← Book details Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 111 OF 176

Sashe 111

Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

12:30 midnite noor ya dawo daga SSM,sanin cewa tayi baci yasa baima bata lokacin sa ya dubata ba,kitchen ya fara lekawa yaga kamar baayi komai ba ya kalli microve yaga akai mashed patatoes da zai iya dumamawa,baiyi hakan ba sanda ya nufi dakin sa,yana bude kofar yaga komi an gyara mashi sedai da alaman bata taba shoping bags dinba kamar yadda nashwan ya mata gargadi,kwafa yy ya tube kayan shi ya shiga bthrum yay wanka ya kimtsa kansa ya fito yana qamshin sabulu,zama kawai yy abakin gadon sa can ya jinjin kansa da bed crown din wani lumshe idanun sa yay sannan ya budesu ahnkli ya kalli lokaci,he look too tired bare yace zai dudduba kayan da suka siyo din ya jera yaga dai harda na zaira wanda nashwan ya siya mata ba fitat dasu ba,mikewa yay ya dau jallabiyar sa ya bibbi jikinshi da ssanyar turare ya nufi dakin nashwan din ya fara knckin,yana turo door din ta budu,the room was bit dark an rage hasken wutar ta dawo dim blue light sai wata munafukar qamshin turare data hargitsa sanyin ac tana ratsa ko ina tana mamayr dakin Sanin cewa baiyi bacci ba yasa noor ya kutso kai ya tsaya har tskiyar dakin"..Salam alakum?kamar daga sama yaji an kunna wuta sai suka hade idanun su nash yay saurin janye nasa,Daga shi sai guntun towel iya kugunshi da wani a wuyansa dan karami farare kal jikinsa sai shining yakeyi kamar dan jinjiri,sai yay saurin dauke kafafun sa ya je gaba ganin yadda noor din yabi jikin nashi da kallo,"..noor ya fara murxa tafin hannun sa kamar maijin sanyi yana shirin neman makan sa wajen zama agefen gadonshi,yana zama ya ma nashwan kallo daya yace"yeah im bck batare da yajira ma tambayeshin ba.

Nashwan Ya cigaba da goge jikinshi da dayan towel din..ya daure da jyar yace,'sannu da dawowa"..jin noor bai ske motsi ba yasa ya taho ya zauna kusa dashi ya aje man a tsakiyar su,a hankli kamar mace ya fara shafawa akan hannun sa yana bi da fatar a hankli,ya dawo gently kan kirjin sa ya lakata kadan ya shafa da kafafun sa komin sa a nitse yakeyi tamkar bana miji ba,cikin tabe baki noor ya amshe man
Nasha mamaki Bakayi bacci,saiya kama ta bayanshi ya zuba man,wani sanyin jin dirar yatsun noor a bayansan yasashi lumshe idanun sa
,"Care to xplain wher u were?batare da bata lokaci ba noor yace ina gida mana
I went to clean up ur mess na tsaya ne dan natabbatr da cewa Hanadi bazata dau mummunan mataki akanka ba

wani garas nashwan yaji saukar maganan a kunnen shi Cike daure fuska ya dago kai yace ko?noor yana kan shafa masa bayan san a hankli ya wani ja ya fauce bayansa ya mike a tsaye kuma zafafe yana kallon sa",ka tashi kaje kace mata tayi duk abinda zata yi..fuck her..!. a hnkli noor ya dago kansa dan ya amsashi sai suka hade ido,kallon scnd ya masa baice komi nashwan dake cikin bacin rai yay tsaki ya kau da kansa gefe.

Duk abunda zakayi kanayi kana yinshi cikin nitsuwa,kar karaina abinda zata iya maka..to wallhy nashwan ka guji kaidin mace me kishi irin hanadi
wata rana saika raina kanka a hnnunta Tun noor bai karasa ba yace 'na yarda,pls Let her do her worst..noor ya mike tsaye yana kallon sa a dame "But i wont allow that..i care for both of u..hanadi fa tamkar yace awaje na bazan so ka aureta kana walkanta har haka ba,kai tamkar dan uwa ne awajena bazan so kayi aure cikin takurawa..
"nashwan ya katse shi da cewa what?uban wa ma zai takura ni?sai yay yar dariya yana kada kansa fuskar sa not looking so good,noor i think ure crazy,ka fita min a daki na ni bacci zanyi

cikin naciya da daddagewa noor ya tsaya still ya cigaba da maganan sa
"What happen today isnt good!nashwan In kana son hanadi yakamata ka tsaya kayi tunani akan lamarin ku,domin alamu ya nuna tafara gajiya dakai duk da nasan hanadi bazata karaya ba amma sanin cewa alkwarin aure ne a tsakanin ku is driving her crazy,yaka mata kamata adalci ka tsaya da maganan ku awaje guda..noor yana saka full stop ko numfashi bai barshi ya sauke ba yace"Noor Babu wani alkwarin komai tsakani na da hanadi,i have my own wife wanda baba na ya ban since bfr she was born..hanadi is just obsess abt nonsense Noor cikin katse shi yace Nd u are the nonsense ba?very sincerely nashwan ya juyo ya kalle idanun noor kamar ransa a bace kamar ba a bace ba. yace ni bana kaunarta noor Bana kaunar hanadi,nd no matter what i do i cant seem to love her,i will neva love her.,Adan dolen noor ya dago ya kalle shi da yaga yafara twerking fingers dinsa a gefen kunnen sa da alaman bayyana iya gaskiyar shi da gasken gaske

