Sashe 129
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nail yayi kukan hauka ranar,ga fuskan sa ya kukkumbura babanshi yanata bobboye sa yana ihu yanacewa he is a kon..he must be a KON..a mota ya takata shi suka wuce daga nan ba asake jin duriyar su ba kowa dai yaji dadi da nashwan ya amshe yankin north dinsa amma Dalilin haka kowa yasan gaba mai karfi ne zai tsananta tsakanin su da
familyn boss.
Fannin mayor Aseem kuwa bakaramin dadin yiyuwar komai yaji ba,dan dama can hakan yay buri arayuwar sa,yaso ace dai matsalan daga wajen boss ya fara fitowa sai gashi hakane yayu,tun safe zaune yake akan wata makaken cushion dinsa dauke da remote a hannun sa Yanata kallon videon abunda ya afku a kotun,He was so relieve now sosai yaji dadi, yasan koba komai dai an gama da wannan fannin,babu kuma ta inda wata alaka zai hadasa da boss khalepa,kuma Atleast yau yaransa sunyi kkkrin karbe north din dakan su yagani,he was so impressd da security inteligence din da abhi yayi amfani dashi wajen kwaso hujja cikin dan kankanin lokaci,da yadda abhay da hanadi suka playin words dinsu carefully game da case din a social media.
Hjy turai da lady jasmine as usual sukan yi ma jama'a bakance ne da fuska biyu
musamman ma hjya turai dake ta manyanta so she is being more charismatic nd diplomatic in her speech takan nuna kamar yan south song basa goyon bayan a tsaurara rayuwar kowa as she alwys said thy are ppl of peace nd integrity bayan har a xuciyar su ba haka bane,asali babban burinsu ne ma abunda ya afkun.
Fada tsakanin Hanadi da nala a media was hot nd messier sabida wannan karon nala ce ta dau zafi tana kare familyn ta.
Abun yay ma nala ciwo matika dataga duk bambaminta yau hanadi ce takama bakinta bata hasala ta furta wani suspicious statement din da zai bata shedan daukaka ma familyn ta kara ba.
Condition din nail akan maganan KON din nan da aka kwace was so critical dan ihu kawai yay tayi yana fashe fashe sanda boss yasa aka masa allurar bacci dan ya samu baccin koda na kwana daya ne
Ranar gaba daya nala ne kawai take sane da baqar azaban baqincikin da mahaifinta yake ciki,itama haushin faruwar komi takeji as she alwys said it family comes first,duk wani hanyar da zata tsokalo masifa tabi amma bata samu ba,gashi batama bata lokcin ta wajen kiran nashwan ba dan tasan an tsananta tsaro akansa dole ne ana monitoring kirar nasa da komai nasa
Nashwan yana gida shidaya da zaira a kwance a dakinshi sai ziriyar jiran shigowar mr mahdi yake amma sai shiru har yamma yayi,can ya dau wayarsa ya dada kirar sa baiji shi ba,
shidama tunda safe da aka gaya masa komai ya kammalu a kotu Yayi composing kansa daga gidansa ya tura sakon sa as
"media Adress".. tru major channel din gidansu su na sauthsong aka bazashi,yana zaunen dakan sa yay magana da dumbin jama'a akan abunda ya farun, ya kuma tabbatar musu cewa he is alive nd fine Babban abunda ya furta wanda ya jefa talakawan garin farinciki shine daya ce agobe gobe za'a tada ginin north din kamar yadda yay musu alkwari,so duk wani wanda yake da shaidar kasancewa dan unguwar adachan ya shirya dawowa cikinta nan da wata biyu kacal.
The town was so filled with joy nd happiness adduar fatan alkhairi yashata aranar har ba iyaka..
ana daf sallan magrib nash ya bar falo ya haura sama dakinshi dan rashin xuwan mahdi wajen sa ya so ya damesa aransa sosai..
Turo kofar taciki yy a hankli yana shigowa cikin sanda kamar wanda baison ya tasheta a bacci,tsayawa yay daga nesa kadan yagan tana kan baccin can ya matso kusa yanata kallon fuskarta sannan ya nemi waje agefe da ita ya zauna, oxypipe din ya dan zare,ya dau remote din ac ya dada ragewa inda yasan bazaifi karfin ta,he want to be sure in ciwon ya fara sauka yana so yaga in zata iyayin dogon magana koma tayi kwakwaran lokaci tana numfashi
She is really stressed..
takumi yy yana tuna kuncin talauci data gaya masa tana ciki,ya fara damuwa da takaici wanda shidakansa me ya sassaaka ta aciki
Da uban razanar da xuciyar ta da kwakwalta da akayi tayi in just 2 days
kallon ta ya dadayi aransa yanajin matukar sonta da tausayinta, yasan tana bukatar kasancewa a wani waje na daban da wani rayuwa mai dadi mai sanyi wanda zai dawo da ita hayyacin ta.
She needed peace of mind sabida ta canci hakan,kuma yasan abu gudane wanda zai iya bata kwaciyar hanklin shine inya warkan da mahaifiyarta kuma ya dau nauyin rayuwan su ya basu soyayyarshi da gata,daga yanxu ya yanke hukunci aransa cewa he must give her all his kindness nd friendship kodan sabida ta yafe mishi abubuwan dayayi mata abaya,daga nan Sai kuma yayi shiru yana jin bala'in fargaban barin xuciyar sa ta furta masa babban burin sa na gaba akanta dayafi damunsa.
...He love her...
What he feel for her now is beyond love
Dan Ita ce kalar matar dayake mafarki ji yake kamar zai iyayin komai ma akanta
Awajen sa Itace Macen data san zafin kowani irin tsanani takuma san radadin wahala ta san juriya da haquri da halayyar sa.
