Sashe 119
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga nan duk wani maganan datake furtawa cikin tsananin rawan murya da kuka takeyinshi nashwan ya daga kansa sama yanajinta cikin rasa abunda yake masa dadi
...bai hankara ba ji yy an damke kafafun sa cikin saukar da wuya da tsananin hali na neman agaji
I beg in the name of Allah sir,pls help me get back my mother
Nayi maka alkwari inka karbamin ita zan yi maka aikin batare da anbiyani ba,muddin xaka taimaka min ka kwaco min mama na i wll do it...sir pls help me i have no one to turn to,doc yace duk mutanen da xan kai karar bakinsu daya yace bamai taimaka min,sir he threaten to kill my mum in ban bashi kudin aiki na ba,i only have my mum sir,wallh banason ta mutu inta rabu dani im alone in this world sir..sir ko gida bamu dashi bare ince zanje in siyar inbashi kudi yaban mama na...sir i despretaly need my mum back..sir pls badan hali na ba kataimaka min dan Allah...wani marainiyar kuka take masa mai ban tausayi ta na sakar masa hawayen ta masu zafi tanayi tana girgixa kanta akasa duk hawayen tan sun diddigo akan bare feet dinsa...dake kanta akasa yake batama san abunda ke faruwa da sir dinta ba,dan kuwa sosai hawayen tausayin ta ya fetso ya kuma balain wanke fuskar sa,he is so weak when it comes to jin labarin dayay kama da damuwar sa akan mahaifiya irin haka,Cikin yar dabararsa ya goge hawayen sannan ya sa duka hannayen shi akafadun ta ya shiga dagota sama daga tsungunen a hankli,duka jikinsu na rawa amma nata sai ya danne nashi,kallon ta yakeyi ganin kunci da azaban damuwa ya mamayeta yakasa barinta ta dago idanun ta ma ta kalle sa,"had i known sau goma da dari sanda ya bijiro masa,bai taba yin tsamanin halin baqar wahala da kuncin datake ciki ba kenan,for the fact that she is talking abt her mum abun yaso ya tada masa ciwon emotional trauma dake kwakwalsa
yafara tuna ranan da aka raba sa da nasa mahaifiyar gaba daya sai yaji yay weak tunanin sa ya shiga rugushewa,zaira bata hankara ba taji ya jawota da karfi sanda ta fado akan faffadan kirjin sa,a hnkli ya shiga zagayeta da hannunshi yanabi harta bayan ta,sosai ya matseta har suka mamaye jikin juna dumin jikinta dana shi suka shiga dulmuyar dasu cikin wata duniyar shauki mai tattare da baqon yanayi, xaira tafarjn wani sanyi sanyi aranta less of what she need now is sumone to atleast comfort her,she was soo deep into her emotions bata ma san ya akayi ta kankamesa ta lafe akan kirjinsan ba
Wani ajiyan xuciya ya shiga saukewa yana kallon kanta akan kirjinsa,dada kankame ta yyi ta sigar rarrashi ya fara shafa gadon bayan ta yana peting dinta soo calmy nd sweet,can ya fara sauke nashi hawayen a boye yanata kallon ta secretly batare data sani ba,sunfi minti 10 a haka sannan aka fara buga musu kofar inda dukan su suka dawo hayyacin su suka juyo
Da sauri ya ture ta acikinshi kamar wanda baison ya sake hade idanun ta da ita,ya bude kofar dakansa yay magana saitaga ya juyo ransa a harde kamar baiyi kukan ba,"wayoyin shi ya deba yace stay here am coming,zaira ta gyada kanta ta nemi waje akasa agrfen gadonshi ta xauna ta rafka uban tagumi
Yana saka kafarsa waje mr mahdi ya cigaba da tambayar sa son meya sameka ya naga ranka abace
Kuka kayi ne,nashwan ya share shi bai tsaya ba sanda suka fita asalin waje suka jingunu da motar mr mahdi,baima bar mahdi ya sake tambayar sa ba ya hade gabar da yamma muryansa kamar xaiyi amon wuta,"ya fara ba mahdi labarin abunda ake ciiki wanda zaka rantse da Allah yana nan awajen akayi shi
Duk sunayen da zaira ta ambata acikin labarin ta saida ya ambatosu corectly hardasu sunan director general na hosp da shi baima san anyi ba,yace mahdi yanxu yanxu nake so anemo min likitan nan u have to get her mum bak tonite,cikin dakatar dashi mr mahdi yace a daren nan nashwan?karfe goma saura fa? Wani share sa yay"..
Ni dai kamin abunda nakeso, bana so in tashi gobe da safe ba a sauke dukan ma'aikatan da abun nan ya shafa ba,all of them shud be charged severely i want that bastard doc in jail ryt away..ai aikinka ne ksan me zakayi
So Are u doing it ko inyi dakaina mahdi baxan iya zama ina kallo ayi ma wata irin abunda akayimin ba,dan meyasa zaice zai rabata da maman ta?cikin sauke ajiyan xuciya mahdi ya kalle sa,daga gani yasan nashwan ba a daidai yake ba,dafa kafadun shi yay sannan yace ok
Zanje yanxu seka tura ma min back up bazan iya yin komi ni kadai acikin daren nanba,kace kana da dukan information akan case din ko?batare da nashwan ya kalle sa ba ya ce eh,saikuma ya sauke muryan sa kasa,"mahdi dan Allah kayimin kokri.
Inka gama komai ka kirani ni zanxo da yarinyar taga maman ta..
