Sashe 48
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Masud ya dago da sauri yace yes sir.
Did u c one smallish girl with blue unirform haka nan ta waje?
Mas'ud Yes sir
"..Call her
Ok sir nan ya fice
Budewar door da masud yayi yasa nashwan shako sautin kananan hayaniyar dabai taba jin irinsa ba
Bingel ce agaban coridor dake daf da bayan room dinsa tawani manne kirji da file din da hanadi tace ta kawo ma nashwan din amma tsaban tsoron sa datakeji wai sai ta jawo zairah tace lallai ita ta karba takai mashi to abunda ya ja hayaniyar kenan
Xaira tace bazata kai ba...Dama kuma tare da Yenge ta same su a backyard sai abun ya dawo musu abun musu har anajin muryoyin su.
Xairah tace
Makira
Yenge tana Matsoraciya
Ita kuma tana faman hura musu hanci,zanje in gaya ma madam hanadi
Wallhy Sekkun gani
Eh kije kifada baxan kaiba ke yaushe aka haifeki da xakice zakimun wayo?
Basu hankara ba sai sukaji takun mutum akan su,kafun sugama kallon wake tahowa saiga wani ya bullo ta gaban su
Wani tsit wajen ya yanke ganin nashwan na tahowa abayan masud fuskan nan a murtuke kamar malaikan mutuwa
Shikan sa ma'ud kasa cewa komai yayi yana kallon su dukan su sai sum sum suke jikin su take ya soma rawa
Good g..oood mrn sir ssiirrr Kamar yan matan bin kida suka furta hakan a tare su ukun suna rakubewa jikin juna
Kansa ya dage sama ya danja tsiririn numfashi cike da dakewa da basar da su
"Get the file"
Ya umarce masud
Tunma bai mika hannu ba bingel ta miko masa duk jikin ta na rawa Ko kallo bata ishe sa ba kasar wuyarsa yace
"Get lost..
Da sauri bingel ta bar wajen tsaban tsoron sa datakeyi bata sake waigowa ba
Ya rike file din a hannunsa ya tsaya kamar wanda bai taba ganin su zairah arayuwan sa ba
Yace
"Suwaye wayannan kuma?
Masud zaiyi bayani Quickly zairah ta tsare sa da nata
Ni yar aikinka ne sir..itama aikin takeyi aika ta kawo a kitchen sir
da sauri ta furtaa hakan to defend yenge who was already sweating profusely out of fear
Sosai take da tsoro,ita inbadan zairah ba,da bazata ma iya biludan baki ta zagi bingel ba bare ta shigo site din oga mai gaba daya
Jin yay shiru kamar bada shi tayi maganan ba yasa tace
Sir nashwan pls....
Ai tun bata kara saba ya tare ta da dirar wata mahaukaciyar saurin tsawa
"Don't u eva call me by my name.
.... you moron.
Yadda yayi maganan da zafi kamar zai kashe su
tsananin tsana ne ya fito karara a muryan da ba fushi ba
"Kasa buduwa bakin su yayi sai wajen ya dada yin shiru,yenge ta soma hawaye ahnkli Tace dan Allah kayi hakuri.baima kulata ba dan bata ita yakeji ba He spat at zairah with so much hatred a muryan sa yana gaya mata,"irin karta ma sake ma nuna ta san shi arayuwanta..atake zaira taji gabobin jikin ta yayi sanyi jikinta ya mutu she bacame xtrmly cold that she cud feel tha beating of her heart a fili
'Ke kuma ?ya juya ya kalli yenge wacce ta girgixa matuka Atake numfashin ta yake shirin yankewa tsaban tsoron murdadden fuskar sa
I dont want to see u in here... i want u out Now...
Murya na rawa ta rakube xata fice
Im sory sir...
Ya bita da harara
"Moron..
Da sauri ta bace bat kamar wata iska
Dada sauke kai kasa zairah tayi cikin fargaba bai kulata ba sanda ya wuce room din sa sukaje ya ma masud bayanin inda zai kai file din
Masud na fitowa ya sameta a tsaye cikin rasa nayi Kallo daya ya mata yace
Kijje oga yana kiranki
sanda taji wani dirar mikiya tace oga?
Oh..ook..
Ma'ud ya kada kansa ya tafi
Ta fi minti sha bakwai tana kncking abakin kofar da kyar sanda lokacin zuciyan ta ya cunkushe sannan Ya amsa yace ta shigo
A tsaye ta same sa,so she was confused itama sai ta tsaya adan gefen shi haka kadan bata hankara ba taji saukar wata marin daya sa Atake ta gane kuskurenta na jerawa a tsaye da shi da sauri tayi kasa zata rusuna
Ya jawo ta a fincike kamar zai ballata,
'..Wani tattaro fatar hakarkarin ta yayi ya tumkusa su waje guda fuskan sa da mugun abun tsoro"
Har yanxu ya kasa barin maganan abyi ya wuce masa a makwokorinshi
ke Me kike gaya masa?
A birkice tayi masa shiru dan idanun tane suka farayin ruwa bata gane akan wa ake tambayar ba,shin masud ne ko Abhi? Can sanda kwakwalta ya yi ta muhawwara ya dago mata kan tambayar sai ta amsa kawai akan Abhi hala yake tambayar murya na rawa tace
"Ya tambayeni ni wacece shine nagaya masa Im i i im ur maid,Jin haka yasashi ya dada damke mata hannu kamar zai karya su sanda ta kasa daurewa tasa masa kuka sosai
"kikace masa mene?
