Sashe 10
Takaicin Wasu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun abun bai wani damesu ba har halayen nashwan ya soma qure musu tunani dan kuwa abun ya hade masa ne da ciwon kwakwala wato mental instability
type ODD wato opossitional defiant disoder, ciwon kwawalwa ne wanda yke iya kama yara sakamakon damuwa and is charcterized by defiant behaviour irin kaga yaro ya bushe idanun sa ya zamto kangararren marar kunyar nan,boldy yana raini yana sa'insa da kowa,dayan alamar kuwa shine
Negativism wato in ana left shi yana right in akace good yace bad,sauran illar cutar ya hada da chronic disobedence wato tsinannen rashinji da strong hostility towards nagaba da shi ko da ma hukuma ne ko sa'ion iyayen sa.
Nashwan tunda ya rabu da mahaifiyar sa yayi gamo da wannan ciwon amma ba wanda ya sani kawai an dau ka tsaban taurin kaine da zuciya kuma ahaka ake zama da shi ana masa soyayya da gatar dole dan tun zuwan sa southsong mansion ake sangarta sa aka kuma daukaka sa fiye da kowa amma hakan baisa ya rusuna ya zamto musu da ba sabida halayen a brain dinsa yake kuma ahakan yake ta girma da shi.
Zaman Nashwan a familyn mayor Aseem yasa burinsu ya dan soma cikawa duniyarsu ta bunkasa sosai sabida media da jounarlist kadai ma sunsa duk duniya sun dauka cewa mayor Aseem ya sadaukar da rayuwrsa ne dan ya kare abunda abokansa suka bari.
Bayan bazuwar labarin mutuwar mayor wasim kaita aranar Dashi da matarsa jasmine suka fito suna kuka suka kuma shaida ma duniya zasu cigaba da gwagwarmyan kare amanan abokan su sannan zasu nemo su wafiyya da bahiyya wanda da sa hannun su suke zaman gidan yari.
Sun sayi imanin jama a ne da irin gata da soyayyar da suke nunawa nashwan gaba daya suka sangartasa
Bama makaranta daya aka sashi da hanadi ba,highest level of education da duk wani favour na rayuwa duk mashi aka bayar sannan ko acikin wasa ba a tsawatar masa bare a hanasa abunda yake so.
Shikuwa nashwan acikin damuwa da ciwon rashin uwarsa yake rayuwarsa Duk dama yana munanan dabiu baya daraja kowa amma sabida kasancewar sa a cikin su yasa dan dole mr mahdi ya sakar dawani bari daga cikin dukiyar ubansa ma mayor Aseem da zimman ayi amfabi dashi a bunkasa rayuwar sa
yana gama primary kuwa aka kaisa kasashen europe inda aka sa shi a world class team komin sa irin na top forbes list kids da yaran shugabanin kasa irin ma world super powers din nan,makarantar sa da inda yake zama da masu kulawa da shi duk a tsare yake.
Ita kuma hanadi a kasahen larabawa tayi nata rayuwar duk dama lokacin hutu dan dole ake dawowa dasu gida suyi hutu tare
Dan har yau mayor Aseem bai rusuna akan burinsa na son hada auren hanadi da nashwan ba.
Shiyasa hanadi tun tana yar kankanuwa ta sa aranta nashwan wamako shine mijinta insun girma,sannan hakan iyayen nata suka dasa mata aranta duk dama nashwan din bai barta ba,lokacin da suke kanana sosai ma bakaramin duka yake mata ba sau dayawa yasha fasa mata kai wani bin har saita sume amma ba a iya masa komai.
Lady Jasmine tashayin bori ma mijinta akan halayyan nashwan, harta zo ta gaji babu abunda ya sauya saidai mayor Aseem ya rarrashe ta yace tayi hkri ta daure daga haka har nashwan din ya soma girma, da kyar da fitina ya soma jinkan hanadi har sukan yi magana kamar yan uwa amma bashi zai hana ya baza mata muguwar halayen sa ba.
