Sashe 38
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai yau taga alaman zairah ta fahimci tsoron da take jimata game da bingel da hanadi.
Can zairah ta bata labarin abunda sukace mata na "karuwa"Yenge batace komai ba face Kiyi hkri kiyi hankli da ita"tace daga yau yakamata kisan cewa ke maid din mr KON ne kuma madam hanadi fianceen mr KON ne,dan Naji ance wai ita zai aura Kinga ai dolene zata sa miki ido...nd she is not nice.
Zairah ta gyada kai alaman ta gamsu ta gane komi,nan ta cigaba da share hawayen ta..kanta ciwo yakeyi kamar zaifashe amma tasan bata da ikon cewa bazata je aikinta na yamma ba.
Tsaye ta mike ta kalle yengen tace
Bari sai na dawo zamu karasa magana
Yenge tace Anya Xaki iya aikin kuwa?ko inje inyi report ma headmaid in gaya musu bakijin dadi
Zairah tace "..No dear,barshi kawai im felling better yenge ta riko hannun ta kadan tana dan duddubawa duk fatar ta yayi ja ja ja slowly ta fauce hannun ta furta
"Im fine"
Yenge ta bita da kallon tausayi gyada mata kai kawai tayi aranta Tasan hala zairah bata son abun ya bazu yazama abun maganane kuma ita kanta tasan
Akwai hakan,wani bin seka kai karar abu gaba atasoka da tambayoyin sonkai wayasamma ace ita ta jawo kaikayin makanta
"Ta mike tana mai dafa kafadun zairah cikin sauke ajiyan zuciya Tace Pls take care.
Zaira ta kwakalo murmushi da kyar ta gyada kai nan ta nannade daddumar ta adana sannan ta ma yenge sallama ta wuce...
Aranar She was so down kamar wacce bata da wani kuzari
Ahakan kuma Ta gabatar da aikin ta,bayan kwana biyu abun sai yahade mata har da takaicin ogan ta,komi ya hadu ya cunkushe mata zuciya dan ko tayi aikin seta zo daga baya taxubda lafiyayyun girkin datake aje masa dan baya ko xuwa wajen bare dubawa....
She became so pissed,yau a backyrd ta zauna tayi shiru ta fidda yar nokian ta kiran duniyan nan tayi amma bata same surajo ba,haka harta gaji ta bar sashen she have no one to talk to face yenge.
Can da suka zauna suna yar hira yenge tanata zargin bingel aranta amma sai bata furta ma zairah hakan kai tsaye ba dan haka hirar da su kayi mafi yawansa akan makircin bingel ce da muguntar hanadi wanda ya dada karya ma zairah xuciya,aganin ta fita a harkan su shine mata mafi alheri da hakan tayi bacci aranta..
Washe gari da sassafe ta farka tun kan ta idar da fajr taji kamar wayanta na ruri, tashi tayi ta dauka ta kalla fuskar wayar da matukar mamaki
ganin lambar surajo ne nan taji kirjin ta ya wani buga Da fargaba ta dnna receieve,tace hell...o, Saalam Wani shuru ne ya biyo baya inda dirin numfashin mai rike da wayar ya danne fargaban dake hauhawan ta,she really fear it might be bad news dan bata taba yin waya da surajo da sassafe hakan ba
Maganan zucine ya debeta"tace,kode jikin maman ta ne ya tashi?can sai kuma ta nitsu dan numfashin datake shaka tawayar yanxun its really calming her yana kwantar mata da hankli sosai."little zairah my princess areu der?Muryan wafiyar ya katseta,a firgit ta furta MAMA?.tuni taji ruwa ya taru mata ya cike kwayar idanun ta,har kasa ta koma ta zauna with respect tace mama na Kin tashi lpya?How is ur health.
Cikin wata marayar sauti wafiyya tace
"Zairah..my Zairah
My little love,kuka kike yi?yanaji muryanki haka..are u ok my dear jiya nayi mafarkin ki..but u were smilling not crying...Ai Kamar an kunna redio Wani Kukan ne ya kufce ma zairah maicike da shagwaba da jin dadin yadda wafiyya take saurin ji ajikinta in wani abu marar kyau ya sameta tace"
Mama..i want to see u mama..Nidai kixo..ai kince zaki xo...i really really missed u..Ta wani runtse idanun ta Yadda hawayen ta suke rige rigen fitowa yasa jikin yenge yayi sanyi sosai.. Wafiyyar ma batayi magana ba sabida bata son zaira ta fahimce hawayen itama takeyi,cike da jarumta ta danne shi da murmushi da raha tace"ke kullum sai kinyi kuka ko zaira?To shikenan bari naxo in dauke ki,ai Nima inata danne hakurina ne sabida rayuwanki ta gyaru nan gaba amma tunda bakida aiki sai kuka bari nazo kawai na dauko ki,my girl's tears is priceless insha Allah ba abunda xai samin ke kuka in ina numfashi
Zairah ta dada langwabe fuska ta shagwabe cikin sakalci tasa muryan yaranta..Tace haba
Mama..am not serious fa kawai missing dinki nayi ...Ohhh...ni bance ai kixo ba,nifa..nifa..ai jiya na kikkira ki baya shiga shine yasa banajin dadi,..taja numfashi kadan.
