Sashe 107
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tafiya takeyi ahankli harta matso gaban su Wani babban sashe aka shiga dasu tana gefe da noor,ayayin da managern ya gaya ma noor cewa da akwai wasu vvvip customers aciki ta can sama gefen kayan mata to ask if it ok for them,dan doka ne in nashwan wamako yaxo waje ba'a gigin hadasa shoping da wani,shikuwa noor ganin bata nan zasuje ba yace ma manager abarsu kawai su kayan maza kawai ma zasu tsina..
Daga dayan bangaren hanadi ce da bingel tare da tarin ma'aikata har uku akansu suna bibiyarsu abaya abaya tsaban iya fi'ili irin na hanadi
Stay classy boutique yana daya daga cikin favourite store din ta,dan duk wani kaya dake kamfanin su standard dinsu iri daya ne
suntimes inta gaji dana designers dinsu nan kawai take xuwa ta karashe rigimarta ta tafi
Su sun riga su nashwan isowa tun karfe biu suka shigo akayi dasu Layin da aka jejjera hadadun arabian gowns kimonos and turbans tana dudubawa
Yau Da gigin jin kanta tazo tana tafiya cikin jin kanta tanai ma wajen kallon raini,sanin kaya kam ta tarasu dan already ma ta sissiya wasu kawai dai kwadayin yin shoping ne yasa taga gwara ta zo ayi da ita,wani irin izgili take tana giggima kanta cikin kadadi
ganin maiakata uku yan mata ga bingel suna yagalgalata sai wani hura hanci takeyi,tana fixga wane kangana ranaut ta film din fashion,in kaya na dauka ne haka zata fige shi daga cikin hangar da yar yatsanta ta watsa musu a jiki koma fuska ita ko ohonta,in na kuma gwadawa ajiki ne,haka zasuje changing room din tayi tumbur tana showcasing musu surar jikin ta da aka dade ana zugata mata shi anacewa yana da matukar kyau,in kayan ya mata das das sai ta zaba,bayan tagama haka zata cire ajikin ta ya sauka xutt sai ta bar musu akasa saidai su suxo sudauka su biyota dashi
Layi layi tana tafiya tana nuna zabinta da yatsa,Stepheno bemer,zara,bouchra jarrar,yves,rubbinashi miu miu da lot of turkish gowns nd expensive indian sari..
Fannin su nashwan kuwa shikadai ne acan gaba yana zagawa,dan kwata kwata aransa baiya son yadda ya ga noor yake ma zaira rawan jiki,ita kuwa iya bakin kkrin ta nakin yin magana tayi amma saida yaci tura,kaf kayan da ya dauka awajen sai ya nemi fashin bakin ta da izininta na siya kafin yace ya mishi altho ya lura kamar Gaba daya hanklin ta bai wajensa abu kadan sai yaga ta juya tana kallon gaban ta sabida yawan daukar hanklin ta da nashwan yakeyi a fixge inta juyo sanadiyar saka white complte da yayi,wani abu ta dinga ji akanshi dataga ya mata balain kyaun, sosai tafara gajiya da yadda bugun zuciyarta ke karuwa akanshi,har yau bata san dalilinta najin hakan ba.
Noor yayi yai da zaira ta deba makanta kaya amma haka taki masa sam,dataga kamar zai tursasa ta kawai ta gudu ta fara neman washroom kamar maijin fitsari da gaske,ya fahimce ta sosai,ko agida bata cika son shiga tsabgar abun da ba nata ba ya gama sanin cewa zaira is not materialistc at all,ko yar kwalliyar nan ta goga man baki datakeyi ba ko yaushe zaka gani ba.
Bayan tafiyarta ya wuce ya same nashwan ajikin wani book stall,"yace nashwan is it ok with u asaya ma yarinyar nan kaya?
Nashwan yawani kalle sa atake saiya dauke kai"..nash Yakamata asiya mata,atleast ko?
Nashwan kamar bazai amsa ba can yace as u wish,noor yace thanks zai bar wajen ya wani jawo sa baya suka jera suka haura sama wajen kayan matan atare,"..5 mint suka fara zazzaga shashen wasu kyafaffun kayan sawa na mata masu kudi masu aji babu designer da babu product dinsu anan sai uban kudi dake jikinsu na kece mai raunin dukiya,duk wanda noor yagani yay kyau sosai sai yace ai wannan zai dace da zaira,"..
Kaya dayawa ya nuna ma staff mace dake bibiyarsun tana marking har wani gwada kamar yasan size dinta yakeyi yana wani zakewa,sosai abun yake ba nashwan haushi,da kudi na zaizo yana cuna min bakin ciki,haifar ta yayi bare yace yaga girman jikinta,
Sanda Noor ya gama zaben choices dinsa kaf nashwan ya bata ransa yace sam wayannan basu dace da mace musulma ba,wani masifar karfin hali ya masa cikin zafin kishi ya cigaba da nanata masa mitar sa yana bambami
Yafara nuna wa kamar noor yana so ya iskantar da zaira da saka kayan banza,noor tun yana mamakin sa har yay shiru ya ja gefe yace to shiya zaba agani
Ahakan ma Saida ya balain jan masa aji while already shi ya gagga wayanda zasu fi dacewa da ita tuntuni yana selecting dinsu aransa..
Ya shiga nuna ma staff din,tsabar shakkar sa da akeji jikin ta harna rawa rawa take daukawa.