Fannin su wafiyya kuwa day by day jikin bahiyya yana ragwabewa ga wahalan zaman gidan yari,tsaban ciwo har yasa zairah ta soma daukar wafiyya kamar ita ta haifeta ba bahiyyar ba,itakam bahiyyr dama hakan tafiso dan tana ji ajikin ta bazatayi nisan kwana ba kuma ahalin yanzu bata da kowa a duniyar sai wafiyya da yarta zairah ,Ita kuwa wafiyya sam bata taba rusuna ba dan sosai tasha alwashin yin yaqi da dukkan rayuwarta danta daukar musu fansa.
A ranan da zaira ta cika shekaru bakwai cas a duniya Allah yayi ma mahaifiyar ta bahiyya rasuwa
Wafiyyar tayi baqinciki sosai ka tayita kuka amma sanadiyar mutuwar bahiyyan Allah ya bude mata hanya ta samu ta kufce ita da zaira suka bi hannun wani lawyar alfarma aka sa sunan ta a wayanda aka musu afuwa batare da sannin manyan munafukan prison din ba..
wafiyya tunda ta bar gidan yari ta kama hanyar gabas ita da zairah inda tayi tafiya me nisa danta kare rayuwar su biyun.
_*******15 years Later._
Jan Kura irin na kan titin kauye wanda baiga darajar samun gyara ko kwalta ba shiya bule bus din gwamnati daya sauke dalibai a Abakin titin dan karamin kauyen mabarata.
wata yar budurwa ce mai madaidaicin jiki ta sanya doguwar hijabi,Tafe take cikin nitsuwa da kimanta kanta dauke da jakarta agadon bayanta amma dukanin fuskanta a killace yake da mayafi ba'a iya tantance kamannin ta karara
Murmushi takeyi amma idanun ta kaf sun fada sabida tsaban yawan hawayen da suke bulbulowa a ciki
Cikin zuciyarta kuwa babu abunda takeyi sai maimaita zance...
cikin tunanin nata take ayyana cewa Macen da take mutuwar kauna a duniya bayan mahaifiyar ta itace wacce tayi yawon barace barace
da ita rungume a kafadunta duk danta ciyar da ita ta kuma inganta rayuwarta tun tana yar kankanuwar ta
Wannan matar awajen ta itace mace na farko data gani me tsananin rikon amana Wacce Ta kasance acikin baqar talauci fadi tashi wahala da sadaukarwa mai tsanani wajen bada muhimmaci a dukkan fannin rayuwar ta.
bazata manta ranar ba, a lkcin tanada Shekaru bakwai a duniya suka samu yancin kansu suka fito daga gidan yari
one of the worstest era of thy life.
sannan a kauyen mabarata acan gabas sukayi sauran shekaru sha biyar din nan ita da wacce take bata darajan mahafiyarta
daga ganin zairah zakasan cewa ba wafiya bace ta haifeta amma yanxu ji take koda ace Allah xai halarta wa bautawa wa wani dan adam sabanin sa da tuni tayi sujudu gaban ta dan ko kadan batajin iyayenta na asali ma xaso sota su kimanta rayuwarta su sadaukar da dukkan jin dadin su kamar yadda wafiyar tayi.
Tun barin su prison wafiyya ta sadaukar da kanta, da kudin wahalar bara take yi take ci dasu ta shayar dasu tamusu sutura mai kyau har taxo ta saka zairah a makarantar boko dana neman ilimin addini..
Ayayin da zairah take karatu ita kuma wafiyyar tana faman barace baracenta cikin tsananin wahala da shaukin neman kudin danta bunkasa rayuwar su kafin ace wani abu duk wahala da talauci ya tsufar da ita
Zaira ta taso ne cikin tsananin tausayi da kaunanta da mugun son gujewa duk wani abunda zai bata mata rai har Yau da ixinin Allah da xata cika Shekaru 22 wanda yayi daidai da ranan gama diplomar ta a fannin computer science wanda ta gamasa a birni a makarantan kwararru wanda gwamnati ne ta gina na masu baiwa
zaira ta samu shiga ne sabida tana da baiwa da ilimin iya sarrafa computer sosai dan ako ayanzu ma data kammala itace dalibar data fi kowace daliba kwazo.