"i promise you i will do the work nd make u proud i promise..amma dai da lpyanki lau ko?kinacin abinci..?hw is ur nights?a lokacin wasu silent hawaye da marayun murmushi suna ta ambaliya akan fuskan Wafiyya,"im absolutly fine karki damu,ke fa?
Xaira tace alhamdul
Lpya danaji muryanki,"zairah ta dube gefe kadan "mama ga...se ta kalle yenge, da har zatace ga kawata se ta kuma ce
"Working Partner.
sunan ta yenge ko zaku gaisa?..
Wafiyya tace yenge?.xairah ta gyada kai ta mika ma yenge wayar Da karamin murmushi a fuskanta ta karba tace ina kwana maman zairah?
wafiyya tana murmushi ta amsa da lpya my dear
"meye sunanki?
Cike da mamakin jin tambayar yenge Tace sunana "
Iman heidar
,yenge tasan ba kowa bane yasan cewa "yenge" kalmar yare ce kawai datake nufin "big sister"ba..
Dan Hira sukayi kdn kafin ta maida ma zaira wayar sukayi sallama,sauke ajiyar zuciya zairah tayi dan haka kawai taji hanklin ta ya kwanta sosai
"Amma mamanki tayi karatu sosai ko?she sound so expose,with nice english accent,so cool..Tambayar ya mugun bawa zairah mamaki amma bata damu ba tayi murmushi tace hakane yenge..
I think mama na is an highly educated nd exposed woman duk dama muna cikin talauci da wahala ni bansan a ina tayi ilimi ba,Ajiyan xuciya yenge ta sauke tabita da sanyin kallo tace xairah saiki gode ma Allah daya bata ilimin,dan babu matsiyaci wahallale kamar jahili wanda bai nemi ilimi ba,ni kinga tunda mahaifina ya mutu a jahilinsa bamu tsirada komi ba. har yau wahala muke sha sumtimes i just hate my life i do think i have no future,da kyar ma nayi secndry,i gues shiysa ma mama na ta turoni nan aikin bauta ko yaushe ma zanyi ilimi inyi kudi inyi soyayya nayi aure na haihu oho?
cikin sauri zairah ta katse mood dinta dayake shirin sauyawa,a dame tace No haba mana karkice haka yenge,hawaye tagani na sauka a fuskn yarinyar masu sanyi da kashe jiki
Nan hankalin ta ya dada tashi tace pls look at me yenge,karkiyi kuka mana...kanta ta dada sunkuyarwa kasa batace uffan ba ta sa hannu ta shiga goge ruwan hawayen Kallon ta zairah tayi na dan lokaci sannan ta zauna gefe da ita daf."yenge even i wanted to be an enginer not a maid,ina mugun son na zama mace me yancin kaina, amma Duk yadda ka tsince kanka sai ka gode ma Allah kawai
Allah yasa hakan shiyafi mana alheri
Yenge ta dago sanyin idanun tace ameen"pls can we be friends pls?kince wa mamanki we are working budies..i really like to be ur friend,cike da mamaki da faffadan murmushi zairah tace u dont have to ask,nasan ke kawata ce..kawai bana son na fada abun da bansan ya yake ata wajenki bane!!,if i tell my mum dat ure my friend bansan ko haka yake aranki ba
yenge tana murmushi tace gskiya ne kam,nima inada tsoron haka,sai tayi shiru sai kuma tace ai tun jiya naso
In gaya maki wani abu akan kaikayin nan naki da dukan da madam hanadi tamiki amma....
Zairah tace Amma me?fadamin dan Allah,me kika sani,tell me evrything kinji kawata.
Ajiyan xuciya yenge ta sauke tayi gyran murya can tace
I mean not to judge amma inaga bingel ce tayi sanadiyar afkuwar hakan inaga ita ta samiki kaikayin,kuma tamiki hakan ne sabida uwar gijiyar ta ta samu daman walakntaki at ur weakest..amma zaira dan Allah karkice xaki sake mata rashin kunya kinga ko a shekaru ta fimu,lets just work for our parents sake ki mance dasu yan neman fitina ne
Nd bingel din nan kowa yasanta baqar makira ce zata iyayin komi akan madam hanadi,wani shiru zairah tayi har na yan wasu mintina batace uffan ba sai can tace toh bakomai,ni zan shirya naje aiki inna dawo we talk ko?jiki a sanyaye Yenge ta gyada kai dan xuciyarta bai kwanta akan rashin jin ta bakin zaira din ba ahaka dai suka rabu zaira ta haura sama side din nashwan
Sosai take kokarin dinga bin lokacin aikinta daki daki har taci nasaran gyara mashi daki ta sauya bedsheet ta jejjera pillows da throw pillows komai akan tsari bata yin garaje
Da safe In yayi Saura minti kadan lokacin cin abincin shi yayi zakaga ta tafita taje dinning area din tayi tsaye tana jiran shi ya dawo Daga motsa jikin dayaje don tayi serving dinshi amma it neva happen..
It looks like she is working for a ghost
Amma bata taba dena yin aikin ta ba kuma komai akan tsari kullum intaga 9 yayi dot bai shigo ba sai tayi himma ta shiga serving
Duk abincin dake wajen yadda aka ce
Tana gamawa tayi sauri ta koma dakin shi,shap shap tashiga dayan kofar da take tunanin bayan gidan sa ne itake da alhakin hada mashi ruwan wanka that means tsaftace bayin sa ma aikin tane