Wanda damuwarta ba duniya bane bare abunda wani yake dashi na dukiya wanda bai dameta ba,wacce Ba damuwarta matsayin shi ba bare tayi tunanin mallakar sa ko ta juyashi...
.wani juyowa ya dada yi yanata kallon fuskarta da kwala kwalan idanunsa kamar zai hadiyeta aransa ya furta
"Im gonna make her my queen nd her mum my mum..
We gon have a beautiful life nd a beutiful family.
Yana gama furta hakan aka gama kirar sallahr magrib wanda tuntuni yake jin sautin shi tun daga waje,haka kawai abun ya fado mai,ai noor yace masa in kayi addua immidietely after azhan Allah zaiyi saurin karba so he immidietly started prying harda dan rufe idanunshi dan ya nuna ma Allahn shi dagasken gaske Yakeyi Yace ya Allah na rokeka kaban ita niko yau Zan aure ta...haka har Ya gama magangnun shirmen san sai yy shiru can Ya bude idanun sa da kyai yanata kallon agogo,Today is thursday Kuma dare yayi kuma mahdi yaki ya dau wayarsa ma bare ya zo suyi wata magana..
Tuntuni ma'sud nema ke ta masa zirga zirga, daga nan tsaye ya mike ya shiga toilet ya dauro alwala ya fito cikin tunani,haka kawai yake so acikimai burinshi na auren san
Kuma Ahalin yanxu yasan Mas'ud bazai iya yin komai akan wannan lamarin ba
Mahdi ne kawai zai iya tunda shine magabacin sa,
he really want to get married to her son samu ya tashi washe gari ace dashi zaira tana matsayin matar sa na sunna ne
He was so curious abt it,so anxious yaki sam ya danne xuciyar sa..
Kan daddumar ya hau ya gabatar da sallan,yana daga xaune ya dada kirar wayar mahdi bai daga ba seya kira su abhi danyaji ya ake ciki da zancen lpyar kafar noor akace mai da sauqi.
Haka yayita zaman kadaici akan sallaya yanata maganganun zuci da tunanin kala kalan tsananin so da farin ciki da xaai bada zaira inya aureta
Tunda safe daya barma mas'ud go ahead din aikin gina north ya zare hannun sa akan komai na rayuwr sa for a while
He just want to build a happy life henceforth,kuma mallakar zaira ce kadai project din dake gaban sa ayanxu..
Can dare ya hado tea ya kawo mata ya tashe ta,cikin tursasa mata da kyar harta sha,she was so weak sabida abunda takesha kenan kawai babu wani abu mai nauyi acikinta,duk yadda take fama da fargaban kin kasancwa a jikinshi
Saida yaci tura sakamakon
Each time ta kwanta bacci tana farkawa zata ga kanta a kan kafarsa ko lafe akan kirjinsa
Fannin su mr mahdi kuwa yau kwana uku kenan da samun wafiyyar amma zakasha mamakin yadda ake gaggauta bata kulawa dan kawai ta warware ta samu sauki,tsaban iya rike amana da sirri mr mahdi bai taba yunkrin gaya ma kowa ya same mrs wamako ba,tun ranan kuma ya kaurace ma kowa har familynshi har matar sa basu san a ina yake kwana ba
Wafiyya tun akwanan ta na biyun dataji muryan danta ta dadajin maganganu da labaran sa abakin mahdi ta gama warwarewa,rashin bude baki aji maganan ta shine babban matsalarta aynxu dan abun yana mata kamar wani ciwo ne dake addabar brain dinta gameda zairah dinta.
A zucyarta Tana so lallai farkon wanda xata ji sautin muryan ta a fili ya kasance princess dinta zairah, all this while datake kokowa da ciwon bawai danta dawo duniyar ta dau fansa bane kadai, she have been fighting to stand for her zaira,sam bataso kasancewar wani ciwo da yaxo ya nakasa ta har ya hanata kare rayuwar yartan ba,aganin ta zaira tayi karama ma daukar nauyin wahalar duniyan nan ita daya..
She knw how cruel d world is,kuma ita kanta tana jin tsoron muguntar mutanen duniya
Yanxu wafiyya Bata yawan kwanciya amma tana iya zaunawa akan wheel chair in mahdi yana bata labarin abunda ake ciki..By her late reaction already yagane cewa mahaifiyar zaira wato bahiyya bata duniya,burin mahdi baifi ya tursasa wafiyyar tayi magana ba dan ya kosa aransa yanaso yaji ko ya dace ya dauko mata danta nashwan tagansa ko bai dace ba.
Yau sassafe tana bacci ya je kotun akan case din nail,amma daya dawo saida ya samu nitsuwa sannan ya zayyana ma wafiyya duk labarin abunda ake ciki,as usual hawaye kawai takeyi sai da ma aka mata allura ta danyi bacci to tashuwar ta keda wuya ta farka da sunan zaira din abakin ta,like she is blinded with sorrow idanunta suna fidda hawaye amma sunki buduwa sai uban kuka takeyi tana kirar sunan zairah cikin tsananin shaukin begen ta Sosai hanklin mr mahdi ya tashi.
Babu bayanin da baimata nacewa zairah tana tare da nashwan ba amma wafiya bata dena kukan ba,mr mahdi saida ya gwammaci da bai fada ba,is like saida ta kumsa abun acan cikin xuciyarta ya mata yawa kafin yanxu take amayo shi..
He tot nashwan's emotion is d hardest to control sai yau dayaga ashe na wafiyya yafi nashi..