Sashe 73
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
drinks dukansu sukaita sipping atare har babe din Abhay ta gama cakwalgwala sa tayi gaba, can Aahil ya kalleshi yace "tunda kaki nala to wat about ur Hanadi?" kallonshi yadanyi kafin ya maida mai da tambayar"wat about "ur hanadi"?" Aahil yay yar dariya yace "i mean baka sonta ne?ita bazaka aureta ba ita? Me relationship din dake tsakanin ku yanxu dont u have feelings for her ne"nide tana birgeni,she fucking love u, tabe baki yay a rigimance yace "Aahil, get this straight nifa aure ko soyayya bayama ajenda na, infact inda baku tunamin da dat low life girl da qaddara yahadani da itaba nida nama manta inada wata so called girl friend and nala, nala khalepa" yakira sunan sau biyu yanadan rolling eyes dinshi saikuma ya tabe baki
yace "inta matsamin se ina more rayuwana da ita kawai,anytime am in d mood,but blv me babu komi tsakanina da ita na wani feeling she's just a girl dat love giving her self to me okay" dariya duka sukayi Abhay yaciro wayarshi yace "lemme call my REAl babe nima" kirar budurwan sa lateefa ba a daga ba tabe baki yayi kafin ya mike yaje dance floor yafara rawa abinshi yana sipping wine din glass cup din hanunshi yana shasshafa yan mata
Su nashwan na gefe suna yar hirar su Sai gurin sha biyu suka fito daga club din kowa yaja motar shi dan zuwa gida,da kyar da bala'i abhay ya jawo sa sukaje Sauthsong mansion acewar sa yanada muhimmin abunda yake neman tattaunawa da shi akan dan uwan sa ABHI..
*Wannan littafi na kudi ne pay ur 300 ta 0152983148* mohd sule surayya
Gtb contct 08060712446
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: *39...waist beat...*
*Kada ka karanta min littafi sannan kazo kana tura min text na neman yafiya,bazan yafe ba,sannan kona yafe wayanda ka shiga hakkinsu na nan najiran ka!dont knw why kaga abu ya maka yana kuma sakaka nishadi yana ilimantar dakai amma wai kanajin kyashin ka cire dari uku ka siya?msw wannan ai jahilci ne da neman wahaldakai akan abunda kasan kawuce nan,if u need the book kindly pay ur 300 via act 0152983148 mohd sule surayyah GTB or mtn pin via 08060712446.*
Yau asabar da yamma zairah ta fito daga kitchen halfway throug,tana takawa a hankli idanunta kamar me jin bacci wani layi layi take tsaban yadda takejin cikinta na kananan ciwo,bata dai kula ciwon ba ta daure ta sauko.
Jin karar tv a falo ya sanar da ita cewa nashwan ya sauko,tahowa takeyi a hankli tana bobboye kafafun ta da bata saka musu takalmi ba,kwana biyu data rame sosai tagama lura babu motsin dazatayi jigidan ta bai motsa ba,so to avoid drama yasa take yawan yawo babu takalmi kuma a hankli a hankli tunda tasan ba wani tsayawa kallon ta yakeyi ba
Data iso bakin kofar falon seda ta tsaya ta dan rirrike bango
Ji takeyi kanta na juyi kamar zata fadi
Bayan kamar minti biyu ta tattara sauran karfin ta ta shige ciki..
A ladabce ta gaishe shi as usual ya amsa ta da kalma guda batare daya kalle ta.
"Sir,dama nazo in tambaye ka abunda kake bukatar ci.
Yana shiru idanun sa stiif akan tvn dayake kallo Yafi mintina goma baice uffan ba,can ya juyo ya mata kallo daya ya dauke kansa yace
"Just tea...
Tace ok duk dama Amsar nashi ya bata mamaki dan tasan shi baima cika son shayin ba.
Spearmint dinsa dako sugar rabin cokali baiya yarda asa masa bare madara.
Gaba daya zairah ta sha'afa Ta mance Cikin sauri tayi wani irin juyi zata taka step ta haura sama sai cass cass carass karar sautin jigidan ya wani doki dodon kunnen sa",zaira tana ta tafiyarta cikin sauri bata ko juya ba,a tunanin ta hala baima jita ba",shikuwa nashwan haka kawai baison Abun"irin feelings mai karfi da saurin tunxira namiji da baison ji shiya ziyarce shi,ya koma ya aje kansa akan pillown kujeran yayi lufff,can ya bude lufu lufun idanun sa yabi bayanta da wani irin kallo fresh nd slim fingers din ta data daura akan kugu tana dan rirrike jigidan shi yakafe idanunsa akai, sautin sai wani kashe masa jiki yakeyi,ajiyan zuciya yay kafin ya koma kan cushion din ya lumshe idanun sa sosai..
After 10 minute zairah tana kitchen
Harta gama hada komi a tea set zata dauko ta fito, tana bude kofar taci karo da mutum agabanta wani balain raxana tayi saura kiris ya rage ta fado kasa sai tayi saurin dafe bango,"
"tamau ya daure fusknsa agabanta nan da nan ta dawo hayyacin ta kafin nan taja baya tana kallon sa dishi dishi,...
Idanun sa ya zaro waje cike da balbalin kata'i
"What is taking u so long?da Allah kiyi sauri ki bar nan wajen kafin in tattaki
"Jikin ta na rawa ta matsa gefe tace am soryy sir,gashi Tana ta so ta cire takalmanta amma ina ahakan dai ta fice,se kuma taga yana biyota abaya daf daf,wani sauri takeyi agaban sa with each step inta motsa kugun ta sai kaji hadadden sautin jigidan ta cas cas cas,dan zaira irin matan nan ne masu designated slim fit shape da shapappen ciki da cikan fatar kirji..
