Sashe 43
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Agajiye ya kwace hannun Yace ohhhh ohhhhhhhhhhhh,wai me kike cewa ne?
Since u knw it all u shud knw when to shut the fuck up mana..ke Kincika naci haba da Allah..
Yaja wata kakkauran tsuka
atake ya mike tsaye yabarta anan tabi bayanshi da wani irin kallon takaici kace nacika naci?
Nashwan fushi kayi fa nazo nake sassaita maka xuciya,"nan ua juyo suna hade ido ya maida mata kallon to nina saki?ta basar, ko ajknta tacigaba da masifar
Yakamata kasani Im ur godam ur fiance, kasan bazai yu haka kawai abu na bata maka rai in barsa ba...i am ur future wife rmwbr?
Wani durus yayi da fuskan sa agaban ta
Tsaban mamkin yadda ta dauki abun sema yaji yarasa abun fadi,wata muguwar dariyace taso takufce masa wanda baiyita da yawa ba ya tike Yace like seriously?"hmm kenadi kenan,i think Ur Ass must be jealous of ur mouth because of all the SHIT coming out..
Uban wa zai aure ki?ta dauke kai
Da alamar ta shaqa
Tace excuse me?
Yace ure My future what ...?
Tayi rau da idanunta a dake Irin ita she is serious din nan Tace
"wife"
Im ur future
Wani dogon tsaki mai ban haushi yaja ya dungureta yana wara idanun sa da fusata
"In ur dreams hernadi"Ke....ni fa Alluran cikin Ruwa ne mai rabo ka dauka I have nala,i have u as u claim,and many odas are welcome
Ko yarinyar da kuka kawomin intamin saina aura.
Kamar ya soke ta da kifiya mai tsini a kirjin ta haka taji saukar maganan a xuciyarta tsaban takaicin dataji seda kwayar idanunta suka hatgitsa suka kada sukayi ja sai taji ma ta kasa cewa komai
Shima shirun yayi ya xauna yana kallon ta he is cool now amma baice uffan tanata lura dashi ahakn harta shanye hawayen dake ciccin idanun ta ta juyo ta dube sa bayn ta dauke numfashinta ta fetsar..tace ok..
Naji duk abunda kace,Im nor ur fiance awajen ka kuma kai alluran cikin ruwa ne amma
Kaje ka fada ma daddy hakan?
Yace nop waye kuma dad?
Tace our dad mayor Aseem mimiko
Yace ohhh mr Aseem assidique
cike da kufula tace whateva
yace
To aini bai taba gaya min komai ba dama shiyace miki wai zaki aureni?
Da sauri ta bude baki zatayi magana da alaman zata tuna masa ranar da aka fada hakan agaban sa sai yayi saurin katseta da yar yatsa yace ya isa haka..is enough
Nide In har kina sona ki barni nayi rayuwata yadda nake.. so let make it clear now dan bana son shashancin ki
...I dint choose u ok...ai saiki barni na dudduba ko?
Tama bar maganan zaira a shirme
Tace amma ai zaka rabu da nala,i see no why da zaka hadani harda wancan nalar?
Cikin duk yan matan duniyan nan saika rasa wanda zaka nema sai wancan mummunar yar?i really despise her nash,in har ka rabu da ita wallhy zan bari kanemi duk wacce kake so
Yace yes har uwarki..
Da karfinta kalle sa Tace what?
cikin mamaki ta kasa dena kallon sa fuskarta arazane
Ya wani wara mata idanun sa gwari gwari yake mata maganan sa
"Ah'ah... bazaki zo kaina kina sakamin dokoki ba ke wa?
In rabu da nala?
inhar zan rabu da nala sedai na nemi...uwar...
Da sauri ta rufe mai baki da hannun ta tana kallon i dont care face dinsa sannan ta fashe masa da wani kufulallen kuka mai cin rai, a zuciye Tace..nashwan wamako Ure crosing all ur limits.
Very Rudely Yace 'ohh finally..se yau
Lumshe idanun tatayi hawayen ta na sauka
"Tayaya har zaka sako mahaifiyata acikin zancen nan dan Allah wannan ai cin fuska ce.. mahaifiyatan ta zame maka abar wasa ne?pls,if u dont respect my feelings ai ita ba sa'ar ka bace like it or not ta raineka kamar uwa..
A matukar zafafe ta karashe maganan alaman ranta ya mugun baci
Ya dalla mata harara yace to sake min baki na
Kukan ta cigaba dayi batare da ta sake masa bakinsan ba Har se da jikin sa ya danyi sanyi ganin yawan hawayen datakeyi ya jawota dakan sa ya zaunar da ita agefen sa,kallon minti biyu ya mata yayi roling idanun sa Memakon ya bata hakuri seyace
"To aike kika jawo.. haka kawai zakice na rabu da budurwa ta?to inbaki son nace haka se kidena takurawa akanta
Nala is mine ok
Kuma ban muki alkawarin kukadai ne mata ba
Da kyar Hanadi ta dago kai ta dube shi tana jin wani
Tsaban takaici hawayen ma kin dena saukowa sukayi ta barsu suna kwalala akan fuskarta
Can abun ya sake cicciyota
"Nala kake hadawa da mumy?nashwan
Yace ohhhhhh tambayana ma kikeyi, waike meyasa bakiji ne ko sai na sake fadan wani abu?
