Sashe 32
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Can ta dafe kai cikin yanayin shaafa tace
Ohh na manta ki Tashi kije wai ana kiran ki awaje?
Zairah tace ni kuma mama?Wafiya tana murmushi tace eh yaro ne ya fadi hakan amma ban tambyesa waye ba,wai nikam afiya ta samu aikin kuwa?Zairah tace ah'a tana mamakin furta hakan datayi dan tasan wafiya babu ruwan ta da rayuwar wani
Ko de afiya taxo ne?amma mexai hanata shigowa ciki
,wafiyya tadanyi shiru can tace Allah ya zaba mata mafi alheri,tashi kije inaga ma itace kije ki duba ta,zairah tace to ta mike ta nufi kofar gida da sauri,bayan ta ta hanga zaune akan dakali tana shillo da yan kafafun ta pale yellow gown din ta bakarmin karban ta yayi ba,Allah mai iko maiyi da bawan sa yadda ya so,ga mai so ido arufe amma baka zabe ta kabani bayan ni bama so nakeyi ba,cikin wannan tunanin har ta karaso inda ta sa hannyenta ta dafa kafadun afiyar cike da nitsuwa,tsaye afiya ta mike suna hade ido ta kara jin kunyar yar fushin datayi da ashique din ta na kwana biyu,taso ace tana aiki a southsong uwa uba ma KON amma batayi tsamanin cewa wata rana inkaine da zabi wata rana bakai bane,wani karamin murmushin karfin hali ta saki kafin ta utta kalma,zaira tace anan kuma yau zaki tsaya afiyya nikam ma nace bake bane meyasa baxaki shigo ba?
Da sauri tace
"Babu komai..im sorry kina expecting wasu ko?amma ai ance har ma anzo daukan ki
Shiru zairah tayi bata amsa ba kawai ta tsura mata idanu,
sauke kai Afiyya tayi a hnkli tace Zairah nasan kin fahimce ni ko?ba abunda kike tunani ba i swear...girgiza kai kawai zaira tayi ta nemi waje ta zauna a hankli ta furta na fahimta itama ta biyo tan tayi amma bata zauna ba..tace
"Kawata ki gafarce ni,im so sory for ma bevrs,ni bazan boye miki ba naji labarin komai kuma zuciyata bazata iya bari ki tafi batare dana clearing abunda ke raina ba im sure kwana biyu
Kinga canji,yes..naji haushin rasa aikin amma bashine dalili n canzawana ba ai abu in naki ne to nawa ne wallahy mamana ne ta takura min..da kamar zata fayyace saura maganan sai kuma tayi shiru tayi saurin tsugunawa gaban zairah kmar me meman alfarma akan wani abu duk
Sai tayi kalar tausayi zairah Dan Allah in kinje kinema min aikinyi a SOUTHSONG mansion koda aikin gadi ne zanyi Kinji kawata.."i will really miss u ashique no one like u...kukan datake dannewa ne ya kufce mata da karfi,zaira bata san sadda ta mike ta riko hannun afiya ba wani irin runguman juna sukayi suka fashe da wani sabon kukan tare sanda sukayi me isarsu sanna dakansu suka shasshare hawayen su suka cigaba da tataunawa..
Zairah dake tagane mahaifiyar afiya irin mata masu mugun son abun duniyan ne sai tace zata yi bakin kokrin ta dan ta sama mata mafita kodan ma sukasance tare
Afiya tace ash nasan kinada hkuri amma ki kara da hkuri u will c kon baida matsaala am certain..Waccar mayyar ce nasan zata takura miki
..but u knw u can call me ko?
Zaira tace krki damu,i hate her alredy,babu abunda zai hadani da ita . Itatayi sanadiyar rasa naki aikin
Afiya tayi rau da idanu salom tana yar hali tace"in ba dan duniya ta banbance talaka da mai kudi ba har ma ta isa ne?doli doli wallhy ko nima nafita fasali bare ke kuma kawata, gaki kyakwa,me dogon hanci bana kamfani ba,ita din me take dashi banda katon gadangar kai,"kamar ba ita ta gama kukaynx ba ta soma kwakwayar hanadi inda zairah ta rinka mata dariya,cikin wasa da dariya sukayi bankwana
Nan zairah ta dawo cikin gida ta samu daidai saliha da wafiya sun gama yar hirar su,daki ta nufa straigh ta zauna har wafiyyar ta shigo ta same ta
A kusa da ita daf ta zauna tana shafo gefen fuskan ta cikin tsananin so da kulawa dukan su basu ma juna uffan ba,zaira ta jingina kanta a hankli akafadun wafiyar Hanun ta rungume tightly ta lumshe idanun ta with so much grieve da heavines hakan yasa wafiyya dake daddanna hawayen ta ta ijiye kayar ta juyo fuskarta da yasasshiyar murmushi fuskarta tadago ayayin da zairah din ta dago kanta hakan yasa hawayen datake makalewa suka zubo da sauri wafiya ta share mata hawayen tana mai girgixa kai tanacewa "zaki fara ko,ke kullum idan zakiyi tafiya saikin yi kuka bakisan yanzu kinyi girma ba u are 22 fa, stop it my princess, nima bazan dade ba this zanzo na ganki,duk dma zaira bata yarda da hakan ba fadawa tayi jikin wafiyyar ta kankameta sosai tasaki kukan da ta dade tana dannewa har tana shesheka cirota wafiyya tayi ajikin ta ta riketa tana ta kallon ta saikuma ta bude kasar pillow dake gefenta taciro wani multicolour handky dake kamshin deer musk sosai tace "yata ya isa kinga karki bata fuskar ki ayayin data soma sa hankyn a fuskan zaira sai kuma taji wani karayar zuciya ya mugun kamata
,tausayinta me radadi yana tsatsfowa daga kahon kirjin ta wani rungumu ta tayi a kirjin ta tana me matse ta gam gam kamar zata hadiyeta
Cikin lumshe ido sosai ta ce,"i love u soo much my baby" do this for me kinji my zairah" gyada mata kai zairah tayi tana share hawayen ta,duk wani nasiha tayi mata musamman akan yadda zatayi hkri da zaman duniya tun bayau ba jikin zairah yayi mugun sanyi,kamar yadda wafiyya take cewa aikin nan zabin Allah ne hakan itama ta sa aranta
Har gaban motar su ta mata rakiya sannan sukayi bankwana...