Wannan rana Kuma daidai take da ranan da za'a saida filayen kauyen su wa jigagan attajirai wanda aka fi sanin su da
_The brave men falcon_
Dake zaira bata taba jin labarin tarihin rayuwarta ba
Dan haka bata ma sansu a duniya ba.
Maganan "The brave men falcon' bmf, ya sake farfadowa ne bayan sake tada sa da mayor Aseem assidique yayi shida mahaifinsa kafin shima ya bar duniyan.
Don acikin shekaru sha biyar din nan komai sun yi kokari ne sukaa juya sa suka mamaye dukiyar jamaa mai tarin yawa,suka gina manyan ma'aikata da kamfanoni dashi da matarsa jasmine da sunan cewa ai nashwan wamako yana karkashin ikon su ne
Sannan mayor Aseem din yayi amfani da abandoned filin anguwansa na brew auto nada can ya sake gina sabbin private local gorvenment mai dauke da sashi guda goma inda ya maimaita tsarin da sukayi da chan da abokan sa bnbnci kawai shine wannan karon shikadai ne shugaban komai kuma bai sake yarda ya hada kai da kowa ba tunda mahaifin sa ya bar duniya
Gashi Tun bayan abunda ya faru da abokansan mayor aseem ya rasa samun nitsuwa azuciyar sa amma baya taba bari hakan ya kawo masa koma baya.
Shikadai ya bunkasa dukiyar sa da wanda yake iya saka hannu akai na mayor hakeem sanadiyar nashwan wamako dake hannun sa,aynzu hakama BMF bai tsaya da kafarsa ba ya daiyi ma media da jama'ar garin sa karyan cewa da saka hannun nashwan nan bada jimawa ba zasu tada BMF duk atunanin sa inyayi hakan in future wata rana nashwan din zai karbe duka muhimman dukiyar ubansa a hannun attorney mahdi ya saka a BMF dan ya mamaye duka kamar yadda iyayensa sukayi.
*****
Yau yakasance ranar da afkuwar mummunan labarin rayuwar mayors guda ukun nan ya cika shekara
25 da shafewa.
Nashwan da suka dauke sa tun yana dan shekaru biyar ayanxu ya cika 27yrs while hanadi tanada shekata ashirin da hudu xuwa biyar ayayinda Ita kuma zaira tana cikin shekarunta na ashirin da biyu
.
Dukansu Sun kasance a duniya mabanbanta batare da kowannen su ya san cikakken tarihin rayuwar sa ba.
By now Nashwan da hanadi sun gama kammala dukan wani karatun su sunyi matukar kudi da suna kuma
Sun tsaya da kafafunsu duk dama basu kai shekara guda da dawowar su daga kasashen waje ba
Hasalima tun dawowar nashwan daga karatun san mayor aseem ya matsa masa akan maganan yasa hannu akan maganan re lounching din BMF.
So Tunkan Wannan rana taxo sa sai ya kasance a rude zairah take dan kwata kwata ta dena gane hankli da nitsuwar mamarta wafiyya.
bini bini zatace
"ZAIRAH Kiyi sauri ki shirya mu kasance mune agaba..
Tin daren jiya take maimaitamata mata hakan ta furta yafi sau arbain.
Ita dai zaira tasan ance manyan attajiran Southsong mansion da kansu yau zasu zo kauyen su amma har yanxu dai ta rasa takamamman manufar xakuwa da tashin hankalin datake kallon a fuskan mamanta
She have been more than nervous in ta tambyeta ko lpya?sai tace mata lpyalau babu komi..