Mahdi yace ba matsala amma saika ajiye hanklin ka,u look tense my boy,kar kana daga hanklin ka haka,duk abunda kake so a duniya ni xan maka shi kaji,?yay kmar baiji san ba amma har cikin ransa yaji dadi sosai da mahdi yace haka Mahdi yace To muje in kaika ciki ka kwanta,ina ibrahim ne banga ibrahim ba?"Na barshi acan gidan,wai antynshi ta dawo amma yace
Min gobe da safe zai dawo..mr mahdi yy murmushi yace ok,"to try nd rest kaji?rmbr tmrw is ur birthday..ka riga kay min alkwari u wil neva allow urself to be sad on ur birthdays..can you cheer up..nashwan cikin takune fuska yace ohhh naji,ni dai ka tafi kayi min abunda nake so,mahdi yana kallon sa yana murmushi yace kk done,ya kau dakan sa akaro na farko da mahdi ya fara ji cewa nashwan is actually falling in love..
Mr mahdi yana ficewa a gidan nashwan ya shigo cikin gidan,direct babban falonshi ya sauka ya bude fridge ya dau gorar ruwa mai sanyi ya balla marfin kamar zai sha saiya shiga tundudawa a tsakar kanshi,wani shiru gidan ya dauka sakamakon ko ina yasa an kulle,..
Zama yay akasa ya lumshe idanun sa yanajin yadda xuciyar sa take zafi zafi gaba daya kanshi da kirjinsa ma masa ciwo cikin nadamar muxguna ma rayuwar yarinyar dayayi, ko mahdi ma yasha gaya masa gaskiya tun akan mayor yake fahimtar dashi wani abu dayaki ya fahimta game da rayuwa yace,a rayuwa kowa yana da kwakkwarn dalilin sa na kasancewa cikin kunci,wanda baxai iya taba gaya ma wani ba,kowa yana da dalilin wanzar da rayuwar sa a yadda yake sabida baka saniba wani damuwa da kunci ne kawai yakesa shi bacci ba dan yaji dadi bccin ba,kowa yana da hujjar zamowa mugu ko mai saukin kai
cos no one can eva knw ur struggles or feel ur pain..
Yadda muke da bambancin zuria da mahaifa haka muke da bambacin ayanayin qaddarar rayuwa..
u must Value ur own struggle nd pain but never jugde anyone completely witout considering the flames of his hidden nd deep secrets
Wasu zakaga wahalar su da damuwar sa a kwayar idanun su
Wasu kuwa ko ajikin su bazaka iya tantancewa ba alhalin nasu ya fi muni da muzantawa
Rayuwar wani ba madubi bane bare kace zaka kalle sa sannan kaima ka kalli kanka a fuskansan har kaga damuwar ku karara
Har kace zaka fassara shi
Ka dauka zuciyar ka ce kawai linxamin ka,So alwys return kindness with kindness,love with love,hatred with silence nd pryer....
A kullum kana tuna cewa yadda kakejin zafin cewa rayuwar ka naka ne,hakama wani yakeji wannan zafin akan nasa rayuwar,na wani ma ya dare naka,kar ka kuskura ka sauke ma wani laifin da bana saba,kar kayi kiyayye da kiyayyar wani..yafiya hakuri ne ba rashin gwari ba,nuna fahimta girma ne,shi kuma girma shine darajan dan adam...
kacokan Mutum bazai zama mutum ba saiya zame mai saukin fassara rayuwar mutane ta hnyar da bazai shiga hakkinsu ba.
Ka zama mai yawan karkatan da tunanin ka akan nasu laifin da maida hankli wajen dubar naka,da hakuri da yanayin rayuwa sabida sune cika cikan da suke fallasa maka matsayin imanin ka.
Wani sassanyr ajiyar xuciyace ta kufce masa ayayin da yafara dana sani mai tsanani akan ababen daya zarge ta akai musamman wajen hadata da siffar karuwai marar kamun kai masu aikin bauta dan kwadayin abunda duniya dayay
.
Can kuma ya fara tunani ai ba laifin sa bane,dan bayan mahaifiyar sa dabaima gama sanin ta ba,bai taba gamuwa da wata ya mace nagari ba arayuwar sa
Duk wayanda yake mualama dasu yake gani duk rayuwar duniyan ce agaban su,da neman duk hanyar da zasu bi sujisu ajikin maza.
Ya dade anan yana zaune arnd 1am ya tashe ya haura sama dan ya dubata yaga wani hali take ciki,a hnkli ya turo kofar ya kutso kansa aciki,ganin ta yay a takune a akasa a in da ya barta har tayi bacci wani matse jikinta tayi ta rakube ajikin sofar sa,numfashin ta yana sauka a hankli,zama yy daga dan gefe yana ta kllon fuskarta,yafi awa aciki wannan yanayi amma bata ko motsa jikin ta ba,
Jim kadan ya tashi ya zago gaban ta yana daga tsaye,dan rangwafowa yy ya ya cicccibota da huge arms dinsa tana malala ajikin sa ya manno ta da kirjin sa kamar wanda xai maidata cikin sa,wani kallon ta yakei gaba daya yaji ya kasa dauke idanun sa akan fuskarta dayayi fayau ya bushe duk damuwa da kunci sun cikashi fuskan ya karayin wani ja,nashwan yafi minti biyar da ita a hannun sa yana kallonta ko kadan bai gaji da dakon ta ba,jin kamar zata motsa yay saurin direta akan gadon sa mai shinfide da wata pure white cotton bedsheet,
Can tsakiya ya ajeta inda zata fi jin dadin baccinta sosai..
Daga nan koma yay ya zauna akan sofa jin yakasa yin bacci yafara tuna abubuwan da noor ya koya masa akan yana furtawa in ya farajin kansa acikin wata damuwa ko rashin nitsuwa..