Tace no pls amma kayi tunani akan abunda kakeyi ai ko nima ba ajinta bane bare kai bare mumy...nide..sai ta kuma bata shiru can kasar wuya yace hmmm
"Jelousy is a disease get well sooon bitch
Zatayi magana ya daga ta cak ya direta kasa akan kafafun ta
'ok time up... Nan
Ta kalle kofar dayake nunawa amma bata motsa ba tana dai kallan shi direct,ya hade girar sa na sama dama kasa
Yace what?ta wani noke wuya tana jajjan hanci kamar mareniya cike da rashin zuciya a hnkli tace
"Not even a gudbye kiss?
Ya mata wani irin kallon raini ta can kasar ido,yace babu wannan... i will give you a nasty look but i see u already have one
Ta tsani irin wayannan kalaman nasa sabida duk zamba cikin amince ne me mugun cin zarafin mata zuciya
Kamar mayya aranta tace ai sai kayi baka isa ba
Haka ta nace sanda ta taho ta sauke masa kyakkwan kiss agefen kuncin sa sann tayi waje.
***" bayan ta fice Yafi minti biyar akwance idanunshi a lumshe can ya shiga wara su a hnkli ya sa hannu ya shafe gefen kuncin sa gefen datayi masa kiss din yaja wata mummunan tsaki wayar sa ya jawo ya hau latsawa....
Is not free
ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: _22♡TAKAICIN WASU_
_the destiny untouched.._
_Is not free access 300 via 0152983148 mohd sule surayya gtb contact;08060712446._
*..the master*
Yana sauke wayar a kunnen shi ya nufi mega walk in closet din sa straight sashen formal english wears irinsu suit ya dosa da alaman zallan kayan dayake sawa yaje asibiti ne aka ware su,is very a long and classy row of designer suits toxidos da to-march blazer jackets thy are neatly arange in row and coloums daddaya ne awajen ba sabowa kar ba sabida dokan ne kowani wata ana karfce su a saka sababbi In not less dan 30 mint ya fito wani irin qamshin turaren veserce eros men mai qamshin green apple italian lemon da mint har wani kashe jiki yake tsaban sanyin qamshi Mas'ud yasamu tsaye cikin all black
Men suit amma plain kamar na multi task force da alama babu aikin da baya iyayi ya masa kallo daya a hanli ya saukr idanun sa akanshi ya tsaya yayi folding hannun shi a kirjin sa
Yayi matukar kyau sanye cikin wani century times gems deep blue suit,ta kama surar jikin shi tas, slimfit ce irin me guntun hannun na with both inner jacket nd cover din ta da faffaden kirjinshi dake kamar ya rabe biyu sannan ya saka handcrftd belt me balain kyau to march da lamp soak loafer sa me laushi ya fito yana makale silver submariner rolex a hannun sa dake itama tanada touch of royal blue seta dauke ido sosai
"Good day sir'
Masud yayi gaisuwa daya gansa yana fitowa
gyada kai yay bai amsa ba ya mika masa yar jakan da ya riko yace ya biyosa abaya Daga nan suka fice a gidan cikin babban motar sa fara kirar benz
Yanzu Masud shikadai yake tukasa,baya shiga mota da kowa sedashi duk dama bai taba sarara masa ba,he is alwys odering here nd here kuma baya son kuskure koda a wasa ne seyayi ta masifa kamar bazai dena ba.
Sumtimes u will think he is frustrated amma
Shikam yasan ba haka bane,ykance inda za'a yi abunda yace ayi kuma abar wanda yace akan lokaci to da babu ruwan sa da tsaurara wa kowa
Bansan meyesa mutane basa sonyin abunda ya dace ba
Kullum seya fadi hakan bayan yagama balbalin masifar sa
20 minutes sukayi a hanya kafin masud ya Isa babbar asibitin WIN daya nashwan yke aiki a matsayin babban likitan su kuma ceo na anguwar wajen gaba daya.
Mas'ud Yana Isa harabar asibitin yayi parking sai dayayi kusan wasu mintuna hudu Yana waya da nala dinsa cikin kashe murya kafin ya fito ya nufi office dinsa Yana kashe dukkanin wayoyinsa
tunda yafito mota wajen ya dauke chak tundaga kan sauran doctors wainda basukai matsayinsaba da nurses harma da sauran ma'aikata ke qarasowa suna sharara Masa
gaisuwa Yana amsawa da hannu harya Isa office dinsa da'aka rubata DR N.H.W ya shige....
Ana ma Ko zama baiyiba ya duba submariner rolex 'dinda ke daure a hannunsa yaga baifi 10 minutes to theater dazasu shiga ba sai kawai ya shige changing room ya shirya cikin kayansa na theater tsaf ya fito dis time idanun shi da medicted glass yar karama bai dau komai ba ya fice
Ga operation room
nurses biyu ne ke biye dashi rungume da files sunsha light pink duty uniform
sai asst dinsa Dr sameer bello daya qaraso cikin nasa kayan tiyatar shima da sauri Yana kar6ar file 'din da Dr jaspher ke miqo Masa dukkaninsu fuskokinsu da hankalinsu na tattara ga aikinsu bazaka ta6a kallonsu kace gwanayen neman Mata bane kamar yanda suke gwanaye a aikinsu,
Sun dauki aikinsu da mahimmanci matuqa sbd yanda a hospital suke tsananin Jan girma da class dinsu musamman Dr nashwan 'din da matuqar batare yakedasu Abhay sa abhi ba to bazaka ta6a ganin ko sakewar fuskarsaba bare kayi tunanin zai iya kallon mace harya nemeta.,