Yace ibrahim,"nayi iya bakin kokri na danta gane hakan tuntuni amma sai tacigaba da biye ma iyayen ta tana maida abun wasa ko,ko kai ka dauka ban san me takeyi bane?why will she keep playing dump with me bayan na riga na nuna mata a fili cewa bana son ta kuma bazan aureta ba?kai dakaje rarrashin ta meyasa bazaka fada mata gaskiyar da kanka ba aikaima kasani in ina sonta ko bana sonta,but why are u silent?bcos she is ur family ryt?baka son bacin ranta nd i am nothing to u?noor sai ya dauke kanshi cikin rashin jin dadinjin wayannan kalaman

Why is evryone forcing her on me?
Why is evry body telling me wat to do?this is my life
Tunda babu wanda ya taba nuna alaman yana damuwa da irin zafin dana keji araina banga dalilin da zanyi biyayya kona cika ma kowa burinshi na banza ba.

mahaifi na ya riga ya ban wata kuma ita kawai nakeso araina kuma wallhi da an haifeta da ita kawai zan aura.
ni babu wanda ya isa yasani dole akan hanadi,kaje ka kagaya mata nace bana son ta.

Noor yaja numfashin sa sama da alaman xaiyi waya magana nashwan cikim dagon murya ya dakatar dashi yana juyi da kansa alaman baison jin komi
"Ibrahim pls stop it here katashi ka tafi, darajan zaman tare damukai dakai yasa ma nake kulata har nake jerata cikin yan mata na shine har zatakemin iyeyi?,are u aware of abunda take fadamin dazu?she is threatening to own me,tana cewa sai abunda taga dama zatayi da rayuwa na,..bafa tsoron ku nakeji ba kana jina?..ive already ask ur hanadi to behave intana so ta sameni,kuma iya hakan shine kawai nasararta,but in batajini ba,i will personally call her dad today,agaban ta da gaban uwarta,Kuma kasan abune mai sauki in gaya masa a cikin idanun sa cewa bana son yarsa ko? Ince bazan kuma aureta ba kuma ince masa yaja ma yarsa kunne akaina,so tun kafin in fito muku a tsirara in illata ta na har abada ku kyaleni..

Let me help me self alone.

Ai Dama ni kadai ne a duniyan nan...who do i hve?

jikin noor yy sanyi cikin rashin jin dadin maganganun
Nashwan,cikin rasa nitsuwar sa da sanin ta ina zai fara ma calming dinshi kawai ya sunkuyar da kansa,maganan gaba daya ya dauke numfashin sa da sauri sai ya fice nashwan sai yaki sam yama kalle inda yabin,hannu yasa ya kwashe cream din ya aje akan mirror ya bude closet dinshi ya dau bakaken riga da wando na bacci masu laushi yana kammala sawa ya kashe wutar dakin mai gaba daya sa ya zauna abakin gadon sa,bai jima da zaman ba alarm yay kara ya daga kai yaga karfe daya,
Firxan iska yay da karfi yanajin wani axaban baqin ciki na mamaye jikim sa
Wani shiru ne ya gifta idanunshi sunyi jaaa tamkar zasu fidda hawaye

He started feeling cold nd miserable.

Can ya juya ta bayanshi ya kalli tsakiyar gadon inda zairah ta gyara yayi kyau sai qamshi yakeyi,wani abu yafaraji aranshi na begen iyayen sa da maitan son ya gina rayuwar sa agaban
Su,that heavy burden of xama akarkashin mutanrn dayafi tsana arayuwar sa is driving him crazy now,he felt so alone nd rejected.

Cikin tsananin kunci da axaban damuwa ya shiga sulalewa akan gadon yana lumewa ahnkli cikin laushin ta data mamaye mai gabobin jiki tasaukar ma zuciyar shi kakkarfan kasala,juyi yakeyi da kansa akan pillow,can ya jefa daya a tsakanin kafafun shi ya hade su ya matse da cinyoyin sa cikin rasa menene guda daya zai tuna yaji dadi aransa,can ya fara juyayi yanajin nauyi sosai aransa kamar dutse aka aza aka danne zuciyansa tanai masa balain zugi da zafi, iya dauriya yayi amma daya tuno da cewa his father is dead nd his mum is seperated from him kuma baima san ko xai iya gane kamannin ta ba kawai sai yaji ya fara kuka,..hawayen
shi sosai suka sauko suka dulmuye idanun shi
Sai yafara tunanin yadda rayuwa zata kasance masa da suna nan tare dashi,he then rmber how he grew up to be a monster,he was brough up to be so meaner dan his demons..wanda ya tsani rayuwa cikin sauki da duk wani abu mai saukakawa,kaf mutanen daya kuntata musu saida ya fara tunosu while he was crying profusely,sosai yake kukan,he dindt realise that yama tashi a kwance ya zauna yana kukan sanda yaji azaban sanyin ac na azabtar dashi..

takuna kanshi yay gefe guda ya matse kansa da fuskanshi a tsakankanin cinyoyin sa, cikin wani irin marayar yanayi"a hankli cikin kukan ya tuna cewa hala maman shi tana raye fa,sai yafara cewa
"mama"mama"
Abubuwa da yawa ya shiga tunawa yanajin kanshi da zuciyar shi suna bugawa a lokaci daya,.muryan sa a dishe"ya fara cewa ina kikaje mama na?i want to get away frm this life of hurting myself nd ppl..mumy i dont want it anymore
,yanata kuka sosai at his weakest point.

Alokacin in ka kalle fuskar shi bazaka ce shibane,fuskar tasa tayi ja,majina hanci yawu baki,duk abunda yay marar kyau saida ya tuna da wanda yayitayi ma zaira batare da jin kai ko tausayi ba he was totally shaking out of confustion nd deepest foam of depression..
Chapter 111 · 0% Book details