← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 176

Sashe 79

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Yenge tace what?"a'a, shine bakici sweet din ba?
Zaira ta sunkuyar da kanta a hnkli tace ai naki ne..yenge tace hmm
"Zairah ashe har zaki kashe kanki?
"..kamar zatayi kuka ta furta hakan tana jin wani azaban tausayin ta zaira ta mata shiru bata amsa ba nikam Muje ciki kisha koda kunu ne,its with me, na miki alkwari bazai daukeki minti biyar ba kinsha kin koma,zairah tace aa nagode..akaro na farko yenge ta bata ranta"toh karbi abunki nima bana so ta miko mata dukan cokolate din a zafafe.."tace a'a naki ne wallhy..yenge ta bata rai"to muje kitaba wani abu in kinaso in karba
Out of no choice zairah tabi yenge zuwa sashen su yenge ta zuba mata kunun gyada mai dumi ta bata tace mata ta sha,a tsattsaye zaira ta shanye kunun data miko mata a jug din, sallamar kirki basuyi ba tayi marmaxa ta dau hanya ta dawo wajen sa..

Gani tayi har ya fito zai shiga motar sa da daniel yake tuka sa aciki,ya bita da wani irin sanyin kallon daya sa ta sunkuyr da kanta baice mata uffan ba ya shiga ita kuma taje ta shiga wanda zai maidata gida

Daf ana kokarin fita a sallahn magrib suka iso,as usual ta sauka ta bude gate
Dayake dakinshi ya wuce direct bai kula su ba yasa tayi marmaza ta shiga kulawa da kanta

"Kitchen ta fara shiga ta kwaba custard da cup din tayo dakin ta ta zauna tasha a nitse hartana zufa.
Daga nan wanka ta fada ta gogge jikin ta sosai da mayukan wankan dake wajen masu qamshi, tayi alwala ta maida sabon maid unifom dinta ta xura hijabi akai ta shiga jero sallahr asr magrib da ishai,bayan ta idar ta cigaba da kwanciya anan nadan wani lokaci cos Tsaban yadda gabobin jikin ta yake sarawa har tanajin kamar bazata iya takawa da kyau ba,data yi tsayen har wani jajjan kafar take kamar me dingishi.

Abakin gadon ta ta zauna tanata tunanin abunda yenge ta gaya mata ayayin datake shan kunu daxu

Tace "Zairah sai kinyi hakuri fa..Dama haka rayuwan duniyar yake wani yana da sauki wani yana da wahala Mr nashwan baida sauki kwata kwata nasani kowama ya sani,nd not becos he is wicked or harsh amma inaga hakan naturen shi ne

Kuma Shiyasa tsawon lokaci shi bai yadda akawo masa maid ba
,probaly bcos baya son ya takura ma kowa amma it seems thy force it on him..kinga ko tunda aka mashi dole ai hakri ya zame maki dole...
kiyi kkri kisan yadda zaki na kulawa da kanki,dan duk wahalar da zakisha bazai dame sa ba
He is a chronic negaholic..A negative person
Suma familyn fama dashi sukeyi

"Wayannan magangun sosai suke dagula ma zaira tunanin ta ta dade tana zaune cikin nazari tana aunasu Jim kadan daniel ya taho yashiga bubbuga mata kofa,she knew she have to cook kawai
Sai ta fito..
Oga yana nemanki a dakinshi
Ba musu ta cire hijabin ta daura dankwalin ta quiet decent ta biyo bayan sa,dede bakin door ta tsaya ta shiga kncking after 13 mint akace ta shigo..

*Littafin na kudi ne 300 via acct 0152983148,mohd sule surayya gtb*

Or MTN pin via 08060712448

*Duk wacce ta karanta bata biyaba banyafe ba😅*
[11/18, 2:24 PM] Pretty KITTEN: *41..i need a massage*

Unedited

Kwance yake akan makaken Gadon shi cikin yanayin ruff da ciki,kansana shimfede akan pillow jikin shi babu ko riga ya wani tamke kugun sa da sweat pant na gucci write my paper kalar sa fresh yellow marar nauyi ga wani axaban mayen qamshin turaren posess dayakeyi tanabin ko inansa tana ratsa shi

Zairah ta tsaya tun daga bakin kofar cikin rudanin ganin sa ahaka kamar yana bacci ta soma kokonton ko bashi ya amsa yace ta shigo ba?A duk yadda taki dago kai ta kalle sa yaci tura,
Dan ko cikin kuskure ta dan daga idonta a fixge sai taga bayansan kawai take kallo

He is so smooth nd sexy,wani irin fresh hasken fatar yayi
,yanayin murjajjen jikin shi da shape din kugun sa inda yadan shigar is so sexy mafarkin kowacce ya mace tana ta kallon shi
kamar kafarta bazai yi Motsi ba haka takeji,tafarajin wani irin bugawan zuci,kamar ta sabule ta bar masa dakin dan yaune karo na farko data fara ganin jikin namijin daya so ya razana ta,"wani shiru wajen ya dauka ita bata yi magana ba shima bai ce mata uffan ba,can ya motsa jikin shi sai kuma ya juya ya wani kureta da luiiii din idanun sa,sunyi sanyi sunyi lufu lufu suna wani kwacewa kamar maijin Bacci zairah kamar zata ci da kasa haka ta firgita
Ta karkace tsayuwar ta kallo daya tayi ma cikakken kirjinshi taji kamar an tunkude ta.

Sosai ta binne kanta akasa ta shiga fidgeting fingers dinta kirjin ta na muguwar bugu kamar zata nitse cikin kasa.

