata je loundry ta wanke
What she do to prove it?
Da sauri Hanadi ta yunkuro zata kirkiro magana ya dakatar da ita" ke Basai kinzo kina taka hannun yar mutane ba ok?..thats insane...very stupid of u to do that
Ni dalla ki tafi min..mutum ba dama ya sha iska?
Ok,go nd handle evrything tunda kinaso anma de kar a dameni da surutu
Go now hanadi..go on.. ya nuna mata hanya a walakance