Littafin na kudi ne
ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446[10/26, 11:01 PM] The DUTCHESS🌟: *♡TAKAICIN WASU🌺*
_the destiny untouched.._
_A nigerian historical fiction_ _*WATTPAD SURAYYAHMS*_
_Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
*16..firstday at southsong.*
Yar Tafiyar data raina nisan sa yau sai taga ya kara mata nisa tsaban batajin dadi,isar su ke da wuya umma saliha takai ta ajiyeta a sashen maids daga nan bata sake ganin ta ba har sai qashe gari.
washe garin da sassafe karfe 6am sautin jibgegen agogon dake tsakiyar asalin babban sashen masu aikin shiya ya buga karar alarm da karfi alamar lokacin aikin kowa ya kama dan haka kan kayi kiftawar ido da bismilla ko ina ya dau hayaniyar da kiciniyar ma'aikata
Windown data dafa da hannayen ta tana kallon su ta sake ta koma bakin yar gadonta ta zauna tana sauke ajiyan xuciya, ko minti biyu batayi ba saiga sallaman manyan mata guda biyu,da wuri ta amsa tana me rusunawa kasa umma saliha ce da asalin babban head maid wato umma baraka One by one tabisu ta musu gaisuwar Ina kwana? Suka amsa mata da lpya.
Batare da bata lokaci ba aka zazzaga da ita sashen maikata ta gagga inda kowa yake aka gaya mata sunayen ogogin su in case in bukatar hakan ya taso mata kamar head security,gen man, head driver head water pumper,sanitarian kowa dai kafin aka dawo sa ita zauren da ke dakin auka zazzauna sun karyawa
Nan Ammu saliha ta taso ta agaba tace"yan mata Yanxu fa zaki fara aikin ki wani irin faduwa gaban zaira yayi dan har iyanxi gani take kamar bazata iya ba
cikin nitsuwa da jan kunne ummuh saliha da umma barka kowa ya mata nasiha,dan sune suka fi sanin halyayyr mutanen dake gidan ciki da waje
Ummu baraka tace kinaji na kuwa,
Zairah daba ta sake kai loman abinci ba ta tattara nitsuwar ta tace eh
A tunanin su duk sun dauka zaira tasan matsayi da kimar southsong mansion dk da haka sanda ta kara jadadda mata cewa matsayin nashwan bana abun wasa bane.
Tace mata dolenki ne ki daraja shi kar ki sake ki shiga bangaren shi Gatsau wai danke mai aikin sa bare Kuma dakinshi in har ba akan aikin ki bane ko shidakan sa ne ya kiraki and most impotantly babu ruwan ki dayi masa magana inba shi yayi miki ba
Zairah Ki nitsu ki ji duk abunda zaice miki in yana magana dake yana da fushi,so listen queitly kuma batare da kin sa ido kina kallon nashi idanun ba ya tsani raini shiyasa in yana tsaye kar ki zauna maza tashi ki amsa shi a saukake,ba acikim jan magana ba babban mutum ne baida lokacin kansa bare naki.
Nan ma umma saliha ta kara da nata,ita kuma akan yin aiki akan lokaci da kau da ido akan abun duniya ta mata gargadi dan sau dayawa an shayin korar kare ma masu zulmamun zuciya masu shegen kwadayin abun duniya Cikin nazarin abubwan da aka gama fada mata ta kuma cewa toh taji.
Suna kammala cin abinci umma baraka dakan ta ta nufi asalin cikin gidan da zairah wajajen da tunda take xuwa gidan batama taba tunanin akwai su ba.
Tun zuwan su na farko ta san Gidan yana da sashe sashe ko ace mini mansions tsalala guda bakwai kuma kowanne da tsarin sa da ma'aikatan dake lura da su
'...babban comtempolary futuristic mega mansion wanda jigajigan mutanen gidan suke ciki shine a gaba amma bashi taga umma baraka ta soma dosa da ita ba da alaman asalin cikin gidan ake so adan nuna mata
Tsakanin gini da gini Tafiya ne mai nisa da kuma wuya amma tsabagen kyaun ababen duniya dake jibge tsala tsala a gidan bazai taba saka ji gajiyar ko kasala ba saidai ma yasa ziciyar ka ta dada himmantuwa
Mid century morden mansion na tarban yan uwan jini ta fara kaita,zaira tasaba da shiga nan dan anan hjy turai take zama dama kuma da ita kawai taba ganawa Wajen is damn quiet,duk suna ciki daidaikon maikatan tane ke shawagi duk girman site din nan babu abu guda daya day rasa na more rayuwa dan each Independantly kowa na da private items dinsa.