Altho baza ace tana da lukuta lukutan cinya da faffadan kugu ba,jikin ta dai dai misali ne but hade da yar ramar datayi se kuma nata jigidan ya kasance na motsawa cikin sauki...
Da saurin bala'i suke tafiya so Kusan atare suka sauko falon,fuskan sa a matukar daure yake witou her knowing why...
'tana ajiye masa shayin akan table kamar tababbe ya bangaje ta ya dauka jug din shayin ya watsar akasa,cikin tsawa da iko yace..
."bazan sha wannan ba,go nd get me another one"..tuni sai taji ta birkice yanayin sa yasa jikin ta ya fara rawa rawa hannum ta ma karkarwa da sauri"ta jawo tray din tana cewa "ok sir..a dan razane ta juya zata bar wajen batayi taku daya ba taji an wani handameta an fincikota ta baya da bala'in karfi,"dukan uku uku kirjin ta ya bada, ta fara da rawan murya.
"sir...sir...the feeling of her resting in his huge chest yasa taji wani uban kasala na dirar mata,wani cukiukyan wulkanci ya mata ya juyo ta gaban sa numfashin su har na gogan na juna
,"bata san ta fashe masa da uban kuka ba sanda taji abunda bataba tabaji ba,wani abune da ya tsarga mata yana bin ta cikin ziriya tun daga kafafun ta yabi jini har ixuwa kwakwalwa ta, dora hannayen sa yayi akan kugun tan
,"yasa hannu ta cikin rigarta daidai marabar waist dinta daya raba karshen riga da zanin ta ya warware..
lallausan fatar hannun sa da yaji uban gyaran manicure yay laushi kamar auduga shiya fara goga mata a marartan Da karfin mugunta, yaja jigidan baya yabita da wani muguwar eye to eye look sannan ya balle igiyan jigidar da karfin bala'i suka biyo kasa zirrrrrrrr suka tarwartse a jikinta suna xubewa kasss kasss suna bita kafafun ta,"..."wayyo na Allah kayi hakuri"
..karkarwa jikin ta yakeyi tana shesshekar cikin tsoro tamkar wacce zata saki fitsari..
"Ina wasa dake ne?daga yau Bana so in sake jin kararar abun nan agida na,NEVA yay stresing word din...
I dont eva want to see it again nagaya miki,Wani turata yayi da karfi ta fada kasa tim akasa a cikin ruwan shayin daya kwabar ya malala akasa,hannun ta ta buga ta riko wajen cikin radadi ..kuka ta dada fashewa dashi tanajin wani irin razana sai ta fara bashi hakuri.
Tsaki yaja Baima kulata ba ya haura sama da sauri
Gaba daya ya birkice idanun sa sunyo ja yana tura kofarsa yayi super akan gado shi yana sauke wasu malalatan ajiyan xuciya
gogge wajen zairah tayi tana yi tanabi ahnkli sabida zafin da hannun ta yake mata,nan ta tattara broken bits din jigidan taje ta xubar tanajin mararta mata salam ko kadan bataji dadin rabata da shi dayayi ba.a ranar sai ya kasance kamar tabo masa sabuwar rikicin sa tayi,wani muguwar saka mata ido yayi,daure fuskn san sai yafi na da kullum kuma duk wani motsin ta yana hankare, babu dama tayi kuskure zataji dirar tsawar sa....
Da safe ta fito daga kitchen,as usual bayan tagama aikinta zasu je asibiti,bata ma san tare da shi yau sukaje sabida motar sa dakan sa ya tuka
Kawai ganin sa tayi asibitin yasa white long sleeve shirt da kake iya hango white vest din dake kyalli a kirjinshi yay tucking yakawo belt mai kyau yasa,yasa black cover shoe dake shining na zuwa aikinsa ya shigo dakin yara yana kokarin gyara tie din wuyarshi hanunshi daya kuma rike da white ironed lab coat dinshi sai kamshi yake looking soo cooperate, fatarshi har wani glowing yake sabida hutu ya gama ratsashi har ya gaji, gashin kanshi da sajen shi sun kwanta lub lub
Kowani babban likita da nurse nanan agabanshi anjera filess kala kala "Morning boss
Zairah ma tana gefe tana kallon sa har ya gaggama dasu,yayi signing iya abunda zai iya signing,suna fitowa aka tattara mata sauran file din aka bata,neman waje tayi zauna tana jiran akirata a ciki,jim kadan saiga daniel ya shigo hannu yasa ya debe files din a hannun ta.."zairah taso muje ni zan wuce da oga ke zaki bi motar asibiti ku taho
..,"looking bit confused ta dago ta kalle sa,tace toh aikin fa?..ko xuwa xamuyi mu dawo ne,yace i dont knw bn sani ba oga ne yace wai kema ku taho ynxu,a hnkli tace "ok'..sannan ta taso ta shiga bin bayan sa suka fito..
motar sun ne agaba se na asibiti wanda ya daukota ita kadai a baya,
har kofar gida akatsya,motar su na tsayawa zaira ta sauko cikin sauri ta bubbude gate bayan sun sauka ta dawo ta rufe gate din..."tana tahowa ta cikaro da daniel,mika mata files din yay sannan yace oga yace ki kai masa ciki yanxu gyada mai kai kawai tayi sannan ta sa hannu ta karba sannn ta wuce ciki.....