.noor yana gefe aranshi yanata cewa wow wow wow kamar ankunna jiniya
Ganin irin hadaddun dogayen abayan da nashwan ya rinka zakulowa,most of them are in his fav colour black or white,se guda biyu rak set din engilish gown daya dauka daya royal blue daya red,shikam is already packed acikin yar jakarshi na kit,it consist of kayan kwaliya kamar foundation primer,eyeshadow mai hade blush da bronxer,da nude, red puple nd pink lips stick,se eye liners da lip liners da tulun make up brushs harda setting spray
Sannan kowannen jakan kayan akwai sandal shoes mai dan tudu amma ba sosai ba,shikuma is shiny silver colour da clucht purse dinsa mai tsiririn igiyan rataya shikum anyishi da tsadadden chain.
Akalla abaya sunyi kala goma hade da wayannan dinner gowns din nashwan ya nuna aka dauka mata
Noor baisan sanda ya fara gigiza kansa yana murmushi ba,ya fara dariya ahankli ya nufosa yafara da tsokanan sa saiyaga ya mugun hade ransa,hakan bai hanasa fidda abunda ke cinsa aransa ba
Yace "Lallai oga ka kware a iya siyan kayan mata wallhy kai zaka hadamin kayan aure na,what a nice taste of choices,gaskiya na sara maka un behalf of my darling zaira ina mika mana godiya,insha Allah zan sanar da ita cewa ka siya mata kaya dan tayi maka godiya ko?
Cewar darling din dayayi already ya konasa ya bata masa rai,cike da hantara yace da Allah ni karka sake kulani,bana son kinibibi dama saina barka ka zaba ma mai aiki na kayan da ranka yake so,salon tanai ma mutane shigar yan iska a gida? Ya harare shi a zafafe wawa ai dama abunda kake so kenan,to wallh inba dai so kake mubata dakai na har abada ba u better keep ur mouth shot abt this ai basai kafada mata komai ba ko? Noor kana jina?...noor kamar zai fashe masa da dariya ya gintse yana mai daga hannun sa sama yace yes sirrrrr yana sara masa,da sigar shakiyanci..tsaki yaja ya sauka ya barshi awajen da matar suna ta magana akan kayan a tare..[11/24, 12:36 PM] MAMAN MUBEENA: 5-4
Zairah ta dawo daga washroom tana tsaye agefe rashin ganinsu awajen yasa taja kadan ta tsaya cikin waswasai,kallon kasa ta shigayi dan bakaramin kallon ta manager yakeyi ba
Ta lura shikadan sa yanata murmushi
can taga ya matso daf da ita alamar kamar zai mata magana,ta juya bayan ta kadan" Yace hi yan mata,tun kan ta ansa yace amma ke kanwar Kon ne ko?
U look so beautiful maam,Zaira tayi masa shiru Motsin Saukowar nashwan daga matakalan ya sa dukan su suka kalle saman da dan sauri wani Muguwar hararar gefen ido ya bi manager dashi ganin sa kusa da ita
zairah ta sunkuyar da kanta kasa har ya taho ya wuce ta gabansu batace mai komi ba,noor ne abayansa yana saukowa shida staff ya riko leda daya a hannunshi yana tahowa yana nuna mata yana mata murmushi alaman ta san kayan ta ne aciki,zaira taji kamar zata nitse kasa dan kunya,sai kwata kwata bata sake sake fuskarta awajen ba "Noor ya karaso zai wuce ta gefe kadan yadan gogi kafadar ta yana mata dariya yace"hey Ure back?..ta gyada kanta a miskilance cikin sanyin rigima kamar bata son ta amsashi,juya kanshi gefe yy sai yaga nashwan yana latsa wayarshi ya matso kusa dashi,"hey, ko zata je ta gwada kayan a jikinta acan sama..sai ya shiga nuna saman da dan yatsar sa wani wawan kallon bnza nashwan ya juya yana masa ya kuma hade ransa sosai
"I said,NO bazata je ba,kaje ka karasa siyan kayanka am taking her with me to d oda side daga ka gama kamin magana..kafin noor ya bude bki ya amsa sai yaganshi acan gaba zaira tana binshi agefe agefe kamar yar sister sa suna haurawa ta wani waje
Dan karamin murmushi yay mai hade da furxan iska yanata kallon bayansu har saida suka bace sannan ya sauke wata ajiyan zuciya ya je gaba yana mei cigaba da abunda yakeyi shima
Wani hadadden side din kayan mata sukabi ayayin da tsananin shiru ya gifta tsakanin su.
Tafiya yakeyi cikin yanayin mai nuna sanyin qasaitar sa few minutes zakaga ya duba agogon hannun sa ko ya shafe fuskar sa alama ne me nuna cewa he is so nervous yanajin yadda bugun xuciyarsa take karuwa each minute inya sauke numfashi Ji yy kamar Bazai iya taba kallon kwayar idanunta ba, zaira ta kasa dena kallon kasan tiles din tana takawa ne idanunta a kasa kasa kowannen su da kalar bugun zuciyar da ke dawainiya dashi.
Wani stall suka bi zaira tana daf gefe da kafadun shi tana tafiyar ta a nitse sakamakon hanyar wajen baida wani fadi sosai..
Ata jikin wani madubin glass wall Bingel ta fara hango bayansa,take ta bar abunda takeyi ta diro ta leko tsaban kokkfi da gulma bugu daya ta kalli keyanshi ta gane cewa lallai shi dinne awajen,jikin ta ne yafara rawa da mugun sauri ta je gefe ta fara gaya ma hanadi.
"Maam, madam" Mr kon fa yazo ga shi can shida wata mata suna tafiya
cikin bugun zuciya da sauri da mamaki hanadi tace wata mata?saita leko amma ita bata gansu ba, Ok kije ki tare min shi bari in zanca takalmi ina zuwa.
Bingel ta juya agaggauce cikin sauri tana haba haba Tamkr ance mata in taje za'a sata a aljanna ne,wani bala'in rawa jikinta yakeyi tana doka uban sauri hr kafafun ta suna hardewa tamkar wacce zata fada kasa taci da kasa