Image din se memetuwa yake a idanun ta His sexy back is nothing compare to his bare chest,akaro na farko
Ta kalli abunda yaso ya harxuka feelings dinta a matsayin ta na ya mace,nononshi irin me dan bakin nan ne shi bai baje ba amma nipple dinshi is pocky nd dark ga wani arbs nd wings ko inanshi abun kallo ne.

Dada relaxing akan pillow yayi yanata kallon yanayin ta
Tsoratar datayi A fili
Yake boro boro..

Bai taba yarda da wata mace ba kuma baisan ko har abada zai iya ba"duk da yaga tabbacin alamar cewa zaira ba haka take ba sai yaji bai amince ba wani tsaki yaja aransa ya wullo kafafun shi tsakiyar gadon yana binta da dan iskan kallo kasar wuyar shi yace Zaliha!!

Zaira kamar zatayi kuka cikin sanyin murya tace na'am.. siir.."ya mata hannu alaman come over here..zaira ta rasa meke mata dadi tahowa gaban sa takeyi tanajin yadda kirjinta ke kara bugun shi,"cikin wata malalaciyar sauti mai kashe jiki yana kallon sunkuyayyin kanta yace'I need a body massage,zaira tayi kamar bataji shi ba ta ja ta tsaya daf dashi"Are u deaf or dump i said i need a body massage Tsawar dayayi yasa ta firgita ta ja da baya tana magana cikin ii na da azaban tsoro
Sir sir..dan Allah kayi hakuri
Im so sory wallhy bazan iya ba,ban iya ba,Wani shiru yayi wanda yasa taji babu dadi aranta
So U cant do ur work?Ya tambayeta yana juya mata bayan san.dan shiru tayi tukun can tace i can do it sir amma..ya wani juyo cikin sauri ya watsa mata wata muguwar kallo
"'then Do it""
Kamar zata fashe da kuka ta asma da yes ta matso kusa dashi da kyar..

Ya zare pllion dake kanshin ya wulla gefe,dan kadan ya zamo xuwa tsakiyar gadon,duk jikin ta na rawa ta taho daf tazauna abaki bakin gadon shin its so soft amma ji tayi kamar taxauna abakin wuta.

Tam idanun ta suka ciicciko ruwa ya gamuye kwayan idanun ta kiris yake jira ya fara zubowa.
Yana gyara mata bayan shi yana maganan a miskilance
"U have to do it slow
Kina daddana min nan,sai ya jawo hannun ta ya matsa ata gefen kugun sa,

Wani duniyar ya jefa ta na seconds kafin ta daure ta dawo cikin hayyacin ta,..
Kansa ya dora akan dan karamin trow pillow babban pillown kuma ya kwanta akai ya kifu ya bata bayan da kyau in full,Gyara zaman ta tayi kafin ta dora hannun ta a bayan san kamar me tsoron wani abu,
Hawayenta ne suka shiga zubowa tayi saurin gogewa ta daure fuskan ta ta fara kokrin tursasa kanta tayi abun,da kyar da bala'i ta danne xuciyarta ta
Dora hannu ata wuyan shi tafara mammtsawa masa a hankli tana yi tana mulmulawa,shiru wajen ya dauka nashwan ya dada nitse kansa cikin pillownshi ayayin da dadin taushi da laushin jikin sa ya tursasa zairah lumshe idanun ta.

Daga ta wuyarshi ta fara zamowa kafadunshi,wani uban nishi ya sake mata a abayyane.
Ta cigaba tana daddana masa kasa kasa harta zamo tsakiyar gadon bayan sa,"tana danna qashin wajen ya saki yar kara yana cewa "ohhhhh..dada tamke idanun shi yayi tana matsa wajen ya fara nishi me karfi yana xclaiming"ohhh ohhh..gaba daya kunya ya gumeta setaji abun baimata ba kwata kwata.
"Go down..ya tura hannun ta kasa kasa kan asalin kugunshi..zairah ta danna mashi wajen kamar bazatayi ba
"Ya juyo kadan ya kamo hannun nata ya hada da nashi ya dora adede wajen yana wani irin shafawa,kiris ya rage tayi futsari ajikin ta tsaban yadda wani abu kamar elctric shock yake bin jikin ta
Sai kuma ya bige da masifa Idanun shi ya tamke kafin ya sake mata hannun
"Kiyi abu sa jikin ki,Ure soo slow,i tot maybe ure dead,wani feeling ne ya tunkudata tace bari kawai ta masa marmaza ya sallameta,ji take kar nan gaba bazata iya daurewa batare da tayi wani abu da zai saba mashi,she just can control the feeling bakaramin feeling din sha'awa bane yake so ya kunno mata.
Ta gyara zaman ta da kyau"ta fara mammatsa inda ta lura yafi yafi so din
Tsakiyar bayan sa musamman inda layin spinal cord dinshi ya bi zuwa daidai inda zanzaron wandon sa ya tsaya a kugun shi..nashwan yanata nishin sa da karfi yana matse pillo akrijin sa yadda yake so bayajin dandanin kunyarta yanata jan shauki ohh
"ohhhh ohhhhh ahhh ahhhh ahhhh
Zairah Ta rasa meke mata dadi a duniya.
Da kyar da fitina yayi lakwas bayan kamar awa daya taji wajen ya dauka da wani shiru alaman bacci ne ya dauke sa...da uban sauri ta sauka akan gadon
Idon ta fixed akan agogo ganin da alaman ba tashi daga baccin zaiyi ba ta wuce kitchen ta dafa abincinta mai nauyi taci ta koshi sannnan ta wuce dakin ya tay baccin ta..

Can cikin dare wayarsa ta hau ringing ya laluma ya dauka yaga hanadi baisa a kunnen sa na saida yaga time 3am,har yayi jefa da wayar sai kuma ya dauka yace hello?
Chapter 79 · 0% Book details