Cikin radadin zafin da hannun yake mata ta yunkura Zatayi magana ya turata gefe saura kadan taci fa baki ta fadi,ya kuma dawowa ya sake tarkato ta ya matse jikin bango,jitayi kamar ana sassaka ta da wuqa,wani uncrolble hushi yake yi
"I want No one knowing ure my maid..Here or wereva we go..... kinaji na?
Da sauri cikin azaba ta gyada masa kai dan bata san sanda ta fara kukan da sauti ba tace
"Eh naji dan Allah Kayi hakuri wallhy shiya tambayeni
Wani tsaki yaja mai kaskantar wa ya mata kallon kazanta da nuna cewa ita ba komai bace.
"U better not fool urself...bani na saki komi ba, kedai kika san me kikeyi anan So Dont yu dare go againts me bcos i will ruin u,yana kallon ta kamar zai hadiyeta kasar wuyar sa yace
....petite idiot...
Nan yay jefa da ita ta fada hat kasa baiko juyo ya kalleta ba ya dauki wayarsa, walking out dramatically
Tsaban zugi da zafi Bata ko iya daga ido taga inda yabi ba ta riko hannun wani zafi da xugin dayakeyi tamkar ana tsaga shi da wuta ana bi ana xuxxuba masa barkono tafi minti goma anan tana xubda hawaye cikin juyayi
Da kyar ta tashi ta share fuskanta Tana fitowa taci karo da mas'ud shima Is asif yana sauri ne dan bai ma tsaya tambayarta dalilin ganin yanayin ta ba, yace zaira kiyi sauri ki fito,ya damka mata white rows of afor paper mai fadi acikin gidan su,The driver will take you to his pent house
,oga ne yace kije ki kai masa wayannan papers din can ki ajiye Tana goge sauran hawayen ta
Tace ina ne kuma pent house?
Yace oh gidan sa na villa kenaan..kedai inkinje xaki gane Ina sauri ne ki fito yanxu pls...
Yana gama fadar hakan ya bar wajen!
Is not free
ACCESS FEE IS
300#
VIA 0152983148
MOH'D SULE SURAYYA GTB.
OR MTN vtu tran via 08060712446
Screenshot ur evidence to.
08036651119
08060712446
[11/15, 7:51 AM] Pretty KITTEN: _25♡TAKAICIN WASU_
_the destiny untouched.._
_Is not free access 300 via 0152983148 mohd sule surayya gtb contact;08060712446._
*25...stained*
Dada kallon kofofin tayi dan ta tabbatar da cewa eh dagaskene babu kowan Duk da tabbatar da hakan bata bar wajen cikin hanzari ba sanda ta ja lokaci tajira ta dada tabbatar makanta ficewa yayi sannan ta koma waje can ta same yenge tana jeka ka dawo ita kadai itama Duk ta kasa zama
Gaba daya suka tada hankulan su,musamman ma zairah Wani sauke jiyan zuciya tayi tace Yenge?
Da sauri ta waigo suka hade idanu
"Alhamdullhi Zairah meya faru?Ya karba papers din...sanda tayi tambayar sannan tagansu a hannun ta..saidai tasha mamaki daba taga zaira cikin wani yanayi ba she look tense but ba har can can ba.
'Naje bangan sa ba"
Ko ina a kulle inaga ya fice
Yenge tace ok Alhamdullhi.
To anjima zaki koma ko?
Tace eh..
Bari dai na koma ciki kinsan tun safe naketa jigila banko huta ba yau.
Tana gama furta hakan sukaji takun mutum a bayan su,umma baraka ce dakan ta da wasu ma'aikata abayan ta da alama sabin ma'aikata ne ana zagawa dasu suma
Atare suka rusuna kai kasa"..ina yini umma Baraka'..ta bibbisu da kallo daya daya ta murmusa tace..lpya lau yan mata"Yaya kuke? suka amsa da lpya lau suna kwakwalo murmushin dole da Har zata wuce ta tafi sai ta juyo ta kalle zairah ke me kikeyi anan?Ta bita da kallo irin ba ance karkina fitowa yawo waje ba.?
Itama tuni hanklin ta ya bata hakan da sauri tace Ehmm nakawo aika ne yanxu ma zan koma.
"Umma baraka Tace ok..to zomana ina da magana dake
Babu bata lokaci zairah tabita sukayi gefe Kai zakace wani abu ne na sirri zasu tatauna amma nasiha kawai tayi mata masu shiga jiki
Zairah har ta bar wajen tana godiya aranta tana jin kamar am yaye mata wani damuwa aranta musamman dataji cewa wai akan aike umma saliha har gidan su taje ta duba lpyar maman ta a madadin ta.
Yau rabonta da suyi ido biyu da wafiyya yakai wata guda da yan satikai she cant even say how eager she is to go home amma dataji umma baraka tace"maman ki tana can ta bude muku babban sana'a tana saida abinci setaji wani dadi ya mamayeta Tuni hankalin ta ya kwanta,It means two things to her..Hakan ya gaskata mata cewa maman ta samu lpya ta warke tana kuma cikin koshin lapiya,kuma kudin datake aike gida ana sarrafa su yadda ya dace..
Altho tasan duka duka kudin aikin ta take turawa gida ita bata rage komai sai na saka kati,dan batada shakkar cewa hakan kawai zasu ishe ta
Bayan sunyi sallama da yenge Site din ta ta koma
Tayi wanka game da alwala bata ko zauna ba tayi sallarh asr ta sauya kayan aikin ta fito kitchen dinsa